Babu gidan yari a duniya da nake jin tsoro - Naja’atu Muhammad ta shaida wa Nuhu Ribadu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 лют 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @BadiyaMusa-x9b
    @BadiyaMusa-x9b 2 дні тому

    Da kyau mamy naja atu Allah ya kara Maki kwarin guiwa

  • @MahamanHarun
    @MahamanHarun 2 дні тому

    Masha Allah Allah ya sakamaki da alkairi mama insha allahu Allah zai tsayamiki

  • @TcianitraoreGoita-h8r
    @TcianitraoreGoita-h8r 3 дні тому +1

    Allah oubangiji yakareki mamanmu Hajiya naja atu 🤲🤲🤲☝️

  • @MahmoudshuaibDanfa-tchima
    @MahmoudshuaibDanfa-tchima 3 дні тому +1

    Allah yakare manake mahaifiyarmu hajiya naja'atou

  • @JibrilIbrahim-v8i
    @JibrilIbrahim-v8i 2 дні тому

    Allah ya tsareki dg dukkan mai sharri

  • @boge508
    @boge508 2 дні тому

    Allah ya kare ki mace mai kamar maza

  • @mustaphashehu1693
    @mustaphashehu1693 3 дні тому +1

    Allah ya baki kariya
    Sukuma azalumai Allah ya kawo karshensu

  • @DanKasuwatv-nj5nr
    @DanKasuwatv-nj5nr 3 дні тому

    Allah yatsare hajiya duniya da lahira

  • @AbdulhadiTukur
    @AbdulhadiTukur 3 дні тому

    Gaskiya Nigeria akwai dadi Wlh fadan manya akwai dadin ji

  • @BabajiSuleman-n5v
    @BabajiSuleman-n5v 3 дні тому +1

    Gaskiya ne naja,atu kinyi dai dai ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @AminuIbrahim-wi2si
    @AminuIbrahim-wi2si 3 дні тому

    Allah yasakamiki da alkairinsa munataredake

  • @SulaimanMaigari-n7b
    @SulaimanMaigari-n7b 3 дні тому

    Daya tamkar ya dubu hajia naja atu Allah ya tsareki da tsare war sa amen

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع

    We stand by you in sha Allah
    u will be the winner 🏆
    in this fight 💪
    mama Naja atu Allah bada sa a
    ameen ya rabbi 🙏

  • @AminuIdris-g2r
    @AminuIdris-g2r 3 дні тому

    Allah yatsari mama nuhu ribadu Indai jikunya

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 3 дні тому

    Mace Mai kamar maza ALLAH ya Miki albarka... ALLAH ya tsare ki

  • @hamisuabdulmumini3517
    @hamisuabdulmumini3517 3 дні тому +1

    Allah ya zakawa Al,umar kasata Nigeria

  • @jamilaayubawakili6744
    @jamilaayubawakili6744 2 дні тому

    Allah y kareki mama insha allah saikin zamar musu ciwon ido

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 3 дні тому +1

    NUHU RIBADU KO AZZALUMI ALLAH KA KAWAR MANA DA GAYYAR MACUTA

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 3 дні тому

    Allah ya kare manake mama❤

  • @FalaluMuhammed-i4l
    @FalaluMuhammed-i4l 3 дні тому

    Allah temaki naja ya karya ribado da tawa garsa amin

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 3 дні тому

    Allah yana tare dake Mama

  • @Aabdulrasheed6471
    @Aabdulrasheed6471 3 дні тому

    Alllahumma innaka affuwan tuhibul affuwa fa affu anna.
    Alllahumma inna nas alukal affuwa wal affiya.

  • @ShehuManniru
    @ShehuManniru 3 дні тому

    Allah ya kunyata nuhu ribadu

  • @naziruusman2380
    @naziruusman2380 2 дні тому

    Ubangiji Allah kara kareki daga sharrin makiya

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 3 дні тому

    Allah ubangiji ya kareki ya kiyaye ki ya zamo gatanki Mama

  • @Yusuf-oz6he
    @Yusuf-oz6he 3 дні тому

    Ameen ya Allah

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman 3 дні тому

    fatan nasara hajiya naja atu

  • @muhammadhabibhabibmuhammad1224

    Wlh kinzama yaji ga masu ulsa

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 3 дні тому

    Allah ya kara lafiya mama mu muna bayan ki

  • @inusakujimakujima
    @inusakujimakujima 3 дні тому

    Allah kara lafiya hajiya allah tsare moumou ke

  • @HausaboyTV-nn5ey
    @HausaboyTV-nn5ey 3 дні тому +1

    God bless you ❤❤❤❤❤

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 3 дні тому

    Wannan duk comedy suke haɗawa, saboda sunana wa hausawa basa tare amma, Duk ƙaryar banza ce fulatanci ne suke haɗawa mungansu

  • @mustynakarkomusty3874
    @mustynakarkomusty3874 3 дні тому

    Gaskiya

  • @abdulrahimsaidu3958
    @abdulrahimsaidu3958 3 дні тому

    Mace mai kamar maza hjy naja'atu Muhammed, dama sai da ta gayama mutanen arewa gsky akan zaben APC da Tinubu amma mukaƙi ji,amma gashi munaji a jikinmu

  • @MukutarmohdBadala
    @MukutarmohdBadala 3 дні тому

    Fatan Alheri hajiya Naja

  • @ahmedbabangida794
    @ahmedbabangida794 3 дні тому

    God bless you naja

  • @UsainiTheman-gx2ow
    @UsainiTheman-gx2ow 3 дні тому +1

    Zakiyi bayani da capital letters 😅

  • @abdulrahamanbubakwacham6272
    @abdulrahamanbubakwacham6272 День тому

    Ina kira ga duk wani dan. North East. Kada yameyar da martani don mundade dasanin duk wani dan North East ganin sa ake ba dan arewa ba. Kuma munyerda da hakan.

  • @umardanlami1997
    @umardanlami1997 3 дні тому

    Tau yaba mai gaskiya gaskiyarsa Ameen

    • @smgcom2908
      @smgcom2908 3 дні тому

      Toh mama mu karya tayi ku kiyaye mu fa

  • @sulaimanmuhammad1622
    @sulaimanmuhammad1622 День тому

    Instead of ribado asking najaatu to apologise, nuhu ribado should be apologising to president tinibu for him accusing tinibu.