Kahi mutane kusanci da allah ne? Allah (S w t ) yace ana inda zanni abdi wa'ana ma@hu iza zikrani. Kaga kuwa kowa idan ya roqi Allah ze ansa masa biqatarsa da ikonsa..
Wannan yana amfani da aljanune bakuji sanda yake cemasu “ku barshi ya je kasa ba”? Dawa yake ? Yace “tunda shima akwatinshi yana kasa”? Inalillahi wa inna ilaihi rajiun!! Ya Allah ka rabamu ta shirka Ameen!!!
Inji kafirin da bai san kadrin girman darajar ikon ALLAH UBANGIJI SUBHANAHU WATA'ALA ba ba ai kaine mashirki gabo banza fajiri makiri dolo bakidahumin banza bakin gaho shedan kawai mahaukaci.
To, Allah ba yadda bayayi, zai iya yiwuwa gaskiya ne, haka kuma zai iya yiwuwa karya. Duka ikon Allah, don haka mu iya bakunanmu a gurin Ubangiji sbd baa shiga tsakanin Allah da bawansa
Babu wani shirka ko tsafi, tsabagen ranin hankaline kawai
African natural power ✊🏿
😂
Boka ko malan wanan shine kawai tambayata 😅
Kuma sai mi?
Amma kon Renawa mutane wayo to damai bazai nuno shi dagabaya ba carbin ma ana gani daureshi akayi 😂🤣🤣😂😂😂😂😂
Sha sha sha
Kai dan Taimiyya Ku daman ba kwa y da ikon ALLAH UBANGIJI SUBHANAHU WATA'ALA.
Ya sallam
Kahi mutane kusanci da allah ne?
Allah (S w t ) yace ana inda zanni abdi wa'ana ma@hu iza zikrani.
Kaga kuwa kowa idan ya roqi Allah ze ansa masa biqatarsa da ikonsa..
Da Allah garya ce,wannan Rufa,ido ne da kuma Aljanu d Ruhanai.
Wannan yana amfani da aljanune bakuji sanda yake cemasu “ku barshi ya je kasa ba”? Dawa yake ? Yace “tunda shima akwatinshi yana kasa”? Inalillahi wa inna ilaihi rajiun!! Ya Allah ka rabamu ta shirka Ameen!!!
Allah ya tsinemaka😂
😱😮😱
Tabbas wannan aiki aljanu ne babu karya babu wani rufa ido aljanu dai
Wannan tsafine
Karyane Allah ya shirye ku
Wannan Matsafine babu tantama
SLM to aibakaryabace kawai kadaikomagefe kaikallo tunda basanikayiba
WANNA shirka ce
Inji kafirin da bai san kadrin girman darajar ikon ALLAH UBANGIJI SUBHANAHU WATA'ALA ba ba ai kaine mashirki gabo banza fajiri makiri dolo bakidahumin banza bakin gaho shedan kawai mahaukaci.
Tsubbu ne wannan bawani karya yakeyi
Allah ya tsare mu da miyagun malamai
To, Allah ba yadda bayayi, zai iya yiwuwa gaskiya ne, haka kuma zai iya yiwuwa karya. Duka ikon Allah, don haka mu iya bakunanmu a gurin Ubangiji sbd baa shiga tsakanin Allah da bawansa
Toh
Shirka
Makaryace
Aika aika
Makaryacin banza kawai. Kadaukar mana hoton bayan ka mugani idan gaskiya ne. Wawa jahili kauai.
Numéro téléphone