Yau 21/12/2024 Ɗan Aliyu a fusace Gurumaɗa Ba "yan Neman Arziƙi Ba ko sun ƙi 4 ce Akan sa Ɗan Aliyu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 66

  • @JafarAlahssan
    @JafarAlahssan Годину тому

    Dan Ali karya kakeyi Adawace
    Cika bakine wallahi sarki sarki ne
    Kuma shine Mai tuta 🇳🇬🇳🇪🇳🇬 💪💪

  • @IsahIdris-gv7vz
    @IsahIdris-gv7vz 6 годин тому

    Gaskiya dan aliyu wawane
    Nabar yinsa

  • @NaziruUmar-m5t
    @NaziruUmar-m5t 17 годин тому

    Gaskiya Kai wawane

  • @AlkasimZakariyya
    @AlkasimZakariyya 12 годин тому

    Dan ali zakin fahma dakadena wahalardakanka ❤

  • @BabbaYusifAdamu
    @BabbaYusifAdamu 5 годин тому

    Dan aliyu yafadi gaskiya yace Ali Dan jarida tun kana gara

  • @muhammadabdulbashiru7101
    @muhammadabdulbashiru7101 12 годин тому

    Zaki 😊

  • @MuhammadYerwama-up2tj
    @MuhammadYerwama-up2tj 20 годин тому

    Karya kake Dan Aliyu kafin kabuge sarki bahagon balangada Shi yafara bugeshi.

  • @salihusanusi9309
    @salihusanusi9309 20 годин тому

    Kai Dan Aliyu baka tsoron Allah

  • @AbdurashidAdamu-vx9ro
    @AbdurashidAdamu-vx9ro 13 годин тому

    Gara gabi

  • @JafarAlahssan
    @JafarAlahssan 57 хвилин тому

    Dan wawa baacika baki agurumada

  • @Murjaabdullahi60Abdullahi
    @Murjaabdullahi60Abdullahi 18 годин тому

    Akwai hassda cikinka Dan Aliyu

  • @yusufdankaura6053
    @yusufdankaura6053 22 години тому +1

    Gaskiyar magana ba haka ake magana ba dai dai bane ka rika cin mutuncin mutum ba har kana ce mishi kazami gaja wannan ba dai dai bane yakamata kasan lafazin da zaka ke fadi a kan mutum

  • @UmarAhamad-zx9im
    @UmarAhamad-zx9im 14 годин тому

    Hhh madalh zaki

  • @ahmedzakka3674
    @ahmedzakka3674 22 години тому

    Don Allah don Annabi a saka mai dambe da mai takwasara.

  • @AbdulmalikPepe
    @AbdulmalikPepe 18 годин тому

    Ah dan aliyu bakayi shekara sha takwas ba kana dambe dan sanda yayanka yakeyi bama a sanka ba

  • @AbdurashidAdamu-vx9ro
    @AbdurashidAdamu-vx9ro 13 годин тому

    Mariachi gara

  • @abdulrahimsaidu3958
    @abdulrahimsaidu3958 17 годин тому

    Gaskiya kai baka da wayau dan Ali hassada tayi maka yawa kuma ita zata kashe ka, Garkuwan chindo baya zaginka amma kai mummunan manufa kk kanshi kullum.

  • @abdula6027
    @abdula6027 31 хвилина тому

    Toh Don girman Allah gurumada su daina dambe dashi tunda yace gurumada ba Yan arziki bane. Sai ya tafi ya nemi yan arziki yayi dambe dasu kawai

  • @ZayyanaSalisu
    @ZayyanaSalisu 12 годин тому

    Dan liyu har yanxu kana lokaci

  • @LabboGuddel
    @LabboGuddel 22 години тому

    Dan aliyu wawan banza

  • @IsahAbubakar-m7p
    @IsahAbubakar-m7p 20 годин тому

    akwai hassada aranka danaliyu bakaiya maganaba

  • @MuhammadAdam-n9l
    @MuhammadAdam-n9l 22 години тому

    JAHILI DAN ALI WAWA KAJI

  • @NaziruYaumusa-el6gv
    @NaziruYaumusa-el6gv 22 години тому

    Wannnan gaskiyane dan aliyu

  • @ALI-SEYOJI
    @ALI-SEYOJI 17 годин тому

    Autan Na A'isha dai yaci mota akan ka. 😂😂😂

  • @MujittaphaTukur1580-de2cj
    @MujittaphaTukur1580-de2cj 17 годин тому

    Jayecen Makaryaci Kawai garkuwa cindo ya aje,tarihin da Ko kwattakw kwatarsa baka ajeba! Kana Wani surutun banza

  • @AhmadBuwai
    @AhmadBuwai 19 годин тому

    Dan Aliyu baka iya Magana ba Garkuwan Chindo yafi Karfin ka Sau 3 yana daukar Sarauta

  • @abubakarmuhammad8730
    @abubakarmuhammad8730 19 годин тому

    Wawa

  • @abdulrahimsaidu3958
    @abdulrahimsaidu3958 17 годин тому

    Garkuwar chindo yafi karfin ka wallahi har abada kuma inba dan wani abu ba wllh kai baka isa kayi dambe da shi ba har ka samu bakin magana wawa, ai duk munsan abunda akayi a damben ko ka dauka ba'a san abunda akai ba zaka zo kana cika baki kana hassada, zata hada wani garin inda bb kauyawan da suke cika gidan dambe suna ta kulle kulle.
    Hassada mugun ciwo ko arewa tawa baza suji dadin maganar kaba saboda bb ilmi cikin ta ko da yake dama can kai dan tada rigima ne a dambe shiyasa ko jamus ba kowa yake sanka ba sbd baka da respect.

  • @iPHONE-68
    @iPHONE-68 20 годин тому

    Wlh dan aliyu magaryacine wlh kwana ki an tambayeka kace kisa biyu da biyu kuke kafin ya bugeka a abuja
    Sannan ya bugeka a abuja 3 .2 kenan sannn kuka yi ragas
    Kaga yazama ynx 3. 4 kuke garkuwa 4 kai 3

  • @abdulrahimsaidu3958
    @abdulrahimsaidu3958 17 годин тому

    Kace Garkuwan chindo ya mutu bai dawo ba amma a bai dawo ba ya sumar dakai a marabar nyanya tirmin farko, bayan hk kai in ba katsina ba a ina zaka iya yin dambe da Garkuwar chindo kana matsoraci.
    Kama maka akeyi a katsina shiyasa har kk da bakin magana,sannan kai wane dambe kk bugawa ynx hassada tayi ma yawa jahilin banza.

  • @ZayyanaSalisu
    @ZayyanaSalisu 12 годин тому

    Xaki kawuce da sanin garkuwa

  • @ChahooAz
    @ChahooAz 10 годин тому

    Kaima ai baka tsayawa inkuna dambe

  • @Murjaabdullahi60Abdullahi
    @Murjaabdullahi60Abdullahi 18 годин тому

    Ina Autan na Aisha Muna kirama shi wlhy

  • @MansurMansi-j2o
    @MansurMansi-j2o 21 годину тому

    To kai dan aliyu dakan kataba cewa gurumada sune abokan neman arzuki kuma yanzu kake wanan maganar 😅😅😅

  • @muhammadadam4995
    @muhammadadam4995 23 години тому +1

    Yakamata chairman na jamus so Hana Dan Ali magana d yan jarida sbd bai Iya magana ba

  • @AkwaiAmana
    @AkwaiAmana 23 години тому +1

    Gskiya dan aliyu bai iya mgn wawa ne

    • @NaziruYaumusa-el6gv
      @NaziruYaumusa-el6gv 22 години тому

      Kai baka iya ba, sai
      Ka kowaya mai

    • @abubakarkabirlawal3911
      @abubakarkabirlawal3911 21 годину тому

      Ai yafi Garkuwa iya mgn tun da shi bai Raina mutane ba

    • @hassansinhassansin3288
      @hassansinhassansin3288 18 годин тому

      @@NaziruYaumusa-el6gvkai gindin babarka ko dan aliyun uban babanka ne Sai munzagi gindin babarshi

    • @abdulrahimsaidu3958
      @abdulrahimsaidu3958 17 годин тому

      Garkuwa bai raina kowa ba kawai dai baida alaƙa dakai shiyasa sbd yanayin mutane dole yayi taka tsan tsan

    • @AkwaiAmana
      @AkwaiAmana 17 годин тому

      @@NaziruYaumusa-el6gv kai mezaihana kakoyamai

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 22 години тому

    Bahagon Ali kaoje ya burge ka baka rama ba

  • @Murjaabdullahi60Abdullahi
    @Murjaabdullahi60Abdullahi 18 годин тому

    Shiga Dan Aliyu jahiline

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 4 години тому

    Hhhhhhh

  • @Murjaabdullahi60Abdullahi
    @Murjaabdullahi60Abdullahi 18 годин тому

    In gurumada sun bar dambe da Kai taka ta kare wawa

  • @IshaqyahayaIbrahim
    @IshaqyahayaIbrahim 19 годин тому

    Kayarda yafika saime Amma ai kamai kisa 4 shikenan

  • @NuraYahuza-f5j
    @NuraYahuza-f5j 20 годин тому

    Ammadai wan nan wawane gara marar tunani nadaina yinka

  • @abubakarkabirlawal3911
    @abubakarkabirlawal3911 21 годину тому

    Haka take dan Aliyu ya Riga Garkuwa yin suna a harkar dambe

  • @iPHONE-68
    @iPHONE-68 18 годин тому

    Kaima gashi ancema tunkana garanka 😂kai dan jarida

  • @DayyabuAbubakar-z1y
    @DayyabuAbubakar-z1y 22 години тому

    Kuma dagon vio yabugeka kwanan nan

  • @hassansinhassansin3288
    @hassansinhassansin3288 18 годин тому

    Wannanfa ba karamin bagidajen dan dambe bane

  • @KaderBachir-g3s
    @KaderBachir-g3s 15 годин тому

    Karya yake ko a maraba kisa biyu yayi mai

  • @haliluisiaka9481
    @haliluisiaka9481 23 години тому

    Kaji gaskiya idan zaka Kira garkuwa kace for man champion ma'ana tsufan Sarki!! Sarki shine Ali Amman narasa meyasa Shi bakusan kuce masa Sarki???
    Nimafa nafara yarda cewa kaine MLM sa😂😅😅😂

  • @shehuabubaka
    @shehuabubaka 17 годин тому

    𝒈𝒂𝒔𝒌𝒊𝒚𝒂 𝒘𝒂𝒏𝒂𝒏 𝒃𝒂𝒊 𝒊𝒚𝒂 𝒎𝒂𝒈𝒂𝒏𝒃𝒂 𝒘𝒂𝒘𝒂𝒏𝒆

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 12 годин тому

    Autan na Aisha

  • @IdrisSaleh-hk1mz
    @IdrisSaleh-hk1mz 20 годин тому

    Wanna Dan aliyu jahili ne gaskiya bai iya magana ba,,ku Diana hira dashi wawa ne bagida jene,,ni jamus ne Amma na tsane shi wlh

  • @Sdeeqofficer
    @Sdeeqofficer 2 години тому

    Autan na Aisha