Sabon rikicin yan izala kan Quran festival, fallasa juna da tone tonen asiri, kausasan kalamai.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 76

  • @chikaaa5790
    @chikaaa5790 7 днів тому +8

    Wallahi yan izala kuji tsoron Allah ku tuna zaku mutu,

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq 5 днів тому +1

    Sakayan kena Allah maigirma dadaukaka

  • @musaabdul2687
    @musaabdul2687 6 днів тому +1

    Don Allah in anje a mayar dashi NATIONAL PRAYER kawai Allah ya mana maganin azzuluman shugabanni.

  • @SaminuAbubakar-du8xl
    @SaminuAbubakar-du8xl 6 днів тому +2

    To Allah ya kyauta

  • @MoustaphaNafiou-s9e
    @MoustaphaNafiou-s9e 6 днів тому +3

    Wallahi kun ɗauko hayyar rusa kanku da kanku daga yau bawani malami da zei cemin iyyi wallahi sei ya kawo minene dalili aya da hadisi ai ba hauka mukeyiba abin ya koma faɗe da cinmutuncin juna Allah ta'ala ya shiyeku amma zaku gane nan gaba inbaku gyara ba son kuɗi da girma yana neman hallaka ku idan kuɗi da girma magabatanku suka nema ancemuku zaku kai labari wallahi kunji kumya 😢

  • @musaabdul2687
    @musaabdul2687 6 днів тому +1

    Sheikh Jingir ka kama girman ka kawai..wallahi.

  • @umarsaleh2785
    @umarsaleh2785 7 днів тому +3

    Wallahi inajin ciwon rashin hadin kan malaman Sunnah

  • @jamiluadam216
    @jamiluadam216 7 днів тому +3

    Allah ya kawo mana mafita a wannan rayuwar Allah yasa mufi qarfin zuciyar mu

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 7 днів тому +4

    Kabiru Gwambe da Bala Lau gwai Allah.Kunga sharrin bin yansiyasa ya jawo maku wulakanci da rashin mutunci a idon mutane.Daku da Jingir duk tafiyarku daya.

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 6 днів тому +3

    Duk abinda kaiwa wani sai anyimaka, jinjir da abokansa babu irin zagin da basuyiwa manyan malamaiba lokachin suna matasa , toyanzu lokachin ramamusu yayi dama haka Allah yakeyi

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 7 днів тому +2

    Ni yanzu ba dan izala bane, ni ahlussunna ne kadai, Allah ya kiyaye mana imanin mu Ameen, saboda kudi duk sun kifar da mutuncin su wawaye dubi irin maganganun da jingir yakeyi, gara ma rarara dakai 😢😢😢😢😢😢😢

    • @AAa-z9i8w
      @AAa-z9i8w 7 днів тому +1

      Wannan shine Magana kawai Dan uwa amma wlh abin kunyar yayi yawa

  • @MdAsik-t3h
    @MdAsik-t3h 7 днів тому +1

    Wallahi abunde bemana dadiba, Allah yakomana mafita,
    son zuciya da son kai kawai sukeyi, talakan najera shine de acikin wahala kullum, Allah yakawo mana dauki,

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 6 днів тому +1

    Allah yashiryeku kunfiya shishigi gawgamnati

  • @MusaNura-z5m
    @MusaNura-z5m 6 днів тому +2

    Wlh Qungiyar izala, ta maida Addinin musulunci hanyar dan farar 'yan siyasa, da masu kudi, wlh Akan kudi ba Abinda bazasuyiba na sabon Allah.

  • @mamanRabiouHima-z1i
    @mamanRabiouHima-z1i 6 днів тому +1

    Wai izzala guba a zahiri da batili

  • @قمرعثمان-ح3و
    @قمرعثمان-ح3و 6 днів тому +1

    Kai kai kai wannan wana irin abu ne ace malamai ne suke irin wannan abu shin gaba suwa zamunbi ne nan gaba su sunayin hk

  • @abbausman8868
    @abbausman8868 7 днів тому +1

    Alhakin Dr Idris ne yakama su dama yace sai Allah ya jarrabesu toh ga jarrabawar nan Allah ya bamu ikon ganin gaskia yabamu ikon binda yabamu iko ganin karya yabamu ikon guje mata

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 7 днів тому +1

      Waye kuma dr idris ?

  • @AsfawaSarki
    @AsfawaSarki 5 днів тому +1

    بسم الله الر حمن الر حيم Dajos dakadonar abidasokadawki izala kafani maybadakodi zasohadoda alla

  • @huwaila91
    @huwaila91 7 днів тому +1

    Dan Allah Abu Aisha ka Dena Dora wa azin yahaya jingir Dan Allah

    • @appapp2264
      @appapp2264 7 днів тому +1

      Inb'a haka ba'a gané Ina gaskiya take Wani lokacin

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дні тому

      😂😂😂

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 7 днів тому +3

    Allah dedeta tsakaninsu

  • @adamuadamu-uz8mc
    @adamuadamu-uz8mc 7 днів тому +1

    Allah nagude nidai malamaina basacinku kumabaruwasuda yansiyasa bayan maulanaba duk kunaneman gimdizama awaken tunubune kawai

  • @SouleyRachida
    @SouleyRachida 6 днів тому +1

    Shidai wanga festival beka komi ba sai rikici 😅 Allah kagafarta mana Amin

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h 7 днів тому +1

    Allah mai Iko izala kenan

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 6 днів тому +1

    Suma izalar Jos baufuto sukai maganaba saida sukaji ba agayyacesuba

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 7 днів тому +3

    Dama wlh nayi tunani haka zata faru asa mlm Kabiru Gambe yayi jawabi. Yazo yana kare malam Bala lau. Mai makon yakawo hujja akan Alqur'ani ba wai canza sunan festival bane kawai matsala dalilin akan taron shine ake neman hujja. Wai har da amfani da sunan su prof. BABA Umar and Rijiya lemu sbd suna da mahimmanci a duniyar addini

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 6 днів тому +2

    Kunkiyada yansiyasa suncutarda musulincida musulmin arewa wannan abunkunyane wanda ba musulmiba sunamana Dariya

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 7 днів тому +1

    Allah yayi gaskiya dayace daya gada cikin mutanen da zasu fara shiga wuta masana addinine

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 7 днів тому +1

    Idan taimakon Allah Yazo da vin nasara zakaga mutane suna Shiga addinin Allah kungiya kungiya.

    • @AliyuShehu-j6r
      @AliyuShehu-j6r 7 днів тому

      Jama a jama a dai ba Qungiya Qungiya ba.koma Bayanin Ayat sosai

  • @aabubakarsodiq4611
    @aabubakarsodiq4611 6 днів тому +1

    Izalah Gidan kashe ahoo.

  • @aminakoti8044
    @aminakoti8044 6 днів тому +1

    To kawai Abar Taron man kuwa yayi karatunsa agida

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 7 днів тому +2

    Kun lalata addini musulunchi machiya amana al umah Allah ya saka mana Allah waderenku mutanen banza marasa al barka

  • @FatimaSani-h7b
    @FatimaSani-h7b 2 дні тому

    Salaam

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 7 днів тому +1

    Gskiya wannan abun bayamana dadi
    Allah kasaremu da son zucciya

  • @kabiruabubakargulma3046
    @kabiruabubakargulma3046 7 днів тому +3

    Tabbas shi Alkur'ani ana karantashi ne kuma ayi tadabburin ayoyinsa. mun yarda dukkan kungiyoyin addinin musulunci sunyarda da alkur'ani amma kowa da irin akidarsa akan wasu ayoyin kuma kowa ganin yake iya nasa ne daidai. to meye amfanin haduwar jikunkuna bayan zukatan ararrabe suke ?

  • @HassanDajin
    @HassanDajin 7 днів тому +1

    Shi Mal Kabiru Gombe rantsuwa nayi akan abun da ba daidai ba. mgn da,ake cewa don kudine. Kuma Yan siyasa suka dauki nauyin abu su da kansu sunfada.

  • @AliyuShehu-j6r
    @AliyuShehu-j6r 7 днів тому +1

    Malam wananna ba malamai bane masu neman abun duniya ne kawai

  • @hayyanalawal5316
    @hayyanalawal5316 7 днів тому +1

    Maganar gaskiya su shiekh sani yahaya jingir sune masu bin sunnah ta gaskiya su bala lau da kabiru sunzam yan bidia'h

  • @JabirMuhammad-f5y
    @JabirMuhammad-f5y 7 днів тому +2

    Wlh malam kame kame ne kawaii kukeyi kowa yanada manufatai acikinku Kuma wannan maganar taka batada gaba batada baya bazaka ce ga manufatai a wannan maganar

  • @JabirMuhammad-f5y
    @JabirMuhammad-f5y 7 днів тому +1

    Annabi musa abinda Allah ya Gaya Mai akan fir auna kace yadaina azabtarda mutene annabi muhammad yayi Hani akan zalunci Amma Kuma Kai kasan bola tunibu azzalumi ne Kuma kana bibiyarsa 😢 Allah ya kebooka dakai da mutanenka

  • @adamugarba6416
    @adamugarba6416 6 днів тому +1

    Ka bamu hujja kawai ba labari ba KABIRU

  • @kabiruabubakargulma3046
    @kabiruabubakargulma3046 7 днів тому +2

    Abunda muke gudu kenan, domin duk wata bid'a zakaga farkonta da karshen ta babu kyau. gashi wannan abun tun ba'a farashi ba rikici da hayaniya ya barke astakanin malamai to meye amfanin hakan? kuma gashi abunnan babu wata kwak'kwarar hujja akai data nuwa wae ahada mabambantan kungiyoyi dasuke da mabambantan akidodi akan wasu ayoyin Alkur'ani wuri guda wae don akaranta shi.

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 7 днів тому +1

    GASKIYA JINGIR AKWAI SON MULKI KARKU MANTA TUN MARIGAYI ALBANI YA ZAUNA WAJAN SULHU.

  • @AbutaSadiq
    @AbutaSadiq 7 днів тому +1

    IZALA business organization of Nigeria.

  • @abubakarsuleimanmagami6516
    @abubakarsuleimanmagami6516 7 днів тому +2

    Wannan zubar da mutuncin kanku kukeyi

  • @huwaila91
    @huwaila91 7 днів тому +1

    Yahaya jingir koh maci amanar musillai wlh muta nannan gama yauda rarmu wlh Allah suda Allah ko badade dai kowa zai mutu

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 7 днів тому +1

    Duk abunda Kabiru Gombe ya fada karya yake hatta rantsuwarsa ma ya saba indai harkan kudi ne

  • @UsmanMusa-m4m
    @UsmanMusa-m4m 6 днів тому +1

    Dukkanku munafukaine masuchi da Addini yan bidia

  • @SalissouToutpourlafamille
    @SalissouToutpourlafamille 7 днів тому +2

    To kabirou gombe dan kayi rantsuwa sai mu yarda dakai???? Ko ina a Nigeria kanata gina flaza da hotel, wai malamin musulumci!!!!!

  • @saniissoufouhapizou8453
    @saniissoufouhapizou8453 7 днів тому +1

    Assalamu alaikum warahmatullah.
    Gaskiya Mlm sha'anin watsa labarai sai kun ƙara yin taka tsantsan *domin tsira gobe gaban Allah*. Fallasa sirrin Muminai abune mai girma a gun Allah.
    A lura da miyar ya shafi Al'umma da Yakamata ta sani da kuma kishi yar haka.
    Allah ya bamu ikon kiyayewa.

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 7 днів тому +2

    ❤❤❤😢

  • @MusaSufy
    @MusaSufy 7 днів тому +1

    Dikaniku kuwama Qaryachine kaima amulkin bahari kayi

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 7 днів тому +1

    Mln. Kabiru ka na cikin Mslim-Muslm Ticket
    . Kabru Gombe kai kafara yma tinubu campaign,lokacin da kukaje ta'aziya kace tinubu ya gayama yana biyama mtune 300 umra,kuma mamarshi ta kara kawu another list na mutum 50. Sai ka juya ka tambayi chairman hakane ko hakaneba? Wannan magana me take nufi?Campaign,:

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 6 днів тому +1

    Jingir yasanku sosai saboda susuka raineku kuma sisuka koyamaku abibda kukeyi shiyasa kuka fisu iyawa, kunfisu iya zuwa wajan yan siyasa , zuwa wajan gwamnoni minitochi da sauransu shiyasa bazaku shiryaba

  • @lawalimoctar3906
    @lawalimoctar3906 6 днів тому +2

    To baki n'a dagoro

  • @LawalYusuf-fq8kt
    @LawalYusuf-fq8kt 6 днів тому +1

    Dama, zanice, ta iskemuje mu.

  • @IbrahimYahaya-h1y
    @IbrahimYahaya-h1y 6 годин тому

    Ku ae San zuchiyarku ne yakeja muku especially ku jingir

  • @mamanRabiouHima-z1i
    @mamanRabiouHima-z1i 7 днів тому +1

    Wannan gaskiya kai kasani
    Sai inkayi hallinku na wahabiya
    Guba

  • @BfjfjrIfigu
    @BfjfjrIfigu 7 днів тому +2

    Kabiru gonbe Kay maqaryaci'n wlh

  • @IsaHassan-q9m
    @IsaHassan-q9m 6 годин тому

    Presenter it seems u took side coz u give Sheikh jingir more time than both Sheikhs from KD side.

  • @rabiuabdullah3231
    @rabiuabdullah3231 7 днів тому

    Ninarasa mezanche

  • @abou440
    @abou440 7 днів тому +2

    Mr tunibu is destroyed islam arewa that's the project

  • @MohammedAliyu-q1h
    @MohammedAliyu-q1h 6 днів тому +1

    Kudi kena

  • @YauOil
    @YauOil 7 днів тому +1

    Jikukin and ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE kufulani bakuda asuli fulani

  • @mamanRabiouHima-z1i
    @mamanRabiouHima-z1i 7 днів тому +1

    😂😂😂😂wahabiya kenan kudai mubudin wahala😅😅

  • @JabirMuhammad-f5y
    @JabirMuhammad-f5y 7 днів тому +2

    Annabi musa abinda Allah ya Gaya Mai akan fir auna kace yadaina azabtarda mutene annabi muhammad yayi Hani akan zalunci Amma Kuma Kai kasan bola tunibu azzalumi ne Kuma kana bibiyarsa 😢 Allah ya kebooka dakai da mutanenka