Cin amanar talakawa da addini tahanyar amfani d a kur,ani_ kama Yan adawa saboda fadin gaskiya

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 лют 2025
  • Solomon dalung yayi tsokaci tareda aika Sako ga malamai Kan Kuran festival dakuma batun kama Yan Siyasa saboda sukar mulkin Tunubu
    Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku, kuyimana subscribe a UA-cam channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
    Nigeria, Bola Tunubu, Sheikh Kabiru Haruna gwambe, Sheikh Abdullahi Bala Lau, izala, labarun Hausa, labarun Duniya, rigasa tv news

КОМЕНТАРІ • 17

  • @HassanYakubu-l3c
    @HassanYakubu-l3c 6 днів тому +5

    Masha Allah nagode maka Dr Solomon Allah yasakada maka da alheri Allah yasaka musulumta bijahi muhammadu rasulillahi saw 😢

  • @JummaiAli-o9n
    @JummaiAli-o9n 4 дні тому +1

    Well said sir Solomon

  • @SalehMuhammed-pp9hf
    @SalehMuhammed-pp9hf 6 днів тому +1

    Salamon dalon Allah ubangiji yayima albarka duniya da lahira Amin summa Amin

  • @HawaMohammed-lm2cp
    @HawaMohammed-lm2cp 6 днів тому +1

    Masha Allah 👍👍. Allah yasa kaDaAla kairi🤲🤲🤲

  • @aliyaro3580
    @aliyaro3580 6 днів тому +1

    Macha ALLAH Jazakl ALLAH MALL ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @HammaMohemed
    @HammaMohemed 6 днів тому +2

    Macha alla❤🎉

  • @jebrenlaz7034
    @jebrenlaz7034 6 днів тому +1

    Solomon ❤👍

  • @AminuIdris-g2r
    @AminuIdris-g2r 6 днів тому +1

    Allah yasaka da alheri soloman da lom munatare da kai

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 6 днів тому +1

    Allah Ya mana maganin duk Wanda ke da hanu a kuncin da talakawa ke ciki.

  • @jebrenlaz7034
    @jebrenlaz7034 6 днів тому +1

    👍👍👍👍

  • @paybuy5315
    @paybuy5315 6 днів тому +1

    Kayikuskure wirin sa hot me + a background din video Na amafa karkamanta Allah yasan ni yankowa musanman masu son su gani wanifitina kowaniiri yata shi danwasu suzogani kasamu abunduniya kadingayin nazari kafin kanasa hota ko labaririka dam wataran Allah zaitambayemu nidakay amatakin farko Allah samudace amin

  • @abuminnatur-rahman4198
    @abuminnatur-rahman4198 6 днів тому +1

    Babu wani Christian mai ilmin tauhidi domin ya yarda da Allah 3ne awajenku.

  • @atikubagudu3724
    @atikubagudu3724 4 дні тому +1

    Malamai da shugabannin musulmi kun ji kunya!

  • @yousoufAmani
    @yousoufAmani 6 днів тому +1

    Wllahi wanan crista yafimin musisika

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 6 днів тому +1

    Ba yarabawan kenan ba? ai fita ya kamata ayi komu ko su kawai, shine mafita kawai.

  • @YauOil
    @YauOil 6 днів тому +1

    Jikukin and ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE fulan bakuda asuli fulani

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 6 днів тому +2

    ✅☝️☝️☝️✅🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅🙏🏿🙏🏿🙏🏿✅🕋🕋🕋✅👍✅