Hausawa na cewa Makashinka na tare kai. Allah ya tsaremu. Kuddos to all team of labarina. And My special claps goes to Aminu Saira. This the best Hausa movie I have ever watched. Please next episode Yakamata Jamila ta shiga hannu. She's making me to cry for Mai Nasara
اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد 💚
Ina kaunar KU sosi wlh nagode da yimini like 🤝ya Allah yada muka tashi lfy Allah kasa muweni lfy alafarmar annabi Mohammed saw kuyi mini like comment da saw❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Mascha Allah j'aime bien votre chaîne car je suis je suis une grande fan de la série. Mais de grâce que certains de vos acteurs se mettent dans le personnage donné. Sinon pour moi tout est hier
Masha Allah ubangiji muna gdy agareka daka qara nunamana wannan rana me albarka ta jumma'a Allah yahadamu da alkhairi dake chikin ta ubangiji yaqara mana soyayyar ma aiiki s.a.w❤❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤️ Masha Allah ❤️ yan uwa barkan'mu da sallar juma'a ❤dan fatan kowa yayi sallar juma'a lafiya dai ko ❤to inai'muku kyakyawan fatan alheri arayuwa insha Allah ❤kuma Allah ya sadamu da Alkhairin da ke cikin wannan babban rana mai albarka wato ranar juma'a alfarmar Annabi Muhammad ❤S ❤️ A ❤️ W ❤️
But you know what the Doctor did by asking Auwal what is happening to Mai nasara while he is Doctor, when he was told that he is in critical condition he should rushed to his patients instead of stopping outside asking and when he was on the patients he don't have to mentioned that he was poison so quick like that,he should wait until he did what he will be capable of doing then
ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMADUN WASALLIM
ZAYYÀNUL MUJALISATI.....NURUL LAKUM YAUMAL KIYAMATI.❤
Ya hayyu ya qayyum ka lamunce mn alfarmar lailaha illallah Muhammadur rasulullah Allah kasa muna da rabon ziyartar dakin Allah 😭🤲
Allah yasa mugama lafiya yan uwana masoyan annabi dan annabi kuce Ameen ❤
ameen
Ameen ameen
@@aishahussainis Nagode aisha
@@bangannatv8421 Nagode
Allahumma Ameen
Duk Mai Neman Arziƙi, Aure, Gida, Mota, Aikin Hajji, Umra, Makaranta, Haihuwa, Aiki, Allah Kabashi Alfarma Annabi Muhammad❣️
Amin
Ameen saw
Ameen ameen y hayyu
Allah yakaramuna son annabi muhamadu sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤
Sallallahu alaihi wa sallam ❤❤
S A W
sallallahu alayhi wasallam ❤️❤️❤️
S a w
RABBana Ateena fidduniya hasanatan wapil akirati hasanatan waqina abazaba nnerr ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ameen
Amen ya Allah 🤲🤲🤲
Amin
I really appreciate the hospital scene. The seriousness, the equipments, the doctors and nurses act was top notch. Kudos malam Aminu
Amma kuma duk sati sai anyi medical blunders 😂
Kamar wace blunder kenan bamu ilimin pls 😂😂
@@huzaifayusuf7091of course yaya
But Basa following some rules na hospital and doctors behavior
Ok
Alhmdllh ya Allah ka karamana kaunar Manzon allah S❤A❤W
Hausawa na cewa Makashinka na tare kai. Allah ya tsaremu.
Kuddos to all team of labarina.
And My special claps goes to Aminu Saira. This the best Hausa movie I have ever watched. Please next episode Yakamata Jamila ta shiga hannu. She's making me to cry for Mai Nasara
Yi hakuri , ummi, 😅
Muhammadur rasulullah (s.a.w)❤❤❤
Very much for All actors in labarina God bless your kannewood watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘
Wallahi allah ya tsine ma mai hali irin na jamila
Amine
اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد 💚
Masha Allahu Yaya aminu sair Muna yika sosi ❤❤❤❤ Allah ya Kara basira Dan Allah kuyimini like 😢😢😢
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Ina kaunar KU sosi wlh nagode da yimini like 🤝ya Allah yada muka tashi lfy Allah kasa muweni lfy alafarmar annabi Mohammed saw kuyi mini like comment da saw❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
nice
Ameen
Salati goma ga annabi s a w😊
But doctor and nurses have done well I salute to mlm Aminu Saira
❤❤❤❤ حبيبكوم في ليبيا 😢😢😢 ربي يحفظكم وياسعدوكم 🤲
ربنا يبارك فيكي
Allah mungode ma da muka kai rana mai Albarka ❤❤❤
Masha Allah yayi 😊😊
Am Watching From Malaysia 💪💪 💪 Can't Miss 🤣
Dan Girman Allah, Dan Darajar Annabi Muhammad SAW Kumun Subscribing 😭😭
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
Ma sha Allah, May Allah bless all the crew. ❤
Assalamum Alaikum
Aminu serra
In dai- Al Amin ya mutu na gama kalon labarina
Ubangiji allah kahada fuskokinmu dana annabi muhammad s.w.a
Mascha Allah j'aime bien votre chaîne car je suis je suis une grande fan de la série. Mais de grâce que certains de vos acteurs se mettent dans le personnage donné. Sinon pour moi tout est hier
Niba abunda yafi burgeni a film dinan kamar wajen shiga dashi operation dinan gaskiya Aminu saira kudos to you 💯✌️ sunyi acting Mai kyau kamar a gaske
Gaskiya talle yayi yawa dan Allah a rage yawan su yana ci mana lokacin kallo da yawa
Allah yabaki Aljannah fada musu dae talla yayi yawa 😂
Ni kaina take yana addabawa time dina
😂😂Allah bamu aljanna mu dika❤😂
Ku kuna maganar haka tallaccefa ribarsu
Wallahi kuwa.
Labarina 1 gidan sarauta. 2 Love 💕 ❤️
Masha Allah ubangiji muna gdy agareka daka qara nunamana wannan rana me albarka ta jumma'a Allah yahadamu da alkhairi dake chikin ta ubangiji yaqara mana soyayyar ma aiiki s.a.w❤❤❤❤❤❤
Amin
Masha Allah Allah kara kaunar manzo s.A.w
Sallallahu Alaihi Wasallam
Ameen ya allah
Ameen y Allah
MaShaAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Pls.dan Allah talla yayiyawa dan Allah kurage🙏🙏🙏
Gaskiya Likitan nan ya iya acting. Good one
The police suppose to arrest this Jamila by next week please cos she breaking my heart for hurting mai nasara😢😢
I swear
It's heartbroken😫 oo, but as u all know it's all about entertainment😎
No she can't kill him remember the time that Doctor Asiya is given mai nassara food so brother calm down
Seriously she very stupid 😡😡😡😡
I support your opinion ma
Masha Allah ❤️ Masha Allah ❤️ yan uwa barkan'mu da sallar juma'a ❤dan fatan kowa yayi sallar juma'a lafiya dai ko ❤to inai'muku kyakyawan fatan alheri arayuwa insha Allah ❤kuma Allah ya sadamu da Alkhairin da ke cikin wannan babban rana mai albarka wato ranar juma'a alfarmar Annabi Muhammad ❤S ❤️ A ❤️ W ❤️
In uwa barka da jumaâ rabana ataina minladunka rahamatan wahaiyi ilina minn amrina rachada
Masha allah tabarakalla rahman allah yakarama annabi Muhammad salallahu alaihin wasalam daraja 🥰🥰🥰
Masha Allah Allah yakarawa Annabi Muhammadu s a w ❤️ daraja
Weldon Zarah Diamond u did a gud job..u look like a real Doctor Wlhy.
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤
😂😂😂😂😂
Allah sarki mai nasara kazama dashi
Macha Allah Allah ya Gara muku basira malam Aminu Saira sirin yafara zapipa🔥🙏👍
❤
momi mariam, zasu samu asari ahanya, zasu mutu, itakuma mariam, zata suma tamutu don jin wanan labari, toh sai Al Amiin, ya auri wanan, likita😅😅❤
Supplication to our lovely prophet Muhammad S.A.W we're welcoming HRH MSLS II Emir
allah yakara muna son s..a.w ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah Allah yakara daukaka ❤❤❤❤❤
Walahi Jamila bakiyi chegiya Allah ya tinewa mai halinki
Kudi sun zamema Alameen wahalaa 😢😢😢😢
Masha Allah aminu saira
My best movie ever watching from Ghana
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira daraja barka anabi muhamadou s a w
Ba Abinda Zai Sami Al-amin🤔
Domin Masu Hali☑️ Irin Nasa
Baza Akawo Karshen su Cikin Sauki ba🤔
Of course
Macha Allah Karina tchigaban shiri tayi i liké ❤❤❤
Jamila is a Desertre. Let Aminu Saira brings her end 😅
Jamila is a very dangerous friend
Masha Allah yayi kyau sosai fatan alheri a gare ku 🇳🇪🇩🇿❤
Haba Dan Allah talle ma yafi film din yawa ai Amma jamilan Nan ba karamar Yar banza bace
LABARINA Gidan Nishadi,
Labarina nakune namune.❤❤
اللهم اشفي مرضانا ومرضى المسلمين والمسلمات والمؤمنين والمؤمنات الاحياء منهم والاموات 🤲😢😢😢
Amin
Dan Allah malam kada bincikin yayi tsayi,a gano wannan munfukar da wuri dan Allah
Kudos to you Jamila kina aikin ki yadda ya Dace Aminu saira must be proud of you
Masha Allah ya badarai da lafiya amee❤❤❤❤
Masha Allah ubangiji muna gdy agareka Dakar qara nunamana wannan rana me albarka ta jumma.a Allah yahadamu da alkhairi dake chi
Wannan rayuwa Allah 🙏 yasa muna cikin masu dace duniya da lahira. Ameen 🤲
The great saira wallh Allah yabaka mai hassadarka ya chikin kunchi
Alhamdlillah 🙏🙏🙏🙏 Ala kulee haleen💪💪💪💪💯💯💯💯
Watching from AMERICAN Chicago ❤
Carry me go USA abeg 😢
@@muhammadlatest2105 don't worry bro, where are u 😉
Masha Allah Allah ya kara basira
Masha Allah this series is very interesting inside all our patien room we have to be using CCTV for security purpose I think this my opinion
This Episode stopped at a cliffhanger. I can’t wait to see what happens next InSha Allah
Masha Allah❤❤❤
No matter how long the night is it most give way to the light of dawn.
In Sha Allah.
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Allah ya kashe minafki 😢
Kai Jamila makira ce oh❤❤❤
Best fan from Canada's bilingual province quebec
SLM Alumma musulmai ina Neman jari ko dubu hamsin ko dubu ashirin😭Kayan miya nakeyi acikin gida toh jarin yakarye saboda jinyan Mara lfy Danayi
Sent me your account details in sha Allahu Zan taimakeki 35k in sha Allahu
Ayya Allah y kawo miki Wanda zai taimaka miki yar uwa da ina da hali da n'a taimaka miki wallahi 😢
Allah yakawo Miki Mai taimako
Allah yakawo Miki Mai taimako
Toh Ina kikasamu kudin data😮
Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩
Dan allah aminu saira atona assirin djamila koda sodayané dan-allah dan-allah
😂
@@sanimusaaisha 👍
Wannan karamar ansubiti ce, babu c.c.t.v camara ....🎥📸
Masha Allah 🇳🇪🥰🥰🥰🥰
Mallam saira Allah ya kara basira Allah ya sa mudace ❤❤❤❤
Amina Yarima Turaki ❤🥰
Babu irin wannan series Wallahi inasu ali nuhu please su kalla yadda ake series ✍️✍️✍️
Hegiya yanxufa Maryam tayi hankali 😁
Sosai ma
Ae dole tayi hankali 😂
masha allah sai yanxu hankalina ya kwanta sabida tunanina kawai me nasara zai iya mutuwa sabida poison da akace in aka zuba masa sai ya mutu
the doctor play a very good role in his part, he is so calm, talented and well educated, he deserve to be awarded.
But you know what the Doctor did by asking Auwal what is happening to Mai nasara while he is Doctor, when he was told that he is in critical condition he should rushed to his patients instead of stopping outside asking and when he was on the patients he don't have to mentioned that he was poison so quick like that,he should wait until he did what he will be capable of doing then
@@AdoSale-qt5qjexactly,I was pissed of at that moment.
Kai saira Dan Allah wznnnan a wanne asubitine.
Watt gaskiya labarina yana burgeni, kamar a gaske
Gaskiya saira Wawa Kai wallalshi
PADI alkhairi ko kayi shirou
Masha Allah ❤️😊😊😊
Allhamdulila da annabi
My love for Doctor Hasiya , Zara diamond ❤❤
Tayi kokari sosai
She's his dead wife
Masha allah merci beaucoup mon frère ❤❤🎉🎉
Duk film din duniya ba talla sai hausa film tirrrrrrrrrr
Wallahi Nima abun yanaban haushi
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka 🇸🇦🇳🇬♥️😂😂😂
Kullum kaunar wannan Shirin karuwa takeyi azuciyana
Kaunar Allah Yakamata tadinga karuwa a zuciyar ka bana fem ba
Masha Allah mlm aminu Allah yate maka 👌
Agaskiya Ni fa ba fans in talabane guys 😢
Masha Allah Watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤
Salut 🙏💪😂