Amazing series! We are enjoying the gifts and talents of our Hausa people being showcased by the producers, directors, editors, the actors, and the crew. job well done👏🏾❤️🙏🏾🇺🇸
Ameen... Amma ba lallai a kamata ba yanzu saboda in kun lura da talla (trailer) da su ka saki a baya, akwai scene din da a ka nuna Maryam tare da Jamila sun hangi doctor dinnan ta na ba ma MaiNasara abinci, kuma har yanzu ba a kawo wurin ba.👌🏽
N'oubliez pas de récité la sourat alkhaf le vendredi car elle nous protège contre tout types de fitnah (problème).et n'oubliez pas aussi de faire des salawats a notre cher prophète Mohamed (SAW)❤
Gsky aminu saira Allah ya kara basira amma nifa a tawa fahimtar bai kyautu kuna nuna sirrin yadda yan sanda ke gudanar da al amura tsakaninsu da mai laifi ba suspect kenan da lilina na yin wannan rubutu shine ni anawa tunanin nazaci mai yiwa mai laifi tambaya iya shi kadai kejin abunda ake tautaunawa
Gaskiya Ne Dukkan bawan da ya yadda da kaddara a rayuwa Bazai taba rasa Imani ba don't forget to Muslim glory to be Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘
Masha Allah na gode Allah mai nasara bazai mutuba da zan Dai na kalon labarina kam Allah yakara basira da daukaka Aminu saira ❤agaskiya muna jin dadin wanan shirin
Allah ya Kara taimakawa Mai gida tare da Kara daukaka akoda yaushe Karin fatan mu yafi haka ss Mai gida Amma har yau har gobe Ina nan Ina jira kiranka Mai gida mlm aminu saira akoda yaushe muna kan bin umurnin mahaifiya ta kada naje sai ankirani. mlm Ina jiran kiranka daga nan har tsawona shekara 1ko2
@@moumouniaboubacar2993 Hakane 🤔 Amma Ka Duba Yadda Yake Girmama ta Saboda Matar Lawal ne Kuma Yana Jida Lawal Sosai Shi kuma Lawal Yana Don Jamila Sosai. Allah Ya kai mu Sati
@@mahammadmbsdamasak2229 kwaraiko munga alamar soyayya a fuskarta sai dai ni wallahi nafi son abar Maryam kadai ta rayu da MD kodon Jamila ta mutu don bakin ciki
Malam Aminu saira a gaskiya muna da korafi a kan shirin labarina talla tana dan tsawaita tsayi in da Hali muna so a dan rage tallar kawai sakon da yake cikin shirin labarina muke farin cikin kasancewa cikin miliyoyin mabiyanka❤❤❤ daga karshe Allah yakara daukaka
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤🕌☺And don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad ( SAW)❤🤗🕌JUMMAT MUBARAK
Ameen... Amma ba lallai a gano ta ba. Saboda in kun lura da talla (trailer) da su ka saki a baya, akwai scene din da a ka nuna Maryam tare da Jamila sun hangi doctor dinnan ta na ba ma MaiNasara abinci, kuma har yanzu ba a kawo wurin ba.👌🏽
Allah yatayama maigida aiki yana sosai Allah yakara basira darajar shugaba sallahu alaihi wasalam amma kamar wannan babban film din bai kamata talla yayi aciki yana ragewa Mai kallo nishadi sosai amma fah shawarace maigida malam aminu sairah
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
Ameen 👏 y Allah
Amine ya rabih
Ameen ya Allah
Ameen ya allah🤲🤲🤲
Ameen ya hayyu ya qayyum ❤️❤️
Duk Mai Neman Arziƙi, Aure, Gida, Mota, Aikin Hajji, Umra, Makaranta, Haihuwa, Aiki, Allah Kabashi Alfarma Annabi Muhammad❣️
Ameen ya rabbil alamin 🥺
Amin
amen
AMEEN YA Allah
Amen ya rabbi
Allah Yasa muga Annabi Muhammadu S A W
Allah yasa mucika da Kalmar shahada🤲🤲🤲
Saw amine
Amen ya rabbi
Amen ya rabbal alamina
Ameen ya RABB
Amen 🙏
❤❤DUK WANI MAI NEMAN BIYAN BUKATA AWAJAN ALLAH ALLAH UBANGIJI YA BIYA MASA ALFARMAR ANNABI MUHAMMAD SAW 🙏❤❤
Sallallahu alaihi wa sallam
Macha hallah ❤❤❤❤
S A W Amen ya hayyu ya qayyum
Sallallahu alaihi Wasallam
Wayake kallo yake karanta comments yamin like ❤
Gamu😂😂😂😂
Gamu nan mun cika aiki😂😂
Allah ka kara tsira da Aminci ga shugaba s.a.w
Saw
Sallalahou aleyhin wa salam
Saw
Saw
Amazing series! We are enjoying the gifts and talents of our Hausa people being showcased by the producers, directors, editors, the actors, and the crew. job well done👏🏾❤️🙏🏾🇺🇸
Allahuma ya muqallibal quloob thabit qoolubana ala dineek
Ya Allah duk wanda yake da wata bukata ta Alkhairi ya Allah kabiya masa sabo da girman iyayen manzon Allah S.a.w
Me qau nar annabi ya mun like ❤🎉❤
BELLo HASSSN
MAINTENANCE
SALLALLAHU ALAYI WA SALAM
(Saw)
Masuyin adu a ta alheri Allah yajuyata zuwa garesu dan annabi Muhammadu salallahu alaihi wasallam
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
S a w ❤❤❤❤❤❤
Wa zai min like don girman Allah
Duk Maikaunar Annabi Yayiwa Annabi Salati S a w 💕
Allah ya gafartama iyayenmu , malamammu ya hadamu da alkairi duniya da lahira
S A W
Allah yasa mucika da,imani albarkacin annabi Muhammad s a w
Amine amine
Ameen ya RABB
Allah Ƴa Ƙiyaye mu Daga Masu Zuciya💔 irin na Jamila🙄
Ya Kare mu Da Cin Amanar Wanda Ya Amince mana
Ameen
@@baidahauwal510 Allahumma amin
Ameen Yaraabi
Amen
Dan annabi muhammadu rasulallah sallalahualaihin ayimin subscribe da like❤❤❤nagode allah yakarama annabi daraja
allahumma Salli ala Muhammad wa'ala Ali Muhammad kama salayta ala Ibrahim wa'ala Ali Ibrahim innaka hamidun Majid❤❤❤❤❤❤️❤️❤️🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Masha allah,inaso natunawa masu korafin talla yayi yawa,shine hanyar samun kudin shiga,domin duk tallan dakukegani biya sukeyi,asakamusu,dafatn zamu fahimta
Na jinjinawa Aminu Saira. Allah ya kara basira...
Masha Allah..Allah ya qara basira,Amman pls ku rage talla yana yawa, shi ke cinye lokacin
Masha Allah. Asirin Jamila ya kusa tunuwa nan gaba insha Allah.
Ameen... Amma ba lallai a kamata ba yanzu saboda in kun lura da talla (trailer) da su ka saki a baya, akwai scene din da a ka nuna Maryam tare da Jamila sun hangi doctor dinnan ta na ba ma MaiNasara abinci, kuma har yanzu ba a kawo wurin ba.👌🏽
If u know u are a real hausa no mix oya tapp here❤❤❤❤❤
Nonsense
@@ahmadhassankano8437 wat is wrong wit dese one which one is nonsense
Dan Allah kudaina saka tallah da yawa haka tallah tafi film din yawa
Tallan dashi suke samun kudin entertainment
Me qau nar annabi ya mum like ❤🎉❤😊❤
Wllh aminu Saira talle talle yana yauwa wllh dan Allah arage😊
N'oubliez pas de récité la sourat alkhaf le vendredi car elle nous protège contre tout types de fitnah (problème).et n'oubliez pas aussi de faire des salawats a notre cher prophète Mohamed (SAW)❤
❤
Gsky aminu saira Allah ya kara basira amma nifa a tawa fahimtar bai kyautu kuna nuna sirrin yadda yan sanda ke gudanar da al amura tsakaninsu da mai laifi ba suspect kenan da lilina na yin wannan rubutu shine ni anawa tunanin nazaci mai yiwa mai laifi tambaya iya shi kadai kejin abunda ake tautaunawa
Allah yabamu Zaman Lafiya Mai Dorewa Allah yahayyu yakayyumu ya Rabbil Alamin
Saira yau kayi daidai tunda ba a kashe mainasara ba mujezuwa Saira good ❤
Gaskiya ba akyautamun ba saida akazu kanmunafuka in Allah yayadda sai aganota inama agaskene akawuta Dragon squad datagane Allah dagirmayake
Sai dai baza’akataba 😆😆😆
Maina nassara Allah yabaka lfy Amine 🤲❤️🇳🇪❤️❤️
Allah yAda kajuiya dare zuwa rana Allah ka juiya bakincikinmu zuwa farin ciki dan matsayin annabi s,a,w
Komai zaka yi a rayuwa kasa Allah a ciki zaka ga cin nasara
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم
Masha Allah. Allahumma salli wa sallim tassliman❤❤❤
Allah Ubangiji yasa mugama da duniya lafiya Amin summa amin 🤲
Ni a film din nan ba abinda yafi burgeni da tabamin xuciya irin wakar nan wlh Wani yanayi nake shiga😭
Hk nima wlh
❤❤❤
Gaskiya Ne Dukkan bawan da ya yadda da kaddara a rayuwa Bazai taba rasa Imani ba don't forget to Muslim glory to be Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘
Gaskiya talla yayi yawa dan sera
Duk wata tallacetallace sai assaka a labarina gaskiya surage allah ya karabasira ❤😅😂
Labarina Baya Zama Nawa Tarihine in hargaki.
@@Kannywood_latest_update
To nagode da wannan kyara
Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ❤❤❤
Gaskiya Yanzun talla yayi yawa duk shi kecinya firm din
Walahi kuwa talla yayi yawa
@@TYC780 aikam maybe Sosuke Adena kallo
Ubangiji allah kahada fuskokinmu dana annabi muhammad s.a.w
MASHA ALLAH ADIK LOKACINDA NA KALLI WANNAN KAYATACCAN SHI SENAYI ZOMIDIN GANIN NA GABA ALLAH YA BADA SA'A 🤲🤲🤲 💯LABARINA👌👏🎁‼️
M saira Dan Allah arage talla kuma a qaramana lkc In dayuwuwar hakan Allah yaqara basira ameen
Great acting! Thanks a lot for giving us the opportunity of watching such a marvel.
Allah yakara basir dan darajala annabi muhammad u s a w
Dan Girman Allah, Dan Darajar Annabi Muhammad SAW Kumun Subscribing 😭😭
Dan annabi muhammadu rasulallah sallalahualaihin wasallam ayimin subscribe da like❤❤❤nagode allah yakarama annabi daraja
Masha Allah finally daiiii Direct aminu Saira yanuna mana Zainab ❤❤❤❤
Nima dai haka nace💃 ina son Zainab gsky.
Aifa😅
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤
Ni wallahi lawal ma kebani tausayi wallahi
Masha Allah na gode Allah mai nasara bazai mutuba da zan Dai na kalon labarina kam Allah yakara basira da daukaka Aminu saira ❤agaskiya muna jin dadin wanan shirin
Tallaa yayi yawa ilmin dayake cikin labarin nan kananeman karushe tunanin mutane
Gaskiya ne wlh 😅
Wow that's very impressive
Aminu saira keep the fire burning 👍
Gaskiya talla yayi yawa.. Dan Allah a rage
Slm
Gaskiyarki sister
Allah ya Kara taimakawa Mai gida tare da Kara daukaka akoda yaushe Karin fatan mu yafi haka ss Mai gida Amma har yau har gobe Ina nan Ina jira kiranka Mai gida mlm aminu saira akoda yaushe muna kan bin umurnin mahaifiya ta kada naje sai ankirani. mlm Ina jiran kiranka daga nan har tsawona shekara 1ko2
Koda Asirin Jamila Yataunu🙆
Mainasara❤️ Zai Yafe Mata🤔
Ko Ya Kuka Gani..???
Gaskiya bana tunanin hakan duk da yanada kirki da taimako aman baya jure cin amana duba yada dauki zafi akan ma.aikatanshi da suke neman halakashi
Hakane Ama asirin ya tonu shi ya fi ko don Maryam ta san cewa batada kawa ta gari,kuma su iliya su je gidan maza.
@@RabiDjire
Hakane 🤔
Ai Maryam tana da Aiki a Gaban ta, Ga Likitar nan tayi kama da Zainab
kuma Da Alamu Za Taso Mai Nasara
@@moumouniaboubacar2993 Hakane 🤔
Amma Ka Duba Yadda Yake Girmama ta Saboda Matar Lawal ne
Kuma Yana Jida Lawal Sosai
Shi kuma Lawal Yana Don Jamila Sosai.
Allah Ya kai mu Sati
@@mahammadmbsdamasak2229 kwaraiko munga alamar soyayya a fuskarta sai dai ni wallahi nafi son abar Maryam kadai ta rayu da MD kodon Jamila ta mutu don bakin ciki
Waiiii Dan allah miyasa kuncika yawon tallah ✌️✌️
Assalamu aleikum malam aminu saira allah ya kara lafiya neman halak
Gaskiya tallé tayi yawa season din nan
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤
Gaskiya jamila Batada tinani😀😭
Ina tunanin hankalin mai nasara yaguche😂😂😂 u Allah
Gobe ya yi kewao 😂😂😂
Malam Aminu saira a gaskiya muna da korafi a kan shirin labarina talla tana dan tsawaita tsayi in da Hali muna so a dan rage tallar kawai sakon da yake cikin shirin labarina muke farin cikin kasancewa cikin miliyoyin mabiyanka❤❤❤ daga karshe Allah yakara daukaka
Gaskiyah turanci najin jiki a bakin likitar nan 😂😂😂
Sannu bature
Masha Allah good 🎉🎉🎉
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤🕌☺And don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad ( SAW)❤🤗🕌JUMMAT MUBARAK
Thank you remind us
Insha Allah tanks ❤❤❤😊
Thank you remind us ❤
jzk khair
صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين
Allah dai yarabamu da mace mai hali irin na Jamila 😅😅
Adubi Allah a rage talla a film dinnan
Allah y’a rabamu da kawaye irin Jamila da masifan so zuciya 😭💔🤧🤲🏽🤲🏽allah y’a ba wa Al amin lafiya 🤲🏽
Yawwa barka memory na maryam ya fita daga kwakwalwar Mainasara..chan su karata ita da kawartta gayyar tsiya.Allah yasa ya auri Likita
Hahhh.... Aikuwa dai😂😂😂 kuma Likita na kama da Zainab din mu.💃💃💃 Tabbas! Zai yi wuya bai aure ta ba.
Amma banso a rabasu da Maryam ko da zai aure likita
Aslm Aiki Yana Yin Kyau Sosai Amma Dan Allah Ku Rage Talle Aciki Sabida Yana Rage Tsawon Fin Din🙏
Haha wow you are so sorry Jamila 😂😂😂😂
This is serious 😂
I they are not going to catch her probably
Don Allah oga sir alhaji alaramma mallam Aminu Saira ka fallasa Jamila Please
The moment I saw that doctor I knew the movie will turn in to something else
Mashaalah aiki yana kyau allah ya kara bada nasar
Muna godiya matuqa da kokarinku da kuma ja zurcewa a ko da yaushe
Allah yasa a gane Jamila nan
Amin
amin
Amin
Ameen... Amma ba lallai a gano ta ba.
Saboda in kun lura da talla (trailer) da su ka saki a baya, akwai scene din da a ka nuna Maryam tare da Jamila sun hangi doctor dinnan ta na ba ma MaiNasara abinci, kuma har yanzu ba a kawo wurin ba.👌🏽
In sha Allah se Asirin Jamila Ya Tonu 😂😂
Tabbs
Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩
Aiba za’atarar da alluran ba tunda ita ba mahaukaciya bace 😮😄😆🤣
Habaa malam talla yayi yawa laaa😢
Too much advertisement 😂😂
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
One hour is not enough for us please add the hours to make it two hours please my name is Muslim from Ghana-Kumasi 🇬🇭
They should make it twice a week. Once a week isn’t enough
Yea yuh said it all
U r right twice a week ❤
😊😊
Masha Allah
U are welcome
Same to me from Ghana Kumasi tafo leaving in Jordan Amman
Gaskiya tallah yayı yawa Wlh a rage dan Allah 😢
Wlh yayi yawa
Ƙarshen Munafiki 🙆🤦
Jin Ƙunya @Jamila da Sauran Wahalar ki🤔
I really appreciate you ❤❤❤❤
Allah yakara lafiya
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
ina son doctor asiyan nan wallhu❤❤diamond zahra duniya ce dama itace matar mai nasara wallhi.
Meqaunarannabiyamunlike❤❤❤
Ma Shaa Allah..... Aminu saira Allah ya kara lafiya
Allah yatayama maigida aiki yana sosai Allah yakara basira darajar shugaba sallahu alaihi wasalam amma kamar wannan babban film din bai kamata talla yayi aciki yana ragewa Mai kallo nishadi sosai amma fah shawarace maigida malam aminu sairah
Allah yakarawa annabi daraji
Ameen ya RABB
Allh y tsinewa uwar d tahaifi Jamila dukd a fulmn natsabet
Jamila anshiga 1 chance 😂
I'm watching this film 🎥 from benin city 😅😅😅😅
Gskiya tallah yayi yawa