Not long I started watching your series base on the influence and fans the series has, movie like this change the system, attitude of lots of individual,I think you doing a great job but should add more maybe something that will make is patriotism,we need that. And based on the way your series is going , your news will make an impact.
Allah ya qarawa Annabi (s.w.a) daraja❤❤❤🎉 Allah ya qara mana son Annabi ya tashemu muna masu son sa shima ya zama mai cetan mu gobe qiyama. Ãmin Thumma Ãmin
Masha allah alhamdulillah gaskiya inama ace ana samun mace kamar mariam à duniya gaskiya mugodema allah allah kasa mudace dan soyayyar mu da annabi Muhammad s.a.w 🎉🎉❤❤
acikin flim anasamun har wadda tafi maryam Aman à zahiri kana son tashin hankali ka auri maryam à zahiri za kagane à flim ana soyaya raina hankali mutane à zahiri kuma bakinciki da shegen kishi zaisa kazama mahaukaci bakashiryaba soyaya flim ko tantabaru albarka
@@AbdousamadouAbdou toh......to shima kisissina ce irin shi adole ga me tsananin son matarshi to kar yaje in Yana so ba dai an Riga an daura ba kuma ta shigo gidan lokacin da zeje waya sani hum sai dai in ba maza bane😂😂
@@AbdousamadouAbdou toh......to shima kisissina ce irin shi adole ga me tsananin son matarshi to kar yaje in Yana so ba dai an Riga an daura ba kuma ta shigo gidan lokacin da zeje waya sani hum sai dai in ba maza bane😒😒 cika baki ne fah kawai 😂😂😂

Masha Allah, Allah kara basira ya bada sa'a da rabo me amfani Allah yasa asamu abinda ake nema wannan Shirin yana bada darasi da kuma nishadi muna godiya aminu saira da dukkan jarumai 🎉🎉
ALLAH sa muchika da imani Alfarmar sayyadit sadati annabi Muhammad S.A.W in kaji dadi kamin like❤❤❤
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
Ameen
Amin
Ameen summa ameen
Amiin yah Allah
Slm barka da dare gaskiya chirin labarina Muna Jin dadinchi sosai
Not long I started watching your series base on the influence and fans the series has, movie like this change the system, attitude of lots of individual,I think you doing a great job but should add more maybe something that will make is patriotism,we need that.
And based on the way your series is going , your news will make an impact.
Cc
wlh sabon salon daukar sabin film na hausa ya zama internationale allah ya daukaka
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
For sure bro
SAW
❤❤❤🎉🎉
اللهمَّ صلِّ وسلم وبارك عليك ياحبيبي يارسول الله ♥❤❤
Yes ❤
Am crying because I know I can't be a strong woman like Maryam 😢
Slm.Itama don film ne
😊😊
ykk
Mâcha allah ❤❤❤
Duk Wanda yagane Mai nasara Dan Raini wayo ne Yami like
😂😂😂
Sai kace da gsk wai ba lda zaiji hm
😂😂
Na bugawa a jarida ma kuwa😂😂😂😂
Hhhh wlh kam
Wanda ya fahimci film Dinnan baya kyau yanxu yamin like
~﮼اللهُم،صلِ،على،نبينَا،مُحمد،ﷺ~🤍🍃."
Dubun gaisuwa da fatan alkairi ❤
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا ❤
Du courage à votre travail
Yan Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 masu kallon labarina president Tinubu yace a gaishe ku 🙏🙏 keep watching 🤠 🤠🤠🤠🤠🤠🤠🤠
🎉🎉
Gaskiya we don't need
@@HassanUmar-p3qwhy😂
😂@@HassanUmar-p3q
😂😂
Dieu merci ❤❤❤❤❤
Allah ya qarawa Annabi (s.w.a) daraja❤❤❤🎉
Allah ya qara mana son Annabi ya tashemu muna masu son sa shima ya zama mai cetan mu gobe qiyama. Ãmin Thumma Ãmin
Amin
Masha allah very good Allah ya Kara basira ❤❤❤🎉
Allah sarki mujahideen 😢
Gaskiya haga allh ina tausayama. Maryam. Kuma. Inayimata fatn alhairi
Masha allah alhamdulillah gaskiya inama ace ana samun mace kamar mariam à duniya gaskiya mugodema allah allah kasa mudace dan soyayyar mu da annabi Muhammad s.a.w 🎉🎉❤❤
Gani 😂😂
🙄kambu..... Tab
acikin flim anasamun har wadda tafi maryam Aman à zahiri kana son tashin hankali ka auri maryam à zahiri za kagane à flim ana soyaya raina hankali mutane à zahiri kuma bakinciki da shegen kishi zaisa kazama mahaukaci bakashiryaba soyaya flim ko tantabaru albarka
Wannan fim dai ya kamata ya ƙare hakanan kame kame kawai akeyi
Gaskiya koda nine mai nasara wlh ban zuwa , saboda mai irin wannan wallin na maryam ba'â gamata da watta ❤❤❤❤❤
@@AbdousamadouAbdou toh......to shima kisissina ce irin shi adole ga me tsananin son matarshi to kar yaje in Yana so ba dai an Riga an daura ba kuma ta shigo gidan lokacin da zeje waya sani hum sai dai in ba maza bane😂😂
@@AbdousamadouAbdou toh......to shima kisissina ce irin shi adole ga me tsananin son matarshi to kar yaje in Yana so ba dai an Riga an daura ba kuma ta shigo gidan lokacin da zeje waya sani hum sai dai in ba maza bane😒😒 cika baki ne fah kawai 😂😂😂
@@AbdousamadouAbdou toh......to shima kisissina ce irin shi adole ga me tsananin son matarshi to kar yaje in Yana so ba dai an Riga an daura ba kuma ta shigo gidan lokacin da zeje waya sani hum sai dai in ba maza bane😒😒 cika baki ne fah kawai 😂😂😂
Miyasa zakace haka saboda bata Nuna kishi ba Ni Kuma banji dadiba An kawo mashi Amarya tana daki tana jiran shi yace baizowa
Masha Allah may Allah help us❤🙏
Wlh Maryam tayi kokari harda quda🙆🙆🙆Nikam bazan iyabah karya da ciwo🤔🤔🤔
Allahumma salli wa sallim ala nabiyina Muhammad ❤ pray for please am so sad😭🙏
Why are you so sad,,,may Allah bless you abundantly with happiness
Amin ya rabb thank u 🙏
Barkan mu da war haka, dan Allah aminu Saira adinga takaita talla kodan mu masu kalla a UA-cam
Goog
Merci
gaskiyane❤❤❤
Allah sarki yakouba mahama
Masha Allah, Allah kara basira ya bada sa'a da rabo me amfani Allah yasa asamu abinda ake nema wannan Shirin yana bada darasi da kuma nishadi muna godiya aminu saira da dukkan jarumai 🎉🎉
Aslm
Good evening
Ok
From sapele Nigeria
Maryam is soo preety!😻 ta mun kyau yau sosai 🥰 looking soo Radiant❤
Machallah godiya muke allah ya kara bassira❤❤❤❤❤
ایک تم سے بھی پیار کرتی ہے بچی ❤❤❤🎉
Duk wanda yake tunanin Dr asiya zatayi mugun Hali yamin like Sam ban yadda da ita ba hmmmmm
iakam daga gane kuranta
Wly nima ban yadda da itaba😂@@HauwauSulaiman-u8l
Gaskiya babu mace irin maryam 😢wayyo yaya mujahid ya bni tausayi wlly
Wlh mujahid bai taba bani tausayi ba irin na yau
Sosai A gaskiya mujahid ya Cancanci Award a sin dinnan da yake Addu'a, dubi Acting Alajiii Ko a Hollywood
Ya iya acting
My best Actor ever❤Fatima Hussaini
Justice for rangila duk Wanda y yadda y min like
Allah ya Kara basira @Aminu Saira
Macha hallah❤❤❤❤❤❤
Gaskiya yau mujahideen yaban tausayi
Sosai
❤❤❤❤❤❤ Maryam labarina hm
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉 masha Aliha
Nikam nura yana sane ya ke kular da rangila kawaii, Allah sarki ya mujaheed ya ban tausayi💔
Macha allah labarana ❤❤❤❤❤
Allah sarki zaituna❤❤❤❤❤
😇Duk Wanda yaji dadin labarina na wannan sati yamin like 🫵
Masha Allah fatan alkairi
Watching from Central Africa Republic where are you from?
From shugaban haraji contry😂
Ankusa Asakawa masu kallon labarina haraji
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah saka da alkhairi Mlm Aminu muna gdy🎉🎉🎉
❤❤❤ 12:53
Barka ❤❤❤
Allah sarki yaya mujahid
Macha Allah dieu merci que dieu nous protège Amine ya rabbi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yakara basira aminu saira Allah yasa kafi haka amenu
Assalamou Alaikum barka da dare
Maryam and Al Amenp❤❤😂
Agaskiya yanzu Maryam tarika daukar wankan shadda ko leshi mai kyau karkubari asiya tadita daukarwanka Dan Allah
Nifa Babu wace ta bani tausayi Irin Zaituna 😭😭😭
Good job 👍
سلام عليكم ورحمة الله
La haula Wala kuwwata illa billahi aliyul azim
Yaya mujahid yayi kokari❤🎉 Zaituna🎉❤RANGILA🎉❤Jamila🎉❤ Maryam mar'atussaliha❤🎉
Masha Allah weldone mlm ameeeenu saera❤❤❤❤❤😊
gaski mujahid yaban tausayi 😊😊 gaskiya Saira yakamata shima mujahid asamamar farinciki😊😊😊😊Masha Allah 🎉🎉🎉🎉Allah ya taibamaka❤❤❤
talla yayi yawa
Amin Amin
Yayi
Gaskiya tallah yayi yawa
Tallah taxama harta hauka wllh duka film din tallah ne
Toh Dan durin uwarka in UA-cam ba suyi talla ba tayaya zasusami kudi
Toh Baba Na Mai Na Zagi🤷
Ahmde❤❤❤❤❤
Masha Allah,, 👍 Aminu saira aiki yayi kyaw, ina yiwa daukacin ma'abotan kallon wannan series'fatan alhairi ❤❤❤
Masha Allah fatan alkhairi 🇱🇾
Very nice ❤❤❤❤
Yakubu my best. Ama danine Gaskiya bazan yafeba😢
Dobun gaisuwa dafatan alkairi❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah 🥰🥰🥰🥰
I'm not hearing Hausa, But everything they talk about Tunubu na true!😢
Gaskiya xandaina kallon wannan fimn din
Wannan Rangila sai shegen JIJI dakai 😣
Wai mu tala zamu kala ko film saira a gyara muna mana 😢😢😅
Macha Allah
Talla(publicité) tayi yawa gaskiya
Masha allah
Waye yata6a shiga halinda mujahid yashiga a soyayya yamin like😅😊
Wlhy gani 😢😢
Nafi nashima wlh tunda shi lafiyar sa kalau😂😂😂 Amman ada fa Dan yanzu aka yaudareni zan iya Baja koli da ubane kowa🗿🗿
Nima nataba shiga ammadai har yanzu Ina bege duk cewa Kuma nagode ma Allah yarabani da abun
Masha Allah
good luck
Ameen ya rabbi 🤲😥😢Yaya
Mudjahid Allah yabia 🥰✌️🇳🇪✊🙏
Zubairu ❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤beutefull
😅wai daman Asiya Bata son kishiya
Al qmin jakine kqi wallahi❤😂🎉😮
Ma shaa Allah gaskiya ina son Labarina episode 7 Yayi kyausosai Zarah Diamond congratulation Kin zama matar mainasaraAlla
h yasa Alkhasahair
There is nothing more imp6 in this world than loving and honouring the messenger of Allah sallahu alaihi wassalam
KAicho maryam allah basu zaman lpy wllh akwai matsala😢
Allha sarki muujahid
Gaskiya rabin fim din duk tallace
❤❤🎉
Gaskiya Nura baya kyautama RANGILA😂
Sannu rangila sai hakuri
😂
Irinka ake dabukata mujahed kabar wa Allah komai agareshi
Nice series