Ni shawarata baikamata anemi jamilaba doctor dayayi abun shine zai sakota idan tanada hannu tunda yanxu batun yanke mahaifa ake Bana maganin beraba akira doctor Indai da hannun mijin zakuji ko jamila muna godiya
Ordinary president, that doctor nuhu banyi mamakin abun da yayi ba. Sbd 2016 he try to do something similar to my sister. Yace mata baza ta iya haihu da kanta ba, kuma baza a iya mata C-section ba. Ya firgita jininta yahau, sai yace wai tazo aga ydd zaayi. So kawai we take her to private hospital. Doctor yayi ta fada ya zaayi a gaya me tsohon ciki haka, kuma sai bayan ta rikice yace zaaga ydd zaayi. To wnn lbrin yasa mu tunanin ko yayi hk ne don ya firgita, a kawo ta unconscious so that suyi mata irin abunda sukayi ma wnn baiwar Allah😢🥹😭
@@imarvlogohoo masa hk dai ya firgita yayata. Me yke nufi ka cewa me ciki bazata iya haihuwa ba, kuma bazaa iya yi mata Cs ba. So that means mutuwa zakiyi kenan😢 shine fa ta firgice jininta yahau sosai😭
@ dan ya zamanto dan najeriya ne, amma akwai irin doctors dinnan a turai da ake turo su africa suzo qara koyo karatu. Zaki gani babu abunda suka sani, wasu ma bayan sun gama sauraran ki, folder din wani zasu dauka su kwapa komai a zuba a naki ace ciwon ki kenan. Na rantse nasan da irinsu amma baa najeriya ba. Zaki gansu wasu yan china ne a asibitin Najeriya ko kuma ki gansu dai turawa wai su doctors
@@saadattamim1049To idan banji tsoron Allah ba, tsoron ki zanji. Tsoron Allah ne yasa na fadin abunda ma sani akansa. Base on experience, meye ribata idan nayi masa qarya? Ko shi yasan anyi haka. Kema kiji tsoron Allah
Assalamu alaikum inamaku ftn alkairi mai brekete family arewa ubangiji Allah yakara tsare manakai to wai ita wan nan uwargida batai maganar abinda yakwaosuba gashi anciremata mahaifa yanayi magana Allah yabaiyana mai gaskiya
Duk abin dazakice anmiki jamila cutar da akaima maimuna tafi taki anciremata mahaifa bada saninta ba Allah yasa tahaifi wasu kafin nan mijin nata da dr nuhun sune macuta
point of observation, Jamila mentioned she served the meal to him on his plate without her smelling anything then till she was called back later and said with her mouth that it smells like rat poison, and moreover the main issues at hand is not about poison but rather attempted murder and womb removal. In all honesty there is a lot of saying about AKTH which i used to take as superstition, but I'm glad a case of this magnitude has come to this program and we're looking forward for justice to be served please. God bless berekete family Aameen.
Tayaya zakikai tuwon dakinki Kuma bakiji warin ba. Ordinary president pls ataimaka a nemomana wannan mijin Dan muji ta bakinsa wannan shari'ar Allah y bayyana gaskiya
Akwai lauje cikin nadi. An yi aure 2012. An yi ciki da operation asibuti 2012. An ce miji yana da matsalar saduwa. An boyewa iyaye haihuwa. A kara bincike...
Wlh uwar gidan nan makaryaciyace daga jin lafazinta yasin kaji shegiya makaryaciya ce yasin kawai abasu kur ani surantse mu maganar mahaifa ake ba maganar kishinku na haukaba ina kukakaimata beby da mahaufa dake da jakin mijinki
Ni dai Abunda Na fahimta duk Bayanan jamila Abune Wanda Yake tsakaninta da mujin Amma a inda Zaayi bincikin shine? Tace Batasan dr nuhu ba? Tom a Kamo Shi yayi bayanin anan gaskiyar zata futa Sannan Lallai Mujinta shima yazo hannu/ Babu Buqatar Ace Waya Zaayi dasu saidai SU Amsa kira Amma jamila ta kama kana a waji buyi 1) Fata san dr nuhu ba/ Tom yazo hannun a tambayeshi 2) tana zuwa asibity malan aminu Kano kuma G.O.P DEPARTMENT? kaga Wajan da Dr nuhu yake aiki kenan 3) sannan tace ita batayi aikin likita ba Lokacin suna tare da tsohon mujinta? Tom shima a bincikin wannan Allah ya bayyana mai Gaskiya/ Allah ya warware abun Cikin sauki
Muna jiran muji ta bakin mijin da dr nuhu suma Allah dai ya bayyana mai gaskiya cikin gaggawa amma dai wayan nan mutane 3 akwai alamar tambaya akansu dole acikinsu akwai mai laifi
Are you sure we are watching the same video?!!! Dan tace babanta ya rasu tana 2years mamanta kuma ta fara tsufa, ko kallo kawai kike without attention?!!!
Allah kaine Alhayyu Allah katona asirin maras gaskiya
Allah yabayyana mai gaskiya amma abin akwai daure kai wlh
Muna murna da samun barkita family Allah yakara basira 🙏🙏♥️👍
Masha Allah our Ordinary president, salon daban ne in ka samu shigan studio, Allah ya bar mana Kai, Ameen.
Ni shawarata baikamata anemi jamilaba doctor dayayi abun shine zai sakota idan tanada hannu tunda yanxu batun yanke mahaifa ake Bana maganin beraba akira doctor Indai da hannun mijin zakuji ko jamila muna godiya
Ordinary president, that doctor nuhu banyi mamakin abun da yayi ba. Sbd 2016 he try to do something similar to my sister. Yace mata baza ta iya haihu da kanta ba, kuma baza a iya mata C-section ba. Ya firgita jininta yahau, sai yace wai tazo aga ydd zaayi. So kawai we take her to private hospital. Doctor yayi ta fada ya zaayi a gaya me tsohon ciki haka, kuma sai bayan ta rikice yace zaaga ydd zaayi. To wnn lbrin yasa mu tunanin ko yayi hk ne don ya firgita, a kawo ta unconscious so that suyi mata irin abunda sukayi ma wnn baiwar Allah😢🥹😭
Toh wai kodai dr nuhun dan qwaya ne A chake yake aikin sa?
@@imarvlogohoo masa hk dai ya firgita yayata. Me yke nufi ka cewa me ciki bazata iya haihuwa ba, kuma bazaa iya yi mata Cs ba. So that means mutuwa zakiyi kenan😢 shine fa ta firgice jininta yahau sosai😭
@ dan ya zamanto dan najeriya ne, amma akwai irin doctors dinnan a turai da ake turo su africa suzo qara koyo karatu. Zaki gani babu abunda suka sani, wasu ma bayan sun gama sauraran ki, folder din wani zasu dauka su kwapa komai a zuba a naki ace ciwon ki kenan. Na rantse nasan da irinsu amma baa najeriya ba. Zaki gansu wasu yan china ne a asibitin Najeriya ko kuma ki gansu dai turawa wai su doctors
Kiji tsoron Allah, Kuma kiji tsoron tsayawa gaban ubangiji sheda
@@saadattamim1049To idan banji tsoron Allah ba, tsoron ki zanji. Tsoron Allah ne yasa na fadin abunda ma sani akansa. Base on experience, meye ribata idan nayi masa qarya? Ko shi yasan anyi haka. Kema kiji tsoron Allah
Masha Allah wowed 😢😢😢🎉🎉🎉🎉🎉
Assalamu alaikum inamaku ftn alkairi mai brekete family arewa ubangiji Allah yakara tsare manakai to wai ita wan nan uwargida batai maganar abinda yakwaosuba gashi anciremata mahaifa yanayi magana Allah yabaiyana mai gaskiya
Allah dai ya baiyana gaskiya amman dai nikam ban yadda d maganar uwar gidan nn ba😢
Duk abin dazakice anmiki jamila cutar da akaima maimuna tafi taki anciremata mahaifa bada saninta ba Allah yasa tahaifi wasu kafin nan mijin nata da dr nuhun sune macuta
ALLAH Ya bayyana mai gaskiya Ya sakawa wanda aka zalunta.
Ameen ameen
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Good job 👍
That mam sef......anya ba munafikin na miji ba ne kuwa?
Dan allah wazai taimaka mana da no brekete family dan allah
Nikam bansan mezance bama
Allah de yabayyana gsky kawai
Doctor Nuhu and her Husband their responsible for this case I swear Almighty Allah
Alhamdulillah inchallah badamuwa ❤
Hmmm Allah ya bayyanar da gaskiya dai
Ba wanda yasan mai gaskiya sai Allah
Nikuma ina zargin makircin mijin ne shine ya tura likitan kofar gidan su jamilan dan ita wannan baiwar Allahn ta zargi ita jamilan
Tabbas Zan Iya yadda damaganarki Sbd zuwansa kofar Gidan su Jamila Yayi Daidai da Wucewar maimuna Tawajen hartasami Damar Ganinsa😭😭😭😭😭
Wallahi labarin Jamila duk kamekamanene idan Dr nuhun yaji wuya zaton a sirin kowaye kedahannu
hmm Allah yabayyana maigaskiya
Hmmmm akwai lauje cikin nadi
point of observation, Jamila mentioned she served the meal to him on his plate without her smelling anything then till she was called back later and said with her mouth that it smells like rat poison, and moreover the main issues at hand is not about poison but rather attempted murder and womb removal. In all honesty there is a lot of saying about AKTH which i used to take as superstition, but I'm glad a case of this magnitude has come to this program and we're looking forward for justice to be served please. God bless berekete family Aameen.
Nidai,ina zargin matar nan jamila
Assalamualaikum wa rahmatullahi wa barkatuhu
Tayaya zakikai tuwon dakinki Kuma bakiji warin ba.
Ordinary president pls ataimaka a nemomana wannan mijin Dan muji ta bakinsa wannan shari'ar Allah y bayyana gaskiya
Amin
Shine gsky
Allah ya bayyana megaskiya tsakanisu
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Abindai sai anduba sosai za'a gane mai gaskiya kukoma Allah ya saka muku da alkairi
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Allah yasakama wannan memunan suncuceta
Sucire mata mahaifa basanin kowa a cikin iyayenta
Duk wannan abu aka lamarin rijalu ne😢 ya ku nisa’u wallahi ku shafa ma kanku lafiya akan kishi.
❤❤❤
Meyasa ba,aji warin bera ba saida aka kawo abinci😅
ALLAH kaemana tsari d mummunan ƙaddara 😢jamila kame kame take gsky
Hmmmm wannan lamarin akwai lauje cikin nadi
Anya wannan jamila ba yar uwar kofur Audu bace irin wannan comedian haka😅😅
Akwai lauje cikin nadi. An yi aure 2012. An yi ciki da operation asibuti 2012. An ce miji yana da matsalar saduwa. An boyewa iyaye haihuwa. A kara bincike...
Ina jin jina wa Ordinary President Ahmad Isa…. Kullum ni mai bibiyanku ne daga Adamawa Yola, Allah ya kara daukaka
Inamiqa sakon gaisuwana ga ordinary president dakuma hamdiya Sidi shariff
Zaune Bata kareba Allah ya bayyana Gaskiya.
Allah ya bayyana gaskiya
tough case but i trust ordinary. I dont even know who is innocent who is guilty
ALLAH KNOWN Better
Me too am so confused
Nikuma har yanzu ji nake ajikina uwar gidannan batada gaskiya
Haryanzu akwai sauran bincike saboda ba'aji tabakin maigidan ba.
@mohammedkabir2927 Aishine nace acigaba da bincike dai amma zuciyata batabyarda da uwar gidannan ba
And tun 2012 bata manta da maganan da amaryan tayi ba har yanzu😅 oh mata
Kowacce da irin tata labarin waiya zubillahi
Zaune bata kareba...
Allah yabayyana gaskiya.
AmmFa gaskiya ita memuna ancuceta....
Doctor nuhu need to verify something here!
Wannan jamilan zata iya aikata komai tuda tunfarko tazoba magani bera abinci mijinta
Wlh uwar gidan nan makaryaciyace daga jin lafazinta yasin kaji shegiya makaryaciya ce yasin kawai abasu kur ani surantse mu maganar mahaifa ake ba maganar kishinku na haukaba ina kukakaimata beby da mahaufa dake da jakin mijinki
Hmm,Duk dahaka ban yarda da.wannan uwar gidanba,amma bincike zai nuna komai
Mallam Ahmad Allah yasaka maku da Alkhairi Yasa Afi Haka
Y is the year different 2012 and 2017 😢😢😢😢
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Slm
dan allah kutaimaka mata allah kuma ya baku ikon taimaka mata allah ya saka mata
Uhmmm maza wane kalar mijine wannan
Gsky nidai miji sunan naki zargi
Gaba daya jamilan lion bata yi zancen ciki ba da haihuwa ba, da kuma yacce aka cire mahaifa
Kalli shirin jiya
Gaba daya maganar jamila bata da wani tushe bare makama
😭😭😭😭😭
Toh allah bayyana gaskiya
Inamika gaisuwa breketa family Akira mijin shima miji taba kinshi itama jamilar inazarginta da mijin
To meyasa lokacin da, ki dauko tuwo daga cikin kicin har kika kai shi cikin daki ki, amma kuma baki ji wari ba cikin abinci????
Ordinary yakamata atuhumi mijin nasu
gsky ne wllh nima Miji hace
Zargin yakoma kan mijin su muna bukata mijin su yazo daddy please 🙏
Assalamu alaikum in za'a gyara a gyara
Ni dai Abunda Na fahimta duk Bayanan jamila Abune Wanda Yake tsakaninta da mujin
Amma a inda Zaayi bincikin shine? Tace Batasan dr nuhu ba? Tom a Kamo Shi yayi bayanin anan gaskiyar zata futa
Sannan Lallai Mujinta shima yazo hannu/ Babu Buqatar Ace Waya Zaayi dasu saidai SU Amsa kira
Amma jamila ta kama kana a waji buyi
1) Fata san dr nuhu ba/ Tom yazo hannun a tambayeshi
2) tana zuwa asibity malan aminu Kano kuma G.O.P DEPARTMENT? kaga Wajan da Dr nuhu yake aiki kenan
3) sannan tace ita batayi aikin likita ba Lokacin suna tare da tsohon mujinta? Tom shima a bincikin wannan
Allah ya bayyana mai Gaskiya/ Allah ya warware abun Cikin sauki
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Jamila makira ce
This woman 😂😂😂 is a dramatic woman.
to Allah yabayyana maigaskiya babanmu maganin kukanmu yandakake taimako Allah yataimakeka
Dan hajiya wannan kase ba karamin kase ne ba
Itafa amarya ancuceta fah gaskia abunda akamata wallahi
Jamila was stuttering while she was talking,I put it to you that she's lying
Ubangiji allah ya taimaka ya allah dole shirin na farko family arewa
Ohni NAJA'ATU wannan wani irin tone tonene haka😢
Case da ake daban maganan da Jamila take daban
wllh nidai ina zargin matar nan magana ta tanadan rawa amma atsananta bincike
Gaskiya kam
Nima ban yarda da uwargidan nan bama
aeyanayin yadda take maganata zaku lura ni dai ina zarginta sosai
❤❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢😢
Allah Sarki duniya
Ordinary president a Nemomana Wannan mijin shima muji ta bakin shi dan akwai ayar tambaya sosai akanshi
Abudai duk maganar tsiya baka da kudi Amman kasa kanka a masifa🤐🤐
Allah yasa mudace
Muna jiran muji ta bakin mijin da dr nuhu suma Allah dai ya bayyana mai gaskiya cikin gaggawa amma dai wayan nan mutane 3 akwai alamar tambaya akansu dole acikinsu akwai mai laifi
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Wanan matar batada gaskiya wanan labarin dik kame kame ne Kuma batayi maganar abinda yasa aka ciremata mahaifa ba
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Barkanmu dasake dawowa
كل اعذارك تافهة ليش تشيلي رحم الحرمة 😏😏😏😏😏
Zargin yakoma kan mijin nasu
Wannan labarinnata yayi tsawo
Bata da gaskia ne shiyasa ta kawo labarin soki burutsu
@maryamkabirahmed4200 wallahi kuwan
@maryamkabirahmed4200 wallahi kuwan
@@maryamkabirahmed4200 wallahi kuwan
Bt the way has no one considered any of the kids?
Oh ni mairo , sai cewa ta ke" girki na ne fa" ba sai na ba ku kyautan girkin har na Rabin shekara ba
Namiji dan gata😢 duk abun nan akan shi ake yi tirrrr
To Ina mahaifannata yake❓sabida ko cuta aciremaka ai sai anjira ka farfado sannan anuna maka before a bunneshi
Are you sure we are watching the same video?!!! Dan tace babanta ya rasu tana 2years mamanta kuma ta fara tsufa, ko kallo kawai kike without attention?!!!
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Duk bama wnn ba ni abunda nakeson sani wanna dan iskanne yasa acire mata mahaifa ?shine nakeson sani ni
Yauwa amma tana bamu labarin zaman auren su
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
YA ALLAH KA KARE DANGIN MARASSA GATA, KAINE JAGABAN MARASSA GATA ORDINARY PRESIDENT BREKETE
Dan allah wazai taimaka mana da no brekete family dan allah
Ubangiji allah ya taimaka ya allah dole shirin na farko family arewa
Ohni NAJA'ATU wannan wani irin tone tonene haka😢
Wanan matar batada gaskiya wanan labarin dik kame kame ne Kuma batayi maganar abinda yasa aka ciremata mahaifa ba
ua-cam.com/video/w1vjIR0PWFY/v-deo.html
Oh ni mairo , sai cewa ta ke" girki na ne fa" ba sai na ba ku kyautan girkin har na Rabin shekara ba
😂😂😂kai haba yar uwa
Ni Wllh harna shikara zan iya bako
😅😅😅 wlh duk jahilci ne yake damunsu wai Daman har ynxu ana irin haka a gdn aure
Allah yabayyana mai gaskiya Amma an cuceta