An Ciremin Mahaifa, Batare Da Sanar Daniba A Asibitin Aminu Kano

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 238

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 8 годин тому +9

    Wallahi gaba ɗaya maganarta gaskiyace a labarinta Babu karya mijinta shine yayi wannan aika aikar a kamo shege kawai

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 18 годин тому +9

    Allah ya isa
    Allah ya isa
    Allah ya isa😢😢😢😢😢

    • @maryammusa6749
      @maryammusa6749 6 годин тому

      Allah ya isa
      Allah ya isa
      Allah ya isa
      😭😭😭😭

  • @alfatukurmusa5495
    @alfatukurmusa5495 14 годин тому +13

    Allah yasa doctor nuhu ya rasa idanunsa Har qarshen rayuwarsa

  • @MaryamIsmail-82
    @MaryamIsmail-82 11 годин тому +17

    Zalunci nawa akayiwa baiwar Allah nan
    1. Sharrin saka maganin ɓera
    2. zaman gidan yari
    3. CS ba da yaddar ta ba
    4. Mutuwa ko satar ɗan da ta haifa
    5. Cire mahaifa
    6. Dinkin wulaqanci
    7. Sakin aure
    8. Sharrin cin amanar aure

  • @Kabirusani-p4o
    @Kabirusani-p4o 6 годин тому +6

    Allah ne kadai yasan abinda ke faruwa a asibitin malam aminu kano

  • @murtalaadam5830
    @murtalaadam5830 3 години тому +1

    Subhanallah Allah ya isa, ancutarda ita , ordinary Ahmad Allah yaqa maka lfy, Allah harufa maka asiri duniya da lahira

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 18 годин тому +7

    Jirasuke tamutu shiyasa sukemata allura Allah yasada kwananta agaba tatashi tafita hasbunallahu wani malwakil wani rashin mutunci se a Nigeria

  • @AsmauAbubakarBello
    @AsmauAbubakarBello 15 годин тому +5

    Subhanallah, gaskiya sun cuce ta,mijin da kishiyar dukka abin zargi ne

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 15 годин тому +2

    Allah sarki

  • @umeumar6583
    @umeumar6583 Годину тому

    Hasbnallahu wa ni'imal wakil Allah ka saka mata, Allah Ya issah

  • @AbdullahiishaqKwankiyal-m1u
    @AbdullahiishaqKwankiyal-m1u 19 годин тому +10

    Ana tozarta Dan Adam a Nigeria, Saidai Allah ya isar ma Wanda aka zalunta , musamman a yankin Arewacin Nigeria Allah ya kyauta

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 14 годин тому

      WALLAHI JAHILAN SHUWAGABANNI MUKE DA A AREWA BASU SAN ALLAH BA

    • @arewanewztv765
      @arewanewztv765 6 годин тому

      Ba kamar arewa

  • @IkilimaHussaini
    @IkilimaHussaini 20 хвилин тому

    Abin tausayi allah sarki

  • @AbdulbasidBasiru-r8e
    @AbdulbasidBasiru-r8e 14 годин тому +2

    Allah sarki
    Allah ka bayyana gaskiyar wannan lamarin

  • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
    @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 5 годин тому +1

    Allah mai iko Allah Ubangiji yarabamu da mummunan ƙaddara

  • @Mahamadoujullde
    @Mahamadoujullde 2 години тому

    Allah ya ISA😥😥😥😥😥😥😥

  • @AhmedHadiza-bf3mt
    @AhmedHadiza-bf3mt 3 години тому +1

    Ya Azizu😢

  • @AsmauAdamu-wj8xf
    @AsmauAdamu-wj8xf 13 хвилин тому

    Dan Allah Dan girman Allah ya Allah ka isarmata Allah yabaku ikon taimakamata gaskiya idan mah kukabincika zakusan abinda sukaida danta don wllh mawuyacine ace mutuwa yayi Allah ya isarmata

  • @ummulkhairi1145
    @ummulkhairi1145 7 годин тому +3

    A gaskiya Allah ubangiji ya gaggawar saka mike Allah ya isamiki kiyi hakuri sister

  • @muaxxamabello289
    @muaxxamabello289 Годину тому

    Allah sarki maimunatu Allah ya isarmiki.

  • @MuhammadBashir-io6mi
    @MuhammadBashir-io6mi 18 годин тому +6

    Wannan mijin nata bazamurabu dashiba insha Allah

  • @AliGataroni
    @AliGataroni 3 години тому +1

    Allah yasakamuku da Alheri sukuma allah yatona asirinsu

  • @auntyrahmaaunty
    @auntyrahmaaunty 16 годин тому +2

    wata shari'ar saidai Allah
    Allah ya isar miki 😢😢😢

  • @halimadawud4521
    @halimadawud4521 3 години тому

    hasbunallah wa'nimal wakeel

  • @Memedcas
    @Memedcas 2 години тому +1

    Gaskiya Ina zargin mijin ta, saboda yana da wasu yayan, akwai alamar Shirin sane,

  • @almustyadamchannel5467
    @almustyadamchannel5467 12 годин тому +2

    Ya Allah, Allah ya saka miki tun anan duniya, wannan labari ya daga mun hankali

  • @AishaZanna-rm2lz
    @AishaZanna-rm2lz 2 години тому +1

    Allah ya bimata hakkinta

  • @ameenAMG
    @ameenAMG 17 годин тому +3

    Meke faruwa a asibitin Malam Aminu Kano

  • @fatimashitu4293
    @fatimashitu4293 17 годин тому +3

    Innanillahi wainna ilaihi rajiun hasbinallahu wani imal wakil ya Allah Allah kabiwa wannan bewara taka haqqinta na zaluntar ta da akayi duk wanda yake dasa hannu acikin wannan abu da aka mata Allah ka tona musu asiri duniya da lahira

  • @imarvlog
    @imarvlog 5 годин тому +6

    Wallahi wasu case idan ka jisu, gani zakayi bama kada matsala a rayuwar ka. Anya zan iya cigabawa da saurarin brekete family kuwa?! Tashin hankali ta ko ina! Hankali na tashi yake idan naji wasu case din

    • @HafsahKallah
      @HafsahKallah 2 години тому

      Wllh nima ina son in dena saurara saboda tashin hankali amma bana iyawa sai na ƙara bibiya😢

  • @sidex28
    @sidex28 9 годин тому +1

    Allah ubangiji ya gaggauta saka maki kan duk mai hannu wajen cire maki mahaifa. Ya kuma zama wajibi gwamnatin jihar Kano da asibitin Aminu Kano su dauki kwakkwaran matakin ladabtar da Dr Jamila da Dr Nuhu.

  • @MuhammadBashir-io6mi
    @MuhammadBashir-io6mi 18 годин тому +1

    Allah sarki duk wanda yayimiki wannan abun Allah bazai bariba

  • @kingibrahim9883
    @kingibrahim9883 6 годин тому

    Allah ya Isa! Allah ya Isa! Allah ya Isa. In sha Allahu Allah zaibi miki hakinki. Allah ubangiji yasakawa Brekete family🙏🙏🙏

  • @Memedcas
    @Memedcas 2 години тому

    Human right sun lalace

  • @ibrahimyaro7196
    @ibrahimyaro7196 51 хвилина тому

    Allah ya saka mata😢😢

  • @maryamadamu5728
    @maryamadamu5728 5 годин тому +3

    😭😭😭 some people are very wicked,

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 14 годин тому +1

    Allah tsinewa wannan mutanan Har shi wannan Dr. Ya dace a hukunta tsinanni

  • @AbubakarMuhammaddt
    @AbubakarMuhammaddt 15 годин тому +1

    Gaskiya ancuceta. Ammakinzo indaza asharemiki hawayenki insha allahu

  • @yakawaadam633
    @yakawaadam633 55 хвилин тому

    🎉🎉🎉

  • @MuhammedSaale
    @MuhammedSaale 13 годин тому

    Allah yasakamiki bewar Allah

  • @HalimaHawsh
    @HalimaHawsh Годину тому

    Allah ya bayana gaskiya

  • @maryamauwal9695
    @maryamauwal9695 16 годин тому +3

    Allah sarki
    Haqiqa an cutar dake😢
    Allah yasaka miki

  • @muhammedgudaji5543
    @muhammedgudaji5543 12 годин тому +1

    Ya Allah swt kasakawa wannan baiwar Allah swt

  • @tatah3769
    @tatah3769 2 години тому +1

    Salaam.Ni a Ghana Nike mijinta koba bashibane walahi shine.da kishiyanta. Mutum mutum Sheeeeeeeegene wallahi.da sona muslinchi anakashe bayin Allah ...اللهم صل على سراجا منيرا محمد رسول الله صل الله عليه وآله وسلم ❤

  • @HawaMohammed-lm2cp
    @HawaMohammed-lm2cp 16 годин тому

    Allah sarki😭😭

  • @Rahina-jh6gt
    @Rahina-jh6gt 5 годин тому

    Allahu akbar

  • @MasauduAmadi
    @MasauduAmadi 3 години тому +1

    Innalillahi yakamata a dauki muna nan mataki Akan mijinta da kuma likitan

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 18 годин тому +2

    Don Allah don Annabi brekete family ku dauki mataki akan mutanenannan,wallahi thumma tallahi andade ana abubuwa acikin asibitinnan saidai Allah ya isa kawai,kai mu a wajejenmu ma Karasani muke kiran asibitin

  • @muhammadsani6118
    @muhammadsani6118 15 годин тому +5

    Allah Ya bi miki haqqinki.
    Amma ki godewa Allah tunda kinada 'Ya'ya har uku, da ace haihuwarki ta fari ce suka yimiki haka da sun gama dake, da sun cuceki har abada

  • @ABDULLAHIALIYU-f7z
    @ABDULLAHIALIYU-f7z 15 годин тому +1

    Allah y saka mata

  • @fatimaadam1275
    @fatimaadam1275 4 години тому +1

    Allah yabi miki hakkin ki😢 duk mai hanu ciki Allah ya tona asirin sa

  • @حبيبهابوبكر-د7ز
    @حبيبهابوبكر-د7ز 16 годин тому +1

    Allah ya sakamiki 😢😢😢😢😢😢

  • @muhammadsani2612
    @muhammadsani2612 17 годин тому +1

    Allah ya tsare mana imaninmu

  • @musaabubakar1693
    @musaabubakar1693 2 години тому

    Allahu akbar allah yakarbo miki hakkinki

  • @rahmatuabdulrasheed9023
    @rahmatuabdulrasheed9023 Годину тому

    Allah ya isar miki
    Allah yabi miki hakkinki

  • @eshaomar6372
    @eshaomar6372 17 годин тому +4

    Aiy yanzu babu tabbacin babyn da aka cirema ya mutu tunda mijin ne yafada bawanda yaga babyn😢

  • @Memedcas
    @Memedcas 2 години тому

    Allah ya raya Mata yayan guda 4

  • @jamilaseydou8623
    @jamilaseydou8623 14 годин тому

    Subhannallah

  • @ibrahimyusufyawale2180
    @ibrahimyusufyawale2180 14 годин тому +5

    Gaskiya ba a shara'a mutum daya ya kamata aji ta bakin likitocin

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 17 годин тому

    Baya goya marayu Allah yakara Jagora

  • @HafsahKallah
    @HafsahKallah Годину тому

    Innalillahi wa innaa ilaihi raji'un
    Na rasa ta cewa wllh

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 16 годин тому +1

    Karki damu Allah yana nan kuma baba ordinary president yana nan

  • @أمريحان-ن9
    @أمريحان-ن9 17 годин тому +1

    Innalillahi wa inna ilahi raji'un

  • @AishaZanna-rm2lz
    @AishaZanna-rm2lz 2 години тому

    Allah ya Saka mana da Alheri

  • @1ggGyt-op7lr
    @1ggGyt-op7lr Годину тому

    allah ya isanki

  • @sanijiddah
    @sanijiddah 5 годин тому

    Allah ya isar Mata Allah ya bimata hakkinta😢😢😢

  • @SuwaibaMuhammad-m2s
    @SuwaibaMuhammad-m2s 3 години тому

    Dan Allah nima Ina da buqarxuwa Taya xa asamesu Dan Allah

  • @muhammadsabiuisahkar3032
    @muhammadsabiuisahkar3032 4 години тому

    INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU UN😢😢😢😢😢

  • @NusaibaHaido
    @NusaibaHaido 5 годин тому

    Insha Allah har abada nida aminu kano

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 12 годин тому

    Kai jama'a allah ya saka wa wanan matar allah sarki 😭😭😭

  • @HalimaHawsh
    @HalimaHawsh Годину тому

    Allah ya bimiki hankiki

  • @sharhabiluabubakar6304
    @sharhabiluabubakar6304 2 години тому

    Wlh wlh wlh da Yar uwatace senakashe wanan likitan Dan shegiya azzaulumi Allah yasa wutar jahanna ce makomarsa

  • @KulsumAmeenu-l2g
    @KulsumAmeenu-l2g 6 годин тому

    😭😭😭😭Allah ya sakamiki

  • @rabiatualhassan177
    @rabiatualhassan177 2 години тому

    Inna lillahi wa Inna ilayhi raji'un Allah Ubangiji ya bimaki hakkin ki Yar uwa Allah ya Isa Allah ya Isa Allah Isa Allah ya saka Miki 😭😭😭

  • @UmarMuhammadainoma
    @UmarMuhammadainoma 14 годин тому

    يا إلهي 😢😢😢

  • @hafizhussain161
    @hafizhussain161 14 годин тому

    Innaliillahi wainna ilaihirrajiun Allah ya saka maka

  • @UsmanHaidar-i7m
    @UsmanHaidar-i7m 16 годин тому

    Iñna lillahi wa Ina ilaihi raji'un 😭😭

  • @عبدالصمدمهند-ز6ط
    @عبدالصمدمهند-ز6ط 12 годин тому

    Allah yasakamuku d alkairi

  • @HindatuMuhd
    @HindatuMuhd 13 годин тому

    Innalillahi wa'innah alaihi raji'un 😭😭 Allah ya shiga lamarin ki

  • @ameerabaffa3436
    @ameerabaffa3436 3 години тому

    Allah shiga tsakanin nagari da mugu

  • @rukaiyatabra8560
    @rukaiyatabra8560 4 години тому

    Maza dan ALLAH kuna raba gida idan kun qara aure. Wani irin masifa neh haka

  • @AbbatyAbdulla
    @AbbatyAbdulla 6 годин тому

    Allah Yasaka Miki Yar uwa

  • @تبلاتطت
    @تبلاتطت 13 годин тому +1

    انا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @AbdullahiAliyu-e5z
    @AbdullahiAliyu-e5z 14 годин тому

    Wallahi a kashe wanan likitochin da uwar gidar tasa

  • @MuhammadAdam-n9l
    @MuhammadAdam-n9l 3 години тому

    ANA HAUKA NAGERIA

  • @muhammadsulaiman8578
    @muhammadsulaiman8578 6 годин тому

    Allah ka iya mana bazamu iyaba😢😢

  • @umar_muhammad_yaree
    @umar_muhammad_yaree 10 годин тому

    Innalillahi wa inna ilaihi raji'un
    wallahi wasu abun idan kana ji kaman a film
    Allah ya kyauta

  • @safeeyahabdulrahman6516
    @safeeyahabdulrahman6516 4 години тому

    Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un 💔😭😢😢😢😢

  • @AminaMuktar-tt3ki
    @AminaMuktar-tt3ki 14 годин тому

    Innalillahi wa ilaihirraju'un 😭😭😭 Allah yabi Miki haƙƙin ki

  • @AzumiSuleiman
    @AzumiSuleiman 6 годин тому

    Allah ya tsare manaku ordinary namu

  • @Abilkairi
    @Abilkairi 14 годин тому +1

    Allah yasakamiki

  • @MaryamGambotalks8_
    @MaryamGambotalks8_ 17 годин тому +1

    Wannan shine karshen balancing da zaayiwa wannan yarinyar.

  • @جوريمحمد-ط1غ
    @جوريمحمد-ط1غ 29 хвилин тому

    اللهم صل على سيدنا محمد و على ال سيدنا محمد عدد كمال الله و كما يليق بكما له

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 14 годин тому +2

    KAI SUBHANALLAH WANNAN MIJIN JAHILI NE KUDI KAWAI AKABI AKA BASHI YARINYAR NAN.

  • @OfficialAbdoll
    @OfficialAbdoll 14 годин тому

    Allah yabada ikon taimakonta

  • @RabiatShamsudeen
    @RabiatShamsudeen 13 годин тому +1

    Allah ya Saka mata

  • @HarounaAbdou-c7x
    @HarounaAbdou-c7x 4 години тому

    Innalillahi 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @NusaibaHaido
    @NusaibaHaido 5 годин тому

    Innalillahi wainnah ilayhi raju un

  • @masruratmohammed6114
    @masruratmohammed6114 16 годин тому

    Ya Hayyu, Ya Qayyum

  • @dahiruhabibu6673
    @dahiruhabibu6673 6 годин тому

    Allah ya saka mata,Allah ya taimake ku kuma.

  • @ZainabSabiu-k2z
    @ZainabSabiu-k2z 13 годин тому

    Na dade banji abunda ya daga min hnkl ba wlhy irin yau😭😭😭😭 maimuna Allah ya bi maki hakkinki Allah ya dorawa doc nuhu da jamila masifa mara iyaka