Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarkatuhu malam nayi mafarkin mahaukaciya Muna zaune da ita Muna magana munjima sosai har akayi assalatu na Farka, Dan Allah malam Ina bidan bayani Allah jikan iyayen ka malam.
Aslm barka da shan ruwa malan Allah ya karbi ibadunmu malam nayi mafarkin wata mata ce nasanta kuma tanada aure amma tazo guna ina cikin gona amma gona an yimasa gini duk to a kofa ta staya kofar na rufe sai kofar ta bude sai tazo ta yimin kiss 💋 har yawun bakinta yana shiga cikin bakina da mutane à kusa damu suna kallo mu amma kakan baisa munji damuwa ba
Malam nayi mafarki mahaukaciyA tana gaming saitace allhamdulillah Naga Dan Fulani said that kaina said taqara cewanai allhamdulillah Na GA rasulillah sai tayo kaina tangudu nikuma inatsaye tanazuwa sanabigeta daqafa tafadi qasa mom mate fassarar ngd
Masha Allah Mlm Allah karawa Rayuwa Albarka Ninayi Mafarkin Munyi fada Da Mahaukaci Amman Nasamu Nasara Akansa
Masha allah malam muna godiya Allah ya kara lfy🙏🙏🥰
Allah yasaka da alhairi yajika magabata,Wanda yayi mafarki da mahaukaci yaba mahaukaci kudi fa mallam
May Almighty Allah blessed you more and prosperity
Masha Allah sayyidi nina mahaifinane nayi yahaukace kuma yarasu
Allah yassaka da alheri
Masha Allah
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarkatuhu malam nayi mafarkin mahaukaciya Muna zaune da ita Muna magana munjima sosai har akayi assalatu na Farka, Dan Allah malam Ina bidan bayani Allah jikan iyayen ka malam.
Allah yagafarta mallam niganin mahaukatan nayi shida matarsa sunata wasa a gindin bishiya
Jezakallahu khaira
Amma Dan allah mlm in kaga Wani Wanda kasani Yana hauka me Hakan kenufi
Allah yaqara arziki
Allah saka daalkairi
Aslm barka da shan ruwa malan Allah ya karbi ibadunmu malam nayi mafarkin wata mata ce nasanta kuma tanada aure amma tazo guna ina cikin gona amma gona an yimasa gini duk to a kofa ta staya kofar na rufe sai kofar ta bude sai tazo ta yimin kiss 💋 har yawun bakinta yana shiga cikin bakina da mutane à kusa damu suna kallo mu amma kakan baisa munji damuwa ba
Sadaukinfa sadaukine
Malam to idan Kaine kaba Mahaukacin kudi fa?
Allah Ya yi jagora
Aslm malan nayi mafarki ina sallah magariba sai mahawkaci ya bugeuni ama duk da haka ban saida sallah ba sai da nakare
Mafalkimutuwa
Assalam alekoum malam nayi mafarki yata ta haukaké kouma nine nakahauta guida inata kuka
Ahaji.Alina.nama.likinar
Assalamu alaikum Malan to idan ita take cewa Kabata wani Abu fa wslm
Assalam alaikum, ya sayyadi qaqa ga wanda mahaukaci yake bugunshi
Malam nayi mafarki mahaukaciyA tana gaming saitace allhamdulillah Naga Dan Fulani said that kaina said taqara cewanai allhamdulillah Na GA rasulillah sai tayo kaina tangudu nikuma inatsaye tanazuwa sanabigeta daqafa tafadi qasa mom mate fassarar ngd
Toh Malan Wanda yayi za suyi sallah tare ta jam.i
mafar kin waniya rame 1:09
In kai kaba ne ka ba mahaucin kudi fah
Mallam Allah gafarta idan mahaukaci yamareka fa,yaya ma anarshi?ahuta lafia.
Mafarkin mahaukaci yamareni
Toh ni malam nayi mafarkin wanda ya mutu yazomin à mahaoukaci
Nikuma malam mahaukaciyace ta bigine
To MLM idan kuma ganin mahaukacin kayifa Amman namijine kuma baka sanshiba kuma wadda bata d aurece tayi
Maparkin sigari
Masha Allah
Masha allah