Assalaamu Alaikum warahmatullah wa barakatuhu good morning malam dan Allah a Fassara min nice nayi mafarkin anyi min wunshi saida aka gama sai na ga ashe lokacin sallah yayi kuma lallen bai isa kama wa ba sai na cire nayi sallah koda na wanke ya kama kuma har yayi baqi maimakon yayi ja 😊
Assalam alaikum malam fatan anyini lafiya Allah yakara basira Amin malam sunana Alisha daga lagos Dan Allah inaso fassaramin Wannan mafarkin malam nayi mafarkin Rakumi ne mai kafa biyu Kafa funbaya ne yakedasi Da kuma al qur ani kuma amafarkin yan natsamesu sai ina ta murna kuma aranar gaskiya da natashi na ini cikin farin ciki
Malam Allah yaqara daukaka mlm nayi mafarkin kuka wani mutum yana rabakudi saibaibaniba saiyabani wani abukamar babbar leda fari atsakiyarta ansa takarda fari atsakiya sainace ngd
Munadayawa agurin tosainatashi namishi mgn saiyazo inda nake nace yani baibani kudinba saiyatamba yeni wani Hali nakeciki agidana sainafadamishi halindanakeci amma ina fada ina kuka dan Allah mlm afassaramini
Aslm warahmatullah wabarakatuhu Mlm ina maka fatan alkairi... Dan Allah Mlm nice nakeyin mummunan mafarki amma kuma acikin mafarkin ina karanta ayatul qursiyyu ako yaushe idan nayi Nagode Allah ya saka da alheri
Alhmdllh masha Allahu 🙏 Mallam yau nafara ziyar tar wannan feji dan Allah ya za ayi ni insamu numbur ka ? Allah yaqara lfy dq soyayyar ma aiki alaihi Salam 💯♥️
Mlm Allah ya biya yasaka da Aljannah wani mafarki ne ya dameni nasha yinsa dan uwana ya mutu duk ga yan uwa amma mutuwar nitafi damu narasa inda zansa kaina saboda bakin ciki kuma yana raye
Slm Allah ya temaka dan Allah katemaka kafasrami nayi Mfrk yaron inna tadash seyafada arami kwata mezarfi nikuma innata kuka inna chewa dan Allah kutemkami mutan bawanda kulan dan Allah mlm inn chikin damuwa da wanna Mfrk atemakamin mlm
Assalamu alaykum malan allah ya saka da allkairi malan inaso nai tanbayane bisa kai ga mafarkin kuka kasance warmu namusulmai allah ya jarabemu domin maman muce aki wa chern tanada aljana tare da ita toh munyi dokan abida allah ya ce saboda mun tan bita inhar hakane maganar mutane toh tagaya muna gaskiya tanunamuna ba hakabane mukai hakuri mukabiwa allah komai ni ne autan ta allah yabani damar rokonsa a dolokacin da n'ai salah inason malan yai hakuri ya tayamu da adu a ranar laraba daren alhamis 1 ga watan jeu nayi mafarki wani yaro yazo yana kuka na tnbichi ko lafiya sai yacemin mama na ce tai watsama wata yayarmu rowan zafi toh cikin ikon allah da mukazo gidan namu sai naga mama na a zaone fuskarta ta kone tay fari sosai nima si nafara kuka yayou na go da2 mata suma suna kuka a nan ma natanbita chin maganar aljanr inhar tasan tanada ita toh taga yamuna gaskiya tace ba hakan ba ne ina rokon malan ya timaka muna da adu a koma ya karmin haske a kan wan nan bayani na gode allah ya sanya allkairi
Malam na shiga gari sai wani yace min in kula da wani dankaramin da na, sai nace ba naje domin inganshi sai wani a gurin sai yace in bari sai na koma sai na kamayin kuka anetse saboda tausan yanayin da nake a cikin,
Wlh yanzun nan na tashi daga bacci nayi mafarki ina kuka harda hawaye kukan gaske amma kuma dalilin da ya sani kukan na Tuna da marinaya ne Shehun Borno da damaturu ne yayın da naga anyi taro yaran Sarkin Damaturu mai Rasuwa dukkan su suna zaune da blue da korayen kaya kuma duk na şansu wasu abokane nane wasu kannen su da nake wuce wa a gabansu sai na tuna da mahaifin su sai nafara hawaye na ban tausayi kawai sai na farka sai ga hawaye a fuska ta da na farka daga bacci shin ya fassara ta
Aslm alaikum malam Dan girman Allah a fassasaramin mafarkina Ina da aure Kuma Ina da ciki nayi mafarkin mijina ya saki kishiyata Amma ni Ina kuka babu hawaye Kuma inayin kukan kamar Raina xai fita a cikin bacci Amma hawaye ko kadan babu ngd Allah yakara ma annabi daraja
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi Mal, Allah ya qara fahimta mal
Ameen ya rabbi 🙏
Alhadulillah muna gane fassarar mafarken damukeyi
Alhamdulillah
Muna godiya allah ya kara basira
Masha Allah, Malam muna godiya kwarai
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi, malam meye fatsaran mafarkin danyen nama
Macha allha malam allha yakara bassira bayi mafalkin wanni bawan allha ya rassu Inna kuka
Alhmdlh muna gdy Mlm Allah yasaka da Alheri
Ameen ya rabbi 🙏❤️
السلام عليكم ماشاءالله الشيخ الشكرا
Masha Allah Allah yakara basira da lfy
Ameen ya rabbi 🙏
Dan Allah Wanda yayi mafarkin yagan wani ko wata Yana kuka ko tana har mai mafarkin yana baiwa mai kukar hakuri da nasiya Dan ayi akuri.
ALLAH yasaka da alkhairi mlm,ALLAH ya qarawa rayuwa albarka
malam Allah yakara basira Ina yawan yin mafarkin chin nama Mai kitse
Allah yasaka da alkairi
Allahu ya qara lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beauty
Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Ameen ya rabbi 🙏
Assalamou alekum
barka dawarhaka malam
masha allah allah sakadalkairi
Allah ya biya muna godeya
Ameen ya rabbi 🙏
Mallam Dan Allah menene fassarar mafarkin mutum ya mutu an binneshi kuma Yana raye
Allah ya Kara sutura alfarmar annabi sallallahu alaihi wasallam
Mashaallah tubarakalla
Jajakallahukairan MLM
Alhamdulillahi Allah ya saka da alkhairi
Masha Allah
Akaramikallahu Idan kayi mafarkin kukan da hawaye kuma ka farka kaga hawaye a idanuwanka
Masha Allah Allah ya saka da alheri
Macha allahu Syd allah ya tsareku
Masha Allah Allah yakara basira ❤
Ma cha Allah muna godiya
Allah yaqarawa rayuwa allabrka
ما شاء الله جزاك الله خيرا
Ameen ya rabbi
@@abbas_sadauki macha Allah allahu akbar
Macha Allah
Alhamdulillah
Jazakumullahu khairan
Ameen ya rabbi
Allah Ya jikan mahaifa
Mlm Allah ys ka cika d imani Muna qaruwa sosi
Allah ya saka da alkairin malam
Allah ya saka da alkhairi
Masha allah nagodi sosai
Jazakallahu kair
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen wacthing from saudia arabia
Ameen ya rabbi 🙏
A samu a addu'a idan an je ɗawafi pls 🙏
Assalaamu Alaikum warahmatullah wa barakatuhu good morning malam dan Allah a Fassara min nice nayi mafarkin anyi min wunshi saida aka gama sai na ga ashe lokacin sallah yayi kuma lallen bai isa kama wa ba sai na cire nayi sallah koda na wanke ya kama kuma har yayi baqi maimakon yayi ja 😊
Masha Allah
Biyan buƙata ne da samun farin ciki
جزاك الله خير الجزاء
Allah ya qara lafiya 🙏
Muna godiya wllh
Aslm Masha alla akara Basira
Allah ya kara dau kaka♥️
Ameen ya rabbi 🙏
Masha Allah Nagode sosai
Aslam mlm inamaka ftn alkairi Allah yakara lfy da dauka ka ayau nafara ziyarar fejinka zamuci gabada bibiyar shirinka insha Allah
Allah ya sakama malam da alhairi
جزاكم الله خيرا
Masha allah 🥰🥰🥰
Allah yasaka d Alkhairi
Ameen ya rabbi 🙏
Slm malam Allah yayi maka albarka
Masha Allah Mallan
Aslm malam wlh wata tace tayi mafalkin mutuwa gdn mu ana kuka hankalina gabadai yatashi tace tare da mutane Seda naji fassarar nan hankalina y kwanta
Allah yasa kawa mallam da alkairi mai girma
Assalam alaikum malam fatan anyini lafiya Allah yakara basira
Amin malam sunana Alisha daga lagos
Dan Allah inaso fassaramin
Wannan mafarkin malam nayi mafarkin Rakumi ne mai kafa biyu
Kafa funbaya ne yakedasi
Da kuma al qur ani kuma amafarkin yan natsamesu sai ina ta murna kuma aranar gaskiya da natashi na ini cikin farin ciki
Allah yakara lfy mlm
Masha Allah
Allha yakara lfy
Malam Allah yaqara daukaka mlm nayi mafarkin kuka wani mutum yana rabakudi saibaibaniba saiyabani wani abukamar babbar leda fari atsakiyarta ansa takarda fari atsakiya sainace ngd
Munadayawa agurin tosainatashi namishi mgn saiyazo inda nake nace yani baibani kudinba saiyatamba yeni wani Hali nakeciki agidana sainafadamishi halindanakeci amma ina fada ina kuka dan Allah mlm afassaramini
alla yabiya alla yasakama malan daalheri
Allah yasaka
Ameen ya rabbi 🙏
Slm Malam nayi mafarkin ana mini woulakantshi ina ta kuka dan Allah Malam a temaka min da fassarar
Allah ya ngarawa mallam martaba
Macha Allah
Asalamualaikum Mallam ,Ami fassarar mafarkin Annabi (S.A.W) ya dorani akan doki.
MashaAllah
Alkhairi ne
Mashallah
Aslm warahmatullah wabarakatuhu Mlm ina maka fatan alkairi... Dan Allah Mlm nice nakeyin mummunan mafarki amma kuma acikin mafarkin ina karanta ayatul qursiyyu ako yaushe idan nayi Nagode Allah ya saka da alheri
Masha ALLAH 🙏
Allah sakada kairan
Allayabamu saa
Alhmdllh masha Allahu 🙏
Mallam yau nafara ziyar tar wannan feji dan Allah ya za ayi ni insamu numbur ka ? Allah yaqara lfy dq soyayyar ma aiki alaihi Salam 💯♥️
Ameen ya rabbi 🙏
Gata nan rubuce a jikin videon
Assalamou alaikoum Malan merci bocou allah ya kara bassira
assalamu alaikum malam barkada sapiya anta shi lfy malam nayi mafarki ina ta kuka dan allah meye wanan mafarki ya kunsa
Allah sakada alkairi malam
Jazallahu kairan SD
Aslm,Mallam ni ina yawan mafarki babana ya rasu ina kuka har yakaiga idan na Farka sai inga hawaye a zahiri Dan Allah Mallam menene fassarar
Aslm, mlm barka da yamma, ya dalibai. Mlm na kasance Ina yawan mafarki Ina kuka. Abin da har ya fara damuna. Nagode
MashaAllah mungode😂
Aslm malan barka da warha haka malam allah yayiwa rayure malan albarka gatan baya kamar haka ina yawan yin mafarki to amma afarke yana komamin tunani
الله رب العالمين والصلاة والسلام على اشرف الانبياء والمرسلين سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين والتابعين ومن بعدهم كلهم حلوين كتير الله
Mlm Allah ya biya yasaka da Aljannah wani mafarki ne ya dameni nasha yinsa dan uwana ya mutu duk ga yan uwa amma mutuwar nitafi damu narasa inda zansa kaina saboda bakin ciki kuma yana raye
Slm Allah ya temaka dan Allah katemaka kafasrami nayi Mfrk yaron inna tadash seyafada arami kwata mezarfi nikuma innata kuka inna chewa dan Allah kutemkami mutan bawanda kulan dan Allah mlm inn chikin damuwa da wanna Mfrk atemakamin mlm
Lallai ayi addu'a sosai
Slm malan nayi mafarkin Ina tau sayn yaro in kuka
Masha
Muna godiya
Assalamu alaykum malan allah ya saka da allkairi malan inaso nai tanbayane bisa kai ga mafarkin kuka kasance warmu namusulmai allah ya jarabemu domin maman muce aki wa chern tanada aljana tare da ita toh munyi dokan abida allah ya ce saboda mun tan bita inhar hakane maganar mutane toh tagaya muna gaskiya tanunamuna ba hakabane mukai hakuri mukabiwa allah komai ni ne autan ta allah yabani damar rokonsa a dolokacin da n'ai salah inason malan yai hakuri ya tayamu da adu a ranar laraba daren alhamis 1 ga watan jeu nayi mafarki wani yaro yazo yana kuka na tnbichi ko lafiya sai yacemin mama na ce tai watsama wata yayarmu rowan zafi toh cikin ikon allah da mukazo gidan namu sai naga mama na a zaone fuskarta ta kone tay fari sosai nima si nafara kuka yayou na go da2 mata suma suna kuka a nan ma natanbita chin maganar aljanr inhar tasan tanada ita toh taga yamuna gaskiya tace ba hakan ba ne ina rokon malan ya timaka muna da adu a koma ya karmin haske a kan wan nan bayani na gode allah ya sanya allkairi
Mafarkin fadar innalillahi wa inna ilaihi raji un
Allah ya Kara maka beywa 😂
🤲🤲🤲🤲🤲👈👈👈
Malam na shiga gari sai wani yace min in kula da wani dankaramin da na, sai nace ba naje domin inganshi sai wani a gurin sai yace in bari sai na koma sai na kamayin kuka anetse saboda tausan yanayin da nake a cikin,
Assalamu alaikum malam mafarkin mamaci ya rikekafa
Wlh yanzun nan na tashi daga bacci nayi mafarki ina kuka harda hawaye kukan gaske amma kuma dalilin da ya sani kukan na Tuna da marinaya ne Shehun Borno da damaturu ne yayın da naga anyi taro yaran Sarkin Damaturu mai Rasuwa dukkan su suna zaune da blue da korayen kaya kuma duk na şansu wasu abokane nane wasu kannen su da nake wuce wa a gabansu sai na tuna da mahaifin su sai nafara hawaye na ban tausayi kawai sai na farka sai ga hawaye a fuska ta da na farka daga bacci shin ya fassara ta
Assalamu alikum malam Allah yakara basira kwannan ina yawan mafarki da kabari inayin mafarki kofar kabari abude
😊😊😊
Aslm alaikum malam Dan girman Allah a fassasaramin mafarkina Ina da aure Kuma Ina da ciki nayi mafarkin mijina ya saki kishiyata Amma ni Ina kuka babu hawaye Kuma inayin kukan kamar Raina xai fita a cikin bacci Amma hawaye ko kadan babu ngd Allah yakara ma annabi daraja
Babu damuwa a wannan mafarkin
Ma'anarsa mijinki zai rabu da wani abu na shi, kamar riga ko hula ko takalmi ko abin hawa ko kadara, etc
Dan Allah ai mana fassarar mafarkin wannda yaje nenan kudi a kasar waje Kuma yayi mafarki ya koma gida Bai samu komai ba
❤❤❤❤❤🤝🙏💃
❤❤❤❤
Nayi mafarki na gamuda wani abokona na da ya rasu na rugume shi muna ta kuka ni dashi dan Allah menene fasarar
Da Allah malam mafari Ina ta kuka a ka gida haya a fituma na da kayamu waji ngd malam
❤️❤️❤️❤️❤️😍
Assalamu Aleikum Mallami wani Yaro ne ya ke mafarkin kuka do yan kwan ta sai yayi
Kona kira bana samu pls yaushe zansamu
11: na dare ko kuma 3 na rana
@@abbas_sadauki anata bada lokaci kona kira bansamu
@@aishashehumaiwaazu2268 ai kam yanxu 11 da minti 2 kuma ina zaune ina amsa kira
@@abbas_sadauki Subhanallah harzan kira kuma naga kamar mazan samuba insha Allah anjima 3 zankira ko 11 din
@@abbas_sadauki dan Allah kotanan ne a fassaramin mafarkin