Bismillahi rahamani Rahim ya hayyu ya halimu yawma la yunfa'u malun Wala banun illa man attallahi bi qalbin Salim wa uzilifatul jannatu lil muttaqina gairun ba'id
Dan Allah to ya ake Kiran sunan Wanda zaayi domin juyo hankalinshi, inaso in ma mijina, Dan naji malam yace sai da adadin suna, Kuma miye adadin sunan Abubakar, DAN ALLAH A TAIMAKA MANI.
Asalamu aleikum malam ina jinjina maku Allah ya saka da alheri,inason adadin sunan bouhari,kuma nayi yamugisu,bayan na kwanta nayi mafarki ina fadin la ilaha anta subahanaka har sai da nafarka ina fadar Haka.
Bari na baku Shawara, idan ku ga video da kuke so ku adana sai kuyi download dinsa ko kuma nemo biro da takarda kudinga rubutawa kuna danna stop inda baku fahimta ba sai ku maida baya ki rubuta yanda zaki gane🙏🙏
Assalamu Alaikum Warahumatullahi Wabarakaatuh, Mallam barka da warhaka, muna godiya sosai. Ama don Allah ka rubuta mana a comment section don wan karon kana ta sauri na kasa dauka da kyau. Thanks
Bismillahi rahamani Rahim ya hayyu ya halimu yawma la yunfa'u malun Wala banun illa man attallahi bi qalbin Salim wa uzilifatul jannatu lil muttaqina gairun ba'id
Thanks so much nana
@@bashiruabubakar2386 you're welcome
Ma sha allah sis godiya muke
Masha ALLAH
Thanks a lot Sister
بسم الله الرحمن الرحيم يا حي يا حليم يوم لا ينفع مال ولا بنون إلا من أتى الله بقلب سليم وأزلفت الجنة للمتقين غير بعيد
Akramakallah muma maza Muna bukatar Addu'a ta neman Mata na gari masu kyau da kyawawan halaye...A taimaka Mana da addu'a.
Masha Allah
Allahumma Salli ala sayadina Muhammadu s a w
Jazakallahu khaira
بسم الله الرحمن الرحيم يا حي يا حليم يوم لا ينفع مال ولا بنون إلا من أتى الله بقلب سليم وأزلفت الجنة للمتقين غير بعيد.....
Yayi
جزاك الله خيرا سيدي عباس اللهم يسرلك الٱمر كلها يا حي يا قيوم
@@Beinali8105 مهلاً يا مولاي
Dan Allah to ya ake Kiran sunan Wanda zaayi domin juyo hankalinshi, inaso in ma mijina, Dan naji malam yace sai da adadin suna, Kuma miye adadin sunan Abubakar, DAN ALLAH A TAIMAKA MANI.
91
Asalamu aleikum malam ina jinjina maku Allah ya saka da alheri,inason adadin sunan bouhari,kuma nayi yamugisu,bayan na kwanta nayi mafarki ina fadin la ilaha anta subahanaka har sai da nafarka ina fadar Haka.
Allahumma salli alâ sayyidina Muhammad wa sallim malam mun gode Allah ya saka da alkairi
Masha Allah barakallahu fi k
Sallalahu alaihi wassallam
Aslm malam muna godiya Allah ya biya ka. Dan Allah malam adadin sunayen nan nake so ka fada min HUSSAINA, UMAR, SAUDAT da KHADIJA.
Allah yasaka da alkhairi
Ameen summa Ameen Allah yasaka da Alkhairi
Allah yasaka da Alkhairi sayyidi
Masha Allah Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
Mun gode sayyadi abbas
Muna godiya malam sannu da kokari Allah yayi sakamako da gidan aljanna Amina sharada
Masha allah allah yakara sutura
Slm yagajiyar maulud Allah yakaimu nabadi da farinciki da alkhairi muna godiya sosai Allah ya tsaremanakai.
Jazzakalahu kairan
Masha Allah Allah ya Saka da Alkhairi
Allah ya Saka da alheri
Allah ya Kara basira
Masha Allah Alhmdlillh Allah ya Kara kusanci Maulana bijahihi S A W amen 🙏
Masha Allah Allah Ya biya
Malam Allah ya kara karama da ludufi Dan Allah muna barar aikin shirya yara masu Dan dauke dauke a gida Allah ya dafa mana
MASHA ALLAH ALLAH YASAKA MALAM
Masha Allah jazakallahu kairan
Allah yakara ilimi mai albarka ya sayyadi bijahi nabi (s.a.w)
Allah Ya Nunka Sutura Imamu 🙌
Allah yai maka albarka ya Allah 🙏
Masha Allah! Allah saka da Alheri
Sadaukinfa sadaukine
Barka da yaw sayadi muna godiya kuma Allah ya kara bassira
Allah saka da alkhairi
Alhdllh
Masha Allah
Masha ALLAH ALLAH yasaka da Alkairi
Jazakallahu jannat
Allah yasska da alkhairi❤❤❤
Mashallah❤❤❤
Masha Allahu, Amma Dan Allah a rubuta Mana a comment section
Allah ya Saka da alkairi mallam
Jakallahu khayran
Barka da yau sayyadi.
Wallahy nayi da dare, da safe kafin karfe goma na rana naga tasirin aikin.
Allah yasaka sayyadi.
Saiyayyadi Abbas allh yaqarakusanci
Jazakallah
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
S a w
Allah ya Saka da alkairi malam
Allah yasaka da alkhairi Malan Dan Allah adadin wadannan sunayen nake nema
Sirajo
Nasiru
Allah ya saka da alkhairi
Allahumma Barik
Dan Allah malam a taimaka a rubuta mana kamar yadda aka saba
Mom Allah Yakara Basira
❤❤
Allah ya kara lafiya ❤
Allah ya bada lada maiyawa
Allah ya saka maka da alheri kaman yadda kake bamu adduoin, Allah ya biyaka da gidan aljjana
SAW
great mallam I love you
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri gaskiya kam muna ganin alheri sosai awoukan damukeyi muna barar adou'a
Masha Allah,
allah biya
Dan Allah arika rubuta Mana da hausa bamusan bakaken arabiyya sosai ba nagode
ALLAH ya biya
Malan dans Allah aykomin
Assalamu'alaikum Dan Allah rubuta min
🤗😀😀😀😀
Macha Allah
Bari na baku Shawara, idan ku ga video da kuke so ku adana sai kuyi download dinsa ko kuma nemo biro da takarda kudinga rubutawa kuna danna stop inda baku fahimta ba sai ku maida baya ki rubuta yanda zaki gane🙏🙏
Usman❤
Mutum zai iya maida shi kullum yayi ko kuwa sai dai iya kwana bakwai kamar yadda ka fada
Assalam aleykoum Malam. Allah ya saka da alheri. Malam ana bukatan wannan adu'ar a rubuce inda hali. An gode
Allah Ya ƙara lafiya Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
ASSALHAMU ALAIKUM ASAYYADI INATUNI AKAN SALATIN MUHAMA MADHALUN اسلام.عليكم.ياسيدي اسأل.بالسان.تضرع.والتذلل .والإستكانت.هل أرسلتم. صلاةمحممدال اسأل.الله.ان.يزيدكم شرفاوالغلبةعلى كل عدومبرق من المحب نذير
Assalamu Alaikum Warahumatullahi Wabarakaatuh, Mallam barka da warhaka, muna godiya sosai. Ama don Allah ka rubuta mana a comment section don wan karon kana ta sauri na kasa dauka da kyau. Thanks
Gaskiya ne nima abin da zanfa da kafada wlh
sunana nasiru ban san adadin sunana ba sayyadi
Allah ya biya
Bas
Adadin suna jafar pls
Allah yasa agama lfy
❤
Assalam aleikum malan allah ya kara karama .
Tan baya ta ita ce indan ya ake sa sunan in ankaranta ta ko ko kafin akaran ta??
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
nayiwudin lahawla 50.000 nayi mafakin malamai sunamani rukiya Wai inada aljani inanemanfatawa
Salaam. Please can you write the prayer with the English alphabets. This will help those who can't read Arabic. MahSalaam
If love
Mallam tmby ta anan ana iya yinta ga bukata biyu ko kuma kowace bukata nata daban zaa mata
Tassa'in da daya,shi ne 91 ko mallan? salamu aleykum
Wa alaikumussalam
Eh
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Don Allah malam gane da ilimin Hisabi menene Adadin Sunan حمزة؟
😮pls write it in Arabic ward so that I can cram it
R t
Mum hide saiydi
🤍💚🙏🙏
Mun gode sayyadi abbas
Masha Allah
Masha allah
Masha allah
Masha allah
Masha allah
Masha Allah