Na Yiwa Mahaifiyata Wani Abu Da Ta Kasa Mantawa | Waye Malam Daurawa 05
Вставка
- Опубліковано 5 лют 2025
- Tambayoyi
1.Mahaifiyar Malam Da Tasirinta A Rayuwarsa.
2. Shin Ko Malam Yayi Karatun Boko
A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin.
@rumfarafrica
Allah yaymata rahama 😢😢
Allah ubangiji yakarawa mlm lfy
Maa shaa Allah. Baarakallahu feek🤲🏽
.😊😊😊q😊😊😊
alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah ❤❤❤
❤❤
Masha Allah ❤from Dubai
Allahou Akbar
Allah Baba da Rahama , Allah haskaka makwonci , Allah sa janatul firdaoussi ta zamo makomarsu
Allahu akbar muma Allah ya bamu ikon gama da iyayen mu lafiya
Masha Allah
جزاك الله بالخير يا شيخ
Malan Allah ya Kara ilimi da basira,ya Kuma Bamu Albarkatchinku
Macha’ALLAH
Allah Karawa rayuwa albarka malm
Malam allah yakara lafiya
Malam Allah yasa ka gama da duniya lafiya
Allahu Akbar, Allah jikan iyaye
Allah ya kara lafiya d imani da nisan kwana
Allah ya bamu irin naka
Allah yakara albarka mlm
Allah ya jikanta darahma
Jazaka Allah khayran ❤🎉🎉
ALLAHU akbar 😭😭😭
Allahu Akbar
❤❤❤
Macha Allah
ubangiji yakaramaka daukaka malam
I'm a Christian and I really need his number
Allah Karawa rayuwa albarka malm
❤❤❤❤
❤❤❤