Labarin Daurin Itace - Gizo Da Koki Cartoons

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 14 жов 2024
  • Tatsuniyar Daurin Itace - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon
    Wannan Labari ne na wani mutumi mai yara guda 3 wanda sun kasance kullun fada suke a tsakanin su, wanda hakan yasa mutanen garin da suke basa ganin ahalin mutumin da kima da mutunci, saboda haka sai ya kira yaran wata rana ya kowa masu darasi ta hanyar basu daurin itace su karya, wanda daga nan suka koyi dara si kuma basu sake yin fada ba.
    Kada ku manta Kuyi Subscribe a Gizo Da Koki Cartoons Channel Domin Samun Sabbin Hausa Cartoon videos na fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishadantarwa...
    Ku biyo mu a shafukan mu na sada zumunta
    --------------------------------------------------------------------------------------
    Tiktok: / gizodakokicartoons
    Facebook: / gizodakokicartoons
    Instagram: / gizodakokicartoons
    ---------------------------------------------------------------------------------------
    Mungode da ziyartar wannan channel
    Subscribe to
    /gizodakokicartoons
    --------------------------------------------------------------------------------------
    #GizoDaKokiCartoons #HausaCartoon #UbangoKids #kids #HausaTV
    #HausaCartoon #gizo #koki #fara #turwa #damina #tatsuniya #kiriku #kirikou #Hausa #Cartoon #zaki #giwa #rakumindawa #gidangizo #aku #maganajarice #labarinhausa #daredubudadaya #labari #labarai #nishadi #bandariya #wasa #wasanni #emesketoons

КОМЕНТАРІ • 18

  • @Abbaabba-g8q
    @Abbaabba-g8q Рік тому +1

    Muna godiya sosai ❤

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 Рік тому +1

    Labarin daurin itace na wani manomi da yaransa, wanga title kamar zefi kyau da attractive

    • @GizoDaKokiCartoons
      @GizoDaKokiCartoons  Рік тому +1

      Wannan suggestion ne mai kyau gaskia, kuma munji dadi sosai da wannan gyara da kika mana, in shaa Allah zamu gyara domin muyi attracting mutane

  • @MubarakUmar-xl2gx
    @MubarakUmar-xl2gx Рік тому +1

    It's look so amazing

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 Рік тому

    First time da naga cartoon na Hausa me kyau Audio Quality da Video Quality is amazing, zanen cartoon din ma ya hira sosai

    • @GizoDaKokiCartoons
      @GizoDaKokiCartoons  Рік тому +1

      Wow Masha Allah, gaskia Hajiya Halimcy munji dadin wannan comment naki, we really appreciate. And in shaa Allah kamar yadda kika yabe mu zamuyi kokari mu kara gyara aikin mu domin muga cewa shima Cartoon din Hausa yana fitowa da kyau kamar yadda na turawa yake fita. Saboda haka we are open to any criticism and correction, dan Allah duk sanda aka ga wani gyara ko aka hango wata shawara da zatai mana amfani a fada mana. A shirye muke da daukar duk wata shawara ko gyara da za'a mana. Mun gode sosai da sosai.

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 Рік тому

    Ku dena sa gizo de koki a Title sabili da babu su a cikin bidiyon ga

    • @halimcyhausagirl5308
      @halimcyhausagirl5308 Рік тому

      And then gizo da koki labarin yara ne

    • @GizoDaKokiCartoons
      @GizoDaKokiCartoons  Рік тому

      Shi Gizo da Koki da muke sakawa a jikin Title sunan channel dinmu ne ba muna saka shi bane saboda akwai su a cartoon din ba.

    • @halimcyhausagirl5308
      @halimcyhausagirl5308 Рік тому

      @@GizoDaKokiCartoons ok amma base kun ringa sawa sabili akwai shi a video and then za a gani a gurin subscribe

    • @halimcyhausagirl5308
      @halimcyhausagirl5308 Рік тому

      @@GizoDaKokiCartoons ku yinga azawa a video kamad yanda BBC take yi

    • @halimcyhausagirl5308
      @halimcyhausagirl5308 Рік тому

      @@GizoDaKokiCartoons in kunce dole ne kusa a Title se ku yinga sa wanga | | | kamad yanda masu Fair Tale suke azawa amma ko suma naga basu sawa a title