- 7
- 50 577
Gizo Da Koki Cartoons
Приєднався 19 бер 2023
Labarin Kunkuru Da Biri Mai Hakuri - Gizo Da Koki Cartoons
Tatsuniyar Dan Biri Mai Hakuri - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon
Wannan Labari tasunniya ce ta wani dan biri da yake rayuwa a cikin wani daji tare da abokanan sa, a inda kunkuru ya fasa masa tukunyar shukar sa da yake matukar so, sai yaje ya boye ta dan yana tsoron kada biri ya san cewa shine ya fasata. Anma daga bisani sai shaho ya bashi shawarar cewa hakan da yayi bai dace ba domin hakan yasa abokin nasu damuwa, daga nan kunkuru ya dawo da wannan fasassar tukunyar ga biri kuma ya bashi hakuri. Biri ya yafewa kunkuru kan kuskuren daya aikata, sana yaja masa kunne kan muhimmancin gaskia a abota.
Darasin Wannan Labari shine: Mutane su sani cewa komin yadda ka aikata wani abu na laifi ga dan uwanka, yana da kyau ka fada masa gaskia, ka nemi yafiyar sa, domin hakan shine zaisa zumuncin ku ya daure, ku cigaba da ganin mutuncin juna.
Kada ku manta Kuyi Subscribe a Gizo Da Koki Cartoons Channel Domin Samun Sabbin Hausa Cartoon videos na fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishadantarwa...
Ku biyo mu a shafukan mu na sada zumunta
--------------------------------------------------------------------------------------
Tiktok: www.tiktok.com/@gizodakokicartoons
Facebook: gizodakokicartoons
Instagram: gizodakokicartoons
---------------------------------------------------------------------------------------
Mungode da ziyartar wannan channel
Subscribe to
www.youtube.com/@GizoDaKokiCartoons/videos
--------------------------------------------------------------------------------------
#GizoDaKokiCartoons #HausaCartoon #hausa #arewa #arewa24 #tatsuniya #labarina #hausafilms #HausaTV
#gizo #koki #fara #turwa #damina #tatsuniya #kiriku #kirikou #Hausa #Cartoon #zaki #giwa #rakumindawa #gidangizo #aku #maganajarice #labarinhausa #daredubudadaya #labari #labarai #nishadi #bandariya #wasa #wasanni #emesketoons #hausacartoon #hausavoiceover

Переглядів: 2 916
Відео
Labarin Yar Tsuntsuwa Mai Jarumta - Gizo Da Koki Cartoons
Переглядів 7 тис.Рік тому
Tatsuniyar Yar Tsuntsuwa Mai Jarumta - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon Wannan Labari tasunniya ce ta wata yar tsuntsuwa da take rayuwa a wani daji da wasu manyan tsuntsaye ke takura mata, sanadiyar hakan yasa ta shiga damuwa anma daga baya sai ta hadu da wanni Akku ya bata shawarar cewa ta daina damuwa da batutuwan su akanta, daga nan ta zama mai jarumta ta cigaba da rayuwarta kamar yadda t...
Labarin Farar Saniya Mai Wayau - Gizo Da Koki Cartoons
Переглядів 13 тис.Рік тому
Tatsuniyar Farar Saniya Mai Wayau - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon Wannan Labari ne na wata Farar Saniya da take rayuwa a gidan gona tare da Kunkuru, Biri da yar tsuntsuwa, wanda suke barinta tana aikin wahala ita kadai, sana da ribar wahalar tazo suka nemi aci moriyar dasu ita kuma ta ki yarda, taje taji dadinta ita kadai... Darasin Wannan Labari shine: Mutane su san cewa sai an wahala a'...
Labarin Daurin Itace - Gizo Da Koki Cartoons
Переглядів 10 тис.Рік тому
Tatsuniyar Daurin Itace - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon Wannan Labari ne na wani mutumi mai yara guda 3 wanda sun kasance kullun fada suke a tsakanin su, wanda hakan yasa mutanen garin da suke basa ganin ahalin mutumin da kima da mutunci, saboda haka sai ya kira yaran wata rana ya kowa masu darasi ta hanyar basu daurin itace su karya, wanda daga nan suka koyi dara si kuma basu sake yin fa...
Labarin Mabaraci Mai Son Jiki - Gizo Da Koki Cartoons
Переглядів 11 тис.Рік тому
Tatsuniyar Mabaraci Mai Son Jiki - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon Wannan Labari ne na wani Mabaraci Mai Son Jiki wanda wani mutumi mai kiwon kifi da ake kira Malam Garba ya taimake shi ya koya masa yadda zai dinga neman na kansa maimakon ya tsaya sai wani ya dauki kudi ya bashi. Kada ku manta Kuyi Subscribe a Gizo Da Koki Cartoons Channel Domin Samun Sabbin Hausa Cartoon videos na fadakarw...
Tatsuniyar Yaro Mai Zari - Gizo Da Koki Cartoons
Переглядів 6 тис.Рік тому
Tatsuniyar Yaro Mai Zari - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon Barka da zuwa Tashar Gizo Da Koki Cartoons, Muna godiya da ziyartar Wannan Channel namu Mai Albarka, dafatan kun amfanu da abinda kuka kalla... Mungode! Mungode!! Mungode!!! Sannan kada ku manta Kuyi Subscribe a Gizo Da Koki Cartoons Channel Domin Samun Sabbin Hausa Cartoon videos na fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishadantarwa... K...
😊 Lp
❤❤❤yayi❤❤❤
❤❤❤❤
Da kuna videos baku daina ba da yanzu ba wadanda su fiku mabiya
Why ku dena sakin sabon video
2 days I miss you so much
In shaa Allah we are getting back soon... We are working on some interesting projects for you
Da kyau ku dawo da videos masu kyau da Voice masu kyau da ba kowane Voice hakkinsa, na mace a mace, na namiji ana Namiji @@GizoDaKokiCartoons
@@GizoDaKokiCartoonsku riƙa fitar da lessons da za a koya a dik karshen labarin naku
@@GizoDaKokiCartoonshar tatsuniyoyi da sauran su dik ku haɗo da su
❤❤❤❤😂🎉😂😂
Kai gsky muna gdy sosai
Muna godiya Hajia Hafsat
Keep it up🙏🏾
Thank you Boss 🙇🏻
Zumama
Yeah 😂😂
Nice story
Thank you Hajia Fatimah❤️
Hi
Hello, Hajia Umma
Zanxo in ringa muku female voice
Kinga abun namu ba mai karewa bane kenan 😂
After so many years ago
Sorry 😂🙏🏻, mun danje hutun Sallah ne.. Anma in shaa Allah Zamu cigaba da uploading frequently
Wow masha Allah ❤❤muna godiya ❤
Mun gode sosai
❤ good job @ banie omar
Thank you Boss
T 🤔i hope you understand nice one
Alhaji Sadeeq 😂, I do understand ✌
Masha Allah
Mun gode da wannan comment naka... Ina nan da zan bada cigiyar ka😂
Nice video
Muna ta jiran comment dinki 😂, mun gode
Still female voice bata mace bace ba
We're still working on it, soon zaki ji muryar mace mai dadi 😂
Yaya dadi so sai 😊
Dan Allah kuke kawo mana irin wannan labari naku wallahi inason wannan lbr❤❤
In shaa Allah zamuyi kokarin hakan, munajin dadin yadda kke bamu kwarin gwiwa... Mun gode sosai💖
Masha Allah ❤
Mungode da wannan comment 💖, munji dadi sosai
Wow💯❌🧢
Thank you Sir❣️
Labarin ban dariya na miji da mata ua-cam.com/video/aV3e7LIfuHQ/v-deo.htmlsi=g2LeRWgxf3mkqO_J
You are doing great bro
Thank you so much man ... I really appreciate 🙏
Muna godiya sosai ❤
Mun gode da wannan comment naka Malam Abbah❣️
Mashallah❤
Labari ban dariya na miji da mata ua-cam.com/video/aV3e7LIfuHQ/v-deo.htmlsi=g2LeRWgxf3mkqO_J
Nice story
Thank you Ma'am ❣️
Still female voice bata mace bace ba
still working on it 😂🙏
Gaskiya nima ba ni va😭 ni zan tayaki 😅
Labarin ban dariya na mata da miji ua-cam.com/video/aV3e7LIfuHQ/v-deo.htmlsi=g2LeRWgxf3mkqO_J
Masha Allah labari yayi dadi
Munji dadi da wannan comment naki, domin kin kara mana kwarin gwiwa. Mun gode Shamsiyya
@@GizoDaKokiCartoonsmuma muna godiya so sai domain wallahi inason irin wannan labari naku so sai
@@GizoDaKokiCartoons shi yasa duk lokacin dakuka Dora nake kalla
Gaskia munji dadi sosai.... In shaa Allah zamu cigaba da kokari muga mun kawo muku irin labaran da kuke so... Sana kofa a bude take duk sanda kike da wata shawara ko gyara akan shirye-shiryen mu
Masha Allah
Mun ji dadin wannan comment, mun gode ❣️
Labarin ban dariya na miji da mata ua-cam.com/video/aV3e7LIfuHQ/v-deo.htmlsi=g2LeRWgxf3mkqO_J
A wace rana kuke sakin new video?
Ya de wanga video ba a fada mamu darasin dake cikin shi ba
Yacamata locations su yinga zama kamad na al'adun Hausawa watau kamad mutum yana Hausa Land
Amma wa'yanda suma sun yi kyau
Gaskiya seda ku shirya kafin ku fito sabili da pictures suna hita sose hadda voice Quality
Female voice bata mace bace amma shauran voice ga duk sun hita yacca yacamata
Mun gode sosai da wannan yabo da kika mana na cewa muna da Good Audio Quality, gaskia munji dadi sosai. Sana Female voice da kika ce bata mace bace tabbas hakane, voice din namiji ne mukayi editing, and dalilin shine yanzu muke tasowa bamu da mai voicing ta mace. Anma in shaa Allah nan da wani lokaci kadan zamuyi kokari mu nemi mace wadda zata dinga mana voicing din yadda komai zai tafi dai dai. Thank you so much for the observation and correction
@@GizoDaKokiCartoons mata ai se kunce bakwa so
@@GizoDaKokiCartoons sbd rashin aikin yi yayi yawa
@@GizoDaKokiCartoons a Kannywood ko a mawaka duk za ku iya samu
@@GizoDaKokiCartoons but ku samo me murya me dadi kamar moofy ta Algaita Dubstudio
Labarin daurin itace na wani manomi da yaransa, wanga title kamar zefi kyau da attractive
Wannan suggestion ne mai kyau gaskia, kuma munji dadi sosai da wannan gyara da kika mana, in shaa Allah zamu gyara domin muyi attracting mutane
Ku dena sa gizo de koki a Title sabili da babu su a cikin bidiyon ga
And then gizo da koki labarin yara ne
Shi Gizo da Koki da muke sakawa a jikin Title sunan channel dinmu ne ba muna saka shi bane saboda akwai su a cartoon din ba.
@@GizoDaKokiCartoons ok amma base kun ringa sawa sabili akwai shi a video and then za a gani a gurin subscribe
@@GizoDaKokiCartoons ku yinga azawa a video kamad yanda BBC take yi
@@GizoDaKokiCartoons in kunce dole ne kusa a Title se ku yinga sa wanga | | | kamad yanda masu Fair Tale suke azawa amma ko suma naga basu sawa a title
First time da naga cartoon na Hausa me kyau Audio Quality da Video Quality is amazing, zanen cartoon din ma ya hira sosai
Wow Masha Allah, gaskia Hajiya Halimcy munji dadin wannan comment naki, we really appreciate. And in shaa Allah kamar yadda kika yabe mu zamuyi kokari mu kara gyara aikin mu domin muga cewa shima Cartoon din Hausa yana fitowa da kyau kamar yadda na turawa yake fita. Saboda haka we are open to any criticism and correction, dan Allah duk sanda aka ga wani gyara ko aka hango wata shawara da zatai mana amfani a fada mana. A shirye muke da daukar duk wata shawara ko gyara da za'a mana. Mun gode sosai da sosai.
It's look so amazing
Thank you so much 💖