Labarin Yar Tsuntsuwa Mai Jarumta - Gizo Da Koki Cartoons

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 вер 2024
  • Tatsuniyar Yar Tsuntsuwa Mai Jarumta - Gizo Da Koki Cartoons Hausa Cartoon
    Wannan Labari tasunniya ce ta wata yar tsuntsuwa da take rayuwa a wani daji da wasu manyan tsuntsaye ke takura mata, sanadiyar hakan yasa ta shiga damuwa anma daga baya sai ta hadu da wanni Akku ya bata shawarar cewa ta daina damuwa da batutuwan su akanta, daga nan ta zama mai jarumta ta cigaba da rayuwarta kamar yadda ta saba.
    Darasin Wannan Labari shine: Mutane su daina damuwa da maganganun banza ko tsokanar su da wasu suke, su sawa ransu hakuri su cigaba da rayuwar su cikin lumana.
    Kada ku manta Kuyi Subscribe a Gizo Da Koki Cartoons Channel Domin Samun Sabbin Hausa Cartoon videos na fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishadantarwa...
    Ku biyo mu a shafukan mu na sada zumunta
    --------------------------------------------------------------------------------------
    Tiktok: / gizodakokicartoons
    Facebook: / gizodakokicartoons
    Instagram: / gizodakokicartoons
    ---------------------------------------------------------------------------------------
    Mungode da ziyartar wannan channel
    Subscribe to
    www.youtube.co...
    --------------------------------------------------------------------------------------
    #GizoDaKokiCartoons #HausaCartoon #hausa #arewa #arewa24 #tatsuniya #labarina #hausafilms #HausaTV
    #gizo #koki #fara #turwa #damina #tatsuniya #kiriku #kirikou #Hausa #Cartoon #zaki #giwa #rakumindawa #gidangizo #aku #maganajarice #labarinhausa #daredubudadaya #labari #labarai #nishadi #bandariya #wasa #wasanni #emesketoons #hausacartoon #hausavoiceover

КОМЕНТАРІ • 13