Masha allah Gaskiya kinasamu nishadi 😊 Dan tunjiya nakesuba naga ansakona sabo amma har nayibicci shiru To dai alhamdulilah Muna jin dadin videos dinki Allah yataimaka ameeen ya Allah 🤲❤
A kullum ina kara godiya ga yadda kike nuna mana duniya gaskiya sinawa sunyi dedicating lokachinsu wajen ganin sun maida duniyarsu daban, inama anan Nigeria musamman inda nafito kano zasu samarda irin wadannan ababai don kyautatawa al ummarsu da muma munyi alfahari da namu.
So per kina qoqari, wannan wajen gaskiya ya qayatar da ni sosai, musamman kifaye masu shan feeding bottle, da kuma canopy na ruwa. Aisha wannan gurin artificial design ne da yayi kama real deep sea creatures, ko kuma aquarium ne akayi a ka Zuba different sea fish species? Godiya mai yawa Aisha
Yaushe kika Fara 419 Ina Aljanun qar qashin qasar suke kirubuta gaskiya kici halat baki yauda remuba ki rubuta qarya ki ci haramun kinga ba Albarka A kudin da kika Samu Allah ya shiryemu Yar uwa

ما شاء الله بارك الله جزاك الله خير مره يجنن مره حلو🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah abin burgewa ❤
ماشاءالله تبارك الله
MASH Allah. please can you explain in English too. Thank you from the USA
My audience are Hausa native speakers but I can do subtitles in sha Allah
historical house 😊😊
we are grateful 19:30
Gaskiya dolie na tara kudi nazo Chinois 😂❤ kai MaSha allah 🎉 allah ya kara daukaka anty
Allah ya baka masu albarka China akwai dadi kam
@@aishamaikano9325 ameen nagode in sha allah ✅🙏
Nice 👍
Godiya
Kawaii sharholiya kuku Dan bello Muna Godiya
Masha Allah mai hallitta
Masha allah
Gaskiya kinasamu nishadi 😊
Dan tunjiya nakesuba naga ansakona sabo amma har nayibicci shiru
To dai alhamdulilah
Muna jin dadin videos dinki
Allah yataimaka ameeen ya Allah 🤲❤
Masha Allah, Amin thank you ❤️
Masha Allah..... Abin nima Ya qayayar Dani sosai, Sannu da koqari Aisha
Yawwa thank you
Masha Allah. Allah yakara lafiya da nisan kwana da azziki da wadata
Nima inaso anunamana makarantar mallam Bello da yadda yadda koyarwa
Ita ce wannan amma zan sake nuna maku cikin school din in sha Allah ua-cam.com/video/NeEFFjQ1BdA/v-deo.htmlsi=W0wOOtzYH2gptnjQ
Ok to shikenan muna nan munajira
😂😂😂😮
Wai wadannan kifin sun halitta aci su
Eh amma dai gsky bazan iya ci ba😅
@@aishamaikano9325 gsky Kuna kokari wajan nuna mana duniya dake da mijinki...
Allah ta'ala yakara baku zaman lfy da zuria dayyaba 🙏
Allah mai halitta
A kullum ina kara godiya ga yadda kike nuna mana duniya gaskiya sinawa sunyi dedicating lokachinsu wajen ganin sun maida duniyarsu daban, inama anan Nigeria musamman inda nafito kano zasu samarda irin wadannan ababai don kyautatawa al ummarsu da muma munyi alfahari da namu.
Nagode sosai, maganar ka Gaskiya ne dari bisa dari
Jira jira Hajiya Sahura ina muka sani ah China da zamu fada miki. ki nuna mana kawai inda kikaga ya kamata mu sani.
So per kina qoqari, wannan wajen gaskiya ya qayatar da ni sosai, musamman kifaye masu shan feeding bottle, da kuma canopy na ruwa. Aisha wannan gurin artificial design ne da yayi kama real deep sea creatures, ko kuma aquarium ne akayi a ka Zuba different sea fish species?
Godiya mai yawa Aisha
Aquarium ne anayı sai suka zuba different species
Yaushe kika Fara 419 Ina Aljanun qar qashin qasar suke kirubuta gaskiya kici halat baki yauda remuba ki rubuta qarya ki ci haramun kinga ba Albarka A kudin da kika Samu Allah ya shiryemu Yar uwa
Makarantar dan bello nakeso anunamin😊❤😊❤😊
Ita ce nan ai ua-cam.com/video/NeEFFjQ1BdA/v-deo.htmlsi=W0wOOtzYH2gptnjQ
Ke matar Dan Bello ce?
Su sahur yuw kuweyciki kiye in gamu kuma
Halittun Allah ai dole kai kauyanci 😂
Yasin wnn flowers ce,
Ba flower bace 😂
😂😂😂
Ko kuma suda kansu suka kirkiro wannan kiffin saboda su babu abinda bazasu kirkiro ba
Basu suka kirkiro ba🤣
@@aishamaikano9325 okay Allah si kowta