The food is wonderful. They really know how to eat. The platters and bowls are so large and the delicious looking contents served generously. Impressive.
Gaskiya furnitures din sunyi wuta. Sunyi kyau sosai. Ku rinka tambayan mana kudi da kuma idan zasu iya kai wani countries din. Yana da kyau idan za asamu gurin da zasu iya turawa cos akwai masu bukata hajiya sahura.
Allah yakara muku zaman lfy da kauna rywr ku yana burgeni dan bello a videos dinta nabaya idan ta tambayeka abu shuru kakeyi kmr bakaso aji muryarka amma kaga yanzu gashinan kanata yimata bayani ai hakan yafi kyau abin burgewa muma wataran Allah yabamu ikon zuwa yawon bude ido😂😂👌👌👌👌
Gaskiya naji dadin tour nan, qauye inji ku, wannan gurin yayi kama da wani state a nan Nigeria, the serenity na qauyen was amazing. Kunyi qoqari. Furnitures din nan gaskiya suna da kyau sosai za suyi quality, ketara wa da su wata qasa zai qara musu kudi sosai. Abinda ya fi burge ni wannan tour nan shine mashinan nan masu wajen goyo da kuma murhun qarfe nan. Godiya sosai sosai Aisha, danbello da babyn nan for taking your time ku qayatar da mu. Much love ❤️
Maa shaa Allah kauye kamar burni a kasar mu ashe akwai mota mai aiki da Electric. Wanna mota ba abin da zai kawota Nigeria, dan baza tayi amfaniba. Muna gdy Allah ya kara muku zaman lfy da soyayyar juna
Masha Allah. Gaskiya wannan fitar tayi. Munkaru sosai. Yanzu kuma inda hali, a nuna mana kantunan electric gadgets, kamar su blender, dehydrator da sauransa. Allah Ya kara muku lafiya. Sannan kuma a shafa mana Kan baby dan munjishi yana ta hira a background.
A macha allah anti mou aicha kouji gadai sosai moun gode sosai da kokari da kawau dan bello mouna godiya allah yakara bakou zaman lafiya amine 🤲🤲🤲allah yasa damou dakou mou gama da douniya lafi amine idan kouji dadi kouce amine a xouciya ✋🇳🇬✊🇳🇪✋
Sister, I'm big fan of you, where are leaving in China, I just came to Nanjing City to study Artificial intelligence in Nanjing University of Aeronautics and Astronautics. I'm from Borno State. I want to visit you and Dan Bello. Thanks 👍
Allah ya kara soyayya da fahimtar juna Ameeen ya hayyu ya kayyum Allah ya raya baby❤😊
Amin thank you ☺️
The food is wonderful. They really know how to eat. The platters and bowls are so large and the delicious looking contents served generously. Impressive.
Thank you
I really love to be watching ur videos TX u so much 💞💞💞
Thank you 🥰
Masha Allah. Congratulations 🎊 Allah ya taimaka mana. Amin
Wato a duk sanda naga dan Bello kawai tunawa nake da Marigayi Malam Saadu Zungur, Allah yaji kansa shikuma dan Bello Allah ya kare mana shi
Ni ban je china ba Amma NASA wanjan ci abinci da waje da dama , Allah sa Ka da alkhairi ❤❤❤
Eh sosai ma
Well-done mr & mrs Dan bello gaskiya muna gdya,amman a lallashi baby kamar tana rigima
Ai wannan bata gajiya a dauke ta take so
Allah yarayata🙏
@yahanasubayero312 Amin ya Allah
Allah yasaka da alkairi
Dan Bello zance Aisha zance 😂😂😂
.kuyi kucikutashi😊
Masha Allahu Allah yapara wara you wa albarika Allah yapara bada zaman lafiya❤❤❤❤
Macha'allah Wlh kuna burgeni inajin dadin vidiyoyin ku sosai
Mun gode
Masha Allah, wato rayuwar ku tana birge ni, ba musu ba gardama❤❤
Budurwace.komatar.aure
Wannan kam saibtake away😮 Allahumma barik. Thanks for showing us around ❤
Thank you ❤️
ALLAH yakaro kauna mrs Dan bello da kwanciyar hnkl ALLAH yaraya baby muna godia 👍🥰
Amin thank you ❤️
Wanan kauye ai birni ne a Nigeria
😂😂
inaso mgn Dan bello 🥰👌
Maa shaa Allah, Allah Ta'alah Ya yi taimako. Ni so ni ke ku nuna mana kamfanin da ake haɗa Jinchen robber. Na gode.
Babban birnin Nigeria kenan
Dan bello Gaskiya ko gwamna kafito we need someone like you 🎉 for president or state governor please
Great! Nima naje China yau
Dan, Bello kana burgeni. Allah ba daman gyera kasar mu. Ameen
Masha Allah yayı kyau sosai🥰kun Burgeni da bakwa chakuda Hausa da turanci.
Masha Allah
Matar dan albarka
Tareda jarumta
Yar babbar gida
Masha ALLAH keep it up
Masha aLLAHkeep itup
This village is Abuja
Exactly 😅
Masha Allah nikuma dan Allah taimako nake so kumin
Gaskiya furnitures din sunyi wuta. Sunyi kyau sosai. Ku rinka tambayan mana kudi da kuma idan zasu iya kai wani countries din. Yana da kyau idan za asamu gurin da zasu iya turawa cos akwai masu bukata hajiya sahura.
Masha Allah Aisha ,yau hadda su oga😅🥰
Maa shaa Allah wlh kaman ba qauye ba. Allah ya taimaka ❤
Allah kadai yasan birane nawa ne a nigeria da basu kai wnan kauyen ba.
Allah ka gyaramuna kasarmu
Amin
Alhmdulilh Masha Allah
Allah yakara zaman lfy
Masha Allah gaskiya jidadin ganin bidiyon nan ❤❤❤🎉🎉🎉
Thank you
Masha Allah Dan bello naji Dadi sosai wallahi
Wlh Kuna burgeni Allah ya tsaremanaku❤😂
Masha allah sannin ku da kokari allah ya kara lafiya da nisan kwana muna godiya muga kauye
Amin ☺️
Masha Allah Allah ya badasa a
Masha allah
nikam aka kaini china karatu ai kullum senaci jibga dan wlhy bazan iya wnnn yaren ba. 😮
Gaskiya Muna godeeya sosai Koda bamuje bah Muna ganin komai daga nan
Macha Allah yayi Allah taimaka
To ai mu wannan yafi biranen mu kyau,a Nigeria sai dai muce Allah ya sauwake, Ameen
Amin
Masha Allah abu yayikyau
Masha Allah mrs dan bello Allah yabarku tare Allah yaraya baby🤗
Amin thank you
Masha Allah tafiya mabudin ilimi
Wannan unguwar kaman a jos @danbello @aishamaikano
Ma'sha Allah gaskiya wanna kauye kamarun abuje 🫢
Allah yakara muku zaman lfy da kauna rywr ku yana burgeni dan bello a videos dinta nabaya idan ta tambayeka abu shuru kakeyi kmr bakaso aji muryarka amma kaga yanzu gashinan kanata yimata bayani ai hakan yafi kyau abin burgewa muma wataran Allah yabamu ikon zuwa yawon bude ido😂😂👌👌👌👌
🎉🎉❤❤
masha Allah munason a nunamana kasuwar dabbobi
Wallahi harga allah, ni har yanzo jira nakeyi ashiga kauyen
An shiga har an fito🤣
Masha allah
Abin burgewa
waiku bakwa zawayi dan bello ma kamar tsutsa naga yana tsamowa😮
Wace irin tsutsa kuma😂
msh allah koba mujeba mun gani da ido muna gdy ❤
Wanna kauye ai yafi Katsina .. Kuma dai wanna abinci inda inakusa ko kaya bazanbariba da ga allamu duk Katsina Babu abinci Mai dadinsa
Kai jama’a 😂
Gaskiya naji dadin tour nan, qauye inji ku, wannan gurin yayi kama da wani state a nan Nigeria, the serenity na qauyen was amazing. Kunyi qoqari. Furnitures din nan gaskiya suna da kyau sosai za suyi quality, ketara wa da su wata qasa zai qara musu kudi sosai. Abinda ya fi burge ni wannan tour nan shine mashinan nan masu wajen goyo da kuma murhun qarfe nan. Godiya sosai sosai Aisha, danbello da babyn nan for taking your time ku qayatar da mu. Much love ❤️
Thank you 🥰❤️
Gsky Kam kaga kauye kamar wani birni a nahiyar mu masha Allah. Allah bar kauna Mrs Dan Bello
@MamanRabiouMaraliya Amin thank you ☺️
Masha Allah alhamdulillahi
YAYI iNagai Daki
Ina ansawa
Aisha Inada tambaya Wanda nikeganinku tare mijikine
Kin Iya surutu🎉
Masha Allah video yayi kyaw
Wai Dan Allah wannan kanwar Dan bello ce saboda kammarsu daya muryarsu eri daya
Gaskiya ne kwarai Muna godiya
Maa shaa Allah kauye kamar burni a kasar mu ashe akwai mota mai aiki da Electric. Wanna mota ba abin da zai kawota Nigeria, dan baza tayi amfaniba. Muna gdy Allah ya kara muku zaman lfy da soyayyar juna
Gsky baza tayi amfani Nigeria ba
Allahu Akbar garin' arha nanesa. !! yaushe zamufita hanna turawanyamma. don muga qauyukammu sunzama haka.?
Lalle Dan bello yaji chananci
Macha Allah anti
Kauyen chana Abuja ne
Mashaallah,murhunnan maifayif dinan ya birgeni sosai
Nima wlh zaiyi dadi Nigeria
Masha Allah. Gaskiya wannan fitar tayi. Munkaru sosai. Yanzu kuma inda hali, a nuna mana kantunan electric gadgets, kamar su blender, dehydrator da sauransa. Allah Ya kara muku lafiya. Sannan kuma a shafa mana Kan baby dan munjishi yana ta hira a background.
lol zamuje in sha Allah
Zanaginamiki gidan Abinci A chaina😂
Way ba jellof rice ne da wake 😅
A macha allah anti mou aicha kouji gadai sosai moun gode sosai da kokari da kawau dan bello mouna godiya allah yakara bakou zaman lafiya amine 🤲🤲🤲allah yasa damou dakou mou gama da douniya lafi amine idan kouji dadi kouce amine a xouciya ✋🇳🇬✊🇳🇪✋
Amin mun gode sosai ☺️
Travelling is learning
Allah Sarki Yan NGA.yaushene shugabanninku zasu.gyara Muku garuruwanku kamar haka?
Masha Allah muna godiya
Nidai bakomae inason inga diyar ku saboda baku taba nunamuna ita bah
Masha allah kamar burni wlh
Nice
Sister, I'm big fan of you, where are leaving in China, I just came to Nanjing City to study Artificial intelligence in Nanjing University of Aeronautics and Astronautics. I'm from Borno State.
I want to visit you and Dan Bello.
Thanks 👍
Tabbas abin ya burgeni sosai
Kauyensu yapi binnin nigeria
kekuma kinada kokari Allah ya temaka mama na ❤👍
Amin
Gaskiya Mme Dan Bello kun kayatar damu Allah kara Zaman lafiya da dawkaka ❤
Amin thank you
Madalla, wannan sai ka ce Abuja. Muna matuƙar godiya sosai.
Akuwai halal foods kuwa
Basu da restaurant a kauyen
Masha,Allah indo muna godiya maitarin yawa agaidamin da baby saidai bakwa nunota.
Ai bnda ita akeyi dama😅
kai kuma dan bello ka hana sahura qwama wnnn glass din nata.
Masha Allah. Sannu da ayky ALLAH yabeeya....kauyen su ma yafy Birni kyau anan
Bazan ci kan agwagwa ba gaskiya 😂😂
I just subscribed Kai wannan content ya hadu sai Kace dani akayin tafiya zuwa kauye
Thank you ❤️
ALLAH saka muku da alkhairi Tafiya mabudin Ilimi
Amin thank you
Toh ai ƙauyukan China sunfi biranen Nijeriya kyau Tabb 🤔🤔🤔
zuwa kukayi kuyo mana video ko zuwa kukayi tallan mashina
Masha Allah Allah yakaralafiya yakarawa rayuwa Albarka Yakara soyayya Alfarmar Manzon Allah S.A.W❤Wllh kuna burgeni sosai
Amin thank you
🎉🎉🎉
Harkun burgeni wlhy,gsky kusamama mijina aiki a china
Akwai da son food 😊
Sosai😂
Amma ke wane aiki kikeyi
Allah yasa noor batashan gajiya
Son yawo ne da ita
Masha allah Ya kamata mai gidanki ya fara koya muna Chanois langue da hausa only 😂
lol Aikuwa
Masha Allah anti Aisha ashe kinada bby gaskiya munsha kalloh acigaba da nishadantar damu daga nan gida muna nishadi inajin dadin video ki sosai
Na gode sosai☺️