Yallabai Mai shadda ka burgeni sosai, da kayi Film din nan Jamilun Jiddah, Sabo da kayi abin da yadace,kasa jaruman Baya dana yanzu,munga kwarewa tun a tallar Allah yabada nasara da arziki me yawa, Allah ya daukaka Film din Jamilun Jiddah da dukkan Finafinan Hausa aduniya Aamiin yah Rabbiy
@@AnissaSanda عليه افضل الصلاة والسلام على رسول الله❤️❤️❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️
@maishaddaglobalresources Allah ya kara karfafa maka hakika @maishaddaglobalresources na zuwa da fina finai masu fadakarwa adai dai lokacin da ake bukatar su. Muna yabawa Allah ya kara karfafa muku
Ina ma dan uwa Abubakar B me shdd fatan nasara a dukknin lamuransa Ubangiji yakara maka basira rabbi ya haskkak lamuran ka rabbi yabiyà maka bukatun ka na alkhairi nan gidan duniya d lahira Allah yanuna mana January 11 lafy inason fim fim nan ka duk ranar d nasakko 9j in sha Allah zanzo a dama dani
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
S A W♥️♥️♥️
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Fateema blends well. Girl can act ba karya.. she is giving ooo. I see her winning many awards for this character. Everyone gr8 job 👏👏👏👏
Gaskiya fateema hussain kinciri tuta wlh kin birgeni kowani role kin iya sosai gaskiya yakamata aki lamar yabo fateema hussai
Fatima Hussain this girl is giving us❤🎉🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Allahumma salli wa Salim ala rasulika MUHAMMAD
Yallabai Mai shadda ka burgeni sosai, da kayi Film din nan Jamilun Jiddah, Sabo da kayi abin da yadace,kasa jaruman Baya dana yanzu,munga kwarewa tun a tallar Allah yabada nasara da arziki me yawa, Allah ya daukaka Film din Jamilun Jiddah da dukkan Finafinan Hausa aduniya Aamiin yah Rabbiy
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
Tunda akasa Fatima Husain dama fim dole yaikau❤❤❤
Hakani ga Fatima
Kay walahi film say me shadda 😊 Allah ya jah da ranka ya kara daukaka 😊 yasa muna raye à locacin Alfarmar annabi Mohammed saw
Ameen summa Ameen Nawan
❤❤❤❤❤❤
@@AnissaSanda عليه افضل الصلاة والسلام على رسول الله❤️❤️❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد 🤍❤️
Gaskiya za a rakashe a ilmantu kuma afadakantu Masha Allah ❤ Allah yayi jagora🤲
Ina Maka Fatan Alkairi Maishadda Allah ya Ƙara Maka ƙarfin gwiwa ❤❤❤
Ameen summa Ameen
@maishaddaglobalresources ❤️🙏❤️
Masha Allah Allah yakara basira Muna jiranku Allah ya kaimu lokacin lafiya
Macha Allah mai shada Allah ya kara basira ❤
Masha Allah yaye kyau 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤
Ma Shaa Allah da babu momi gombe ko umar M shariff a ciki. Da alama zamu huce takaicin gidan sarauta a wannan dan naga zaiyi kyau In Shaa Allah 😅
😂😂😂😂
Exactly! Inata jira talla ya fito, cos shi zaiyi determining na kalla ko kar na kalla 😂😅🤣 once bitten twice shy 😩😂
Wallahi da Mommy gombe na ciki da alama bazan gani ba saboda haushin su da nike ji
Fatima husain I like her
Gaskiya irin wannan film din ake bukata a wannan lkc
Wallahi Sai Godiya
@maishaddaglobalresources Allah ya kara karfafa maka hakika @maishaddaglobalresources na zuwa da fina finai masu fadakarwa adai dai lokacin da ake bukatar su.
Muna yabawa Allah ya kara karfafa muku
Biggest movie in history of kannywood Weldone maishadda
Sai Godiya
U have displayed a very high level of professionalism in this movie, keep on the Gud work Mai shadda.Cheers!
Ameen summa Ameen ❤️❤️❤️❤️❤️
Najima ban kalle tallar film 🎥 ɗin da ya burge ni ba irin wannan tallar ALLAH kaimu january akwai kallo 😊
Ameen summa Ameen
Ashe kin iya masifa Firdausi cafdi jan Allah y kaimu 11 January lfy xamusha kallo muna d data everyday Alhmdllh 💃💃❤️🙏
Inn shaa Allah
Gsky wannan Yana Neman fin Gidan Sarauta🎉❤
Ai yama fishi gaskiya
Masha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😊
Muna Maraba da Zuwa.
Allah Kabiyawa kowa Bukatunsa Na Alkhairi
good job 😍🎉🎉
Keep going 💪
Tabbas Andade ba'ayi film irin wannan ❤❤kudus to you Aboubakar bashir me shadda
Maishadda mayeneh i swear
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
A Must watch👍
Wow gaskiya maishadda da alama wannan film din zaicinye national awards
Inn shaa Allah
@@ibrahimzakariyya8779 da ikon Allah haka Mukeso
Tap Mai shadda this series na war series we are waiting for it tnx
Inn shaa Allah
Kila an kusa samun fim din dazai danne labarina 😂🎉❤
I like the diversity of this project
Allah ya kaymu ranar 🎉🎉🎉
Macha Allah mai shada you are the best director i ever see in my life,wow amazing❤❤❤
Sai Godiya
Flim inde da ali nuhu da nura ai flim yafita masha Allah
Allah yakeimou inchallah yayi chiriga
God bless maishadda globar resources I'm proud of you very interested movie much love ❤❤❤
Sai Godiya
Masha Allah,gaskiya trailer tayi
J'ai mis le jeddah ❤
GABA GABA dai mai shadda❤✌🔥
Sai Godiya
MashaAllah WOW ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah ❤❤❤🎉🎉🎉
Wow Allah yakara basira 🙏♥️♥️♥️
Macha Allah ❤️❤️❤️❤️ fatan alheri 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇪
Wow👯🔥🔥🔥🔥mashaAllah
Eolaku Dakuo Nanabane Wosa Kalewe Disira🔥🔥🔥🔥
Wow wllh saboda wannan fim din sainayi subsirebi ❤❤❤❤
Good job🎉🎉🌹
Waii Md Da Nura Hussein Ba,a Zama Inuwa 1
Macha Allah, naji dadin ganin hauwa waraka
Fiddausi Yahaya duniya ce ❤
Gombawa suna godiya mai shadda
Masha Allah
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
In sha Allah film din nan sai yazama na daya a hausa film
Macha allah
Awesome! Lets gooooo🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
You already know!
Wow, the movie is beautiful 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
Wato meshadda Ka zama shege a fannin tsara finanai Muna jira dağa nan Tekirdağ Türkiye
Allah Ne Wallahi
Abuzyl
Can't wait... 🔥🔥🔥
Akwai kallo Kam🎉
Wallahi Alinuhu yaban dariya akace kaniyarka what 😅😅😅😅
Dis 2 characters made me remind atsakaninmu😂😂
Ina Maka fatan alkhairi akoda yaushe
Ça serax quand 🎉🎉❤
I love it🎉❤
Hhhhhhh waton aradun Allah ba abinda yaburgeni fiyeda yadda asaba md a kafada kamar ansaba buhun yayi
La,ilaha Illallahu Ana Film A wurin Nan
Banyi niyar kallon film din ba amma yanzu in sha Allah damu za akalla
Can't wait 🎉🎉
Masha allah q❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤
Masha allah❤🎉❤
Maryam looks like real Christian
We are waiting 😮🎉
Yayi kyau Allah yataimaka
Ina ma dan uwa Abubakar B me shdd fatan nasara a dukknin lamuransa Ubangiji yakara maka basira rabbi ya haskkak lamuran ka rabbi yabiyà maka bukatun ka na alkhairi nan gidan duniya d lahira Allah yanuna mana January 11 lafy inason fim fim nan ka duk ranar d nasakko 9j in sha Allah zanzo a dama dani
Ameen summa Ameen. Ina Matukar Godiya
Wallahi zaku halaka mu 😅😂 ku masuyin film din dama su kallon film din saboda abun naku gaba gaba yakeyi😢😅😂
Tabbb ashe zamusha kallo Allah yakaimu 11 January
Inn shaa Allah
Nice one I can’t wait
Masha Allah
❤❤❤❤❤❤❤❤mashallah❤
Dole in kalle film din kodan Ali nuhu da Nura hussain
wow masha allah ❤❤❤❤😂❤
Munagiran lokacin🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾🇱🇾👍👍👍👍
Masha Allah Allah yakara daukaka
Macha Allah ❤
Masha Allah 😢😢😢
Masha Allah 🎉
Gaskiya Ana cakwakiya 😂😂😢😢
Sosai
Tom Allah sa an fara asa'a🤲🏽@@maishaddaglobalresources
Okay, so far so good.
Ai Ina son Ali Nuhu yafito a professional ga Nura Hussaini agama kawai
Akwai kura😂😂😂❤❤❤
Nice one
Thanks for watching
Masha Allah ❤❤❤❤
Allah kara basira oga
Ameen summa Ameen
Good job 👌
Thank you! Cheers!
God bless you mai shadda global resources🤍
Thanks
Good maishadda
Ba karya❤
Good me shadda❤