Zirga-zirgar mutane a Amurka

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • Zirga-zirga dabi’ar Dan Adam ce a duk duniya ko kana da abin hawa na kashin kanka ko babu. Yau na daukemu ne don ganin yadda zirga-zirgar marar mota take a kasashen da suka ci gaba. Sannan har ma tukuicin yadda zaka iya kiran mota mai aiki da lantarki ta Tesla mai tuka kanta tazo ta daukeka har gida. Asha kallo lafiya, amma kar a manta da subscribing da sharing.

КОМЕНТАРІ • 37

  • @MustaphaRabiu-i4u
    @MustaphaRabiu-i4u 6 місяців тому

    Gaskiya usman kana burgeni wallah

  • @Kameerl
    @Kameerl Рік тому

    Allah yasaka Gaskiya kayi wahala yau mungode.

  • @akone8758
    @akone8758 Рік тому

    Gaskiya wannan video ya bayani

  • @ahmadmohammed6694
    @ahmadmohammed6694 2 роки тому

    Wato America 🇺🇸 tayi Alhaji ❤

  • @abdulmuazu1379
    @abdulmuazu1379 2 роки тому

    Allah yasaka da alkhairi

  • @SalmaSalma-tj8oc
    @SalmaSalma-tj8oc Рік тому

    masha allah gaskiya munsha kallo😃😃

  • @Adturajo
    @Adturajo 2 роки тому

    Muna godiya

  • @ashiruyusuf5381
    @ashiruyusuf5381 Рік тому

    Hahahaha ikon Allah wata miyar sai amakota

  • @DeveloperBINFALLATA
    @DeveloperBINFALLATA 7 місяців тому

    Kai kasha duniya ka nuna mana duniya .

  • @mouhanmaddjamil
    @mouhanmaddjamil 2 роки тому

    Macha allah allah ya saka da alheri

  • @usmannadaboadodaura9463
    @usmannadaboadodaura9463 2 роки тому

    Masha allah allah ya samuma
    Nigeria amana ❤️❤️

  • @intwa
    @intwa 2 роки тому

    Masha Allah. Allah ya kawo mana mumu lokacin da xamu samu wannan cigaban

    • @iliyasumuhammadadamu890
      @iliyasumuhammadadamu890 4 місяці тому

      Ameen Ameen
      Naji dadin maganan Nan
      Dan yafi ace kayi addu'an muma muje gwanda muma Allah ya bamu a inda muke

  • @sadeeqglgadam
    @sadeeqglgadam 2 роки тому

    Yayi kyau sosai

  • @cryptosignealfrommoses7800
    @cryptosignealfrommoses7800 2 роки тому

    Baba Usman anci gaba a duniyar Amurka

  • @shamsunmn8818
    @shamsunmn8818 2 роки тому

    Masha Allah mungode

  • @says-lq1or
    @says-lq1or 2 роки тому

    Very interesting

  • @hs_wears
    @hs_wears 2 роки тому

    Duniya an cigaba saura Nijeriya

  • @akumediatv2869
    @akumediatv2869 2 роки тому

    Gsky mukam fa a arewa maneji kawai mukeyi

  • @kabirhamza_
    @kabirhamza_ 2 роки тому

    Nice video 👍

  • @aminuusman9468
    @aminuusman9468 2 роки тому +1

    Gaskine Mallam kabara Amurka da Turai sun tsara rayuwar su wadda suke tafiya da zamani, haka kuma sun hango shekaru masu zuwa nan gaba, anan Dubai ma kusan haka abin yake, mungode

  • @nasiruabubakar5247
    @nasiruabubakar5247 Рік тому

    Kai ashe zurfin kasan sosai ne fah

  • @abdulmuazu1379
    @abdulmuazu1379 2 роки тому

    Masha Allah

  • @Dangovernor
    @Dangovernor Рік тому

    Please don Allah nidai tambaya na ya sunan kalman da TURAWA suke cewa bakaken fata yan AFRICA?

  • @wasscot5243
    @wasscot5243 2 роки тому

    Garin dadi nanesa

  • @saidudandogarai6433
    @saidudandogarai6433 2 роки тому +1

    Alhamdulillah

  • @umarabubakar240
    @umarabubakar240 2 роки тому

    Nayi tsallen badake daga facebook na taho UA-cam don kallon wannan videon mun gode sosai Shehu Usmanu

  • @hasheemyusuf6904
    @hasheemyusuf6904 2 роки тому

    Did you spend more money when going or returning?

  • @jamilutanimu6435
    @jamilutanimu6435 Рік тому

    Slm alekum Usman kabara sunana jamilu daga garin Kano state karamar hukumar dala local government adakawa da yantundu nagode Dan Allah Inna San muyi magana dakai fasilal Dan Allah

  • @umarabubakar240
    @umarabubakar240 2 роки тому

    Abu guda ɗaya ya bani dariya wai idan ana yaki za,a shiga ƙasan ƙasa wajan jirgin ƙasan nan daka nuna mana, kai nidai walhi bazan shiga ƙasan ƙasa ba😅🤣

  • @aliyusani7753
    @aliyusani7753 2 роки тому

    Thanks

  • @8591Kabsztv
    @8591Kabsztv Рік тому

    Mal. Usman gaskiya mu a Najeriya. Har yanzu muna cikin duhu.

  • @timebasetv
    @timebasetv 2 роки тому

    I always enjoy watching your videos pls.I need your email.
    Thanks

  • @ashiruyusuf5381
    @ashiruyusuf5381 Рік тому

    Allah yasaka da alkairi

  • @galadimamrm-ec2mu
    @galadimamrm-ec2mu Рік тому

    Masha allah

  • @ahmadbello8009
    @ahmadbello8009 Рік тому

    Very interesting