Macecin bakaken fatar Amurka

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • Wani bakar fata Amurka ne da a sanadinsa bakaken fatar kasar da dama suka tsira daga birbishin bauta, duk da yake dai ‘yan mazan sun wahala. Shiga bidiyon nan don kallon ziyarar da na kai wajen tunawa tare da baku tarihin wane ne Martin Luther King Jnr.

КОМЕНТАРІ • 20