Baturiya mai rayuwa a mota

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • Na ci karo da wata Baturiyar da ta rikidar da motarta ta koma ita ce gidanta kuma abin hawan da take zagaya duniya bisa ra'ayin kanta. Na nemi shiga wannan motar ta tafi da gidanka, kuma ta amince mini shiga kowane sako a cikinta.

КОМЕНТАРІ • 18