GANIN GIRMAN MA'AIKI ALAIHISSALAM Prof. Sheikh Umar Sani Fagge
Вставка
- Опубліковано 6 лют 2025
- Malam ya yi bayani game da yanda ya kamata a dinga ganin girman MA'AIKI ALAIHISSALAM dama abinda ya shafe Shi Alaihissalam. Allah ya hore mana ganin girman MA'AIKI ALAIHISSALAM. Amin Yah Rabbi !!!