Abu bai yi daɗi ba! An tona asirin Kwankwaso a cikin bidiyon nan

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 44

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 27 днів тому +5

    Ana maganar yancinku Yan Kano ku kuma kuna magansr Madugu kafin Allah ne saboda bakusan Darajar kanku ba....indai hakane Gandujiya shima daidai yayi sannan kar wanda ya sake zagin Tunubu domin shima daidai yakeyi a mulkin Najeriya ✍🏼 matasa mufarka muyi tafiya irin ta matasa masu tunani bawai wasu yan Siyasa suta bautar damuba

  • @ismailchikaire5727
    @ismailchikaire5727 26 днів тому +1

    Gaskiya Kwankwaso baya rike girman sa wallahy

  • @nasiruumar736
    @nasiruumar736 23 дні тому

    Dan Musa Ikon Allah

  • @UkashaaminuHaruna-yx3yk
    @UkashaaminuHaruna-yx3yk 24 дні тому

    Allah yatsinewa maiqarya

  • @adammuhammedashir2767
    @adammuhammedashir2767 22 дні тому

    Shashasha naqaryachi

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 27 днів тому +3

    Asirinsa ya tonu da ma mu na taaddua yau dai allah ya karya siddabaru dan india da aka yi wa mutanan kano

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 27 днів тому

      Ya dai kama marasa addu,ah!

    • @babangidaabdullahi9371
      @babangidaabdullahi9371 27 днів тому

      Abokina bn siyasa amma ina kwakwanso sbid gaskiyarsa ada bansan Abba nasan harkai wlh bakasan abba awanda za,atsayar Governor ba Allah yasa Abba yayi kukarin tsaya da kafarsa zai gani

    • @anasalidakata6388
      @anasalidakata6388 27 днів тому

      ​@@babangidaabdullahi9371Aboki walahi Rabiu shine matsalar Gwamnatin Kano ka yarda Dani ba Dan Talaka yake Siyasa ba illa bukatun kanshi ✍🏼 inada hujjoji da yawa akansa amma ka zuba ido anan gaba zaku gane ko waneneshi😊

    • @babangidaabdullahi9371
      @babangidaabdullahi9371 27 днів тому

      @anasalidakata6388 yawwa abokina bani hujja naji

  • @abbahabubakar7452
    @abbahabubakar7452 27 днів тому

    Gaskiya Aliyu bakai amana ba😅

  • @YusifUsman-n7r
    @YusifUsman-n7r 24 дні тому +1

    Ƙara shirin yaƙi ali

  • @YAKUBUIDIRS
    @YAKUBUIDIRS 25 днів тому

    hhhh bansa nake komaiba amma yakamata nake gaskiyar ganduje tafuto ƙarya bata lulluɓe gaskiya

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 27 днів тому

    PROFESSOR BELLO TURJI!

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad 27 днів тому +1

    Aidama mungayamuku asirinsama yanzu yafara tonuwa

  • @ashirusada259
    @ashirusada259 26 днів тому

    karya kakeyi dan adawa

  • @muhsinbala7009
    @muhsinbala7009 27 днів тому

    Gaskiya daya ce

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 27 днів тому

    🤣 hahaha,.
    Wato, saboda an hana naka takarar Chairman, shine ka ke so kayi tawaye ko ..?
    To, ga - fili - ga - mai doki.

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 27 днів тому

    Hhhhhhh gaskiya Ali kacinye kanka Amma zabe zaixo zakaxo ka samemun zaka yadda zamuyi dakai a dala kasani Kuma bakada mu alamarda zaka iya wata kungiya akaramar hukumar dala

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 27 днів тому

    Ubangiji Allah ya dafama ya Kara baiyana maka gaskiya arayuwarka kafashinci Dede, Allah yabaka ikon sauke nauyin kanka

  • @aliyuaminubababa7110
    @aliyuaminubababa7110 27 днів тому

    Who's madugu

  • @BashirLiman-l4u
    @BashirLiman-l4u 27 днів тому

    Lallai na yadda cewa Ali madakin gini kacika cikakkin banza kuma mahaukaci kuma mu muna tareda kwankwaso har abada kuma kai sai kagane kuskurenka insha Allahu wawa kawai jahili dan kauyi

  • @AshiruYau-o8x
    @AshiruYau-o8x 27 днів тому

    Allah ya rikama

  • @zayyanumuazu-w8o
    @zayyanumuazu-w8o 27 днів тому

    Mahassadan banza

  • @ampagetech2624
    @ampagetech2624 22 дні тому

    Mutum daya shi kadai yakwashe kudin dalibai dari shida - naira billiyan 4 , wata kasan mutum 250,000 kenan na kudinda tarayya ke bawa kano a shekara !!!!

  • @auwaluumaru-xi4vw
    @auwaluumaru-xi4vw 25 днів тому

    Banza Maci amana madaki Banda darajarsa ko kansila bazakayiba a dala wlh mu Yan,dalane munsanka bakada kowa

  • @nasiruumar736
    @nasiruumar736 23 дні тому

    Kanya Kakeyi Duk Mun Sanku

  • @SAMUNIZENITH
    @SAMUNIZENITH 27 днів тому +1

    Hassada mugun ciwo wllh madugu sai ta allah ba takuba

  • @SamailaHashimu
    @SamailaHashimu 27 днів тому

    Yakamata Dai a Bawa kowa Yanci...

  • @MustaphaIbrahim-h4k
    @MustaphaIbrahim-h4k 26 днів тому

    To uwarka kake so yayi

  • @ahmedmusa333
    @ahmedmusa333 27 днів тому

    Shege ali Madaki ya samu dama a gurin kwankwaso shima zai butulce ko? Ai mugani Muna kallon shege! A dalar ai ba kowa yafi ba aka dakko shi ya zama member sai yanxu me zai jone da sirikinsa barau shine zai butulce! To Allah ba tasa ba wlh

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 27 днів тому

    Nufa dama Kwankwaso muke yi.

  • @MubarakAbubakar-n7m
    @MubarakAbubakar-n7m 26 днів тому

    Kasuwar bukatace

  • @AbdullahiAminu-mr9xf
    @AbdullahiAminu-mr9xf 27 днів тому

    Kai munafiki kwankwaso kafin allah ne anyi wankiya munganku

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 27 днів тому

    Karya kakeyi wlh munafiki ahaka zaka Kare Dan hau makaryaci zakaxo zaka zabemu

  • @IbrahimSulaiman-d1k
    @IbrahimSulaiman-d1k 27 днів тому

    Bamu basu

  • @babangidaabdullahi9371
    @babangidaabdullahi9371 27 днів тому

    Allah ya kyauta madaki wasu sunyi maka turujika ka mutu a siyasa banji dadi ba wlh mutane suna da mantuwa amma madugu fah dan adam yana kuskure kamar kowa adinka uzuri

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 27 днів тому

    Kaima ai ka munafurcemu

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 27 днів тому +1

    Kwankwaso mugun bawa

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 27 днів тому

    Madugu ikon Allah

  • @sadiqnura6717
    @sadiqnura6717 27 днів тому

    Madugu dai kafin Allah ne

  • @MubarakAbubakar-n7m
    @MubarakAbubakar-n7m 26 днів тому

    Kasuwar bukatace