GIDAN BADAMASI SEASON 5 EPISODE 7 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Daushe/UmmaShehu/FalaluDorayi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 20 січ 2025
  • #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho
    #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
    #GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next.
    Gidan Badamasi fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
    ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Dorayi Films Ltd
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Ahmad A. Dorayi
    Sanusi Danyaro
    #GidanBadamasiSeason5
    #episode7
    Cast
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Nura Muhammad Dandolo
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Ummah Shehu
    Hadiza Kabara
    Hauwa Garba Yar'auta
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Falalu A. Dorayi
    Aminu Mirror Zaria
    Sani Dangwari
    Usaini Sule Koki
    Adam A. Zango
    Ibrahim Yala
    Ado Gwanja
    Idris Rasha
    Ameerah Shu'aib
    #dorayifilms
    / dorayifilmsanddistribu...

КОМЕНТАРІ • 263