Rikici tsakanin Ɗan majalisar tarayya, Kofa da Sheikh Alƙali, Kofa ya ce an ce ya kai shi kotu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 гру 2024
  • Rikici tsakanin Ɗan majalisar tarayya, Kofa da Sheikh Alƙali, Kofa ya ce an ce ya kai shi kotu

КОМЕНТАРІ • 22

  • @shafiuabubakar6114
    @shafiuabubakar6114 5 днів тому +1

    Allah yatsare mana kai mallam

  • @shehumansur3211
    @shehumansur3211 8 днів тому +3

    Sheikh Alkali Allah ya saka da alkairi yayiwa zuria albarka

  • @habeebrabiu344
    @habeebrabiu344 7 днів тому +2

    Duk wanda yaci naira 1 tawa Allah ya isa

  • @JikanBaidu-c2f
    @JikanBaidu-c2f 7 днів тому +1

    Gaskiya malaminnan Yana matukar burgeni Wlh Allah kara Lafiya da nisan kwana mal

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 7 днів тому +1

    allah yaqarawa mlm lfy

  • @abdullahihalimasadiya7791
    @abdullahihalimasadiya7791 8 днів тому +2

    Allah ya saka da alkhairi

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 8 днів тому +2

    Masha Allahu

  • @yaanayn6033
    @yaanayn6033 8 днів тому +1

    Allah ya biya malam 💪💪💪

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 8 днів тому

    Malam jzklh khair

  • @SadiqaDukuly
    @SadiqaDukuly 8 днів тому +2

    Ba fada da mal ba, daren akeji,shi bayi da kotu,amma yana da Allah

  • @SaniAbubakar-w4n
    @SaniAbubakar-w4n 8 днів тому +3

    Kaikai shi kotumana mukuma da Allah zamu hadaku jahilan 'yan siyasa irinku da amfito angayamuku gaskiya sai kudinga iihu saboda 6oye laifukanku muu arewa siyasa Bata ta6ukamana komaiba Kuma Allah zayyi maganinku

  • @RabiluHamidan
    @RabiluHamidan 8 днів тому +1

    Toh malam ya dau zafi

  • @AlmusdafaYari
    @AlmusdafaYari 8 днів тому +1

    Malam bayani yayi kilan ya anfana

  • @NuraAdamu-b5p
    @NuraAdamu-b5p 7 днів тому

    Gaskiya kaburgeni fa malan
    Kanuna kasan Abinda kakeyi
    Wannan mutane basada imani wllh
    Sun rena mana hankali,

  • @MuhammadLawalMuhammad-lf2eg
    @MuhammadLawalMuhammad-lf2eg 8 днів тому

    Malam yace kobiyo 😅😅😅

  • @aishaabdulahi7770
    @aishaabdulahi7770 6 днів тому

    Karka fasa zuwa kotun ba alkali zaria bane kawai yayi magana akan batunan gaskiya yafada azzalumai kawai

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 7 днів тому

    yadade baikai kotunba

  • @Badamasi_Mairecord
    @Badamasi_Mairecord 8 днів тому +1

    Ya daɗe baiyi ƙara kotu ba, ɗan wahala

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 8 днів тому

    Kobiyo 😂😂😂

  • @MuawiyyaIsyakuIbrahim
    @MuawiyyaIsyakuIbrahim 8 днів тому +1

    Gaya masa malam

  • @suleimanmuhammed9373
    @suleimanmuhammed9373 5 днів тому

    Gaya mai gskia mal