MANYAN MATA SEASON 4 EPISODE 3

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 лют 2025
  • Manage And Authorized by Abnur Entertainment Limited
    Y4KX9BDVTJLWOKCJ

КОМЕНТАРІ • 637

  • @khadijaabubakar1586
    @khadijaabubakar1586 5 днів тому +121

    Da ace kunsan abunda nasani gameda lahira da zaku takaita dariya Ku yawaita kuka inji manzan Allah S, A, W 😢😢

  • @SaniYusuf-q7c
    @SaniYusuf-q7c 6 днів тому +144

    Ya ubangiji Allah kasamuyi ido Biyu da Manzan Allah s a w Ameen ya Allah ❤❤❤❤

  • @FirdausiyusufFirdausiyusuf
    @FirdausiyusufFirdausiyusuf 5 днів тому +46

    Duk wanda yaji tausayin sajida da ummanta yadannan like

  • @IsmailaBako
    @IsmailaBako 6 днів тому +29

    Masha Allah nidai harkullin burina baiwuce hajiya Laila ki duba ni a sakani film din manyan mata season na gaba sannan duk Wanda ya ke a sakani yayimin like pls 🙏🙏🙏

    • @FatimaSaid-v1g
      @FatimaSaid-v1g 5 днів тому +1

      Ok kana film ne?????

    • @IsmailaBako
      @IsmailaBako 5 днів тому +1

      Maganar gaskiya Ina dai so nafara a manyan mata in Allah yasa aka saurare ni aka bani dama zanyi insha Allahu

  • @HassanaMuhammadUngo
    @HassanaMuhammadUngo 5 днів тому +11

    Duk wadda yake niman mijin nagari 🤲🤲 ya Allah kabanshi albarka manzo Allah s, ♥️ a ♥️ w

  • @abdulwaheedibrahim167
    @abdulwaheedibrahim167 6 днів тому +13

    Masha Allah watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
    GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬🤲

  • @SpiyanaAhmad
    @SpiyanaAhmad 6 днів тому +140

    Karmu shagalta da Duniya Mu manta da lahiramu 🤲 ya Ubangijin Allah ya kyautata karshan'mu 🤲🤲
    Allah sadamu Da Manzo Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤

  • @doctorfreesh9623
    @doctorfreesh9623 6 днів тому +9

    Masha ALLAH. Muna Godiya 🙏 sosai da ka yatar damu da kuke, ALLAH ya taimaka, Well done Abdul Amart 👍 Ali Gumzak 👍

  • @aminamustapha8483
    @aminamustapha8483 6 днів тому +8

    Gaskiya manyan mata films ne ko a zahiri ma akwai 🎉domin Ina Jin dadin manyan mata ❤❤❤

  • @morganam3210
    @morganam3210 6 днів тому +6

    Masha Allah amma fa masu neman taimakon al,umma akwai lauje cikin nadi wlh

  • @Rayyanamahammat
    @Rayyanamahammat 6 днів тому +23

    Gaskiya naji dadin ganin wasila issumu,il. Awannan film❤❤🎉🎉

  • @sulemanmuhammad1070
    @sulemanmuhammad1070 3 дні тому +10

    Duk Mai kaunar allah da manzon shine yayimin like

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 6 днів тому +29

    Manyan Mata Burinsu Su kawo Gyara Kuma Suna kawo Balaifi 👍

  • @yahayamuhammadkaigama1726
    @yahayamuhammadkaigama1726 5 днів тому +28

    Da ace kunsan abunda nasani gameda lahira da zakuta dariya ku yawaita KUKA inji manzon Allah s,a,w 😢😢😢😢

  • @UmmiUmar-lq5kh
    @UmmiUmar-lq5kh 5 днів тому +5

    Wlh naji dadin ganin wasila allah yakara daukaka

  • @NamataMoriSouleymane
    @NamataMoriSouleymane 6 днів тому +63

    Duk wanda ya lura Anna yakar su Aminou J twon boy yamin likes 🤣🤣🤣🤣

  • @ibrahimdauda-q3b
    @ibrahimdauda-q3b 4 дні тому +2

    very more interesting manyan mata. See you guys next week.❤❤❤

    • @ABNUR
      @ABNUR  3 дні тому +1

      Insha Allah.

  • @MubarakAhmed-v5i
    @MubarakAhmed-v5i 5 днів тому +8

    Dikan mabukatar Gina mahali ku aure Allah ka huremashi DA abon dazayi ❤

  • @manssourabdraman
    @manssourabdraman 5 днів тому +3

    a gaskiya mayan mata yayi matukar kayatar wa sosai allah ya kara bassira da daukaka ❤❤❤

  • @MubarakLawanUmar
    @MubarakLawanUmar 6 днів тому +9

    Duk Wanda Kamal Yabirge Yayimin Like

  • @AsmauHabibUsman
    @AsmauHabibUsman 2 дні тому

    Kai gaskiya anbiyani, dan Allah kamal ka mareta kamare ta mn ,wow yayi fiye da abin da na bukata, ina godiya sosai ❤❤❤❤👏👏👍💃🙏

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 6 днів тому +11

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai ❤❤❤

  • @Seydou-p3n
    @Seydou-p3n 5 днів тому +3

    Watching from Sénégal ❤❤ tank you very much 💝💝💝

  • @sumayyaabbas542
    @sumayyaabbas542 5 днів тому +4

    Gaskiya Yaya Audu ya haifu

  • @fahadaliyuisah3243
    @fahadaliyuisah3243 6 днів тому +26

    Duk Wanda yaji ance Sai kace yar gidan furauna ta fari Yamin like

  • @aggloballinkx
    @aggloballinkx 2 дні тому

    Wato presidor duniya ne ya iya hukunci nice one inba rashin hankali irin na mace ba taya kai kana kokarin komawa ga Allah amma tana kokarin maidaka ruwa wace irin masiface wan nan kamun daidai daka karyata

  • @MustaphaAhmad-m1z
    @MustaphaAhmad-m1z 6 днів тому +11

    Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍

  • @SamailaYahaya-x8i
    @SamailaYahaya-x8i 6 днів тому +19

    To yanzu wannan cikin na kamal ne kona abokinsa😂😂😂😂😂

  • @Muneerbkc
    @Muneerbkc 6 днів тому +9

    Wannan film Gaskiya yana tsaruwa yadda yakamata.duba da yadda ake tafiyar da aekin.kamar fadakarwa wa.azantar wa.dakuma nuna wa mutane yadda yakamata arinka mu.amala.acikin al.uma .Allah uban giji yasa mutane suruka fahim tar abinda.ake a wannan film mai wa.azantarwa.Allah yasa mudace

  • @fmdata3309
    @fmdata3309 5 днів тому +16

    Kalleta mai kama da drawing😂😂😂
    Idan wajen nan ya baka dariya danna min likes 👍

  • @najaAtuBaiwarAllah
    @najaAtuBaiwarAllah 5 днів тому +3

    Yaya audu yamin daidai😂Allah kara basira 😂

  • @MeerahAmeerah
    @MeerahAmeerah 2 дні тому +2

    Sajida da mamanta sunban tausayi😭😭itadai Maryam labarina ko ina a mace tagari take fitowa

  • @AliyuKabiru-v5l
    @AliyuKabiru-v5l 4 дні тому +2

    Nice one Mr presidor😂

  • @aggloballinkx
    @aggloballinkx 2 дні тому

    Gaskiya kamal anan dai kam ka kashemun canji na ka biyani wlh mace kamar arniya batasan Allah baa haba wane irin zamani ne wan nan

  • @RukayyaYusuf-p3c
    @RukayyaYusuf-p3c 5 днів тому +8

    Aka ce 'yar banza mai kama da duroyin😂 ita kuma tace sai kace kai 'yar fir'auna ta fari😅
    Wallahi naci dry😂😂

  • @hadizausmanahmad1960
    @hadizausmanahmad1960 5 днів тому +2

    ALLAH Ka Yadda Muyi Maqoftaka Da ANNABI SALLALLAHU TA'ALA ALAIKHA WASALLAM 💚💚💚

  • @zainabmuhammed-q6t
    @zainabmuhammed-q6t 3 дні тому +1

    Ya allah mudace dan masayin annabi muhammed s a w

  • @TinaIshaya
    @TinaIshaya 6 днів тому +8

    Hhhh Wai maman tasiu angode😅😅😂😂

  • @SalisuAhmad-z1u
    @SalisuAhmad-z1u 4 дні тому +1

    Allah Kasa Muda ce❤

  • @Sanusiusman678
    @Sanusiusman678 7 днів тому +12

    ماشاء اللہ الحمدللہ یا اللہ ❤😊

  • @Neesatou
    @Neesatou 6 днів тому +20

    Allah sarkiii wasila ❤❤❤ so happy to see her wlh!

  • @Layan-zg6nd
    @Layan-zg6nd 6 днів тому +3

    Wai da alamu dai aikin manyan mata zaibiyo ta kan kamal

  • @sadiyasaniyaro212
    @sadiyasaniyaro212 4 дні тому +1

    Ka yi min dade kamal😂

  • @HajiyBabb
    @HajiyBabb 6 днів тому +4

    Salati Goma ga annabi (ﷺ)

  • @BULAMASANDA-vs5ms
    @BULAMASANDA-vs5ms 6 днів тому +10

    ABNUR❤❤ ALLAH YA KARABASIRA

  • @AhmedMusa-z8e
    @AhmedMusa-z8e 3 дні тому +4

    Audu fans lets gather here 😂

  • @ZuhrahMnasir
    @ZuhrahMnasir 5 днів тому +3

    Malam kamalu ka matsa da yawa gaskiya

  • @ZakariKoura
    @ZakariKoura 6 днів тому +35

    Inna barar adou'a dan Allah in ouwa musulmi musulmi

    • @ZakariKoura
      @ZakariKoura 6 днів тому +2

      🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

    • @RamlatuRabiu-rq5uu
      @RamlatuRabiu-rq5uu 6 днів тому +3

      Ubangiji Allah ya temakeki ya kuma biya maki buqatunki na alkhairi ameeen

    • @zainababdullahi2295
      @zainababdullahi2295 6 днів тому +2

      Allah ya biya Maka bukatun ka na alkhairi

    • @ZakariKoura
      @ZakariKoura 6 днів тому

      ​@@RamlatuRabiu-rq5uuamine ya hayu ya kayimu na gode sosayi elouwa kema Allah biya miki naki

    • @hurairahassan5138
      @hurairahassan5138 6 днів тому +2

      Allah ya yayewa kowa damuwarsa ya ya biya mana buƙatar mu

  • @AishaAbdullahi-l4l
    @AishaAbdullahi-l4l 6 днів тому +4

    Allah yabarmu da annabi muhammad s a w

  • @babantinkiya001
    @babantinkiya001 3 дні тому +1

    Allah yayi jagora ❤❤❤

  • @Kahllifa
    @Kahllifa 6 днів тому +11

    ramadan coming my Muslim 26days allah ya kaimu 🌛 🎉

  • @SephoraLouis-ol7hq
    @SephoraLouis-ol7hq 3 дні тому +1

    The best hausa movie ❤❤❤

  • @abdoulnassermoussa2019
    @abdoulnassermoussa2019 6 днів тому +15

    Wanda ya gané da wassila ce yamin like

  • @sakinahamisu3194
    @sakinahamisu3194 5 днів тому +6

    Ya kamata kuyi kokarin maida karima tasamu idona boko saboda tsaro' koda jammaje NE tadan yi course Kona wata 3 tunda tanada kokari,kuma tunda ta iya na addini baze Mata wuyar ganewa BA.

  • @hauwausanialiyu5550
    @hauwausanialiyu5550 5 днів тому +2

    Wae ya'yan fur'auna har guda nawa ne da karsanar nan ta zama ta fari😂😂😂

  • @LordLamba-z4o
    @LordLamba-z4o 6 днів тому +3

    ❤❤❤❤🎉🎉🎉 best series film in this year

  • @aishayarinya2880
    @aishayarinya2880 5 днів тому +1

    Masha Allah 🎉 I love this movie ❤

  • @Ercan-iv7gv
    @Ercan-iv7gv 4 дні тому +1

    MashaAllah wasila ta dawo film , shekara da shekara tayı film da Ali nuhu yafito a jamilu ita kuma jamila

    • @ramlatusman3395
      @ramlatusman3395 3 дні тому

      Wai dama itace umman sajida ?? Banganeta ba Wllhy

  • @NafisaHaruna
    @NafisaHaruna 6 днів тому +4

    Naji dadin Ganin Maryam a manyan mata yanxu kam baze Kara wuce ni ba🎉🎉🎉

  • @JvgVkcj
    @JvgVkcj 4 дні тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤Macha Allah🥰🥰

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 6 днів тому +7

    Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @Asia-y6m
    @Asia-y6m 6 днів тому +79

    Duk mai burin gida muhalli allah bashi iko 😊😊

  • @Zeenatabubakar
    @Zeenatabubakar 5 днів тому +15

    Wlh magana gaskiya wannan film din yaci abashi award ❤❤❤❤😂😂😂

  • @Mohinmilon-k3y
    @Mohinmilon-k3y 5 днів тому +1

    Masha Allah Allah ya qA rabasira❤❤❤

  • @IbrahimMuhammad-f7h
    @IbrahimMuhammad-f7h 6 днів тому +4

    اللهم صل على سيد نا محمد وسلم ❤❤❤

  • @muttymjika5974
    @muttymjika5974 5 днів тому +2

    Let's go Yaya Audu❤😅

  • @مريممريم-ك2ث
    @مريممريم-ك2ث 6 днів тому +5

    Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨

  • @rinahassane6759
    @rinahassane6759 4 дні тому +1

    Zeid bay horou bah😂

  • @HafsatoAbubakar
    @HafsatoAbubakar 6 днів тому +2

    Masha Allah❤ ubangiji yaqara basira da daukaka 🥰

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in 5 днів тому +5

    Masha Allah manyan mata Yana kyau sosai draman tana Kuma mada Karwa sosai Allah ya Kara basira

  • @HannatuHaruna-sf4fh
    @HannatuHaruna-sf4fh 5 днів тому +1

    Gaskia manyan is the best 💃💃💃💃❤️❤️

  • @HussainiMusa-e5s
    @HussainiMusa-e5s 5 днів тому +1

    Nimade zansa manyan Mata suduba subani tallafinnan

  • @SahraAhmadu-m4j
    @SahraAhmadu-m4j 5 днів тому +1

    Waii me ya kawo maryam cikin manyan mata

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 4 дні тому +1

    Good job 👍

  • @SidikouNafissatou
    @SidikouNafissatou 6 днів тому +4

    Ita ba mutum bah ita bah aljan bah😂😂😂

  • @HafizSaidu
    @HafizSaidu 6 днів тому +3

    Nice 👍 Allah yakara basira 🙏♥️👍

  • @dangarinknt
    @dangarinknt 5 днів тому +1

    Ina kallo daga garin kwantagora Ina jin dadin wannan shiri

  • @YusufGumel-i8x
    @YusufGumel-i8x 5 днів тому +3

    Dussan uwaka ce😂😂😂

  • @AbdulAabdul-u8w
    @AbdulAabdul-u8w 6 днів тому +10

    ❤❤❤allah ya Kara basira

  • @SuleimanIbrahim-xl2wh
    @SuleimanIbrahim-xl2wh 5 днів тому +1

    Manyan mata turns to another thing again ❤

  • @FAMELLA-g3g
    @FAMELLA-g3g 5 днів тому +1

    Tsinanne ya farka nadiya kuma zaa koma ruwa😂

  • @AinalhayatYakubu
    @AinalhayatYakubu 5 днів тому +2

    Kar a manta d yiwa annabi salati 🤲 (SAW)🙏🙏🙏

  • @IbrahimMuhammad-f7h
    @IbrahimMuhammad-f7h 6 днів тому +2

    اللهم صل على سيد نا محمد وسلم ❤❤❤😂

  • @ChamsiaMadamealmou
    @ChamsiaMadamealmou 5 днів тому

    Macha allah a gaskia film kin manyan mata yanamin dadi allah ya kara basira

  • @FitimaYarmama
    @FitimaYarmama 6 днів тому +1

    Wow Masha Allah Allah alhmdulillah Auty Fatima gadiya nake sosai wlh ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @maijiddalawal1003
    @maijiddalawal1003 6 днів тому +4

    First comments a🎉😂😂

  • @YoussoufBilalFahadBen
    @YoussoufBilalFahadBen 5 днів тому +3

    Idan ina kallon series kin nan sai nake ganin kamar da gaske ake komai ba wai Film ne ba❤

  • @sadiyasaniyaro212
    @sadiyasaniyaro212 4 дні тому +1

    Ba ta da hankali 😂

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 6 днів тому +4

    Masha allah shiri yana kyau allah ya kara basira

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 5 днів тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Naicon-f5n
    @Naicon-f5n 2 дні тому

    Matan Mai nasara za aba direba Mai nasara

  • @FiddausiSulaiman-yc8oy
    @FiddausiSulaiman-yc8oy 5 днів тому +1

    Allah yasa mudace duniya da lahira🙏

  • @SilemanZinder
    @SilemanZinder 6 днів тому +3

    Masha allah
    ❤❤❤❤❤🎉
    🎉🎉🎉🎉🎉🎉
    ❤❤❤❤❤❤
    ❤❤❤❤❤❤
    🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @saadiyamustapha7293
    @saadiyamustapha7293 6 днів тому +1

    Watching from Newcastle

  • @AyshatIdris
    @AyshatIdris 5 днів тому +2

    First scene, daga shiga daki a fito har an canza mayafi 😂

  • @hadizaprincess7108
    @hadizaprincess7108 2 дні тому +1

    I love ya"u😅😅

  • @MubarakLawanUmar
    @MubarakLawanUmar 6 днів тому +3

    Shegen Zaid Yana Nan Da Halinsa😂😂😂😂

  • @Auwal_Haruna_TV
    @Auwal_Haruna_TV 6 днів тому +1

    Manyan Mata Allah Yadafamuku🤲

  • @bxil5
    @bxil5 5 днів тому +1

    Na so na so! Na ji daɗi da ƙarshe lokacin da Kamal ya yi abin da ya dace fiye da haka!😂

  • @mansiranas9340
    @mansiranas9340 5 днів тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉