Ruwa Ya Fara Karewa Dan Kada, Yadda Ta Kasance Da Auwal Mai Bulawus A Yau

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 26 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 423

  • @ElsutraEssentials
    @ElsutraEssentials 21 годину тому +10

    1. Ya zaayima matar ka operation Amma bakasan wane dr yayi mata aikin ba??
    2. Kuma wanda yayi maka bayanin operation din kace baka iya ganeshi?
    3. Anbashi yarinya data mutu a kwali shidawa suka binne ta??
    4. Matar ka na nakuda ka koma gida harbacci ya iya daukar ka saboda cikin baa jikinka bane.
    5. Asibitin inane ake operation without consent din patient ko family member dinta? Kuma baa biyasu ba??
    6. Anyima matarka operation Amma baka samu ganinta ba sai bayan 3 days. Kai wane irin miji ne??
    7. Ina kyautata zaton ko awwal yana daukar fansa ce akan maimuna saboda yana zargin sa mishi maganin bera a abinci itada matar shi.
    8. The hospital should still have the record of the operation and what was remove from maimuna, the tumor, the baby, and the placenta.

  • @MrLUK06
    @MrLUK06 Годину тому +1

    My able Ordinary President, wa ye ya bada jinin kara mata?

  • @MuazuUmar-jh6vb
    @MuazuUmar-jh6vb День тому +22

    Ordinary president, may Allah bless you and your family. I am watching you from riyadh saudi arabia have a good day

  • @تبلاتطت
    @تبلاتطت 4 години тому

    الله اكبر الله اكبر الله اكبر الله اكبر الله اكبر بريكيت شاملي جزاك الله خيرا ربنا يزيد صحه والعافيه ويطول في عمرك

  • @JemiSalalah
    @JemiSalalah 21 годину тому +2

    Odordinary present Allah yà biyaku 🙏

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi День тому +15

    Allah ya jikan Dr Zayad baiwar Allah likita ta gari jajirtacciya Allah ya sada Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 День тому

      😮😮😮

    • @hauwaumar4773
      @hauwaumar4773 23 години тому

      Amin ya Allah. Itace mai Diamond hospital ko

    • @IndoAbdullahi
      @IndoAbdullahi 21 годину тому

      @hauwaumar4773 itace Mardiya baiwar Allah likita ta gari na gode sosai

  • @JiddumJidda
    @JiddumJidda День тому +7

    Ordinary president may Allah to continue bless you and your family and may Allah grant you jannatul Firdaus I'm jiddum jidda Mohammed from Frankfurt Germany

  • @ashcul
    @ashcul 4 години тому +1

    Na kamu da kaunar Dan'hajia wlh😍❤

  • @UmmaHibba-mk5dl
    @UmmaHibba-mk5dl 50 хвилин тому

    Gaskiya wanna akwai Dan isaka

  • @ayshaalbashir6150
    @ayshaalbashir6150 День тому +21

    A ruptured uterus is "often" discovered during the operation not before the operation
    The live saving treatment is to remove the uterus completely within minutes if the rupture is extensive if not both mother and child may not survive due to massive bleeding.
    If the husband or any relatives is close by, a quick verbal consent is usually obtained while the surgery is going on.
    But in this case, the husband was not close by and the operation cannot be stopped for consent because the life of the mother is at stake. The slightest delay can result in instant death during the operation.

    • @ibrahimaliyu9449
      @ibrahimaliyu9449 День тому +3

      Remember, she scanned a few days before her labour started, and it was shown normal study. For consent, he left one of his relatives at the hospital throughout the night. Why can't they seek her consent.?

    • @Salmerhsambo
      @Salmerhsambo День тому +5

      Agreed. After the operation, was anybody from her family shown the ruptured uterus? Is the owner of the uterus asked for permission before being given to the lab after she was out of her situation? Isn't religion considered when a part of a human body is removed? They don't know her beliefs. What if her beliefs restrict her from giving a part of her body to the lab, are hospitals not instructed to respect patients beliefs? Didn't he submit his number before going home in case of emergency? Who did they asked consent from before proceeding with that procedure? Are hospitals given the permission to perform or remove uterus of a patients when emergency occured?

    • @glowing__aishland
      @glowing__aishland День тому

      But in the first place before the operation non of her relatives sign so we’re talking about this first .

    • @muhammadauyo5096
      @muhammadauyo5096 19 годин тому

      @@Salmerhsamboall your questions can be answered if you are willing to understand

    • @khadijahsd
      @khadijahsd 19 годин тому

      The issue here is that the CS was not consented to in the first place.

  • @HassanYakubu-kp7ei
    @HassanYakubu-kp7ei 10 годин тому +2

    Alhamdulillahi Masha Allah jazza kumullahuh bikaira bajahi Muhammadu rasulillahi saw

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 Годину тому +1

    Allah ya bayyana gaskiyya

  • @BilalMuhammad-d2c
    @BilalMuhammad-d2c 17 годин тому +4

    Don Allah a tambaye sa kamar yadda yace ya kaita asibiti a jigace, shin daya tashi barin asibitin wajen karfe 11 meyasa bai nemin ganin likita domin sanin halin da matar sa ke ciki, har ya iya komawa gida yayi barci.

  • @RuqayyaSadiq-x8g
    @RuqayyaSadiq-x8g 4 години тому +1

    Hmmmm Allah y Saka mata Dan Allah kubimata hakinata anxalunci wlh mijinta baida gsky wlh Allah yakari gabanka da bayanka dan isara annabi S,A,W Ameeeen 🤲

  • @AuwalCobra83
    @AuwalCobra83 День тому

    May Almighty Allah bless you the ORDINARY PRESENT 🤲

  • @mamanislam5017
    @mamanislam5017 День тому +3

    Ma sha Allah Allah yakare mana kai

  • @IzzatuMohammed
    @IzzatuMohammed День тому +8

    Salm brekete family Ina fatan Alkhairi don Allah atambayeshi shin gawar yarinyar jaririya shikadai ya bunneta babu yan'uwa maimuna babu makofta.

  • @SaratuAdamu-s8f
    @SaratuAdamu-s8f День тому +2

    ordinary president May Almighty Allah continue to bless and protect you

  • @AminaLadan-f7c
    @AminaLadan-f7c 16 годин тому +1

    Allah yasaka mama da alkhairi ordinary

  • @KulsumAmeenu-l2g
    @KulsumAmeenu-l2g День тому +10

    Pls don Allah a tambayeshi waye yayiwa jaririyar wankan gawa da samata likafani suwaye sukayi kuma a ina

  • @yusufamikebase
    @yusufamikebase 19 годин тому +3

    I believe three parties are involved in this case and at this movement, the man was proofed guilty by the house. nobody should be presume guilty until proof guilty. we now have to hear response from The Hospital, The Doctor and some specialist on this matter. My daughter was booked for surgery without my knowledge and without consent from her, the Doctor just ask her to come for surgery next week. and the funny part is, she only presented a case of toilet infection. I am not saying that the man is innocent, but the hospital should be investigated and properly. the hospital is quick to response to the allegation and the statement issued is also not acceptable. there are lot of thing happening in both private and public hospitals.

  • @aminubabangida5734
    @aminubabangida5734 День тому +6

    Sannunku da kokari. Allah Ya saka muku da alkairi.
    Aminu Babangida daga Debrecen, Hungary.

  • @MuhammadSaeed-k6i
    @MuhammadSaeed-k6i День тому +7

    Gaskiya a maganar wannan mutumin akwai qarya

  • @BintaOmar-x1j
    @BintaOmar-x1j День тому

    May Allah bless you Orinary

  • @KhaliphaAbubakar-mj3qz
    @KhaliphaAbubakar-mj3qz День тому +5

    My ordinary president Allah yakare mana kai akan aiyukanka na Alkairi

  • @RuqayyaZainabIbrahimAbubakar
    @RuqayyaZainabIbrahimAbubakar День тому

    May Allah bless u berkate family

  • @YahouzaOumar-r9u
    @YahouzaOumar-r9u День тому +1

    Masha Allah 🎉🎉🎉 Allah y'a samudace😢

  • @NkaiveCharity
    @NkaiveCharity 18 годин тому +6

    The wife then seems uneducated but very smart, Allegedly hospital Sun Gaya wa mijin kar ya amsa kowani tanbaya shiyasa yake cewa a tambayi asibiti, Allah sarki

  • @ummeemuhammad4754
    @ummeemuhammad4754 День тому +21

    Tabbas akwai Maza Marasa Imani akwai Kuma masu Imani da Tsoron Allah
    Allah yaiwa mijina Albarka wllh lokacin dazan haihu yana gurin aiki Amma haka yadawo yabar Neman kudinsa Bai bar gurinba har Saida na haihu ya tabbatar Ina lfy Allah yayi Masa Albarka Allah yafarantawa mijina yayi Masa Albarka

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 День тому +5

    Tana zuwa scanning Amma ba a cemata tanada cuta Saida tazo Haihuwa ??

  • @HarounaAbdou-c7x
    @HarounaAbdou-c7x День тому

    Allah ya biyya ku ordinary ma sha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SaadatuMuhammad-z1l
    @SaadatuMuhammad-z1l 19 годин тому

    wlh wannan bashida imani allah yasakamike allah zaibimi ke haki insha allah

  • @hauwamusa460
    @hauwamusa460 3 години тому

    Wannan bawan Allah fa akwai matsala fa Allah ya tona Asiri sa Amin

  • @fidelistarikwaya867
    @fidelistarikwaya867 День тому

    My ordinary president may God continue to grant you an wisdom to investigate this case, God bless brekete family

  • @MusaMuizzat
    @MusaMuizzat День тому

    Masha Allah ❤

  • @YusufHarunaIshaq
    @YusufHarunaIshaq 16 годин тому +1

    Wallahi kamar bakusan harkar surhery ba da alama

  • @MeenatAdamAhmad
    @MeenatAdamAhmad День тому +1

    Allah sarki uban mara Uba Allah ya temaka Allah yasa aljannace makomarka ita Kuma Allah ya bimata kakkinta

  • @Hauwaa-s4i
    @Hauwaa-s4i 21 годину тому +3

    Wannan rayuwan Allah kawo mana sauki zalunci kawai 😢

  • @aminaahmad-cn3ww
    @aminaahmad-cn3ww День тому +6

    yace da safi yadawu asibiti Dr yajasu yayimusu bayani aciri mahafa yace bayan kwana hudu yayimusu bayani yaci yabada Rabi kudi Kafi ayimata aikai Kuma yaci baibasa ayi aikai ba toh 😢😢😢

    • @ShukuranaShuaibu
      @ShukuranaShuaibu День тому

      Bashida gaskiya Wallahi shine yasa akaci mutuncinta.

    • @Sananasdi
      @Sananasdi День тому

      ​@@ShukuranaShuaibuwallahi dagajin zamcensa kasan makaryacine

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 21 годину тому

      Ba haka ya ce ba. Cewa yayi da safe aka fada masa an mata aiki an cire yarinya, amma ta mutu, aka bashi gawar yarinya. Bayan kwana 3-4 ne aka fada masu cewa an cire mahaifa

  • @MrLUK06
    @MrLUK06 2 години тому

    Wallahi wannan iskanci ne, a cikin kwana nawa ne, za ka manta da wanda ya maka albishir na alkhairi ko na sharri.

  • @اممحمدالهوساوي-و3ط

    allah ya karamaka lfy da nisan kwana mai amfani ❤

  • @HafsatAbdullahi-s5p
    @HafsatAbdullahi-s5p День тому +2

    ALLAH y bayyana gaskiya
    Maimuna ALLAH yakwato maki hakkin ki cikin sauki

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 День тому +2

    Gaskiya Malam Auwal akwai bincike cikin lamarinka ta yaya za'ayiwa mutum mace tiyata batareda sa hannun Mijinta ko danginta gaskiya ba gaskiya

  • @fadilaadamu9373
    @fadilaadamu9373 22 години тому +4

    Dazu na ji yace bai San anyi mata aiki ba, sai da ta fito aka hada su aka gaya musu, daga baya kuma naji yace wai da aka ba shi yarinyar aka ce anyi mata aiki. To wanne ne gaskiyar? 🤔

  • @NafisatUmar-c1b
    @NafisatUmar-c1b День тому +2

    Gaskiya akwai lauje cikin Nadi ni a tunaninama jaririyar ba mutuwa tayiba ya San inda yakaita

  • @saratuabubakar4357
    @saratuabubakar4357 День тому +3

    Allah yakara lfy amma mijinna takamar bashida gaskiya Allah yabaiya nagaskiya

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk День тому

    Macha allah gaskia wannan gidan redio yana birgeni Allah ya saka muku da alheri dunia da lahira allah ya biyaku allah ya tona musu asiri❤❤❤

  • @ibrahimibman814
    @ibrahimibman814 День тому +7

    Wannan mijin nata akai alamun rashin gaskiya a tare dashi ya kamata a tuhume shi Dan gaskiya zata fito insha allah

  • @رقيه-ف3ك
    @رقيه-ف3ك 22 години тому +1

    Allah ya saka muku da allkihri munagodiya so sai Allah ya Kara daraja da daukaka

  • @MuhammadMustapha-tl5xg
    @MuhammadMustapha-tl5xg День тому +1

    Wllh baisan wane ODNAREBA Amma Allah y kawoshi hannu

  • @khadeejagidado587
    @khadeejagidado587 17 годин тому

    Gaskiya akwai lauje cikin nadi. Akamo doc nuhu da mai blouse da kuma kishiyarta. AKTH daman mutane suna kawo korafi

  • @ishayaaugustine
    @ishayaaugustine Годину тому

    Ordinary president
    Ina yini barka da aikin
    Bar Allah ya ci gaba da karinka daga mugaye mutane yakuma karma hikima

  • @fatimakende2637
    @fatimakende2637 18 годин тому +1

    Allah ya qara maka Lfy da tsawon rai
    Ka cigaba da Wannan aiki 🙏🏼

  • @hussainiyusuf1019
    @hussainiyusuf1019 23 години тому +2

    Allah yasaka ma wannan maatar wlh kuma wlh nida nasan inda zanganta saina aureta😊

  • @AliAlhajiAbba-t2h
    @AliAlhajiAbba-t2h День тому +2

    Allah yakarwa babamu lafiyada nisankwana

  • @تبلاتطت
    @تبلاتطت День тому

    ربنا يزيدك الصحه والعافيه ويطول عمرك احمد عسي

  • @khadijahsd
    @khadijahsd 19 годин тому +4

    My take on this is that...if her condition was so critical when they arrived, how could he just leave the hospital. An "uncle's wife" shouldn't be left alone to deal with all that. He's so neglectful.

    • @khadijahakeel6404
      @khadijahakeel6404 26 хвилин тому

      The uncle's wife should be questioned really! Why didn't she call the husband at the moment they were going in for the surgery? Since she was shown the growth it means she was probably notified about the need for the surgery! Wallahul mustaaan

  • @Ummihajjafanta124
    @Ummihajjafanta124 День тому +6

    Nifa Ina yar shekara 9zuwa 10 nake kula da mama nah lokacin da bata da Lfy nake da wainiya da ita babu mai tai makon mu komai ni nake mata yau kusan shekarar ta yakai 10 zuwa sama da rasuwa Amman ban manta komai ba balle shi tab Wlh akwai alayar tambaya akan sa 💔💔💔💔

  • @OkashaAdamu-z1t
    @OkashaAdamu-z1t День тому

    ma Sha Allah

  • @MuhammedMGs
    @MuhammedMGs День тому +1

    Allah ya maka albarka ahamen

  • @HadizaAbdullahi-j3l
    @HadizaAbdullahi-j3l День тому +5

    Gaskiya ordinary presidant kanakokari Allah yasakagama lfy yakaremaka zuria

  • @HamzaAnkali-z6v
    @HamzaAnkali-z6v День тому

    Alhamdulillah babamu inchallah 😍

  • @ABUBAKARRABIUZAREWA
    @ABUBAKARRABIUZAREWA День тому

    Allah yasaka da alkhairi, tanbayoyin daie Raina sai naji wasu sunyi.

  • @hadjiaaishayahyamossimaiga121
    @hadjiaaishayahyamossimaiga121 День тому +1

    Wallahi babu gaskiya amaga na Hummm

  • @salmaneyakuba
    @salmaneyakuba День тому +5

    Allah ya tuna assiri duwanda adda sahanusa

  • @FatimaMuhammad-m4r
    @FatimaMuhammad-m4r День тому

    Ordinary president may Allah bless you and your family

  • @AishaAbubakar-he4lk
    @AishaAbubakar-he4lk 9 годин тому

    Allah ban giji yabi Mata haqqinta sbd duniya abun storoce wlh 🥺🥺🥺

  • @HalimaAbdul-d5b
    @HalimaAbdul-d5b День тому +1

    Dan Allah ayi Abu Dan Allah ko aci wutar Allah 😢

  • @ShukuranaMansir
    @ShukuranaMansir День тому

    Allah ya bayana gaskiya 🎉🎉

  • @absadsaad9636
    @absadsaad9636 16 годин тому +2

    Please a tambayi Malan Auwal mai bulawus, ancire wani abu mai kamar kwallon giginya kuma an nunama mai kula da mara lafiya a ranar, garinya har akayi kwana uku bata fada maka ba sai da doctor ya gayamaka kaida mara lafiya bayan kwana uku?
    shin Meye amfani mai kula da ita din?

    • @hajaraibrahim1998
      @hajaraibrahim1998 7 годин тому

      Gsky kin kawo haske,yace annunawa matar Kamin babansa Bayan ancire Kuma yace Sai Bayan kwana uku aka.fada.musu tare

  • @billyeuropean8331
    @billyeuropean8331 День тому +1

    This man is treble

  • @MamanSalim-ey2pm
    @MamanSalim-ey2pm День тому +1

    Gaskiya wan nan ba mijibane kaddarace ta sa ta aureshi Iyaye akula da wadanda za abawa yaya

  • @MASARURASUNUSIABUBAKAR-z9q
    @MASARURASUNUSIABUBAKAR-z9q 3 години тому

    Wai ni tambayata anan ina matar kanin mahaifinnashi take har suka ciremata mahaifa basu sanar daita tasanarda Malam Auwal me bulawus yakamata kafinsuyi susanarmata shine gaskiya

  • @BakirLawan-k3h
    @BakirLawan-k3h День тому +2

    Aslm inzaa gyaira agyaira wannan bawan allah dashi da likitocin basuda gsky ykmt akamssu ayi musu hukunci abi mata hakkinta

  • @AlmustaphaLawan-y1r
    @AlmustaphaLawan-y1r День тому +3

    Dan Allah Dan Annabi anemi mahaifiyarta ko yan uwanta sunanan aji tabakinsu saboda acire mutane daga rudani

  • @hasiyahassan3296
    @hasiyahassan3296 День тому +2

    Kai jama'a, chiwo bai nuna ba a scanning sai lokachin haihuwa.

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi День тому

    Allah ya ja zamani Ahmad Isah

  • @ShazaliIbrahim-s8e
    @ShazaliIbrahim-s8e День тому +3

    Allah ya Kara lafiya danisan kwana

  • @AbasiyaAdamu-o5m
    @AbasiyaAdamu-o5m День тому +1

    Gaskiya maganar ka ba gaskiya acikinta

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s День тому

    Masha Allah Umar Alhamdulillah Allah ❤❤❤😢😢😢

  • @sumayyaabbas542
    @sumayyaabbas542 21 годину тому +1

    Allah ya bayyana gaskiya

  • @abotronicstek3316
    @abotronicstek3316 День тому +6

    Ga inda malamai ya kamata ace sunyi focusing akan case dinnan amman banji ko malami daya yayi magana ba.

  • @SadiyaBellowala
    @SadiyaBellowala День тому +5

    Tau Ina mahaifa wa aka ba ita

  • @baseerah50
    @baseerah50 День тому

    Allah yajadanidankwana uban marar uba mumasu u anma.kainababanmua.allah yaqara lfy danisankwana❤❤❤

  • @ZainabYusuf-v3y
    @ZainabYusuf-v3y День тому +1

    Mun gane shi

  • @YakubuSani-cq9vm
    @YakubuSani-cq9vm 16 годин тому

    Ordinary president, Allah ya Kara Maka lafya da daukaka

  • @AishaAbubakar-he4lk
    @AishaAbubakar-he4lk 9 годин тому

    Yace kullum seyaje ya dubata 😭😭 Amma bai San sanda aka yimata aiki ba😭😭 gaskiya mijinta baida qamshin gaskiya acikin kalamanshi😭😭😭

  • @abdullahidantani7277
    @abdullahidantani7277 День тому +13

    Dan Allah wannan mutumin akamoshi amashi hukunchi dai dai da abunda yayi domin wannan bashida gaskiya

    • @bukhariashafa81
      @bukhariashafa81 День тому

      Dan iskan Karya ne kuma makaryaci ne wallahi

    • @Mamaamiru
      @Mamaamiru День тому

      Gaskiya abin chikehi

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 День тому

      Kai ɗan kama karya ne ba a daji muke rayuwa ba akwai rules and order a Nigeria 🇳🇬 😢😢😢

  • @UmarMusa-j7v
    @UmarMusa-j7v День тому +3

    Allah yakare mana kai

  • @MrLUK06
    @MrLUK06 2 години тому

    My able Ordinary President, My observation here, since He can't remember the name and features of the Dr. Who did it, how manage did he remember the lecture delivered by the Doctor?

  • @musarahila9807
    @musarahila9807 7 годин тому

    Yace kuma washe gari anka sanar dashi yanzu Kuma yace bayan ta fara samu sauki

  • @ZainabYusuf-v3y
    @ZainabYusuf-v3y День тому

    Dan hajaiya yace ahhhhh

  • @BukarIbrahimBukarIbrahim
    @BukarIbrahimBukarIbrahim День тому

    Allah ya ba da sa'a inamuku fan alkayri❤❤

  • @lauwalialiyu5944
    @lauwalialiyu5944 День тому +1

    Allah ya biya ka sir, amin

  • @maryamahmad5326
    @maryamahmad5326 День тому +3

    To wai nikam idan akayiwa mutum aiki ba Ana ajiye abunda aka cire acikin ba daga baya Likita ya nuna maka kuma harya baka abunka ka tafi dashi gida? Saboda nihar yanzu abunda aka cire min yana cikin wani container acikin wani chemical. Aman tayaya ma zai yiwu ace na farko babu Wanda yağa babyn kuma ciwon da akace yakai kwalon giginya ta yaya ita ba a nuna mata ba kuma shima mijin ba anına mishi ciwon ba balantana anunawa yan uwanta Allah dai ya kyauta kawai

  • @AminuAttahiru-c2t
    @AminuAttahiru-c2t День тому +4

    SAKONA ZUWAGA WANNAN MUTUM MEDARAJA WANDA BASON ZALUNCI DA AZZALUMAI YAJE YAYI FIRA TA MUZAMMAN DA SHEIKH IBRAHIM ZAKZAKY

  • @MuhammadMustapha-tl5xg
    @MuhammadMustapha-tl5xg День тому +1

    Yace a washe gari ya aka fada masa,anmata aiki Kuma yace kwana hudu baya ganinta,sannan Kuma yace atare aka fada musu,to ya kenan🎉

  • @fatimaadomaaji5709
    @fatimaadomaaji5709 День тому

    Allahumma. Ameen ya hayyu ya kayyum

  • @AishaAbubakar-w4e
    @AishaAbubakar-w4e День тому +1

    Allah yabimiki hakkinki

  • @Abdullahi-r1c
    @Abdullahi-r1c День тому +4

    Amma fa ba,abin mamakibanefa wlh Kuga yafita gaskiya saboda alllah shine masanin komai da komai

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 День тому

      Sosai ma amma kasan mata ai are very emotional, not logical.