Jawabin Frofesa Makari ya haifar da babban zaman lafiya a Nigeria

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 27

  • @haoussatchadien3499
    @haoussatchadien3499 3 роки тому

    Mashaallah fr Allah yakara lfy ameen

  • @abubakarumar125
    @abubakarumar125 3 роки тому

    Kai pro Allah yaqara Maka lfy

  • @ibrahimSuleman-o6u
    @ibrahimSuleman-o6u 4 місяці тому

    Aslm m makari Allah yarabakadakiya Allah yahadamuajannatulfirdausi

  • @achahabououmarou7805
    @achahabououmarou7805 3 роки тому

    Allah ya sakamaka da allhairi prof

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 3 роки тому

    Allah ya karama Malam Lafia Alfurmar SAYYIDOUNA RASULLILLAHI SAW ya kuma Kara So da Soyayyar al'umar fiyayyen Halitta Muhammadou RASULLILLAHI Sallahu alaihi wa salam ❤️ ❤️ ❤️

  • @abubakarumar125
    @abubakarumar125 3 роки тому

    Wlh yan izala sheik mukari yafikarfinku

  • @aliyusalis337
    @aliyusalis337 3 роки тому

    Ameen mln

  • @auwalauwal7373
    @auwalauwal7373 3 роки тому

    Kai pro ai pro ne Allah yaqara lafiya da mlm langeriya suna da irin fahimtarka da muslunchi yakara gaba

  • @halimamuhammed8477
    @halimamuhammed8477 3 роки тому

    Masha Allah 🙏🙏🙏

  • @harounaahmedkollo6716
    @harounaahmedkollo6716 3 роки тому

    Allah kara lafiya malan farfesa

  • @ibrahimmusaajeje5025
    @ibrahimmusaajeje5025 3 роки тому

    mæßhà ællæh fatan alkayri

  • @yaroidrissa1274
    @yaroidrissa1274 3 роки тому +1

    Ka ji soron Allah kabar gama mallamey .
    Mallaman dan izala ba su da matsala.

    • @waleednooe9028
      @waleednooe9028 3 роки тому

      To kaga yanzu kayi daidai haka akeson musulmai nakwarai surinkayiagaskiya mumadamun jihaushinka ammanyanzu alhamdu Lilla sukuma yan izala kosununa yanzu kabadahakuri sujidadi komakarsu nunato allah yaganidan mubaruwanmu da izala da darikadasalfiya da kadiriya mudai starstarmu musulinci dasanmanzansa ya allah kakara mana imani dasanannabinka sallallahu aleshin wasallam allah yazaunarmana da najeriyarmu lafiyaameeen ameeen

  • @رملت
    @رملت 3 роки тому

    sannuku 🙋‍♀️🙋‍♀️

    • @abuzahraadawud
      @abuzahraadawud 3 роки тому

      KUNDIN SAHARA Kuma kanku kunada matsalar bangaraci kunanufin malaman da sukayi tsokaci basusan abinda sukeba Kenan kuyi hattara dai kuma kukyautata kalamanku damasu hankali kuke magana

  • @viptop-ty9gv
    @viptop-ty9gv Рік тому

    Aslam, godiya ga profesa makari dasan zaman lfy a Nigeria dakuma hadakan mutanen Nigeria, Kumar masallaci da makaranta muna rokansa da ya budemasa saboda miskinai, Kuma batun waaxi ya daina saboda Gudrun batanci ga rasulullah kuma muna rokon shugaban kasa na Nigeria yakawo naurar da zata tantance masu waazi😊

  • @medlechoco8492
    @medlechoco8492 3 роки тому

    Allah yakeuta

  • @shafiuaminu7985
    @shafiuaminu7985 3 роки тому

    Nima dai abin na ƴan ƙungiyar izala yana bani mamaki kamar ba gaskiya suke soba

  • @aymanyusuf9500
    @aymanyusuf9500 3 роки тому

    Yafadi gaskiya KUNDIN SHAHARA KUMA KUN FADI GASKIYA

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 3 роки тому

    babu dan izala mai irin wannan tarbiyar

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 3 роки тому

    saidai muyita addu'a ammafa sunsakamu gaba da makirchi

  • @oumarouissou7001
    @oumarouissou7001 2 роки тому

    Har yaouche dan izala zai yima wani raddi akan annabi saw suda sukace iyaye annabi suna huta wa iyazubillah

  • @abuzahraadawud
    @abuzahraadawud 3 роки тому +1

    KUNDIN SAHARA Kuma kanku kunada matsalar bangaraci kunanufin malaman da sukayi tsokaci basusan abinda sukeba Kenan kuyi hattara dai kuma kukyautata kalamanku damasu hankali kuke magana

  • @mukhtaryahaya4162
    @mukhtaryahaya4162 3 роки тому

    Inkana da hankali ka saurari jawabin sa ai bai janyeba yayi wani jawabinne nashi daban

  • @mallamissiya1535
    @mallamissiya1535 3 роки тому

    Zero.

  • @mukhtaryahaya4162
    @mukhtaryahaya4162 3 роки тому +1

    Inkana da hankali ka saurari jawabin sa ai bai janyeba yayi wani jawabinne nashi daban