Fashin Baki (5-1-25): Zamantakewa Tsakanin Nigeriya da Nijar da Tattalin Arzikin Tinubu a 2025

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 116

  • @drabbasusman4030
    @drabbasusman4030 2 дні тому +13

    Wanda nasiru zango yake burgeshi ko bashi murmushi yayi min like 😂😂😂

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 День тому

      Me yasa?

    • @drabbasusman4030
      @drabbasusman4030 День тому +1

      @d.bcooper2271 wallahi it naturaly indai nasiru zango yai mgn sai maji yana bani ddariya sosai

  • @MisbahuNasiruBello
    @MisbahuNasiruBello День тому +3

    Ma sha Allah Allah ubangiji yataimakemu

  • @ZuwairaMuhammad-t5v
    @ZuwairaMuhammad-t5v День тому +3

    Assalamu Alaikum
    Allah Ya saka muku da Alkhairi duniya da lahira

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 День тому +4

    Asadussunna wani irin abu ne shima bai fadaba game da nijer tunda har cewa fa yayi NIGERIA tafi nijer saukin rayuwa wanda kuma wannan ba hakabane

    • @MahamadouTelaSubdu-e2i
      @MahamadouTelaSubdu-e2i 11 годин тому

      To ni de Ina zuwa Nigeria daga Niger nafarko de Petur dinsu yafi ma Niger sauki Kuna Kai in zakafadi gaskiya

  • @adamualhajihassan96
    @adamualhajihassan96 День тому +1

    Comrade AHM: Allah yakarawa rayuwa Albarka

  • @YusufYakubu-sp3yo
    @YusufYakubu-sp3yo 2 дні тому +5

    Allah yasaka muku da alkhairy allah yasa aljanna ce makoma agaremu baki daya wlh muna karuwa kuma muna amfana da fashin bakinku

  • @AliAbdullahi-t5p
    @AliAbdullahi-t5p 21 годину тому +1

    Wallahi zan iya kawo muku malamai guda biyar Dr sani yusef a sadu sunnah albani Gombe Malam Mansur sani ɗa sawran su Kuje sawrari maganganu da sukayi

  • @adamakamiluadam3247
    @adamakamiluadam3247 День тому +1

    Allah ya saka muku da alkairinsa amin

  • @Tahirninakoulauwali
    @Tahirninakoulauwali 2 дні тому +4

    jafar jafar kasaurari wa a zin malam Moussa asaddasunnah

    • @SalisuDansunnah
      @SalisuDansunnah День тому

      To idan kaji shima yana wakiltar kansane ba yan arewa ba

  • @BoubacarChaibou-ed4fv
    @BoubacarChaibou-ed4fv 2 дні тому +6

    Wannar magana ta katanga karyace

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 День тому +1

    AKWAI MANA. MALAMAI NAWA WANDA SUKA AI BATA NIJER DIN HABA JAFAR KAJE KAYI BINCIKE MANA YAKAMATA KA SAN CEWA BA KAI KADAINE KAFI KOWA ILIMI DA HANGEN NESA BA DOMIN NAGA KAMAR KANA SO KA RINGA TSAGALGALEWA AKAN AL AMURAN DA AKE TATTAUNAWA

  • @MahamadouChamsouCheikAbdoulraz
    @MahamadouChamsouCheikAbdoulraz День тому +3

    Aslm barkan ku da warhaka yan uwa ina mai baku shawarar zuwa ku kalli bayanin shugaban kasar faransa Emanuel macron a gaban ambassadors dinsa wanda yayi a yau din nan litinin 6.1.2025 musamman wajen da yake magana akan alakar tsaro da take tsakanin faransa da kasashen africa yayi magana akan Benin da kuma Nijeriya

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 День тому +1

    Masha Allah jazakallahu Khair Daga Kuwait city

  • @MahamadeMarke
    @MahamadeMarke День тому +1

    Jafar kaji surun Allah

  • @ahamedabdousalam9722
    @ahamedabdousalam9722 2 дні тому +2

    Jafar kaji tsaran Allah

  • @InoussaMaazou
    @InoussaMaazou День тому +2

    Jafar jafar wallahi kai muna fikine

  • @ManirouSalifouOubandawaki
    @ManirouSalifouOubandawaki День тому +3

    Wannan jafar bayada adalcin zance, kana maganan shuganin Niger suna zuwa Nigeria ana basu kudi, qarya ne, dan mi bakayi zancan biafra ba???

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 День тому +1

      Ai kaji irinta , to kazo ka fadi taka maganar ta gaskiya, ire iren ku jahilai yan nijer suke za ge za ge na rashin kan gado,

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 День тому +1

      Lol

  • @MahamaneSaminou-n8i
    @MahamaneSaminou-n8i День тому +1

    Kouna sonrai tchikin fachi bakin kou da son zoutchiya t.

  • @InoussaMaazou
    @InoussaMaazou День тому +2

    Ina kake kai jafar jafar Mu muna kaunar shugaban kasar mune ba wai yana tsora tamu bane muna kalan sa ne matsayin shugaban mune ok

  • @IdrisIshaqIdris-f5m
    @IdrisIshaqIdris-f5m День тому +2

    Jafar ya sanya son zuciya sosai. Ka nuna kiyayyarka ga yan Nijar a fili. Ni nasan yan Najeriya da dama da ke cin mutuncin yan Nijar kuma suna kyarar su.

  • @LubaAhmed-v5w
    @LubaAhmed-v5w День тому +1

    Slm jaafar bakasaniba janar shugaban nijar yakawosauyi

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 16 годин тому

    🇳🇪🤝🇳🇬

  • @AliyuDauda-p8k
    @AliyuDauda-p8k 2 дні тому +3

    BULAMA BUKARTI INASON MAGANA DAKAI, PLX DAGANAN SAUDIYYA

  • @yusufabdullahi4506
    @yusufabdullahi4506 День тому +3

    Duk wanda yake yin waqa don abashi kudi, a hausance sunan shi maroqi, ba wani kwaskwarima da xa'a yi kalmar

  • @MahamudmahamudMahamudmaham-y8p
    @MahamudmahamudMahamudmaham-y8p 2 дні тому +2

    Wlh jafar jafr kai munakine

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 14 годин тому

    Wannan karya ci kawai 😂😂😂😂

  • @YahayaAboubacar-n4o
    @YahayaAboubacar-n4o День тому +1

    Gaskiya j'afar j'afar baka iya magana ba wallahi ko Daya

  • @ibrahimisah3529
    @ibrahimisah3529 День тому

    Masha Allah

  • @issacHamid
    @issacHamid 8 годин тому

    Karshen tika tika tik sai kuzo kuyi fashin baki kan kalaman sugaban kasar faransa Macron cewa suna tattauna yarjejeniya ta tsoro da kasar najeriya kuma zasu kawo sojojinsu a najeriya 😂😂😂

  • @aliyuadam774
    @aliyuadam774 2 дні тому +2

    Gaskiya wannan maganar taka wai tsorone wlh ba gaskiya neba, domin kowama yasan ba sanyasu akayi su fadi abunda suka fadaba. Wannan maganar taku gaskiya ba daidai bace akwai tunzuri acikinta

  • @MasauduIbrahem-l6s
    @MasauduIbrahem-l6s 2 дні тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @عليصلاح-ح8س5ت
    @عليصلاح-ح8س5ت День тому +1

    Tabac à Caraman

  • @AliAbdullahi-t5p
    @AliAbdullahi-t5p 21 годину тому

    Ina ganin gabaɗaya ina ganin gabaɗayan ku baku sawrari Yusuf a sadu sunnah ba ɗa na al-Banin Gombe da sawran su kuyi adalci

  • @drabbasusman4030
    @drabbasusman4030 2 дні тому +1

    Kwarai kamm akai jigawa

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 День тому +2

    Bulama ya tsorata 😂 kar uwar gida ta titsiye shi don anyi masa tallan amarya Buzuwa
    25:30

  • @nanarukayyaadam837
    @nanarukayyaadam837 16 годин тому

    Inason wannan diramar taku da nasir zango😂😂😂

  • @AbubakarIssaka-sy4hs
    @AbubakarIssaka-sy4hs 2 дні тому +3

    Bulama Kabara zego

  • @IdrissMuasayni
    @IdrissMuasayni День тому +1

    Kace malan dahirubauchi yafi saboda malamine mahaddacine

  • @عليصلاح-ح8س5ت
    @عليصلاح-ح8س5ت День тому +2

    هههههههه

  • @MahamadouTelaSubdu-e2i
    @MahamadouTelaSubdu-e2i 12 годин тому

    Maganar gaskiya mu in Niger wasun mu sunfi daukan abin daza zafi
    Allah de yakawo mana mafita

  • @NuraAhmadu-rn5ll
    @NuraAhmadu-rn5ll 2 дні тому +1

    Allah Ubangiji yayi muku albarka ya karamu lafiya da nisan kwana one love❤❤❤❤

  • @HGG-k8b5l
    @HGG-k8b5l 2 дні тому +1

    Umma asamu addu a

  • @LubaAhmed-v5w
    @LubaAhmed-v5w День тому

    Amin

  • @SebeHalarou
    @SebeHalarou 2 дні тому +1

    Jaafar kajisoron allah kaidey bakada adalthi

  • @boubacarkondo815
    @boubacarkondo815 16 годин тому

    Yau ce ku kira Tinubu fashin baki ko

  • @issacHamid
    @issacHamid 8 годин тому

    Kuma idan har baku fito kunyi fashin bakiba toh kunkasance ku munafikaine kuma kuna kin amanar al'ummarku

  • @MahamadouTelaSubdu-e2i
    @MahamadouTelaSubdu-e2i 6 годин тому

    Tabbad hakane ta garin mu Subdu ka kwana

  • @yaumshamsudeen2686
    @yaumshamsudeen2686 5 годин тому

    Aini wlh banga laifin shugaba tunubu ba akan chigaban da yake kawowa jahohinsu saboda Da yan arewan ake ƙin yiwa arewacin mu aikiba ya rage garesu zuwa gaba inzasu gyara su gyara.

  • @Mohamedbalgn5xr8vv4p
    @Mohamedbalgn5xr8vv4p 12 годин тому

    Jafar jafar dan iskane kai wallahi toh mu mumunaso kusani bama tsoron kowa aduniyaba kana cewa tsoro mukeji karinga jin tsoron allah

  • @aminuo11
    @aminuo11 2 дні тому +1

    bukarti kayi gaskiya fadawa jafar jafar

  • @UsmanSalehMaaji
    @UsmanSalehMaaji 2 дні тому +1

    Masha Allah mallam Allah saka da alheri

  • @AbubakarIssaka-sy4hs
    @AbubakarIssaka-sy4hs 2 дні тому +1

    Karayke guriykeyi

  • @saiduishaqabbagana6997
    @saiduishaqabbagana6997 2 дні тому +2

    Oga Bulama, kai dinma da kake kokarin faranta wa yan Nijar rai ba wai sun Barka bane, kasan jakunane kowa zagi suke.
    Suzagi ƙasar mu,
    Suzagi shugaban ƙasar mu,
    Suzagi malaman mu,
    Su tsinewa kowa da komai Kai dinma ba barinka sukai ba.

  • @AbubakarIssaka-sy4hs
    @AbubakarIssaka-sy4hs 2 дні тому +2

    Hakana

  • @MahamudmahamudMahamudmaham-y8p

    Kuma maganar mulkin soja da na farar hula wlh ba ina goyan bayan mulkin soja bane amma da irin wonan mulkin da akeyi Nigeria gara irin mulkin soja so dubu saboda a Nigeria ne dan ta 'ada zai zo gari ya dauki mutane kuma ya bude yawar ya nemi kudin fansa koh ka ganshi kan tik tok yana live video wlh wlh indai za ayi adalci so goma gara mulkin soja da na fara hula

  • @AbubakarIbrahim-s6k
    @AbubakarIbrahim-s6k 2 дні тому +1

    Allah yasakamuku da alkairi ,kuna wayar mana kai kwarai mungode

  • @IllaTsahiroukatone
    @IllaTsahiroukatone 2 дні тому

    Jafar kai adalci

  • @auwalabdul5278
    @auwalabdul5278 12 годин тому

    Bulama maganar shugaban faransa fa?

  • @عليصلاح-ح8س5ت
    @عليصلاح-ح8س5ت День тому

    Mashallah

  • @HGG-k8b5l
    @HGG-k8b5l 2 дні тому +1

    Allah ya qaramuku qoqari

  • @UsmanKabiru-d9l
    @UsmanKabiru-d9l День тому

    Da Allah Mai yasa bakwa Daura shirin fashin baki a Facebook

  • @ibrahimgamboyunusa9266
    @ibrahimgamboyunusa9266 2 дні тому +1

    Ja'afar Ja'afar bayanai ka sunyi kyau sosai da sauran. Yan uwa Abdu Nasiru m.nazir

  • @abubakarmusa6469
    @abubakarmusa6469 День тому

    Allah us saka muku

  • @abdullahiyahayachuroma5964
    @abdullahiyahayachuroma5964 День тому

    Allah ya Baku Nasara

  • @AbubakarIssaka-sy4hs
    @AbubakarIssaka-sy4hs 2 дні тому +1

    6:07 Bulama kalam zegobagumamawa

  • @GoniborAbba-zh7un
    @GoniborAbba-zh7un День тому

    Gaskiyane

  • @HassanAlhajiYau
    @HassanAlhajiYau 2 дні тому

    Ina muku fatan alkairi Allah ya basira

  • @IdrisIshaqIdris-f5m
    @IdrisIshaqIdris-f5m День тому

    Jafar, baka son gaskia, kuma ka saka son zuciya sosai

  • @kamaladeenhamisu3857
    @kamaladeenhamisu3857 2 дні тому

    Gud

  • @AuwaluMamuda-k5m
    @AuwaluMamuda-k5m 2 дні тому +1

    Fatan alkhairi ga mai gida bulama bukarti

  • @UmairuRabiu
    @UmairuRabiu День тому

    Masha Allah Allah yakara basira bulama

  • @DuniyarTikTokTV
    @DuniyarTikTokTV 2 дні тому +1

    Ok 😂😂😂 kunji tsoro kar aturomuku aljanu

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 16 годин тому

    Ja'afar kadin Ga Adalci acikin maganar ka Dan tana Kama da San zuciya

  • @musbahusalihu-r4g
    @musbahusalihu-r4g День тому

    Bulama dukkan ku Allah yasaka muku da alkairi Allah Kuma yakara kawowa kasarmu dauki bijahi Annabi Muhammad Wllh bana missing din shirin ku akowaca rana ta Lahadi ina bibiyar ku sosai mu Yan Nigeria ne mazauna kasar Masar

  • @RahanaAli-r2r
    @RahanaAli-r2r День тому +1

    Bulama bukarti kabur geni kanasana san zaman lfy muna godiya kai kuma jafar jafar qarya kake muna san sugabanmu ba maganar tsoro kagane awa nawa yayi da hawa muta nan gasaba daya akafito ana goyamasa baya kaji storan allh kana fadin gaskiya bakada adalchi

  • @MmazaAliyu
    @MmazaAliyu День тому

    Wannan jafar jafar din Karya yake wlh

  • @issiyaIbrahim-e5g
    @issiyaIbrahim-e5g День тому

    Kuzangayinmaganamekau dinsanyayazucimutane biyu

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 День тому +1

    Yan nijer su bar zagin Nigeria, da alama sune masu neman tada zaune tsaye, ko yan zu ka duba a comment section su na zargin masu fashin baki wai maganar su karyace,

  • @nurudeenyakubu8233
    @nurudeenyakubu8233 День тому

    Masha Allah