Wani ɗan ƙungiyar BIAFARA ya shiga hannun ƴan sanda bayan ya gudo da shi da abokanshi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @muhammadjyahya3637
    @muhammadjyahya3637 2 роки тому +1

    gaskiya tsakani da ALLAH ya tuba kariya yakamata aiyimishi a kyale shi tunda ya tuba

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 2 роки тому +1

    Allah yashirya zuri.a allah sarki bawan Allah

  • @ahmadbinali4668
    @ahmadbinali4668 2 роки тому +3

    Allah yasa mudace, ina fatan kotu zata yenke mishi hukunci mai sauki, cikin karamin lokaci, Allah yakara shiryarda allummar Nigeria bakidaya.

  • @Dari-st9mc
    @Dari-st9mc 10 місяців тому +1

    ❤❤❤❤❤

  • @liyauabdulmumintv9260
    @liyauabdulmumintv9260 2 роки тому +1

    Dan Allah ku tausama sa

  • @SaniSouley-sc7le
    @SaniSouley-sc7le 8 місяців тому

    Allah sarki allah shiyamu baki daya

  • @musatasiu9421
    @musatasiu9421 2 роки тому +3

    Gaskiyane akyaleshi kawai 😭😭

  • @rabisalisu7995
    @rabisalisu7995 2 роки тому

    Kai jamaAh yanzu wannan miyakai na Adaukeshi har Adora bayan A san yana cikin hadari kuma bada laifi Aka, kama shiba dan, sadda suka sani yatuba😭😭😭😭😭

  • @sasbkr6398
    @sasbkr6398 2 роки тому

    Allah ya shirya

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 2 роки тому

    Allah ya kyauta

  • @zainabaliyu2864
    @zainabaliyu2864 2 роки тому +1

    Abin takaichin shine duk kananan yara ne!.

  • @kourmaissa7788
    @kourmaissa7788 2 роки тому

    On

  • @safiyyahahmad8863
    @safiyyahahmad8863 2 роки тому

    Yace fah Yana shaawar musulunci Kuma ya tuba haba ya kamata kuyi masa adalci

  • @aminaali0552
    @aminaali0552 2 роки тому +1

    To tunda yayi nadama a kyaleshi

    • @musatasiu9421
      @musatasiu9421 2 роки тому +1

      👍👍👍

    • @yusufmuhammad1321
      @yusufmuhammad1321 2 роки тому

      Tunda shi yabawa su Muhammadu da yake zaune tare dasu labarin halin da yake ciki alamune na yatuba sai aduba ayimishi hukunci bisa adalci

    • @shafsku
      @shafsku 2 роки тому

      Ya kamata ayi bincike kuma ayi masa adalci sosai wajen hukunci