Bahagon Yansanda Da Dogo Mai Takwasara Dambensu,Yasake Zuwa Da Takaddama, An Yanke hukuncin Rabamusu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 27

  • @hamisubako8399
    @hamisubako8399 4 роки тому +2

    Gaskiyar magana ba aiwa maitakwasara adalci ba

  • @muhammadubashardanda3252
    @muhammadubashardanda3252 4 роки тому +2

    Anchuchi Mai takwasara

  • @sulemanafafatagano5519
    @sulemanafafatagano5519 4 роки тому +3

    Sammm ba ayiwa Dogo mai takwasara adalci ba

  • @danlamibala7823
    @danlamibala7823 4 роки тому +2

    Wllh ancuci maitakwasara

  • @SaniyahuzaSaniyahuza
    @SaniyahuzaSaniyahuza 4 роки тому +2

    Mai takwasara tin wanchan dambe kuka hanashi yaumahaka allah ya kyauta

  • @kabirumagaji1963
    @kabirumagaji1963 4 роки тому +2

    Wlh Danlita Azalumi kake, Danshegiya Wawa, kace ba,a shuri adambe Ashiru Horo sarkindamben Nigeria mutun uku ya kare ga kafa Kuma duk da shuri, Kai dai kanuna ra,ayi kawai, Allah ya isarma dogo gareka wawan banza kawai.

  • @nuraadamu7722
    @nuraadamu7722 4 роки тому +2

    Kamin Daidai Shagon Yan Sanda Akace Bayaji

  • @musaabdullahi2635
    @musaabdullahi2635 4 роки тому +4

    Aslm Yan uwa aringajin tsaron Allah saboda agaskiya maitakwasara yashi motana Sai dai inza amasahassada

  • @MuhammadUsman-pm4vr
    @MuhammadUsman-pm4vr 4 роки тому +1

    Aslm dalliti ga shawara ya kamata kusabinta dokokin wasa sannan a rika hukunci ba San rai amma a yau duka yan wasa sunyi laifi dalliti yayi adalci a raba musu.kuma ba inna kare dalliti ba amma a baya nasha zarginsa da kare garkuwar cindo kuma garkuwa gurumada ne

  • @salisusalisudaura8861
    @salisusalisudaura8861 4 роки тому +3

    Gaskiya Danliti muna jinjina da irin kokarin da kake wajen shirya gasa amma gaskiya akwai kurakurai acikin wannan tsarin, kace kasashen turai suna da interest akan damben gargajiya a Nigeria amma gaskiya kanemi masana harkar sports suyimaka structure na wasan gasa.

  • @Muryar_Arewa
    @Muryar_Arewa 4 роки тому +5

    Magana ta gsky idan gurumada najin Shawara kada Sukoma Damben gasa akano sbd ba'ayimusu adilici wllh 😭😭

  • @usamatmuazzim847
    @usamatmuazzim847 4 роки тому +3

    Kaiiii wlh babu munafuki irin dan liti matukar hakan zaka jagoranchi harkar dambe toh wlh ko Ina bazaka je ba, kuma ba inda harkar dambe zatachi gaba.

  • @balabilal461
    @balabilal461 4 роки тому +2

    Dan lity yayi son zuciya gaskiya
    Yakamata abawa maitakwasara kisa

  • @akiyayatv2123
    @akiyayatv2123 4 роки тому +2

    Sunana bello akiyaya daga saudiya na kalli dambe wai danliti shene lafari da yahana mai tawkasara kisa to Danliti bai isa yabada ciba tunda ba lafaribane to gurumada Baku da gata akano yakamata kudena bambe akano da zakugane danliti bayasanku akano Allah ya kugane

  • @ahmadmustafah8562
    @ahmadmustafah8562 4 роки тому +2

    Dan liti allah yawatsaka

  • @abubakardanlarai7588
    @abubakardanlarai7588 4 роки тому +2

    Gsky bakayi adanci ba wlh wlh dogo yaci mota bbu adalci

  • @SaniyahuzaSaniyahuza
    @SaniyahuzaSaniyahuza 4 роки тому +2

    Dan liti baka kaunar gurumada chinya ya buga ba kafa ba

  • @muhammadumarmuhammed6308
    @muhammadumarmuhammed6308 4 роки тому +2

    Mutane banda sonzuchiya kuduba abunda dogoyafara yimana baikamata yarike hannun bahagoba yaringa dukansaba kobakuga meyayiba

  • @ahmadmustafah8562
    @ahmadmustafah8562 4 роки тому +2

    Dan liti Mai wahala ne

  • @umarnuhu992
    @umarnuhu992 4 роки тому +2

    Wlh wlh dogo anci ananataee

  • @najeebbilya8063
    @najeebbilya8063 4 роки тому +4

    Dogo ba a Sansa sam a jihar kano maganar gsky wlh yaci mota sai Hassada da nuna wariya

  • @babangidabangis9026
    @babangidabangis9026 4 роки тому +3

    Yan danbe da zasu gane sudaina dan ben gasa wlh sabo danliti muna fikine bayayi musu adalci

  • @usamatmuazzim847
    @usamatmuazzim847 4 роки тому +2

    Wawa kawai ai dogo yanada points miyasa ka yanke wannan hukunchin? Ai satin da yagabata ba kache iya chinya zuwa sama ake dukaba yanzu a ina ne yadake shi din wai haka kawai kabara musu gasar banza munafuki duk abinda kukeyi muna bibiyar ku na karya da gaskiyar da kuke chewa kunayi mtssssswww kai kam kaji haushi wlh dama kowa yasan a kano ba son gurumada akeyi ba

    • @Muryar_Arewa
      @Muryar_Arewa 4 роки тому

      Yi hkr kawai abukina Amma wanan kowa yasan anyi Rashin adilice Yana daya daga cekin abunda yasa nakison Gurumada sbd irin keyayar da ake Nuna Musu kirikiri wllh Amma bkm akwai Allah

    • @usamatmuazzim847
      @usamatmuazzim847 4 роки тому

      Ok ba damuwa dn uwa ana tare
      Kasan mu jinin shehu sakwatawa gaskiya koh kan uban waye ta fada sai mungayshi ita dan bashi abinda zai muna, Amma wanna abun ba adalchi a chiki wlh kuma shi dan litin yajira karshen shi kunya munafukin banza kawai mtsssssswwwww

  • @Muryar_Arewa
    @Muryar_Arewa 4 роки тому +1

    Wanan damben sam ba dambe bani jahilceni kawai aka tsara Nafhimce spots din Jamus basuda kirki wllh

  • @bashariadamubaburalocalgov7254
    @bashariadamubaburalocalgov7254 4 роки тому +1

    Danliti karinkajin tsoron Allah Banda sonkai