Muna godiya sosai me gida sultan Allah ya qara ma wannan Shirin daukaka Kuma Allah ya qara kawo muku basira da Alheri masu yawa ta sanadiyyar wannan film naku ,babu shakka muna Jin dadin Shirin ,yana matuqar qayatar damu. Mun gode sosai.
I always wait for u people to drop this movie thanks a lot I really enjoyed❤😊❤❤❤it every Thursday May Almighty Allah 🙏 continue to bless you? Watching from Abuja
Alhamdulillah mun kammala kallon na wannan satin,Allah ya qara maka basira me gida sultan,Daga cikin abunda na fahimata, 1.Babu shakka Hairana tana cikin tsaka me wuya . 2.Sannan Alamin ya fito ya fada gaskiya . 3.Rauni akan tarbiyar yaran gida . 4.makirchin da kawu ya shirya ,wanda be kyauta ba
Masha Allah alhmadulillah yau dai sone gamu a episode7 watukun na yau dai kam baa cewa koomai saboda abubuwan da suka faru a na yau watukun dama ance tabarmar kunya da hauka akan nadeta duba da irin abinda Mahaifin zahra ya dinga yi na soki burutsu wannan babban darasi ne akan rike gaskiya yanzu da bashi yasa aka shigo gidansu ba to da ba abindaw zaiji aransa amma dake shine kanwa uwar gami duk ya bi ya duburburce kai allah shikyauta.kuma ga wani muhinmu darasi mutum yana da burin kaza amma bakomai yake samu ba saboda wannan abin bazai zamomai alkhairi ba ubanjigi shiyasan dalili allah kara basira maigida sultan.complain dina kuma akan giveaway din da kasaka na wancan satin ina cikin jerin wayanda kace su turo account dinsu amma baka samana ba
Naci arzikin Annabi Muhammadu kumin like
Masha allah barkanmu da shigowa Allah kara basira maigida sultan
Ya Allah yanuna muna wani satin muna tukin massu rayuwa amin anatare iya wuya❤
❤
Muna godiya sosai me gida sultan
Allah ya qara ma wannan Shirin daukaka
Kuma Allah ya qara kawo muku basira da Alheri masu yawa ta sanadiyyar wannan film naku ,babu shakka muna Jin dadin Shirin ,yana matuqar qayatar damu.
Mun gode sosai.
masha allah muna godiya so sai ❤❤
Muna godiya sosai Allah yakara basira
Barkamu dashigowa allah ya Kara basira
Barka
Brk
Gaskiyane wllh akwai lauje cikin cikin Nadi tabbas
😂😂😂😂😂
Gaskiya nidai ande ba'ayiman sound kalan wanda nake so irin wannan ba thank you so much 💓 💗 sultan Allah ya kara lpia
Haba abale ka awreta kaji❤
I always wait for u people to drop this movie thanks a lot I really enjoyed❤😊❤❤❤it every Thursday May Almighty Allah 🙏 continue to bless you? Watching from Abuja
A duniya
BISSIMILLAHIR RAHMANUR RAHIM ZAMUFARA DA SUNAN ALLAH MAI GIRMA
ALLAH KABAMU SA,A
Masha Allah 🎉❤
Ankashe maciji ne ba .a sare kansabah😅😅
Muna Jin dadi shirinku Allah ya Kara sutura da basira ❤❤❤❤❤❤sultan fim 💯💯💯💖💖🌹🌹🙏
Macha allah muna godiya depuis au niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪
Dan France ykk mun gode
Salati goma ga annabi s ❤ a ❤ w ❤
Alhamdulillah mun kammala kallon na wannan satin,Allah ya qara maka basira me gida sultan,Daga cikin abunda na fahimata,
1.Babu shakka Hairana tana cikin tsaka me wuya .
2.Sannan Alamin ya fito ya fada gaskiya .
3.Rauni akan tarbiyar yaran gida .
4.makirchin da kawu ya shirya ,wanda be kyauta ba
Mashallah Allah Yaya sultan gaskiya film kullum Kara kyau yake yi Allah Kara basira gaskiya mun nishadantu a wannan satin Allah sa albarka Yaya sultan
Masha Allah
❤❤❤❤mungode sosai da kawomuna chirye chirye allah yakara basira
Hhhhhhh yayi Allah yakawo arziqi
Masha Allah Allah kara basira from Niger 🇳🇪muna tare daku❤
Masha Allah alhmadulillah yau dai sone gamu a episode7 watukun na yau dai kam baa cewa koomai saboda abubuwan da suka faru a na yau watukun dama ance tabarmar kunya da hauka akan nadeta duba da irin abinda Mahaifin zahra ya dinga yi na soki burutsu wannan babban darasi ne akan rike gaskiya yanzu da bashi yasa aka shigo gidansu ba to da ba abindaw zaiji aransa amma dake shine kanwa uwar gami duk ya bi ya duburburce kai allah shikyauta.kuma ga wani muhinmu darasi mutum yana da burin kaza amma bakomai yake samu ba saboda wannan abin bazai zamomai alkhairi ba ubanjigi shiyasan dalili allah kara basira maigida sultan.complain dina kuma akan giveaway din da kasaka na wancan satin ina cikin jerin wayanda kace su turo account dinsu amma baka samana ba
Muna godiya sosai Allah hikara basira ❤❤❤❤❤❤
Masha Allah Allah yaqara basira megida muna tare da kai
Masha Allah muna godiya soson Allah yakara basira❤❤❤
Keep going sultan
❤❤❤
Wannan satin Kam wanne gasa neh aka saka oga
Toh bari kalla kafin muce wani abu😂😂😂
Gaskiya munjin dadi Allah kara bassira 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
wlh film sai Masha Allah ❤❤
❤❤❤❤Aikinku ❤Yana Kwai incha allah ❤❤❤❤❤
Dan Allah adenasa hairana bacin Rai sultan kana birgeni
Wlh nima bana son ana saka ta damuwa😢
Haushin karii hohohoho🐕😂😂😂
Gaskiya ni har na kusa hairana da Imran su fara soyayya❤
🎉🎉😂❤❤❤❤😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉 masha allah yakayatar sosai
Wow I love sone😂❤❤
Wato zarah ta hada makirci, Akwai qura a episode8, Allah ya qara da daukaka sultan🎉
Amen summa amen
Dan Allah sultan ka dawo gidan sarauta 🙏
Allah y kara basira
Hakane kam❤❤
Merci beaucoup ❤ depuis 🇬🇦
GASKIYA banason ganin hawayen hairana wllh
Thanks 🎉
Masha Allah ❤❤
Allah yaqara basira 🎉❤️🎉❤️🎉
Masha Allah wowed 😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Very very fantastic Sultan
Sultan barka dawarhaka dafatan kawuni lafiya
❤❤❤❤❤ alha ya karamuku basira
Masha allahu allah ya kara basira❤❤
Sultan ya kamata kagayama Hairana cewa kana sonta koda zai zama sanadiyar rasa Aiki ka a gidashi
AA ai kumi a hankali Ake binsa bro
DAMA ance marar GASKIYA ko aruwa gumi yakeyi
Macha Allah ❤❤🎉🎉🎉
Allah karabassira ❤
Masha allah
Macha Allah ❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉
gaskiya wannan film yanasani nishadi
❤❤❤❤ Yaya sultan
Ka iya soyiyya mai Danko
Macha allah fatanallkaeri 🇳🇪❤❤❤❤❤
SONE YA DAU ZAYI SOSAI FAH 😮I LOVE YOU SULTAN FILM FACTORY ❤
Gaskiya wanachiri yayi ❤
Allah karabasira🎉
Dole ne saboda tsarine shirin
Rayhana I love you so much❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Allah Kara basira
❤❤❤❤❤
Wai ku Dan Allah miyasa bazaku daiki shawa rata ba
Adun gayin shi duk sati sau biyu
Allah yataimaka oga #sultan film factory's fatan alkhairi daga sabir Mai mafarkinka
Very nice 👍👍 👍
Hmm wllh yarikice
Masha Allah ❤❤❤❤❤
masah Allahu
muna alfahari dakai
Tofa Al'Amin zai fada hannun wadancan kenan 😂😂
Salut ❤❤❤😊😊😊
Eh
Sultan Drama and Nakowa 😂😂
INSHA ALLAH SAIKUN AURI JUNANKU
Bari Kar Imran ya jika baba
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yakara basira boss sultan
Good job
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah karabasirah
Macha Allah 🥰
Haraka dai Alhaji
Good thanks for your birthday ❤❤🎉🎉❤❤🎉🎉
Masha allah fatan alkayri
Gaskiya innajin dadin film dinnan
depends minister 😂😂😂
So I guess I have to go to the store and get some stuff for the kids and 😮😮😮😮😮
oga sultan film barka da warhk
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Sai maigida ogana sultan yau Rana na ta musamman agareni mussama Indan nakalla sone Yana bada harmashi yau Zan shadariya sosai
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Allah ya kaimu anjima muna jiran shi
❤❤❤❤❤❤❤❤
Kai nifa wllh Magaji burgeni Yake 😂❤
Ni Dan Allah wa xai fada mn sunan waqan wlhi na nema kmar xanyi ya na Rasa 😢😢😢 ni waqar ma tafi mn film din dadi yasin
Basa Yi comple have ce kakata
😂😂 yaya al amin ya shiga a Uku 😂
😂😂😂😂😂😂😂Likeit Masha Allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Saura kiris,
Imrana kam da alamu zai tsinci dami a kala
E.S fa ya kamu wllh 😂😂
Gaskiya Ina jin da wann film nann
Allah yaqarabasira
GASKIYA FA AKWAI CAKWAKIYA