_Bayan Kalaman Shugaban Kasar Niger: Yanzu-Yanzu Saurari Tsokacin Dr Muhd Sani Rijiyar Lemo

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 25

  • @sadikashiru8150
    @sadikashiru8150 Годину тому

    ❤❤❤
    Jazakallaahu khayran ya Sheikh

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 2 години тому

    Allah ya saka da alheri

  • @AbouRaouda
    @AbouRaouda День тому +1

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جزاكم الله خيرا يا شيخنا الجليل الفاضل على هذه النصيحة الغالية

  • @moussachaibou9401
    @moussachaibou9401 День тому +3

    Allah Saka da alkhairi malam mu yan nijar Muna gdy Yan Nigeria Yan uwan mune musamman yan Arewa

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 День тому +2

    Mallam Allah yasa da alkhairi

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji День тому +2

    Allah saka da alkhairi dr

  • @AbassGobirrr
    @AbassGobirrr 20 годин тому +1

    Prof sani umar Allah yasaka da alhairi

  • @dawudabdulkareemshittu1311
    @dawudabdulkareemshittu1311 7 годин тому

    Ya Shaikh! ALLAHU madaukakin sarki ya Kara muku lafiya da tsawon rai domin Ku cigaba da hada kan alumma musulmai a duniya baki dayan ta.
    جزاكم الله عن الإسلام و المسلمين خيرا والله يعصمكم من الناس وكل عيب و شر.

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 23 години тому

    Macha allahou malamou chek amouma wanane chigaba namou yayi magana en nageria dayawa souna qartada chigaba abourahane thany ayi yakamata chima wanane magana kabata cache sayi kawi kagouyi bayane en nageria et vivi lavertte et merci voucoup 🇳🇪

  • @DaouiDindi
    @DaouiDindi День тому +2

    ❤❤❤

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 12 годин тому

    Malaman da suka tallata Tinibu sune suka jawo muna zagi domin sune suka goyama Tinibu baya.Akwai mamaki aga dan Arewa ko dan Nigeria yana kare Tinibu.

  • @mamaneissaka3196
    @mamaneissaka3196 23 години тому +1

    Attaqullah. Malam hattara. Kay ma kayi bincike a kan siyassar Nigeria

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 День тому

  • @djjbril4645
    @djjbril4645 День тому

    Mhhhhhhh

  • @mustaphaibrahim5078
    @mustaphaibrahim5078 23 години тому

    Ku yaninane?

  • @MohammadBashir-v5q
    @MohammadBashir-v5q 20 годин тому

    Maiyasa kuki saurin kafirta mutani da saurin jahilantardasu? Akaramakallah ai ba aiki zakabayatba kai yadachi kafadanana banbacin ? Mukuma in muna da tambaya muyi .

  • @salmansalifou-ty9rs
    @salmansalifou-ty9rs День тому +2

    malamn izala Kun ci kudin tinubu bazaku iya yi mishi magana ba kuyi bincike kan abinda Bana tciani ya fada in gas Kiya ku ce so

    • @drcapino
      @drcapino 22 години тому +3

      Sai Allah ya tashe ku dasu ka bada hujjar sanda suka karba kudi. Sannan shi Tciani annabi ne da baya karya? Gomnatin najeriya ta karyata maganar sa, to sai ya kawo hujja. Don ko a kotun musulunci wanda yayi zargi shi yake kawo hujja, haka ma a kotun democracy. Muna jira.

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 18 годин тому +1

      Masha Allah​@@drcapino

  • @ahmadlawal3726
    @ahmadlawal3726 День тому

    Toh aikuma kuna karantar da ta'addanci, meyasa duk wani Dan ta'adda aduniya Yan izalane Yan uwanku tsinannu kawai

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 19 годин тому

      Uwarka ce yar ta’adda, shege munafuki mushriki dan inyass

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 18 годин тому +1

      Babu cikakken ɗan ta'adda kamar me aƙidar kowa Allah ne Sub hanallah