Rikicin Ahlissunah Shiek Abdullah Mahmud Yayi Murtani Ga Masu Sukar Shiek Kabiru Gombe Da Balalau

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @manirouabdoulaziz8431
    @manirouabdoulaziz8431 6 місяців тому +5

    Wannan gaskiyané,Wanda yatché bahaneba to bayson gaskiya mayneman fitinané.
    Allah karama Dr K.Gombé lafiya.. Amin

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 6 місяців тому

    Allahu Akbar Allah ya yi gaskiya

  • @aliyuabbabaru493
    @aliyuabbabaru493 6 місяців тому +2

    ana maganan yabawa yan bidi'a kana maganan hada karatu kodai bakaji miyafaru bane ka saurari bayanin sosai kafin kace wani abu akai

  • @MoussaTsayabu
    @MoussaTsayabu 6 місяців тому +1

    Allah kabamu albarkache annabin rahama amin amin amin ❤❤❤❤

  • @juriumar5095
    @juriumar5095 6 місяців тому

    Allah ya saka da alkher

  • @ShuaibouSulaiman
    @ShuaibouSulaiman 6 місяців тому

    Dadarika da izzalah kuje kukashe kanku mudai sunnh sak in sha Allah

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537
    @oumaroufaroukelhadjeissou8537 6 місяців тому

    Wallahi ain izala suna bani mamaki kuma akwai renin hankali garesu da rachin kumya da rachin soron allah

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih 6 місяців тому

    Allah ka shiryi Yan Nigeria masu sunan malamai ,masalan talakawa daban kukuma masalanku daban Allah ye shiryeku in ku masu shiriyane in Kuma ku ba masu shiriyane ya Allah ka kawarmanadasu

  • @ibrahimfahad4740
    @ibrahimfahad4740 6 місяців тому +1

    Uwargijiyar ka dai malan. Mu ba ma duba saudiya, bayan hujja muke

  • @MuhammadSaniAbdullahi-xb7tv
    @MuhammadSaniAbdullahi-xb7tv 6 місяців тому

    Makaryaci banza makaryacin yofi ana maganan akan yabon dan bidia da malam kabiru Gombe yayi yana yaba masa kaman da Maula, subhanallah, yaga yanajan charbi amma saisuzo suce mana charbi bidia ne, kuma yaya zaice yana yada alheri mutumin dake yada bidia da shirka na darikanci

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 6 місяців тому

    Masha Allah, Allah yasaka ma d alkairi gaskiya kaburgeni sosai wllh

  • @OussamaBadi-gp1xx
    @OussamaBadi-gp1xx 6 місяців тому

    Gaskiyane malam Sunnah sak Tauhidi sak bidia sam

  • @chikaaa5790
    @chikaaa5790 6 місяців тому +1

    Kai kuji tsoron Allah ku tuna zaku mutu,

  • @suleimanyusuf3833
    @suleimanyusuf3833 6 місяців тому +2

    Kai wallahi na jinjinawa wannan bawan Allah sbd tsage gaskiyarsa da son hadinkan 'yan uwa Musulmi.

    • @MuhammadSaniAbdullahi-xb7tv
      @MuhammadSaniAbdullahi-xb7tv 6 місяців тому

      Baa hadakai da Dan Bidia, abunda zai hada Kan musulmi shine tsayawa Akan kur'ani da sunnah kadai

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 6 місяців тому

    Wallahi sheik Abdallah Mahmud kaji tsoron Allah ba abinda ya faruba kenan ai ana magana ne akan kuranta manir koza da kabiru gombe yayine akeyi Amma ka boye wajan kace wai kawai daga Kabir gombe ya gabatar da manir koza to ai kwarzantashi da yayi da Kuma kiranshi da yayi na cewar zaqaquri Mai gwagwarmaya na daawar shine mukace wannan kuskurene, maganar Kuma kace saudiya itace uwargijiyan musulmi a duniya shima ba gaskiya bane kaji tsoron Allah.

    • @mustaphasurajosurajo6309
      @mustaphasurajosurajo6309 6 місяців тому

      Ku indai inba fahim tarku aka biba to baAbi gaskiya ba. Sabida dr idris ya bata muku tunani kun raina malamai zaku iya zagin kowa amma aikin da m kabiru gombe sukeyiwa sunnah wallahi dr baiyishiba

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 6 місяців тому

      @@mustaphasurajosurajo6309 Dan uwa ya nuna gaskiya baka fahimci yanda alamarin yakeba mufa a babi na adalci Babu inda kaji ance Kabiru gome ba ahlusunna bane ko Kuma baiyi gwagwarmaya akan dabbaka sunna ba bama a Nigeria kadai ba a'a a fadin Africa gaba daya, Babu Wanda yake ja da wannan Amman Kuma ba shi zaisa in yayi kuskure ba a sa ido ba'a yi mishi gyara ba.kai ko sahabban manzon Allah SAW suna kuskure kuma ana musu gyara balle Kabiru gome Ni Ina mamaki wannan maganar naka da kace wai Dr. Idris ya wanke mana kwakwalwa ya koya mana rashin kunya, a wannan qadiyar bakayima Dr. Idris adalci ba. In ana maganar sunnan manzon Allah SAW baka kebe wani malami ka bar wani malami, Wanda ya dace a sunna Muna tare Wanda Kuma yayi kuskure to sai a gyara mishi ba tare da cin mutunciba. In har don Allah muke wannan sunnan ba don Neman suna ko fariyaba ai ya kamata ku yarda Kabir gombe yayi kuskure. Shifa wannan malamin cewa yayi fa ko kabiru gombe yayi kuskure Bai kamata a fada mishi magana ba balle ma Bai yi kuskure ba daga kawai ya gabatar da malamin darika, haka fa yace shi yasa nace yaji tsoron Allah. Sunna ba'a yi ta don a burge mutane ko don ayi fariya don Allah akeyi, shiyasa in mutum yaji haushi to saidai yayi hakuri amma fa baza' mu gajiya ba duk inda mukaga kuskure ko akan kowa ne zamu fada Kuma wannan shine tarbiyyan musulunci, Allah yasa mu gane, Amin..

  • @ibrahimfahad4740
    @ibrahimfahad4740 6 місяців тому +1

    Kai daine lalacacen ahlusunna. Allah ya raba mu da tunani irin naku. Kenan kai a ganin ka ba kuskure bane? To ka koma tariqa mana indai kana ganin duka daya muke

  • @aliyuabbabaru493
    @aliyuabbabaru493 6 місяців тому

    ba hada karatu bane laifin yawa yan bidia shine laifin

  • @ShuaibouSulaiman
    @ShuaibouSulaiman 6 місяців тому

    Baa hadaka da danbidia

  • @BabayoZubairu-ff9kv
    @BabayoZubairu-ff9kv 6 місяців тому

    Malami na magana, masu amsa sunan malamai ku saurara kuje

  • @NazirKhalid-q9x
    @NazirKhalid-q9x 6 місяців тому

    Walahi malan duk mutunan kirki zaibirgeshi

  • @manirouabdoulaziz8431
    @manirouabdoulaziz8431 6 місяців тому

    Way inada Yamaha,chin chineman zaman lafiya,da Dan bidiâ haramné?
    Wallahi kyewtatawar annabiné da zaton kwarey wa kafuray yasa dayawa sukachiga musulumci.
    Abinda Kabirou gombé yayi wallahi atawfahimta yayi,kouma najidadin wannan hadinkay.

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 6 місяців тому

    Kamilu da baffa da alkasim da ku yake saboda baku da albarka