Allah sarki wllhi tabani tausayi sosai, y rabb ka amshi adduar mahaifiya ga 'ya'yanta Allah domin alfarmar annabinka, masoyinka, Allah ka shiryamata shi
Nana fiddausi kada ku wani shagaltu da cewa akwoi wata kungi a Nigeria wai ita boko haram Wannan wani yaudara ne da aka bullo mana da ita kasar mu domin kwoshe mana Arzikin kasa Da kuma kashe Al'ummam Idan kika lura zakiga duk a kasashen musulmai ake kirkiran yan ta'adda Boko haram Nigeria Da'ish Iraq Isis siriya Taliban afganistan Kuma idan kika lura zakiga duk haka ake kashe alummar kasashen nam badan komai ba sai dan musulunci
Allah tsinewa wannan da naki ya nuna mana karshen su amen
AMEN
Allah sarki wllhi tabani tausayi sosai, y rabb ka amshi adduar mahaifiya ga 'ya'yanta Allah domin alfarmar annabinka, masoyinka, Allah ka shiryamata shi
Shine kawai Mafita zainab
امين
Nana fiddausi kada ku wani shagaltu da cewa akwoi wata kungi a Nigeria wai ita boko haram
Wannan wani yaudara ne da aka bullo mana da ita kasar mu domin kwoshe mana Arzikin kasa
Da kuma kashe Al'ummam
Idan kika lura zakiga duk a kasashen musulmai ake kirkiran yan ta'adda
Boko haram Nigeria
Da'ish Iraq
Isis siriya
Taliban afganistan
Kuma idan kika lura zakiga duk haka ake kashe alummar kasashen nam badan komai ba sai dan musulunci
Tanada tausai don babu uwa dakeson ta haifi mugun da
Binta Muhammad Aliyu hkane
Kin haifi musiba yake babar shekau
Allah ya kare musulmai a duk inda suke, kuma muna tare da Allah kuma shi zai kaho dauki mun tura lamarin zuwa ga ubangiji
gAllah yakaremu daga sharrin shedan
Kunga illa almajiranci,yazaiyi tarbiyar ki tunda kinba duniya shi dasunan yanemo karatu,yaje Allah yahadashi da mugaye sun juyamashi da tunani
Wlh Allah ya kyauta
Ai yanzu shugabannin Nigeria sune boko haram kece bakisaniba
Allah yakare musulmi aduk inda suke aduniya
Ya allah kakawomana karshin shekau da yan uwansa ameen
AMEN
Allah yakare al umar musumai damu baki daya
Allah Akbar. Allah ya kara tsare ku.
Lallai ta Haifi masifa, Allah ka bamu yaya nagari Amin
Allah ya tsare
Elizabeth Adamu Amin
Is very risky, ooooo,I can't stop crying.Allah ya kawo sauki,
Ameen. U ought to stop crying bcoz it won't give u wat u want.
Allah sarki uwa kiyi hakuri kitayimashi adu,a, adu,ar uwamashice Allah kaganar dashi
Alimakaho
Gsky muma yan barno munga namu jarabawar haryanzu munakai Allah ubangiji yasasautamana wannn ba lain Alfarmar annabi da al Qur ani
Ameen Rukayya
@@musaadamyuseef9718 ngode
@@antyrukyuwarmarayu1615 Xamu Iya Chatting Instagram?
Chatting
@@antyrukyuwarmarayu1615 Ehhh Ko Baki yin chatting
Kinhaifo Mana masifa Allah wasan wannan haihuwa taki
Dahaihuwar shekau gwara haifar jakuna dari uku
Kunturashi almajirci bakusan cinsaba bakusan shansaba jashili sai kashe mutane yakeyi kidahumi
Kai jahili ne ko
@@zakariyyaabubakar2519 kaidan boko haramneko
Zakashiga hannun sojoji in Allah yayarda
Allah sarki
Kai ma Allah zaikamaka shekau kajira karshenka kagani
Ya Allah muna tawassali agareka Allah kajikan Al ummar annabi muhammadu
Ameen ya Allah.
Amin
'y'......h...'''k
N
Allah yakawo mn karshen wnn masifar
Ameen s ameen
Allah ya shirya yakuma Kare musulmai da musulunci ameeen
Kin haifawa yan najeria masifa Allah ya kare mu daga sharrin danki jahili mara imani
Allah ya gafarta mana
AMEN
Allha ya
Allah yakahu mana kashir wanka masiba ameen
Amen suma amen
Allah nesanta mu dashi
Amen
Kin aifawa duniya bala,i mama
Kasani itama ba itatabawakantaba Latina Allah neyabata shikuma Allah yaganardashi itama badasan rantayakeyiba
Allah kawo mana sauki ya allah
AMEN suma amen
Ya allah kakawo mana kashen wannan bala'i
Amine
AMEN
Wace tarbiya? Kin dou Dan ki kin bawa duniya ta tarbar maki shi ,kin gani ? Duniya ta doukoshi kuma Allah zai hukunta ki don hakan
Allah kataimakama musulmai ya Allah kadaukaka musulmi ya Allah kakaskata da kahurai
😢
Allah yakaremu da sharrisa
Amen
Ameen thumma Ameen
Allah ya isa wlh bamu yafe ba data haifo mana mugun iri wlh kuma
Sai Hkr Fatima Allah Xai Saka
fatima ummi abdullah haka Allah yanufa kar kigalaifin uwar sa ?
fatima ummi abdullah Allah dai ya shir yeshi
@@jauroisa5553 Ozzy
Allah sarki kowa da hanyar cin abincinsa
Allah sarki Allah ya temaka yarufa Asiri ya kawo karshin boko haram AMIN ya rabbi
Kai amma Albasa batai halin ruwaba wlh kaji kunya
Allah yayimana maganinsu
Amen suma amen
M
J
Hum Allah kyauta karshenmu Amin
AMEN YA ALLAH
Allah ya kyauta
Ameen. Ruqi
Salisu umar salisu
Allah yakyauta
Na tausaya maki
Sadiya how you de
@@kabirugarbamuhammad5301 I'm fyn kabir thank
AA aminu abubakar
Dama kaî shekaou cheguéne mara uba shekaou katchi ouwaka dan falmata mara ouba
Ina Lilah waina ileh
Sexfilm
allah ya kyauta
Kun turashi almajiranci kun sakarwa duniya tarbiyan sa gashi yanxu ya zaman ma mutane damuwa
Bazasu temakaba sesunzama yana.da sekuma sufara kasarsu
Allah ya kiyaye
Wx
Yazoo coup dans combien coucou miaou donner à coco taux commander mini Allah Allah
Kunga illar almajiranci
Karyan banza waima macece ke magana ban kawai jacan kawai jaka kune kukeso kubatawa mutane tunani
Allah yasauwake yakawo karshen wannan masifar
Ruhula
Sunusi
Sunusishareefahlan
Zaria
Tf
Allah ubangiji ya yiwa shekau abinda yayi wa jama,a Allah yasaka mana
😢
Allah ya kyauta
Allah kah shirya
Allah ya kiyaye
Allah yatoni asirinku
Allah shi kyauta
Allah ya kyauta