I always underate hausa UA-cam channels. But this one is top-notch... You did it best. The sound, the explanation the fast pace and the editing are on point.
Aslm. Kunyi qoqari sosai, amma a wajen mutuwar sa ne kukayi kuskure, sbd ba kashe kansa yayi ba,yayi hijira ne zuwa duniyar agata,inda ya nemi tsira ta hanyar tafiya a cikn lokaci, ko ya tsira da rayuwar sa, ngd
I always underate hausa UA-cam channels. But this one is top-notch... You did it best.
The sound, the explanation the fast pace and the editing are on point.
Thank you so much for these encouraging words and am glad u like it.🎉
Am sure, you will also fall in love with TCR Hausa. www.youtube.com/@TCRHausa.
They are new, but doing extremely well too.
I love both channels
@@labaranalajabi Dan uwa munji Ka Shi rufa
@@yaanayn6033 ansamu tangarda amma muna iya kokari, video nan tafe ngde.
@@labaranalajabi bada muwa ai
Wlh wannan yafi alaq, Da izzarso 🤩 kuddus to you. Waiting for the next one.
THANK U
Masha'allah Allah yaqara basira da daukaka
Aameen ameen ngd
Allah yakawo mana madadinsa a arewa ya rabbi alfamar mazon allah sallahu alehi wassalam
Kiji choron Allah
Dan allah ka cigaba da kawo irin labaran nan plss 🙏
Tohm insha Allah
Gaskia kai legend ko sau nawa nakalla baya isata kayi kokari wajen tsara labarin
masha allah hka nkeso, ina godia sosai.
Nice masha Allah can't wait for the next❤
Thank you president.
Nice video
Thanks
Macha allah
Share video
Masha Allah ❤❤❤❤ Abin ya Burgeni 🎉🎉🎉
Thank you
dan Allah nagaba🎉🎉
danna kararawa domin samun sabon videon mu me zuwa, zaka iya duba yaushe zezo idan kakalli banner ta channel namu. ngd muhammad.
Sabon video gobe inshallah.
MASHA ALLAH
Thanks
Gaskiya ina jin daɗin labarin nan
Mashallah thanks
I really like your content is very exciting keep it up 👍
Thank u and glade u liked it.
Premier commentaire ❤❤❤❤
thank you moubarak, looking forward bringing astonishing contents more than that. share it
HKANE
Thank you m'y ❤
❤️
*Correction - Anti Semitism not Anti Sitism. Nunawa Yahudawa kabilanci.
Allah Kara lafiya
Ameen abasiya ngd.
Ya Allah kahada yahudu dawa da Hitler da yafi nabaya da yawuce
Hhmm
Wannanba addu'ah bace mai kyau, ai ba dukansu bane na banza
Wlh labaran ka sauna birgeni sosaï mussamman iran waddanan nagode ❤❤❤❤
Ngde mbk
Allah ya kara basira adinga kawo muna irin wadannan
Ameen ameen inshallah
Best
"Allah kyauta mana dai!!
Ba rabo da gwani bah!?samun kamar sa shine pama"
Kayi kokari sosai yan gyare gyare basu dayawa 🙏
Am happy to hear this history in my life
Na kalli duk vidéo yinka kuma naji dadinsu🎉🎉🎉🎉
Toh Ina godia sosai, Zaka Iya Duba Bana Dake channel NAMU Domin ganin yaushe Sabon video zaizo. Sannan karkamanta kayi share. Ngd sosai Kuma Muna tare🤛 maizamani.
Merci 🎉
De rien
I always enjoyed your contents, keep it up man
Great to hear that. Thank you very much Sadiq.
I also like this history
Jarumi ba. Allah ya kara mana ire-iren su
Allah ya kara hazaka, fikira da basira 🤝
Ameen ameen ngd
Kayyasa 😮😮😮
😄😄
😢dama yakarar dasu
good
Thanks
👍👍👍
Well organized
Thanks a lot
Ya sallam
Gwanda da yakashe yahudawa gasu suma suna kashe wasu a gaza😢
Tnx❤❤❤❤
You're welcome! I'm glad you enjoyed the video!
Masha Allah
thank you.
Wow
Masha Allah
Macha allah ❤❤😢🤲
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
S.a.w ameen
Ameen summa ameen s a w
I really appreciate the expiation of this channel🙏
Mashallah thank you.
Gaskia muna kasuwa sosai a taimaka a kawo mana labarin mariganyi Gen Sani Abacha
Kaiiii
good❤❤❤❤
Thank you
Masha Allah ❤❤❤
Zaiyi bayani kuwa. Gobe akiyama
Ina jin dadin labarannan, Allah ya taimaka
ameen, abokina
❤❤❤
I like this story
thank u
❤❤❤ very good
Thank you! Cheers!
Good 👍
Thanks
Allah kara basirah
amin amin thnks
Very nice
Thank u alibaba
3:13 @@labaranalajabi
Aslm. Kunyi qoqari sosai, amma a wajen mutuwar sa ne kukayi kuskure, sbd ba kashe kansa yayi ba,yayi hijira ne zuwa duniyar agata,inda ya nemi tsira ta hanyar tafiya a cikn lokaci, ko ya tsira da rayuwar sa, ngd
anya kuwa, narattion din mutuwar hitler yana dayawa amma wanda yafi karfi shine wanda yakashe kanshi ta hanyar suicide da bindiga.
Sun fika gaskiya Malam
Very good ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Thank you! 😊
Labarin yakaramin wani ilimi Abunda dabansaniba
Mashallah
Gasky Kai legend ka iya bada labarin
ina godia
Allah ya kyauta
Good❤
Wldie
Mounagodiya
Ngd nma
Allah ya kare 😢
Amma gaskiya you really try keep it up 😅😅
thanks man
Dama yanzu asamu irinsa yaita kashe yahudawa wllh
❤
Thanks
Nice
Thanks
Ina ma ace Za a Samu irinsa a wnnn Zamanin
lalai
Aikokokabaribaidamuba iji Allah daiskane
Toh
Inda zansamu mulkin Nigeria 🇳🇬 da sai na shafe tarihin hitla yazama tarihina ne a sama hitla ai ba abinda yayi .😖😖😖😖😖
hhmmm
Good
Thanks
Thank you
You're welcome
Thanks
ngd nma
Now I understand literally cause of Great Depression thanks for this
Thanks man
Yayi dede
A facebook naci karo da gajeren bidiyon hakan yasa na biyo ka UA-cam dan jin ƙarshen labarin Masha Allah labarin ya ƙayatar kuma ya yi ma'ana.
Toh mashallah ingodia Adam.
Muna son sabon labari fa
yana nan tafe insha allah
Masha Allah
Moustapha ❤❤❤❤
Ngd
😊
Garzon yan ci kenen!
👏👏
😮😮😮😮 Allaha
ya birgeni sosai
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Yes
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Mun gode matuqa.
Very interesting
Thank you Taiwo.
Allah ya biya aiki yana kyau kuma yana kan kara yin kyau megida😆
matukar godia sir, much respect
Kai tab innalillahi wainnailairajiun
Hhmm
😢😢
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Amma duk da haka wai musulmi suke ƙira da "ɗan ta'adda" alhali wannan sunan sune suka fi cancanta a ƙirasu da shi
Hn
🎉
Hmmm 🤔
❤
Thank you
Good
Thanks