It depends on which cancer it is. If caught early, some can be cured completely like thyroid cancer. Others kuma Kaman pancreatic cancer ba a iya curing dinsu gaskia
Ah ah Wannan kayi drawing conclusions dinka neh kawai. 1 CT scan will not give you cancer please. You need multiple. Kuma Wannan ma risk neh yake karawa
Amin..may ALLAH increase your knowledge
Dr maryam gaskiyake mutumiyar kirkiche wlh allah biyaki da alkairi da mijinagari Ameen yahayyu yaqayyum 🤲
Thanks you very much,Dr.maryam
Macha Allah ya kara ilimi minene uclsa minene alamunta
Jazakillahu Khair Dr
Aslm dacter Allah kara basira Dan Allah INA son mgn da ke please saboda INA bukatar shawarwarin Ku likitoci INA Mara lfy
Jaza kalla doctor
Allah ya saka miki da alkhairi, Dan Allah basir mai tsiro wai shima cancer ne ? Nagode Allah ya kara miki fasaha da lafiya
Jazaakumullah Kayran
Jazakallahu khairan (RIP Mama. She died with Brest cancer due excessive use of drugs ulcer)😭😭😭
We keep giving us education about our health. 🙏🙏🙏
Muna godiya sosai dacter
Thanks 🙏 Dr
Jazakumullah Khair dr.
Inayinki Dr maryam ❤
First comment
Allah ya qara basira da daukaka
Amin ya Allah. Thank you
Barka da safiya doctor dan miye illar wiwi a jikin dan adam
Allah Yaƙara Mana irinku Dr Maryam
Dr Allah yakara Miki lafiya da Fasaha
Aslm dr.maryam Dan Allah Ina da tambaya kamar ni yanxu haka inada Mai fama da blood cancer wani irin abinci xataci ko ta sha donim samun lfyar ta
Allah yataimaka dr
Dr maryam tambaya na Itace menene illar shin goro wato (cola noat ko better cola
Allah yabiyaki dagidan aljanna
Please dr ayi mana bayani yaushe ne mace take release egg like after how many days of ovulation period
Pls could also be doing English versions
God bless you
Dr Maryam My question is, can it be cured completely? Without reoccurring again?
It depends on which cancer it is. If caught early, some can be cured completely like thyroid cancer. Others kuma Kaman pancreatic cancer ba a iya curing dinsu gaskia
@@DrMaryamAhmedAlmustapha nagode sosai Allah ya yi miki Albarka
Slm
So CT Scan cause cancer, why the hell are Dr. recommending this imaging modality
So duk wanda aka yi wa CT Scan zai kamu da Cancer kenan
Ah ah Wannan kayi drawing conclusions dinka neh kawai. 1 CT scan will not give you cancer please. You need multiple. Kuma Wannan ma risk neh yake karawa
In ba a maka CT din ba you might die because of sth else ai that the CT scan would have picked up
Aslm dr.maryam Dan Allah Ina da tambaya kamar ni yanxu haka inada Mai fama da blood cancer wani irin abinci xataci ko ta sha donim samun lfyar ta