Lallai Babu wadda ya san yahudawa sama da Musulmi Idan aka zo batun yaƙi da Yahudawa Duk Musulmi mai hankali kawai Addinin Allah ya kamata ya Tuna ba saɓanin dake tsakanin Musulmi ba
Tarihin kisa koina don addini ko mulki. Me anfaninta? Indan kowa zai bi rayuwa da koyarwan Annabi da Almasihu Isa baza a yi kisa ko yaki ba tsakanin mutani ko kasashen duniya ba!
wannan maganan malam hate speech ne. Kana nufin abin d hitler yayiwa yahudawa ya dace? kana nufi aikin Allah yayi koko mai. kuma Hitler tilasta masa akayi kamin yayi saranda. Adinga bincike da kyau kafin ayi magana.
Gaskiya ne malam
HAFIZAHULLAH ❤️❤️❤️
Masha allah malam Allah yamaka albarka
Matsiyata. Allah kara tozar tasu Duniya da Lahira
Allah yasa da Alkhairi duniya da lahira ameen
Karya ne Ma yan Allah bai kaahe yahudawa ba a Madina karyar mallam zurke ne.
Allah ya saka
Maganganun da ya kamata Malamai su yi kenan a wannan yanayin da ake ciki ba sukar wadanda ya bayyana suna yakar wadannan azzaluman ba.
Gaskiya basa kyauta wa a ta sa musulmi a gaba mun waye fa ta ya wanda yayi imani da Allah da manzanninsa ta ya za a kira shi kafuri ko a kafurta shi
Gaskiyane Shek hakasuke
5:00 wannan ba gaskiya bane 😂
Hummmmm Allah zey mana magani su
Wai Dan izala ne ke gaya mana su waye yahudawa wadanda yawanci litattafan Mazhabar yahhdawa ne suka rubuta.
Wannan Ruwayar nacewa Annabi yakarkashe Mazajensu akwai Ayar Tambaya.
nima bayarda dashi ba.
Ka kawo ruwayar naka tunda ka fishi ilimi. Allah yayi mana tsari da Irinku duniya da Lahira. Ameen
Lallai Babu wadda ya san yahudawa sama da Musulmi
Idan aka zo batun yaƙi da Yahudawa Duk Musulmi mai hankali kawai Addinin Allah ya kamata ya Tuna ba saɓanin dake tsakanin Musulmi ba
Ba wani daedline da Annabi ya basu Annabi yayi masu hukunci ne da abin ke cikin litattafansu kuma umurnin ubangiji ne.
Wai wannan malamin dan izala kuwa ?
Naji yayi yagama bai zagi shi'a ba
Tarihin kisa koina don addini ko mulki. Me anfaninta?
Indan kowa zai bi rayuwa da koyarwan Annabi da Almasihu Isa baza a yi kisa ko yaki ba tsakanin mutani ko kasashen duniya ba!
Malan mun godé
wannan maganan malam hate speech ne. Kana nufin abin d hitler yayiwa yahudawa ya dace? kana nufi aikin Allah yayi koko mai. kuma Hitler tilasta masa akayi kamin yayi saranda. Adinga bincike da kyau kafin ayi magana.
Kai wannan Wani irin zindiki ne. Malami yana magana kana karyatashi…. Bazakiyi karshe mai kyau ba
Matsiyatane na gaske
HAFIZAHULLAH ❤❤❤