Wayyo da' da dukiya na kowa ne, Ordinary yana cewa Hamdiya nace Allah sarki Hamdiya yar' Baba sai naji tace naam Daddy. Allahu Akbar. Allah ya baku lads duniya da lahira Hakane zancenka wallahi idan miji ya raina mata haka yara suke yiwa uwa musamman maza cikinsu
Wannan gidan Radio nah Brekete family Allah yakare mana shi daga sharrin makirai da Yan Hassada da munafukai da azzalumai Ku Kuma ma'aika na Brekete family Allah yakare mana ku Allah yawake muku zuciyoyinku bakidaya. Mai girma ordinary prisesdan Ahmad Isah Allah ya sakawa iyayanka da gidan Aljannah fiddausy Allah. Ya karawa Hajiya lafia da Nisan kwana 🫡💯
Baba ordinary. Da gaske anyi wa Annabi(SAW) asiri kuma ya kama shi as a lesson for us to learn how to ask Allah to protect us using Quran and duas. Da aka mishi asiri , Ya karanta falaq and Nas sai Allah ya bashi lafiya. Amma in the sunnah we learn that Madi yawan asiri qarya che. Allah shine masanin komai. Allah ya qara daukaku yan Brekete family. Amin ya rabbi
Hahahaha hahahaha 😂😂 wayyo cikina
Good morning giiiii
Dan hajiya ina ordinary president 🤔🤔
Slm dan hajiya ya aiki
Allah ya taimaka
Aslm
❤l❤o❤v❤e
Allah yasa ka gama lafiya sir
Allah ya samu chikin aljannah firdaus 🫠
Wayyo da' da dukiya na kowa ne, Ordinary yana cewa Hamdiya nace Allah sarki Hamdiya yar' Baba sai naji tace naam Daddy. Allahu Akbar. Allah ya baku lads duniya da lahira
Hakane zancenka wallahi idan miji ya raina mata haka yara suke yiwa uwa musamman maza cikinsu
Wannan gidan Radio nah Brekete family Allah yakare mana shi daga sharrin makirai da Yan Hassada da munafukai da azzalumai Ku Kuma ma'aika na Brekete family Allah yakare mana ku Allah yawake muku zuciyoyinku bakidaya.
Mai girma ordinary prisesdan Ahmad Isah Allah ya sakawa iyayanka da gidan Aljannah fiddausy Allah. Ya karawa Hajiya lafia da Nisan kwana 🫡💯
Slm barka da marece ya. Aiki
Allah will bless you ordinary president 🙏🎉
Allah wadaran shuwagabanninmu nah Nigeria basu da tsayawa akan hakin Yan Nigeria a kasashan Duniya
Allah ya kara maka lfy my ordinary president
Baba ordinary. Da gaske anyi wa Annabi(SAW) asiri kuma ya kama shi as a lesson for us to learn how to ask Allah to protect us using Quran and duas. Da aka mishi asiri , Ya karanta falaq and Nas sai Allah ya bashi lafiya. Amma in the sunnah we learn that Madi yawan asiri qarya che.
Allah shine masanin komai.
Allah ya qara daukaku yan Brekete family. Amin ya rabbi
Perfectly said. May Allah forgive our shortcomings and multiply his blessings on our Rasul, (SallaLahu AlaiHi Wassalam)
I love you too 😘 hamdiya
Malam Adamu Gaskiyah yaphatamin rai mutumin banza 😣😣
❤❤❤❤❤❤🎉
Allah ya bada lada amma shekarun musulunci sun wuce Mlm Dan' Hajiya
Wannan new year watanni gunki ne. Astagfirul-lah
Wanan yayi Kew sosai ma Allah ya 🙏 Kara labia ya Samuel a alljanah firdaus Allah ya Maka all Arkansas ordinary president 😊❤allah ya Kara albarkah
Baban dan iska walahi allah bana son shi 😡😡
Wannan janhakali Dan hajia gaskiya kafada allah ya sa mudace ina gay da ordinary
Kayikokari
Aslm❤❤❤❤
Kai amma wannan Gaskiyah babban Dan iska neh 😡😡😡
Sosai ma😡😡🤬
Kai Kai
Itama da laifinta