@@Mamuodee saboda dai yaki bin umarnin iyayen sa duk wani Dan albarka Yana hakura da abunda yake so saboda Kar iyayen shi suyi fushi da shi infact ba kallon talaucin su nake ba Dana so a sake ta. people are always judging tsakanin masu kudi da talakawa Allah dai ya sawake maki and also judging people akan abunda Basu San Dalilin daya sa suka fada wani Abu ba
Kai Alhmdullh me shadda Allah ya kara basira dakai da wnada suka baka hadin gwiwa Allah yasaka muku da gidan aljannah firdausi Allah ya yafemuku kura kiranku bantaba ganin fm din da naji dadinsa ba a karshe wlh nai kuka daga karshe nai murna kai maishadda ilove u Allah yasa zaka ga commet dina ko murmushi kai from najeria kano state hotoro❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉💃💃💃💃
Kai bana son irin me halin Fa'izar nan da uwarta sbd kwadayin abin duniya da tsanar talaka kuyi kisan kai zaku ansa a gaban Allah masu hali irin naku Masu saurata d/s ku, ku sani arzikin talaka kuke ci na biyan harajin kuna zaune kawai bakwa komai ana biyanku da gumin talaka bawan Allah amma kuna kyamarmu Ko a lahira inde talaka ya bi Allah da Manzo SAW sai ya riga mekudi shiga Aljannah Allah yana son talaka
Wayyo Allah bello da bintu, gamu nan duk gidan mu bbu Wanda baiyi hawaye b wallahi hada mamar mu😭, baban mu ne kadai baiyi kuka b yau akan gidan sarauta, maishadda Allah ya karo basira Muna nan Muna Jiran season 4 insha Allahu 😊
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Masha Allah.Allah ya Karawa annabi muhammadu Rasulullah sallallahuh alaihin wasallam daraja
Sal'lallahu Alai'hi wasallam 🙏🙏
Sallallahu alaihi wasallam
Amine ya hayou ya kayimi
Amen
Allah kabarmu da soyayyar annabi muhamadu SAW ❤
Allah yaqaramana soyayyar annabi Muhammadu s. a. w.
Amine ya hayyu ya kayyum
S a w ❤❤
Sallallahu alaihi Wasallama
Amin yaa Hayyu ya qayyum
Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w ❤❤
Sallallahu alaihi wasallam
S a w amine ya hayyu ya kayyum
S a w amine ya hayyu ya kayyum
@@MubarakMutaka-d2k Ameen ya allah 🥰🥰
Sallallahu alaihi wasallam 💜
Gidan Sarauta, is the best Hausa series so far, the Director is really a genius.
Directed by the king 👑 Ali Nuhu❤❤❤❤
for whre😂😂
Nop, Garwashi is the best
Ba maganar auren majidadi kenan, wallahi Har nayi kuka lokachin da yacema sarki ya saki Bintu
Kaidai bari wlh saida gabana ya fadi
This is the best episode of the season, deserve an award
Masha Allah watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
God bless Nigeria 🇳🇬🤲🙏
Macha hallah❤❤❤❤❤❤❤❤
😊😊😊
Gidan sarauta is best one in the series thank you
I have watched this episode countless times, ma shaa Allah!
Allah yakarawa Annabi daraja
Masha Allah, Allah abin gdy Allah yakaimu cikin masu Rai an cikin shirin na gaba🤲🤲🤲
Ameen ya rabbi
Ameen ya Allah 🙏 ❤️
❤ Allah KABARMU DA SAN ANNABI S A. W❤
Amen
Watching Live From Karachi, Pakistan 🇵🇰🇵🇰
Masha allah now I'm in karachi
Ya Allah ka kara wa Annabi Muhammad daraja dukkan nà Annabi Yace Amin ✅
S..A..W
Hello
How is working
Ameen ya hayyu ya kayyum 🎉
S a w amine ya allah
SSalati goma ga annabi s ❤ a ❤ w ❤🤲🤲🤲🤲🤲👌👌👌👌🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
S.A.W ❤❤
S a W 🙏🙏🙏💘💖
Agreed @maishadda you are true the king of Hausa Box office, ba wani series me sarqaqiya kamar Gidan Sarauta 🎉🎉🎉🎉🎉
Celebration na sakin bintu rengen rengengen😂🎉❤
🤣🤣🤣🤣
Wannan lamari yayimin dadi🎉
😢😢
😂😂😂😂wlh
😂😍💘💖❤
To all behind this giant series Jazakallahu khairan Nagode lessons well learned❤❤❤
good morning and thanks again and have an awesome weekend and thank ❤❤
MASHA ALLAH watching you from USA 🇺🇸🇺🇸
PLEASE 🙏 DON'T KEEP LONG FOR THE NEXT SEASON
Don Allah
I love the movie and a kudos to the director... Up bello
Allah ya Kara basira GA duk mashirya wan Nan film I really enjoy this season tears full my eyes this evening I really enjoy the movie
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍👍
❤❤❤❤❤❤
Nice one... kudos to the entire Crew... well done Maishadda..
Masha Allah.Allah ya Karawa annabi muhammadu Rasuluh sallahah alaihin wasallam daraja ☝🏻🤲👍🏻🤝🏻📿
Masha Allah maishadda najima banga firm kamar gaskeba irin gidan sarauta dama bancika kallon hausa firm ba amma 🎉
اللهم صلي على محمد وآل على محمد كما صليت على ابراهيم انك حميد مجيد ❤❤
Allah y karama Annabi Daraja, duk na annabi yay comment da ameeen
Ameen ya rabb
Allah ta.ala kamin Arzikin Ziyarar shugabaﷺ a garin Madina acikin lokaci gan girman Annabiﷺ
Sallallahu alaihi wasallam 💜
Amine
Ameen summa Ameen muma haka
Amin ya rabbi
SAW
Wallahi Saida rabuwan bintu da prince bello yasani kuka
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai ❤❤❤❤❤
Best episode ever
Soyayya na gaskiya baya shudewa har abada 🎉
Kanaso kace wanga bana gaskiya bane?
Masha allah alhamdulillah amma gaskiya bashir mai shadda wlh baka kwauta wamabiyan film din ka yanzu gidan sarauta shikenan wlh baji dadin hakanba 😢😢
AI yayi kokari komi yayi farko zanyi karshe kuma haka yafi Dadi
I really cried on this episode ma Sha Allah can't wait for the next episode 😢
Abubakar Bashir maisahadda muna godiya Munji dadi Munji dadi anyi abunda ya Dace film yayi Allah isa na gaba yafi na yanzu
Allah sarki Allah yasa karku dade kudawo dawuri❤
😭😭😭😭 Allah sarki bintu soyayyar gaskiya bata taba yankewa
Allah yaqara basira
Amma wannan karan muntayiki kuka
@@AishaAbubakar-he4lk Hhhmm really ta faru dae ta faru hjyaa aesha 😂😂🤣🤣
Sosai ma kuwa
Allah ko 😂😂😂😂abin kamar da gaske
😢😢
Allah yakara basira me shadda gaskiya film yayi kyau yayi maana❤❤❤❤❤
Allah ya rabamu ya irin Faiza mai bakin Hali
Allah sarki bintu kai ya Allah yarabamu da talauci😢
Ameeeen 🤲🏼
Inda Dan talauci ne are tun farko baza su yarada muazzam ya aureta ba abinda bintu tayi dolle dangin Bello su tsane ta
Kuma bayyadda za ayi su sota
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH watching from Ghana and it was a wow Masha ALLAH very educative . Ayi koo NIGERIA 🎉
Godiya ta tabbata ga Allah madau kakin sarki 🩷
Ba Karamin dadadin film din naji ba yau saboda an saki bintu 🎉 Alhamdulillah 🎉🎉
Toh fã ke dadi kikaji ma kenan, wasu na kuka ke kuma na dariya
Agaskiya kaima nan bakayi fahintaba
Arr 😏😏
Sabida an walaqanta yan talakawa shine kke Jin dadi sannu yar gdan fir’auna masu dukiya 💔🤧😂
@@Mamuodee saboda dai yaki bin umarnin iyayen sa duk wani Dan albarka Yana hakura da abunda yake so saboda Kar iyayen shi suyi fushi da shi infact ba kallon talaucin su nake ba Dana so a sake ta. people are always judging tsakanin masu kudi da talakawa Allah dai ya sawake maki and also judging people akan abunda Basu San Dalilin daya sa suka fada wani Abu ba
Gaskiya Kam yai kyau Allah yakara daukaka
😢😢😢😢agaskiya mukammu munjijiki asouyannan bello kaiya soyeyya❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Eindehaka so zuciya sarakayi yaki yayiyawa sarauta batayiba allha yabari soyaya ❤❤❤
Geskiya best episode ever 😢😢😢, so emotional, Bello and mai Martaba, like d love of father and son, I so much love it maa shaa Allah ❤❤😊❤
Masha Allah gaskiya film dinnan yayi sosai wallahi thanks❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Kaiii Amma gaskiya abinnan yadauki hankalina Allah yakara basira 🙏 najidadin wannan shirifa munajiran nagaba 👍👍👍👍♥️
Heart broken! Kudos to maishadda for this amazing storyline.
Masha Allah wanna film din yayi Dadi. Muna godiya
Ubangiji Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan 🇳🇬 da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali 🤲
Kai Alhmdullh me shadda Allah ya kara basira dakai da wnada suka baka hadin gwiwa Allah yasaka muku da gidan aljannah firdausi Allah ya yafemuku kura kiranku bantaba ganin fm din da naji dadinsa ba a karshe wlh nai kuka daga karshe nai murna kai maishadda ilove u Allah yasa zaka ga commet dina ko murmushi kai from najeria kano state hotoro❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉💃💃💃💃
Bari mu tayaki domin ya gani, Nima nayi kuka lokachin da yacema sarki ya saki bintu
dan Allah miye ya burgeki
Hotoro wanne layi?
@AdamuAliyu-r3e menene
@ZainabAbdullahi-v6p nace hotoro wanne layi kike
Kaiii kuka kam nashashi wlh 😭😢 gaskiya epi dinnan yayi kyau sosai ❤❤
😢😢
Allah ya farantawa duk zuciyar da take kaunar manzon Allah
Kai abudai Bai yi da d ba hi Kenan dai munago diya 😢😢😢😢😢😢😢😊😊😊😊
Alhmdullah the eid muna jiran seieion 4 dan Allah karku dade
@@FatimaNura-i2j 😂😂😂
Masha allah munafatan allah yasa season 4 yafi nabaya bakidaya hakika wannan episode din yataba zuciyar kowa😢😢😢😢😢
Wllh nima har kuka nayi😢😢 allah yasa karsu dade a hutun amma film din yayi kyau sosai🎉
Nima nayi kuka wlh,yarima Bello ya ban tausayi iya tausayi
😂😂😂
😢😢
Allah ubangiji yaqara basira 🤲
Hi
Masha Allah ❤️✅
Wllh saida fimdinnan yassani kyollah Allah yasamudace ❤❤❤❤
Kun Dage Sai Kun Sakamu Kuka😢 Ya Hakane Dan Allah Haba
Ai mun yi
@MaryamAhmad-dv9pt wllh Kam Nuna Saida Nayi Hawaye😭
Mai shadda muna godiya Allah ya kara basira 🇩🇿 god bless Nigeria 🇳🇬
Allah sarki film din yayi dadi da kyau amma banso aka saki bintu ba amma nasan nan gaba dole za amaida auren
In sha Allah,bintu sai ta haifar masa magaji
I like the way bintu is suffering in this movie thank you director keep it up🎉
😂😂😂😂
Mausa allah ALHAMDULILLAH da nuhu shareef ceto ďlvoire ❤❤❤
Hi
@nuhumohammad3929 mausa allah ALHAMDULILLAH
gaskiya banso akasaki bintiba saboda soyayya ce ingantaciyya toh Allah yasa hakan shine mafi alkhairi
True love alaji
Kudos to you All.
Gaskiya Bintu ta iya kuka balaifi
Lamari na Daraja
Mai shadda keep it up.
Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤😢
Jamila
❤ long time my happiness
Weldon Maishadda Naji dadin Rabuwan laila da majnoon wlhy😂😂😂Haba Alhmdlh.
DONT FORGET TO SEND SALAWAT UPON OUR BELOVED PROPHET MUHAMMAD(SAW❤)
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM 😇😇❤️❤️❤️🤲🤲🤲
This is the episode that almost makes me cry 😢😢
Me also
The same here I swear
🎉😢
😢😢
Kai bana son irin me halin Fa'izar nan da uwarta sbd kwadayin abin duniya da tsanar talaka kuyi kisan kai zaku ansa a gaban Allah masu hali irin naku
Masu saurata d/s ku, ku sani arzikin talaka kuke ci na biyan harajin kuna zaune kawai bakwa komai ana biyanku da gumin talaka bawan Allah amma kuna kyamarmu
Ko a lahira inde talaka ya bi Allah da Manzo SAW sai ya riga mekudi shiga Aljannah Allah yana son talaka
Najidadin comment Dinka ALLAH yabamu iKon yin gaskiya da Alheri akoda yaushe
Mu koyi Hali Irina yarima Bello Amma Banda nakibin iyaye
Wlh haka suke renin su ya kare akan talaka
Kinburgini
Yi hakuri film ne ❤
Wallahi naji dadin sakin nan ❤❤❤❤joy overdose 😊😊😊😊❤❤❤❤
Masha Allah Allah abin gdy Allah yakaimu cikine maisu Rai an cikine shirn na gaba🤲🤲🤲
Gaskiya naji dadin sakin bintu da yarima yayi,kai dadi har cikin raina kamar da gaske
😢😢😢💔
😂😂wllh Nima Basu taba farantaminba Sai yau
Allah sarki nikuma banji dadiba wlh harcikin raina😢
@@SalouhouAbdou98 kut nifa tunda akafara film din nan haushin maishaddq nakeji Amma Yau yawanke kansa
Meyasa kakeso su rabu?
You 're welcome Nice 😢😢❤❤❤
Masha Allah,Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Muna gdy🎉🎉🎉
duwanda ya kalli wannan film din seyayi kuka wllh inde yanada imani wllh allah sarki yarima bello inatausayin bintu wllh
Wlhi yanxu haka kwalla ke digowa a fuska ta😢
Gaskiya sunsakamu kuka wlh...
Mu da bamuyi ba bamu da Imani kenan ko 😂
😂😂😂@@lukumansuleiman103
Wallahi ko kadan bana tausayinsu duk halında aka shiga su suka haddasa komai Saboda son zuciyar su… rashin imani su suka fara shi
Peace to be upon to you ya rasulillah❤❤❤❤
Machallah godiya muke da allah ya nuna muna wannan Rana mai albarka ❤❤
Ma sha Allah alhamdulilah alhamdulilah alhamdulilah Alakullu halin 💞💞💞💞
Don girman Allah a kamo baraya
Watching from Cambodia, Alhamdulillah ❤❤❤
Wayyo Allah bello da bintu, gamu nan duk gidan mu bbu Wanda baiyi hawaye b wallahi hada mamar mu😭, baban mu ne kadai baiyi kuka b yau akan gidan sarauta, maishadda Allah ya karo basira Muna nan Muna Jiran season 4 insha Allahu 😊
Kuka kuma hajiya 😮😮😮
Hmmm
😂🤔
Gaskiya nima Rabuwar Ya Tabamin Rai Sosai Sai dai ido Abushe yake🙄
Tab kunyi kokari gsky sannunku allah yasa mai shadda yasan da kukan da kukayi😂😂😂
Kudos to the producer maishadda directorsarki Ali and the entire actors an actresses of interesting heart touching series ✊
Don allah don annabi kai saurin kawowa season 4
🎉🎉machaAllah ❤ravvibarak 😅😅 Allah yakareemu albarkacin Annabi ❤ S....A....w❤🎉🎉
🎉🎉🎉
Allah yakarabasira😊😊😊😅🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah Allah ya ameence gamu a wani satin Bari muga yy za a qare yarima zaiyi hukunci
Ai sun Gama yanxu sunyi Na 13 Sai Wani lokacin kuma
This episode has really made me cry wallahi 😢😢
Alhamdulilah naji dadi dawanan dan iskan auren nasu ya mutu
😢😢
Shegiya bintu allah yasa karta dawo😢ya rabu da ita kenn
Da daracta, da producer, da sarki da mai ɗakin gabas da sauran crews ɗin da mu masu kallo kowa sai kuka yakeyi 😂😂😂
Wannan gaskiya ne
nidai wlh banyi kukaba😂
Wlh kuwa 😂😂
😂😂😂
Wallahi wannan ba adalci bane taya mutum yana son matarsa suna son juna Kuma ace Wai dole se ya rabu da ita har hawaye seda nayi wallahi abun tausayi
Ni kaina bansan San da Basque ya wankemun fuskaba 😢
Allah abun akwai takaici
Ansaki shegia datawargaza gida🥱
Wlh fa
Na tsane ta sosai
Nima na tsaneta
Wllhy kuwa bansonta
watching from Algérie 🇩🇿 thank you
Tsakani ga Allah 🙏 saida nayi kuka share2 akan kammala film dinnan
Masha Allah 🙏
Masha allahu tabarakalla allah ya mayar da mai amfani