This is the most interesting interview room in Arewa. This is the only place you will not here silly questions like 'wanne abinci kafi so, meke bata maka rai, shekarunka nawa'. Thank you very much Hajiya. Up Up
This is the best interview I've seen in Arewa! The questions are real and interesting, without the usual stuff we always hear. Hajiya, thank you for making it enjoyable and keeping it real. Great job!
Masha'allahu, your today's discussion was so reasonable, the man Haruna is very gentle man❤.. please can we hear from Jamila na gudu? Thanks so much Hadiza 🙏
Salam, dan allah dan annabi, kuyiwa Hadiza Gabon adalci, masu cewa Hadiza Gabon tana hada fada fada, toni atunanina, tambaya takeyi, inkaga dama kabata amsa ka kace baka saniba, toh dan allah minene na hada fada, fatan alkhairi, Hajiya Hadiza agayyatomana IBRAHIM MANDAWARI KO KABIRU NAKWANGO.
Malam kace kawai an nemi kayi kawalci ka daina wani waskewa. Duk da haka kamar yanda Allah ya tsare ka bakai ba, Allah cibaga da kiyaye ka ya shiryi sauran. Amma ko a wannan hirar ka tabbatar mana da cewa ana aikata abinda ake zargin yan film suna yi
MashaAllah. Allah yabar zumuncinku. Ai da kinbashi gaskiyar amsar daya tambayeki domin batamiki dadi ba sbd gaskiya yafada. It really showed and you're ashamed of the question.
Gaskiya idan ba a irin wan nan wajaja ba, ba za ka ga ne ko ka fahimci Yan film din Hausa ba. Amma na ji dadin wan nan Hirar. Allah Ubangiji ya taimake ka Haruna Talle mai Fata. Ina maka fatan Nasara a rayuwar ka.
Very interesting program with haruna Mai fata the experience He has with some leaders but infact I respect the way he handled sum issues with leaders of the industrial never underrated someone if you Do so he may likely diffited
Allahuma bareek alaiki yar uwa Indeed u are my talented actress ever For the care and love I have for you dear, please consider me in your mind , like prayer for me even once please sister And I prayed that one day we shall meet , even though is just by you passing or just by far Love you more role model ❤
Masha Allah kina matuƙar Ƙoƙari Amma ana tambayar mawaƙa wacce waƙa suka fi so acikin waƙoƙinsu, amma bakya tambayar actors da directors wanne Film acikin fina finansu sukafi so, dan Allah a sa mana wnn tambayar pls
Dan Allah, kuyi tagging din Gabon, ta kawo mana Sarkin waka. Kuma ta bamu damar kira muyi mata tambayoyi. Idan kun yadda da, Dan Allah, ku min Liking da comments. Na gode.
Haruna yayi kokari sosai, amma gabon kin bashi space dayawa na bayyana muradin zuciyar sa, bakiyi guiding nasa da tambayoyin da jama'a zasu amfana dasu ba. Is like, yazo ya fadawa duniya abin dake ransa ne kawai. My advice, ya kamata ace abubuwan da al'umma suke kallon sa dashi da industry din zaki masa tambaya akai
Gaskiya indai hakane bakya ɗaukan wayar abokanan sana'ar ki to baki da kirki, kuma in da ni ɗan firm ne bakya daukar wayata wallahi nima bazan zo show ɗinki ba
This is the most interesting interview room in Arewa. This is the only place you will not here silly questions like 'wanne abinci kafi so, meke bata maka rai, shekarunka nawa'. Thank you very much Hajiya. Up Up
Gaskiya
Ko ace an Taba Kama ka kana gulma 😅😅
@@ajmalkaumee5473 exactly
😅😅😅😅kawai da BBC hausa kk
Masha Allah
This is the best interview I've seen in Arewa! The questions are real and interesting, without the usual stuff we always hear. Hajiya, thank you for making it enjoyable and keeping it real. Great job!
Masha Allah
Gaskiya da yana bani haushi a film… Amma gaskiya yanzu I admire you and your principles
Allah sarki hamza halayanshi irin halin en aljanna ne ❤❤
Wannan haruna ne
Masha'allahu, your today's discussion was so reasonable, the man Haruna is very gentle man❤.. please can we hear from Jamila na gudu? Thanks so much Hadiza 🙏
Salam, dan allah dan annabi, kuyiwa Hadiza Gabon adalci, masu cewa Hadiza Gabon tana hada fada fada, toni atunanina, tambaya takeyi, inkaga dama kabata amsa ka kace baka saniba, toh dan allah minene na hada fada, fatan alkhairi, Hajiya Hadiza agayyatomana IBRAHIM MANDAWARI KO KABIRU NAKWANGO.
Mash Allah antyna adizatu 👑🇬🇦 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Ina yinki Allah yasakigama daduniya lfy antyna adizatu 👑🇬🇦
One of Best Hausa actors. I love this guy.
Ma Sha Allah.
Ina so naga ɗan uwa ko 'yar uwa suna yabon juna, ba tare da ɗayan ko ɗayar suna nan bah.
Masha Allah,, guy din Yana da Hankali ya San menene rayuwa
Aunty Hadizaaaaaa
Jamila Nagudu plssssssss😊
jamila nagudu plss
Best interview of the weeks
Good job Hajiya hadeeza
We need to see Nafisat Abdullahi and rahama sadau
Da kyau Hamza asan mutum asan asalinsa Allah kara rufamana asiri duniya da lahira
Malam kace kawai an nemi kayi kawalci ka daina wani waskewa.
Duk da haka kamar yanda Allah ya tsare ka bakai ba, Allah cibaga da kiyaye ka ya shiryi sauran. Amma ko a wannan hirar ka tabbatar mana da cewa ana aikata abinda ake zargin yan film suna yi
Ni film din shi na farko da nafara gani na dauka dandaudu ne sabida salon maganarsa kaman Yana shagwaba. Amman kash mummunanan tunani ne nayi akansa.😢
Kaima fa wannan maganar da kayi sai Allah ya tsayar dakai sheda mu kiyaye harshen mu zato zunubi ne
Gaskiyane mutanen kirkine su duka da dan uwansa masha Allah
Masha Allah, j'ai beaucoup apprécié ce jeune homme ainsi que son frère hamza
Wannan shine real actor, na dawo gareki haj hadiza yaushe zaki kawo hamisu iyan Tama?
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
Good brothers! That's wonderful.(Hamza&HARUNA) Maifata.
Ina Miki Fatan Alkhairi Aunty Hadiza Ina Jin Dadin Interview Dinnan Naki❤🎉
MashaAllah. Allah yabar zumuncinku. Ai da kinbashi gaskiyar amsar daya tambayeki domin batamiki dadi ba sbd gaskiya yafada. It really showed and you're ashamed of the question.
Very very amazing Hadiza
Tsakani da Allah gabon room is the best, amman gabon dan Allah ku gyara wannan matsalar ta rashin daukan wayar yan'uwanku jarumai
Masha Allah ❤ aunty hadizah Allah ubangiji ya kawo miki miji na gari🤲🤲🙏🙏😍😍😍♥️♥️♥️
Very interesting interview. Allah Ya Kara daukaka Haruna
Aunty Hadiza Dan Allah ki kawo mana Babbar kawarki ta da wato Laila Ali uthman❤❤
I concur
I support
Masha Allah gaskiya Haruna yayi magana da ilimi da tunani 😍
Maganar ka gaskiya ne Haruna, Allah bawa kowa rabon sa amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲👏
Gaskiya idan ba a irin wan nan wajaja ba, ba za ka ga ne ko ka fahimci Yan film din Hausa ba.
Amma na ji dadin wan nan Hirar. Allah Ubangiji ya taimake ka Haruna Talle mai Fata. Ina maka fatan Nasara a rayuwar ka.
Allahu Akbar,Allah ya qara hada kanku da Dan uwanka,
😊
ما شاء الله ما شاء اللهnaja dadi jarami nane
Very interesting program with haruna Mai fata the experience He has with some leaders but infact I respect the way he handled sum issues with leaders of the industrial never underrated someone if you Do so he may likely diffited
Allahuma bareek alaiki yar uwa
Indeed u are my talented actress ever
For the care and love I have for you dear, please consider me in your mind , like prayer for me even once please sister
And I prayed that one day we shall meet , even though is just by you passing or just by far
Love you more role model ❤
Masha Allah thank you hadiza
You're welcome Malam Haruna T My love Hadiza Gabon you're is very very Good
Masha Allah 🎉 Gaskiya wa'ennan bayin Allah sun san rayuwa, Àllah ubangiji ya kara rufa asiri
Hadiza muna godiya sosai Allah ya kai mu sati mai zuwa
Masha Allah gaskiya ne haruna nagude
Kiyi komai yanmata aljanah ta mai rabone who remember this movie wanda har ciki aljanu suka turamasa😂😂
Masha Allah ❤️✅
Masha Allah haruna
My best actor kega fa. Saboda yana kama da yaya na sosai.
Please auntie hadiza invite Nafisa Abdullahi 🙏🙏
Masha Allah my aunty khadeeja Allah yaqara yimaki Kariya Daga fitin tinun zamani
Good job hajia 👍
Maaha Allah,haruna Allah ua kara rifa asiri
Sannu d aiki adizatou Allah ykr basira
Very simple man n street forward
Wow 😊 this guy he is so smart and intelligent
Great interview he's such a good person
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah gaskiya kinkauta mini sabida inasonshi sosai nagode
Gaskiya ne nawa ina yinka ❤❤️
Yaburgeni dayazabi Dan uwansa Allah karamuku sanjunanku❤❤
Masha Allah mutumen nan akwai hankali Allah Ubangiji yataimaka muku ya daukaka ku Amin
Masha Allah firanna yaburgeni wllh
ALLAH ya dai yabiya gabon tamu,yakamata afada dako yan comments ana hira damu,muna bada labarin iri yadda muke jindadin shirinki.
Amma ke ƴar neman suna ce wallahi. Ke a wa ?
😂.
Kai jama'a 😂
Rikici ne kawae 😅@@chaiboutchaloumbo1351
Allah ya sani ina son bawan Allah nan since haka kwai nake son shi 😊,bawai dan yana jarumi bah aa haka kwai 🥰
Masha Allah Allah Ya tsare mutuncinki
Masha Allah haruna yanada hankali da natsuwa
Masha Allah gaskia yana da son yan uwansa
Merci beaucoup Hadiza
Muna godiya anty hadiza Amma je da dawo yana yawa gaskiya 😊
Mashallah gaskiya yayi kokari sosai wlh❤❤
Hajjajuta sedakai alllah yaqara sittira duniya da qiyoma 😍
Anty hadiza saura nafisa abdullahi 🎉
Assalamu alekum hadiza Akawo sheikh isah alolo maso Yaku daga libya 🇱🇾🇱🇾
ماشاء الله تبارك الله
Masha allah my anty hadiza I love you so much ❤
that guy has very wise man wlh yafayincin sirrin rayuwa dame nene shikansa ririn mutum aduniya
Masha Allah munji dadin interview dinka dakuma danuwanka
We need to invite usaini sule koki and nakalala please
Masha Allah 😊😊
Masha Allah tabarakallah
Un des mes acteurs prefere
He is so real❤❤
Masha Allah kina matuƙar Ƙoƙari
Amma ana tambayar mawaƙa wacce waƙa suka fi so acikin waƙoƙinsu, amma bakya tambayar actors da directors wanne Film acikin fina finansu sukafi so, dan Allah a sa mana wnn tambayar pls
Lilan baba next week pls❤
Dan Allah, kuyi tagging din Gabon, ta kawo mana Sarkin waka. Kuma ta bamu damar kira muyi mata tambayoyi.
Idan kun yadda da, Dan Allah, ku min Liking da comments.
Na gode.
Sarkin waka Nazir ko? Ae tuntuni tamasa shima kiduba akwai hirarsu
ماشاءالله ❤❤
Masha Allah please next umar MB kaduna.
Gaba dai sister keep onn firing we got ur back 😂❤
yaushe zaki kawo muna mawaqan sokoto kamar su nura oruma su aliyu s marafa & Ibrahim shagali gobir
dasauransu dai
Pls kiyimuna kokarin hakan mungode
Idan kayarda hadiza gabon tana hada fada kayimin like 😂
Banyadaba 😂
Inkayarda kai munafikine kace astgfirullah 😂
@@usman_fodio Bancewa 😭
Haruna yayi kokari sosai, amma gabon kin bashi space dayawa na bayyana muradin zuciyar sa, bakiyi guiding nasa da tambayoyin da jama'a zasu amfana dasu ba. Is like, yazo ya fadawa duniya abin dake ransa ne kawai. My advice, ya kamata ace abubuwan da al'umma suke kallon sa dashi da industry din zaki masa tambaya akai
Muma muna godiya Hajjajo 🎉
Akawo mana Hafsat idris barauniya
Adizato❤
Masha Allah
Allah ya Tsare gaban Ka da bayan ka 🙏
Kullm kusan nine first comment amma har yanzu baki kirani a matsayin bako ba. Kode hiran sai masu kuda jarumai kadai
Assalamualaikum wa rahmatullah
Don Allaah Hajia Hadizatou gayyato mana Laila Ali Othman
Allah yaqara Miki lfy my aunty na ❤
Masha Allah haruna talle Mai fata
Masha allah ❤❤❤
Gaskia sunada hankali dashi da dan uwansa😊❤❤macha Allah
He is a very good man with salt esteem😊
Gaskiya indai hakane bakya ɗaukan wayar abokanan sana'ar ki to baki da kirki, kuma in da ni ɗan firm ne bakya daukar wayata wallahi nima bazan zo show ɗinki ba
may God bless you brother maifata
Allah yayi muku Albarka ❤