Hadiza Gabon tayi nadamar matanin da tayiwa wanda ya musu kalaman batanci

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 103

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 4 місяці тому

    Wanda duk ya aikata alkhairi,rabonsa na alkhairi?toh bayada musalih wajjin Allah subhanahu wata'ala ❤

  • @lukmanbellousman919
    @lukmanbellousman919 5 років тому +1

    Allah ya kyauta .. Ni bana daukar yan firm Muta nan da zu yi ba dai dai ba ka gyara musu sabida abin kunya gaba suka bashi ba baya Ba..

  • @reinatouousseinimaiguizo
    @reinatouousseinimaiguizo 5 років тому +5

    Hum yara ba tarbiya. Allah ya shiryemu...

  • @kadijasalissou704
    @kadijasalissou704 5 років тому +1

    To allah ya chirye mu gabaki dayan mu kuma allah ya kara ganar damu bisa sun narsa ta manzun allah S.A.W 👍

  • @abdulykb4823
    @abdulykb4823 5 років тому

    Allah ya shiryesu

  • @musazuruumar7110
    @musazuruumar7110 5 років тому

    Allah sarki duniya

  • @mrshaxalyau5959
    @mrshaxalyau5959 5 років тому +3

    Hmmmn allah yakyauta amma dai ni banga abun kulawa ba akan wai yan film wlh allah abun banza nake kallonsu yar iska agari kawai

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 5 років тому +1

    Allah ya ganar da mu gaskiya

  • @ashiruharuna4803
    @ashiruharuna4803 5 років тому

    Tomorrow is better than today

  • @faizushamisu9063
    @faizushamisu9063 5 років тому

    Allah yakyauta yakuma shiryesu

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 5 років тому +1

    Allah yasa mu dachi mamana.

  • @maryamalhassan6036
    @maryamalhassan6036 5 років тому +1

    aini martanin yamin daidai wlh. gobe m ykr

  • @usmanhussaini5720
    @usmanhussaini5720 5 років тому +2

    Gaskiyan lamari ni anawaganin tayi tunani, amma dai yakamata she manyaron ajamaikunne, saboda bayada tarbiya, even his father will blem him,

  • @gwaskagwaska4409
    @gwaskagwaska4409 5 років тому +1

    Allah yasa mugane

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 5 років тому

    ALLAH ya gafar ta munu baki daya

  • @AhmedAhmed-tp7ue
    @AhmedAhmed-tp7ue 5 років тому

    Allah.ya.bakisa'a.hadiza

  • @abdullahihammanbello2968
    @abdullahihammanbello2968 5 років тому

    Banga wani abin nadama ba bcs shine dan kuka

  • @ahmadsuperlifestc3039
    @ahmadsuperlifestc3039 5 років тому +1

    Lallai yau na tabbatar Yan kanywood fitsa rarru neh

  • @mardahfauzil1084
    @mardahfauzil1084 5 років тому +1

    Ku daina jawa iyayen ku zage saboda kasan abinda zakafada amma baka taba sanin abinda za'amayar makaba adinga kiyaye wa dan Allah

  • @fayyuxamadinade7488
    @fayyuxamadinade7488 5 років тому

    ALLAH ya kyauta

  • @shantyone7698
    @shantyone7698 5 років тому

    ALLAH YA DAWO DAKU LAFIYA

  • @maazuibrahim4980
    @maazuibrahim4980 5 років тому +1

    Kuje kuyi aure kawai awoche wurin

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 5 років тому

    Gaskiyane

  • @saudatmuhammadmuhammad7575
    @saudatmuhammadmuhammad7575 5 років тому +4

    Allah sarki. Allah yasa mu dace

  • @mamiaisha4630
    @mamiaisha4630 5 років тому

    hakan yafi ae kuma allah ya shiryemu baki daya

  • @sulaimanibraheem8953
    @sulaimanibraheem8953 5 років тому

    Um allah dai y sauwake kawai

  • @abubakaraliyu9216
    @abubakaraliyu9216 5 років тому

    Allah ya shir yasu

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 5 років тому

    Allah ya yafimana baki daya 👐🏽🙌🏽

  • @aliashafa8678
    @aliashafa8678 5 років тому

    Daga baya kenan

  • @hayatuabdulkadir197
    @hayatuabdulkadir197 5 років тому

    Yafi Mata Allah ya tsare gaba

  • @muazuyahuza2514
    @muazuyahuza2514 5 років тому

    Ni ina ganin da sun barbarshi da ALLAH ya fi

  • @HausaCartoon
    @HausaCartoon 5 років тому +1

    Shiyasa akeson akesawa harshe linzami, kowacce magana za ai kafin tafita atantanceta, Fata Allah yasa mudace Kuma mufi karfin zuciyarmu

  • @hauwamari2875
    @hauwamari2875 5 років тому +1

    Sunyi mini daidai. Zato haramun NE a musulci.

  • @yehyaatikasaleehkawari721
    @yehyaatikasaleehkawari721 5 років тому +1

    Inna lillahi wa Inna ilaihi raji un Allah sarki duniya 😭😭😭😭

  • @fareedahaliyu4932
    @fareedahaliyu4932 5 років тому

    Inarokon allah yamiki sakayya da gidan aljannah my aunty hadeexa shikuma allah ya saka muku akansa dan yamuku cin xarafi

    • @fareedahaliyu4932
      @fareedahaliyu4932 5 років тому

      Hakane ammah ae dik abibda rae take aekatawa ubangiji yafi kiwa sani kuma babu wuta ko aljannah a hannun wani mahaluki saboda haka tanemi ya fiyar ubangijinta dan tana da tabbacin shine me yafiyar kuma inya yafemata babu wanda ya isa ya kamata da laefi

    • @fareedahaliyu4932
      @fareedahaliyu4932 5 років тому

      Haka kuma fati washa batayi maganaba saboda babu amfani sina xibar da kimarsu suma dasukayi maganar sun yine dan sinsan mutuncin kansu suna kishin kansu kuma dikansu ukun ae dayane sunyi magana ae fati washa ba setace komaeba sunyi magana ne kuma tamkar tayine shurun mae hakuri toh fa abin tsirone randa aka kureshi

    • @fareedahaliyu4932
      @fareedahaliyu4932 5 років тому

      Allah shine mae kama bawansa babu wanda ya isa yahana koda mahaefanka suna wajen suma ranar takansu sukeyi allah yasa mu dace

    • @muhammedhassanyusufari9114
      @muhammedhassanyusufari9114 5 років тому

      Darajar yamacee de gidan mijinta
      So aurene kadai zaikaresu da Erin wadanan zaton.
      Kumama sai mata kudauki darasi anan.

    • @bashirukabiru8952
      @bashirukabiru8952 5 років тому

      Toooh nidai abinda zanxe komai..,.....

  • @konebaki.529
    @konebaki.529 5 років тому

    Bagirman ku bane anti hadiza Gabon kuninga saiyi magana

  • @sulmankuwait2278
    @sulmankuwait2278 2 роки тому +1

    🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🤔🤔🤔😭😭😭

  • @halidmhamd741
    @halidmhamd741 5 років тому

    wanan ai yarone hummmm susan abin zasu fada

  • @maleesamuhammad8083
    @maleesamuhammad8083 5 років тому +1

    Hahahaha ikon Allah mutane kenan

  • @rabiyaibrahim6682
    @rabiyaibrahim6682 5 років тому +1

    Masha Allah 😍

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 5 років тому

    Aslm ay dama hakane atche in zutchia ta taxhi hankali baya guchewa To ma challah .Allah sa dai sugane amine

  • @muhammadabubakar6489
    @muhammadabubakar6489 5 років тому

    Allah ya shirya

  • @shantyone7698
    @shantyone7698 5 років тому +1

    Hadiza Gabon kin yi dai dai Allah yasa mufi karfin zuciyarmu

  • @khadijamuhd4335
    @khadijamuhd4335 5 років тому

    Allah sarki allah yakyauta

  • @زينةالسليمان-و6ك
    @زينةالسليمان-و6ك 5 років тому +1

    Allah yakyauta

  • @zuwairaibrahim3067
    @zuwairaibrahim3067 5 років тому

    Allah yasa mudace

  • @fufu7885
    @fufu7885 5 років тому +1

    Masha Allah

  • @hwaahwaa189
    @hwaahwaa189 5 років тому

    Allah ya kyauta

  • @zainabmuktarmuhammad1134
    @zainabmuktarmuhammad1134 5 років тому

    To Allah ya kauta

  • @khadijahussainiusman9119
    @khadijahussainiusman9119 5 років тому +1

    Fati washa tabirgeni da bata mayar da martani Allah ya bata miji nagari

  • @aminaauwal5931
    @aminaauwal5931 5 років тому +1

    Shema Yaron bashe da kunya

  • @ummuahmadummuahmad3780
    @ummuahmadummuahmad3780 5 років тому

    Allah yasa mugama lafiya

  • @gyarakayanka8657
    @gyarakayanka8657 5 років тому +1

    Hadiza Gabon gaskiya ne tana zagin mutane a social media sabida ni ma ta zagi Uba na da Uwa ta a Instagram sabida na tambayi ta yaushi zata Aure kwai

  • @abasiyyakamalabasiyyakamal8870
    @abasiyyakamalabasiyyakamal8870 5 років тому

    Allah kyauta

  • @aliashafa8678
    @aliashafa8678 5 років тому +3

    Zasu ce basa yin lalatar ne??

    • @zainabalimusa1219
      @zainabalimusa1219 5 років тому

      Allah ne masani

    • @lawalmahammadkani9825
      @lawalmahammadkani9825 5 років тому

      Sheda zina tanada wuya

    • @aliashafa8678
      @aliashafa8678 5 років тому

      @@lawalmahammadkani9825 kai kace basayi mana ? Amina amal tace idan namiji nayana saduwa da ita sai ta tuna hadiza Gabon take kawowa, inji hadiza Gabon lokacin da take dukan amal. Kuma basu da aure in ba rami me ya kawo rami? Bance sunayi ba amma su za su iya cewa basayi?

  • @aishaibrahimummee2251
    @aishaibrahimummee2251 5 років тому

    Kalleshi ma yarone amma sai iskanci fal ciki

  • @rafiarafeeapeciden8326
    @rafiarafeeapeciden8326 5 років тому

    Toooow

  • @abubakarsaniharuna9715
    @abubakarsaniharuna9715 5 років тому +1

    Ai dama duk yan iska ne bala kayi daidai

  • @yahanasuylyarlele8328
    @yahanasuylyarlele8328 5 років тому

    Ni ma wlh ban ga laifin su ba

  • @suleimanaliyu1271
    @suleimanaliyu1271 5 років тому

    Allah karamiki lafiya

  • @ummuahmadummuahmad3780
    @ummuahmadummuahmad3780 5 років тому +3

    Inzata name afwar Allah aibase taz social media ba

  • @siboumass7170
    @siboumass7170 5 років тому

    Kai GASKIYA ne bala boy yafada

  • @aishaahmed1387
    @aishaahmed1387 5 років тому

    Fati washa ta fisu tunani dama

  • @nadiatoumamanousmane8129
    @nadiatoumamanousmane8129 5 років тому

    Merci bien repondu

    • @tahiremoussa7789
      @tahiremoussa7789 5 років тому

      Salut Tu v bien .juste on.peut faire relation.damitie

    • @MonMon-nf9sm
      @MonMon-nf9sm 5 років тому

      Nadiatou Maman ousmane

    • @MonMon-nf9sm
      @MonMon-nf9sm 5 років тому

      N
      adiatou Maman ousmane

    • @tahiremoussa7789
      @tahiremoussa7789 5 років тому

      @@MonMon-nf9sm oh ce bien aloore anchante nadia sui ravi de te conaise tu es à ny ou bien .

    • @tahiremoussa7789
      @tahiremoussa7789 5 років тому

      @@MonMon-nf9sm j'ai pourrai voire Ton nmr on peut c voire juste d'amitié la fait

  • @fareedahaliyu4932
    @fareedahaliyu4932 5 років тому

    Kae ubangiji y yafemiki kamar yanda kika yi tinanin haka

  • @souhounounousidi8455
    @souhounounousidi8455 5 років тому

    Yadda tayi kazamin martanin sa hausa to kuma dakuma dahausa yakamata ta warwareshi. Kuma ta saba da irin wannan mumunan kalami. Da zagin mutane masu mata comment....ammafa anan yaron yafita layfi

  • @شوشوالعسولة-ظ3ل
    @شوشوالعسولة-ظ3ل 5 років тому

    Tota

  • @abubakarabubakar1842
    @abubakarabubakar1842 5 років тому

    Hhhhh wannan magar yaron ai gaskiya cee sbd
    Anyi daya ga amal
    Anyi biyu ga yaro
    Saura na ukku makara yadda akam hadiza gabum yar lesbian cee

  • @khadijamusa1200
    @khadijamusa1200 5 років тому +2

    Allah ya kiyauta

  • @حبيبهالهوساوي-ف7ف
    @حبيبهالهوساوي-ف7ف 5 років тому

    Allah ya kyauta

  • @suleimanaliyu1271
    @suleimanaliyu1271 5 років тому

    Allah karamiki lafiya

  • @nishadinalummatv2388
    @nishadinalummatv2388 5 років тому

    Allah ya kyauta