GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 8

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 690

  • @saidualiyusalihu813
    @saidualiyusalihu813 День тому +49

    Allah ya cusa mana kaunar annabi Muhammad s a w.

  • @najaAtuBaiwarAllah
    @najaAtuBaiwarAllah День тому +39

    Yau an burgeni sosai ansako mana shugaban halitta annabi Muhammad rasulullahi S A W Allah kasa muga annabi Muhammad S A W kafin mu koma zuwa ga Allah duk wanda shima yake so Allah ya nuna mai annabi yayi salati daya ga annabi sallallahu alaihi wa sallam اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ❤

  • @Nanah234
    @Nanah234 День тому +20

    Gaskiya wannan satin mai shadda yayi abinda ya dace Allah ya barmu da kaunar annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 2 дні тому +70

    Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan 🇳🇬 da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali 🇳🇬🤲

  • @GanaoLachi
    @GanaoLachi 2 дні тому +248

    shugaban masu gaskiya🥰 jagoran sada zumunci, Sarkin adalci, Muhammad Rasulullah S..A..W ❤️❤️❤️🌹🌹🌹

    • @mubarakgarba6566
      @mubarakgarba6566 2 дні тому +1

      Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️♥️♥️❤️♥️❤️♥️❤️♥️❤️❤️💖😘💕💕💕💕💕💕💕💕💖😘💕💕💕💕💖💖😘💕💖😘😍😍♥️♥️♥️♥️❤️♥️❤️♥️❤️

    • @AyatuMuhammed
      @AyatuMuhammed День тому

      @@mubarakgarba6566❤❤❤❤❤❤s a w❤❤❤️‍🔥💗🖤💛❤️🩷💕💖💘💟💓🖤💜💙🤎💘💖💘💝💘❣️🩵🩷🩷💛💚🩶💗🖤💓💓💝💝💖💖🩵🩵🩷🩷💜🤎💕❤️‍🔥🖤❤️‍🔥💔💔🩵🩵🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍

    • @MuhammadUmar-xu8yd
      @MuhammadUmar-xu8yd День тому

      S a w❤❤❤

    • @abdulrasheedmuhammad1405
      @abdulrasheedmuhammad1405 День тому +1

      Masha Allah. im your 100 like

    • @جواهرجواهر-ك1ط
      @جواهرجواهر-ك1ط День тому

      Saw

  • @NaseeruNaseer
    @NaseeruNaseer День тому +17

    Muna nishantuwa da shiringa,
    prince Umar m shareef kalamunka na burge ni wallahi🎉🎉🎉
    Allah ya bamu ikon rike gaskiya,tausayi da yin ayyuka da Alheri Allahumma Amin yaah Rabbi
    Allah ya biya wa kowa bukatunsa na Alheri ❤❤❤

  • @MrabiuSani
    @MrabiuSani День тому +97

    Gaskiya yau anbur geni anmotsan Inda nakeso Annabi s a w Allah yakaro mana gaunarsa

    • @alqaseemalmukhtar9589
      @alqaseemalmukhtar9589 День тому

      SALLALLAHU ALAIHI WA AALIHI WA SALLAM❤❤❤❤...Ameen thumma Ameen.

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 День тому +18

    Mufa yan kungiyar tafida ne 😂😂😂😂
    Amma first time naji San prince Bello saboda ya fadi Dangatan Allah Annabi Muhammad Saw 🤲❤❤❤

  • @hajaryunusasaudiya2718
    @hajaryunusasaudiya2718 День тому +20

    Masha allah muna godiya sosai allah yakarawa annabi Muhammad s ❤a ❤w daraja allah yasadamu dahi🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🤲🤲🤲🤲🤲🤲👎🤲

  • @MusbahuYakubuKaka
    @MusbahuYakubuKaka День тому +94

    Raina fansane gareka ya Muhammadurasulillah ( s a w)

  • @MastergangMastour
    @MastergangMastour День тому +9

    Gaskiya wannan karin amburgeni sosai saboda muna kaunar manzan allah. S.A.W

  • @AbdallahOumarou-d2t
    @AbdallahOumarou-d2t День тому +28

    Imamul ambiya annabi Muhammad s.h.w

  • @laoualifatimatou7224
    @laoualifatimatou7224 День тому +25

    MOUHAMADOUN RASULULLAH SAW❤❤❤❤

  • @ArabicLessonwithYusuf1
    @ArabicLessonwithYusuf1 2 дні тому +17

    May Allah accept our ibadat and remove our sadness, Allah yakarawa annabi daraja

  • @RachidouAtti
    @RachidouAtti День тому +8

    Naku godé Sanda Ina yika Allah ya karéka Amine ya Rabi ya karim 🤲 Rachid Atti🇳🇪🇳🇪 Niger 🇳🇪

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 2 дні тому +69

    Allah Yabiya kowa Bukatunsa na Alkhairi Baki Daya.

  • @FatimaAliyu-e7c
    @FatimaAliyu-e7c День тому +33

    Allahumma salli wa Salim ala rasulika MUHAMMAD

  • @nafeesabello5353
    @nafeesabello5353 День тому +14

    Madallah da zurfin tinani na Mai Shadda da Ali nuhu gaskiya naji dadin zuwan KaKa gurin yarima musamman idan aka Maida shi team din yarima abun zai Bada citta❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @SidikouNafissatou
    @SidikouNafissatou 23 години тому +5

    S.A.W AllAh ka sa mu rayu kuma mu mutu da son fiyayen halinta❤S.A.W

  • @bashloverboy
    @bashloverboy День тому +8

    1:14:54 Gaskiyane Director Bashir mai Shadda, wayaga Tanimuddari (Kaka) yazama na hannun daman Hakimin Dabe (prince bello).. I so much love this story... Allah yakara basira Director 🎉🎉🎉🎉........

    • @BelloUmar-jj1jx
      @BelloUmar-jj1jx День тому

      Bashir Mai shadda bashine director ba ali nuhu ne shi Mai shadda shine Wanda ya kirkiri labarin film din

  • @BelloUmar-jj1jx
    @BelloUmar-jj1jx День тому +9

    A koma gidan dantani mai dusa acigaba da cin tuwon gero da kashi a shaddar tsakar gida kudaje na baibaye ki yuuuuu😂😂🙊🙊

  • @AbubakarSadiq-y8u
    @AbubakarSadiq-y8u День тому +18

    Wannan shirin yafi lbr na dadi😂😂....wanda yaji dadin inda aka gama yayimun like 👍

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 День тому +11

    Ma sha Allah alhamdulilah Alakullu halin 💞💞💞💞

  • @HaouaTamaivou
    @HaouaTamaivou 2 дні тому +27

    Allah ya shirye wa In da suke batan miki suna Momee Gombe
    Mu na son ki kuma mun yarda da ke
    Allah ya kare ki daga makiya🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏💞💞💞

  • @OZAbdoulaye
    @OZAbdoulaye День тому +7

    Cette série film est magnifique ❤💫👌🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @babangidasaniabdullahi4688
    @babangidasaniabdullahi4688 День тому +1

    Wow this is the best series ever with life lessons,comedy,preaching and loves thanks may ALMIGHTY Allah uplift maishadda global❤❤❤❤

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 День тому +3

    Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @AzizIlla-pb8sr
    @AzizIlla-pb8sr День тому +1

    Kay hakimin dafè nasiha ga fadawa neh akan chiwayee annabi bawasaba allah yaramuna kwaunar maïyki rasulullahi [s a w ] ameen

  • @ShettimaYasambo-y3n
    @ShettimaYasambo-y3n 2 дні тому +20

    Muna godiya sosoi fatan alheri agreku kotashe fly 🕊️

  • @ibrahimmuktar6940
    @ibrahimmuktar6940 2 дні тому +16

    allah yakara basira Alfarmar shugaba Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam

  • @umarabdallahibrahim
    @umarabdallahibrahim 2 дні тому +6

    Allâh abin godiya🤍🤍🤍
    Kaka welcome to the new and right life🎉🎉👏

  • @Ummuhaan-v9e
    @Ummuhaan-v9e День тому +3

    Tsiira da amainchi ya tabbata ga fiyayyan Halitta 🥰 amma Kaaka yaa burgeni 😄

  • @SharifSharif-li7dx
    @SharifSharif-li7dx Годину тому

    Jazuli nawa 😂wlh Inason jazuli sbd mgnr shi tana ban dariya😂😂😂 I'love you ❤️ jazuli😂

  • @iskissaka
    @iskissaka День тому +3

    good yayi sosai Allah ya kara basira

  • @MubarakAhmad-l2n
    @MubarakAhmad-l2n 9 годин тому +1

    Allah ya karawa annabi Muhammadu S A W daraja🤲

  • @FatouNounou
    @FatouNounou День тому +3

    Macha Allah Kaka...
    You are the best.
    May Allah allmayty bless you.

  • @YousfAli-i8r
    @YousfAli-i8r 2 дні тому +16

    Dan allah kayi kokari ka kawo mana waƙoƙin umar m sharif❤

  • @NassirouInoussa-w5b
    @NassirouInoussa-w5b День тому +7

    Dan ALLAH ku deyna yin talla a cikin shiri

  • @harunasabo9386
    @harunasabo9386 День тому +3

    Very Interesting Movie Mai Shadda keep it up

  • @AminaMustapa
    @AminaMustapa 2 дні тому +10

    Masha Allah nice You 're welcome ❤❤❤

  • @BashirYusuf-y3d
    @BashirYusuf-y3d День тому

    Gaskiya Muna Jin Dadin wannan Shirin na gidan sarauta Allah ya yakara mana hazaka gabaki dayanmu albarkacin annabi Muhammad S A W

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 2 дні тому +14

    Macha Allah yayi ❤❤❤

  • @AbassiIssiakou
    @AbassiIssiakou 4 години тому +1

    S.a.w 😢 Allah ya kara muna kwaunar annabi🤲

  • @KayluMuhamma
    @KayluMuhamma 11 годин тому +1

    Sallallahu alaihi Wasallama
    Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi

  • @bashloverboy
    @bashloverboy 2 дні тому +11

    18:57 Kai Tafida akwai KARYA malan, Kaji wai har wani sheshsheka take tana MUAZZAM-MUAZZAM 😜😜😜😜😜

  • @AbdullahiAbdul-s4q
    @AbdullahiAbdul-s4q День тому +5

    Allahu Akbar Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @Memedcas
    @Memedcas День тому +3

    Kaka Zai je dabe domin kaiwa bintu Kariya, Kaka ya matukar birge ni wallahi

  • @MARYAMINUWAFAROUK
    @MARYAMINUWAFAROUK День тому +4

    Gaskiya wannan cousin din kakan be kyauta ba ya kamata ya gane

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 2 дні тому +24

    Amincin Allah Ya Tabbata 🙏 Gare mu Masu Kallo😎 Ina Gaida MaSoYa ❣️ Bello V👩‍❤️‍👨S Bintu. Ina Taya su Farin Cikin Samun Rabo 😁
    Allah Ya Huci Zuciyar 💔 Makiyan su Na Ciki da Waje

  • @BilkisuAbdullahi-w5c
    @BilkisuAbdullahi-w5c 10 годин тому

    Masha Allah, ya Allah kaqara mana son ma 'aiki saw.ya rabb

  • @AishaSIsah
    @AishaSIsah 10 годин тому +1

    S A W❤❤ amma ilimishi inaya yatafi yabijirewa iyayansa tufarko koyaya saigaba dadaiba domin iyaye sunwuce wasa

  • @halimaado1898
    @halimaado1898 2 дні тому +19

    Sallu Ala Nabiyyul Kareem SAW

  • @YousfAli-i8r
    @YousfAli-i8r 2 дні тому +9

    Irin su lamba soyayya karɓaɓɓa da gidan sarauta irin maria❤

  • @ibrahimumar5628
    @ibrahimumar5628 9 годин тому +1

    Ayi duk yadda za'ayi wajen dora fina-finan ka da manhajar Netflix domin samun cigaba

  • @habiboumourtala9489
    @habiboumourtala9489 22 години тому

    Aslm alkm inama kowa fatan alkairi wana seri yayi kama bahubali indiya haoussa ❤❤

  • @ZakaraMamame
    @ZakaraMamame День тому +2

    Very very amazing mai shadda

  • @onugwujoseph5765
    @onugwujoseph5765 2 дні тому +4

    Watching from Philippines..nice

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 2 дні тому +8

    Good job 👍

  • @zalihayusura193
    @zalihayusura193 2 дні тому +11

    Wannan labarin da safiya ta kawo ya 6atawa ginbiya rai fara mai bakar aniya gidan tafida ya rikice film dinan yana bamu citta😂😂🤣

  • @hajaryunusasaudiya2718
    @hajaryunusasaudiya2718 День тому +2

    Kay tafida allah ya yafema wlh 🤣❤

  • @AHMADSAADATUALIYU
    @AHMADSAADATUALIYU 2 дні тому +7

    Allah ya huci xuciyarki Fara me farin aniya😂😂😂😂😂😂 Fara me baqar aniya de, safiya kede akwai shegiya😂😂😂 me mugun Hali, Dan Allah Kar cikin bintu ya xube

  • @HarunaOsman-i1w
    @HarunaOsman-i1w День тому

    Masha Allah
    I knew kaka will go to dape the moment he told the father . And I believe that he will be the protector of bintu and the whole village . Watching u from USA

  • @AsiyaKhalidHussain
    @AsiyaKhalidHussain День тому +2

    Hhhhh Tafida namu na gargajiya inason wajensa over muna gda😂😂😂

  • @tariqdansamari3882
    @tariqdansamari3882 13 годин тому

    🇸🇩I am Tariq Khamis from Sudan

  • @alhassanisah-ub2fy
    @alhassanisah-ub2fy День тому +1

    Watching from Rifun community, patigi local government, kwara state.

  • @MunirMunir-gh2xb
    @MunirMunir-gh2xb Годину тому

    Masha allha fatan allkairi tafida ya ciye fadanan ya staya iya rana kar ya kai da re😂😂😂😂

  • @hamzaassoumane1802
    @hamzaassoumane1802 11 годин тому

    Alhamdulillah ala kulli hali❤❤❤❤ salati goma zuwa ga maizu ALLAH❤

  • @shafaatulawal5023
    @shafaatulawal5023 День тому +1

    Don't worry be happy problem is serrrttling😂😂 baba ciroki dunia🤣🤣

  • @AlfaZazee-h4n
    @AlfaZazee-h4n 2 дні тому +3

    Masha Allah from Libya

  • @AyubaYusuf-w3w
    @AyubaYusuf-w3w День тому +3

    Allah yakarawa annabi daraja ameen

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 2 дні тому +3

    Masha Allah ❤❤Allah awlmk ✅✅✅✅👌👌👌👌

  • @SafiyanuSunusi-p1i
    @SafiyanuSunusi-p1i 2 дні тому +4

    Gaskiya dai wannan findin akwai tufka da warwara a ilmance kugafarceni ba inanufin bakusa ilimibane a'a kuskurene nake nufi

  • @TescoTesco-l1v
    @TescoTesco-l1v 2 дні тому +11

    Macha allah ❤❤❤❤

  • @YousfAli-i8r
    @YousfAli-i8r 2 дні тому +6

    Idan ba zan daina kallon season gidan sarauta

  • @SidikouNafissatou
    @SidikouNafissatou 23 години тому +2

    Ni fah wannnan yaron nura ya farah isata,haba ya tausayawa kaka manah😢

  • @hannahmukhtar3056
    @hannahmukhtar3056 День тому +4

    Director mun qosa muga sakamakon bijire ma iyaye da Bello da Bintu sukayi fa
    Saboda matasa su Ankara, ba'a sama iyaye baqin ciki akwashe lfy

    • @dgdf2243
      @dgdf2243 День тому

      Wlh kuwa hakane

    • @SaniNouhou-x3d
      @SaniNouhou-x3d День тому

      Humm 😢koma yanzo so ake à baso kariya, duk abinda sokai, wlh kuskure ne babba bello yayi ya kamata koma ya dauki darasi

  • @HamisAuwal-d9i
    @HamisAuwal-d9i День тому +5

    Alhamdulillah Allah yarawa annabi daraja

  • @HaouaTamaivou
    @HaouaTamaivou 2 дні тому +11

    Ina son ki Momee Gombe ❤❤😂

  • @Naicon-f5n
    @Naicon-f5n День тому +1

    Tafida tun ina Yaro Kake da wannan halin a film Allah yashirye ka

  • @nafiilliya6738
    @nafiilliya6738 2 дні тому +12

    Wly tafida mugun makaryaci ne , Hay Allah

  • @HafsatBukar-m1x
    @HafsatBukar-m1x День тому

    Mu azzam kacigaba da biyyanka wa iyayen ka hanyan tsirane in sha allahu

  • @MuhammadMuhamud-u4f
    @MuhammadMuhamud-u4f День тому +7

    Tsirada Amincin Allah su tabbata ga fiyyaen halitta Annabi muhammad❤❤❤ s a w peace to be upon to him 🤩🤩

  • @abubakariliya
    @abubakariliya 2 дні тому +12

    Tafida gidanya wace😂😂😂

  • @Nusaibamuhammadmajiri
    @Nusaibamuhammadmajiri 15 годин тому

    Allah y karawa annabi daraja

  • @ashayarima541
    @ashayarima541 Годину тому

    Tafida is d funniest 🤣 such a good at his roll 🤣🤣🤣

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 День тому +1

    Muna jin dadin shirinan allah ya kara basira amine

  • @Cffu-z7n
    @Cffu-z7n 2 дні тому +9

    Masha allah very good ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @aminah7422
    @aminah7422 15 годин тому

    اللهم صلي وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين 💯🥰

  • @IsahSelenwaka
    @IsahSelenwaka День тому +2

    Allah yakara ma umra m sharif lfy❤❤❤❤

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 2 дні тому +5

    Hum🙄😂 Tafida🎅 Kai dai Anyi Mara Kunyar Uba. Haka Kake Tallar D'yar ka Ga Mu'azam..?
    Allah Ya Sauke

  • @StarboyBash
    @StarboyBash 23 години тому

    Allah yasa mudace kadubi rayuwar kaka yau gaskia kana burgeni Ni wllh kaka da nifa dan kai ne nike kallon film din nan fa wllh Ina Mika gaisuwa 🙏🙏🙏🙏🙏

  • @HafsatBukar-m1x
    @HafsatBukar-m1x День тому +1

    Sarkin dabe yaiya wa a'zi amma bai iya biyyaya wa iyayensaba ba, tir da halin SA wallahi hmmm ana sake Mata Amma ba asake uwa.

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 2 дні тому +3

    Allah de yatseratar da wnn ciki ,faiza batada imani inajin tsoron kada tayi nasarar zubar mata dasji kodayake naga tanimuddari yazo gunshi nasan idn yafada masa ze iya daukr bintu yamsidata wata kasar

  • @bashloverboy
    @bashloverboy 2 дні тому +22

    25:18 Da'ace haka wasu mazan keyida matansu alokacin dasukeda ciki, da ba'a samu matsalolin Aure da ake fuslanta aynzu ba 👆👆👌👌

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o День тому +2

    Thank you 💕

  • @MamanTawsif
    @MamanTawsif 16 годин тому

    Allah kabiya Mana bukatun mu na alkair amin

  • @maryamAliyu-j9m
    @maryamAliyu-j9m День тому +2

    Allahumma salli alan naby alaihi sallatu wassalm ❤

  • @fatimaabdullahi782
    @fatimaabdullahi782 2 дні тому +14

    Allah yakarabasira najamu inayinki bitu barka❤❤❤

  • @mansursalisu6300
    @mansursalisu6300 11 годин тому

    Gaskiya ciroki Kaji tsoran Allah

  • @zongofoodsandmore
    @zongofoodsandmore День тому +4

    My dearest tafida ❤️😅😅😅