,kai dan wahhabiyan Izala ,bayani bisa koyarwar annabin Rahma ta daukan matakan kariya akan irin wannan cuta maikisa ta coronavirus shine tsoro?Tsoron wa ?Tsoron gwamnati da ta dabbaqa matakan kariya da Annabin Rahma ya koyar?Idan na fahimceka,kana kiyaiya da Buhari Sabo da kni amsa bukar Dr Gumi na cewa ala tilas shi yiwa jigajigan yan mafia ta kwasar dukiya gwamnati afuwa suci bilis Kuma shi bari maaikata da yan siyasa su wasashe baitul Mali ayi ta bada donations ga kattin jahilan yan izala da ke kiran Kansu malamai suyi ta gina makarantun matan aure da yan mata baligai kuyi ta barbara ko?Bani zaton Buhari zai yarda da wannan.wai baku San a shariar musulunci akwai abinda ake kira "Raddul mazalim" ba?Ina inda aya ko hadithi suka nuna cewa ayi afuwa ga Wanda ya saci dukiyar jamaa?Ayar da Dr Gumi ke dogara gareta akan yin afuwa,tana magana ne akan cewa idan wani ya cutar da kai kayi masa afuwa ka sami lada, ba tana magana akan kwasan dukiyar jamaa ba da wata aya ke kira "gululi" inda take cewa "waman yaglul yaati bima galla yaumal qiyama(Wanda ya kwashe dukiyar jamaa zaa aza masa abinda ya sata ranar tashin qiyama)" sai hadithai da dama suka baiyana cewa tun anan duniya Wanda yayi wannan shi tuba Kuma shi maida abinda ya sata. Dr Gumi ya koyo irin wannan fatwa ta shedana ne daga malaman wahhabiyawa na saudiyya da ke sahhalewa Aal sa'ud da su kwashe kudin man petur dukiyar jamaa su rabawa yan gidan sarauta ,wani kaso su rabawa wadannan miyagun malaman wahhabiyawa ,sannan saura su kaiwa mugunyar kasar America su basu rubabbin makamai da yan tawayen Yemen ke ruguzawa.To Dr Gumi bai samun wannan ga Buhari ,sai Ku ci gaba da wannan propaganda taku ta sharri.wawaye!!
Ma sha ALLAH Alhamdulillahi rabbil Alamin, ALLAH ya kara lfy Albarkan Annabi da Alqurani Ameen🤲🤲, gaskiya ne very gaskiya
ماشاء الله تبارك الله جزاك الله بكل خير
جز اك الله خير يا الشيخ
جيزءك لله بالف خير الشيخ ناصر موسى
Allah yaqara lafiya da nisan kwana mallam nasir sheik ado musa Bauchi 🙏🙏💯💯
💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯 Habibou issa Libya
Godiya muke Allahu yakara son Allah da Manzonsa
Allah yaqara hasken makaranta alfarmar shugaba s a w
Allah ya karabasira
Macha'allah Allah yasaka da alkairi,,💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯👍👍👍
Allah yasaka da ALKHAIRI shekh nasir
Masha Allah Jzkllh khairn Allah ya karama Malam lfy da imani
جزء ك الله الخير شيخ اناصر موسى
Tabarakallah Masha Allah
Sayadi Allah ya kara lafiya da nisan kwana
Mungode ya shekh nasir
Masha Allah Allah ya sakada alheri
Allah bada lada
Masha Allah
wallahi kuna ceton al'umma
wallahi ina jinjina gareka, Allah rika maka
Mashaallah
Wanan gaskiya malam Allah yasa kada alkhiri
Wallahi yan uwa Kuna da masala in zaka fadakar kafadakar Mana name sei
kai Yaro ne
Yarone a shekaru Amman a ilimi kakankune dan yazauna a wajan malamai
Godiya muke sayyadi ai wancan tsohon furfurar wofice dashi ba hankali
Karya kakeyi yaza kaca yace sei yayi jumma a
Ku matsorata Ne yan dariku
,kai dan wahhabiyan Izala ,bayani bisa koyarwar annabin Rahma ta daukan matakan kariya akan irin wannan cuta maikisa ta coronavirus shine tsoro?Tsoron wa ?Tsoron gwamnati da ta dabbaqa matakan kariya da Annabin Rahma ya koyar?Idan na fahimceka,kana kiyaiya da Buhari Sabo da kni amsa bukar Dr Gumi na cewa ala tilas shi yiwa jigajigan yan mafia ta kwasar dukiya gwamnati afuwa suci bilis Kuma shi bari maaikata da yan siyasa su wasashe baitul Mali ayi ta bada donations ga kattin jahilan yan izala da ke kiran Kansu malamai suyi ta gina makarantun matan aure da yan mata baligai kuyi ta barbara ko?Bani zaton Buhari zai yarda da wannan.wai baku San a shariar musulunci akwai abinda ake kira "Raddul mazalim" ba?Ina inda aya ko hadithi suka nuna cewa ayi afuwa ga Wanda ya saci dukiyar jamaa?Ayar da Dr Gumi ke dogara gareta akan yin afuwa,tana magana ne akan cewa idan wani ya cutar da kai kayi masa afuwa ka sami lada, ba tana magana akan kwasan dukiyar jamaa ba da wata aya ke kira "gululi" inda take cewa "waman yaglul yaati bima galla yaumal qiyama(Wanda ya kwashe dukiyar jamaa zaa aza masa abinda ya sata ranar tashin qiyama)" sai hadithai da dama suka baiyana cewa tun anan duniya Wanda yayi wannan shi tuba Kuma shi maida abinda ya sata.
Dr Gumi ya koyo irin wannan fatwa ta shedana ne daga malaman wahhabiyawa na saudiyya da ke sahhalewa Aal sa'ud da su kwashe kudin man petur dukiyar jamaa su rabawa yan gidan sarauta ,wani kaso su rabawa wadannan miyagun malaman wahhabiyawa ,sannan saura su kaiwa mugunyar kasar America su basu rubabbin makamai da yan tawayen Yemen ke ruguzawa.To Dr Gumi bai samun wannan ga Buhari ,sai Ku ci gaba da wannan propaganda taku ta sharri.wawaye!!
Salisu tukuruni you are very stupid ok
@@itacegreger2782
Gaskiya kayi kokari
@@itacegreger2782 ba kada aikin yi sei na
@@ishaqkhalid6816 ,me nayi?
Kai mugode