Shekara Goma Sha Uku Yasaki Kanwata Kuma Yanakai Masu Neman Ta Da Aure Kotu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 25

  • @kabirumuhammad8080
    @kabirumuhammad8080 19 годин тому +2

    Don Allah ku hukunta dan banza baida gaskiya ko kadan Allah sarki bawar Allah.

  • @mubarakmuhammad
    @mubarakmuhammad 21 годину тому

    Allah ya muku albarka wlh inasoku ❤

  • @habibailori6754
    @habibailori6754 18 годин тому

    Yusuf bayada tsoron Allah ,Ubangiji Allah yasakamata,gaskiya ya zalunceta

  • @ummahmad9795
    @ummahmad9795 16 годин тому

    Kaji wani azzalumi, tunda naji ya dage yana da lawyer tabbas ya cutar da baiwar Allah nan. In shaa Allah karshen iskancin shi yazo zata samu adalci

  • @MdMohammad-h8t
    @MdMohammad-h8t 20 годин тому

    Allah dai yabiyaku da alkhairi

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 16 годин тому

    Gasky gidan nan sai dai ace allah ya biya ku

  • @ismailchikaire5727
    @ismailchikaire5727 9 годин тому

    Lalle za’ayi rikici da Honorable Yusuf Sokoto 😂

  • @HindatuLawal-s2q
    @HindatuLawal-s2q 21 годину тому +1

    Kai jama'a wnn mijinna Fatima tsaye yake ana magana ta laluma Amma duk yatasowa mutane, tunda Baki sonshi wllh idan anje kotu tunda ke keyin aure kice bakyayi haba shekara 13 baka tare da mace Amma duk Wanda yazo Neman aurenta kawai sai yakai mutum kotu🥺

  • @SalifouGuéroDadi
    @SalifouGuéroDadi 18 годин тому

    Nigeria shakoundoumm

  • @HaghHagh-g5g
    @HaghHagh-g5g 22 години тому +1

    Kasala mai iko

  • @HadizaShehu-j8w
    @HadizaShehu-j8w 18 годин тому

    Gaskia ku hukunta Mal. Yusuf yadda y kamata bisa addinin musulunci. Wlh bisa ga dukkan alamu bashi da gaskia. Ku bi mata hakkinta as usual dn Allah. Allah y taimaka muku ameen.

  • @HauwaUmar-p2e
    @HauwaUmar-p2e 6 годин тому

    In bakada wayewa😂ana zaluntar ka wlh 😂

  • @josephfriday6326
    @josephfriday6326 17 годин тому

    Nice one

  • @zainababdulrashid5271
    @zainababdulrashid5271 2 години тому

    Alhmdllh

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h 17 годин тому

    A gaskiya wanan mutuman azalimi ne wlh kai Allah dai ya wadaran ka Yusuf wlh baka tsoran Allah karka mantafa komi kayi Allah yana ganika

  • @maryamibrahimmusa5166
    @maryamibrahimmusa5166 3 години тому

    Pls taya zan samu number brekete family,wata ce tace na nemu mata

  • @DAUSIYAKARKARNA
    @DAUSIYAKARKARNA 19 годин тому +1

    Wannan mutumin kyan hi afara zabzab gamasa rarika wllahi

  • @FatimaAliyuSaid-s6v
    @FatimaAliyuSaid-s6v 19 годин тому

    Dan hajiya namu na gargajiya muna gdy 🙏 uhmmm, uhmmm, uhmmm, idan an karantu lamba kenan 😂😂😂

  • @MoussaAminou-v4x
    @MoussaAminou-v4x 21 годину тому

    Allah ya yimoukou abounda kouke ma moutane

  • @ShamsuddeenMuhammad-v5f
    @ShamsuddeenMuhammad-v5f 20 годин тому

    Lallai ya taro match. Kashinshi ya bushe

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 16 годин тому

    Ba kansila ba walla dan durun uwa yazo hannu ay tunda yazo nan

  • @sadik332
    @sadik332 22 години тому

    🎉❤❤😂

  • @tamimouharouna
    @tamimouharouna 19 годин тому

    Mazan wannan zamani mafi yawancin su basuda imani

  • @Frdoes
    @Frdoes 22 години тому

    Wan nan baiwar Allah Allah yarabata dashi lfy JAMA a kuji yadda yake da akwai aiki

  • @abdullahizakaria421
    @abdullahizakaria421 20 годин тому

    🎉🎉🎉🎉