Makiyanmu suna bakin ciki ba mu samu matsala tsakaninmu da Shugaban Jamhuriyar Niger Mohamed Bazoum

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 89

  • @abdoulrachidharouna4356
    @abdoulrachidharouna4356 Рік тому +2

    Allah Sarki, Abunda yanna burgemu dik,Baa Ayfuwa aka ayfeka kaji tsoron ALLAH, wlh ka tuba,Kajima kana mulki chekara 10 Incha ALLAH sai ka huce

  • @amadouroufai6978
    @amadouroufai6978 10 місяців тому +2

    Macha Allah Allah ya rabamu da milki Makaryata

  • @SalissouSalissou-hp9do
    @SalissouSalissou-hp9do Рік тому

    Allah karabamu da mulkin kamakarya akasarmu Niger alfarmar,annabi Muhammad,s a w ,tayaya muna,musulmi ace,adole semunyi rayuwa,irin ta kafray allha kashiryi wannan shugaba in mai shiryywane

  • @AdimAdim-jv4zu
    @AdimAdim-jv4zu 10 місяців тому +1

    Makaryaci Allah yatsine maka albarka bazum

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 2 роки тому +1

    Allah sarki !!!!! Shugaban kasar mu mai albarka idan kana Maganar yawan iyali shi le kawo talauci kumya muke ji, saboda muna ganin sabanin abinda kake fadi

  • @abdotaware
    @abdotaware 2 роки тому +1

    Rashin sanin addini yanzu kuma yawan aihuwane matsalar niger Allah ya shiryeku

  • @dayebuibrahim3066
    @dayebuibrahim3066 2 роки тому +11

    Masha Allah Niger 🇳🇪 🇳🇪🕌🕋🤲🤲

  • @nigeriantv8099
    @nigeriantv8099 Рік тому

    Sai mr bazoum president de Nigerienne allah yabaka ikon kammala gyaran dakafara akasarmu Niger ❤😍

  • @lelouabdoulaye7102
    @lelouabdoulaye7102 Рік тому

    Gaskiya naji dadin wannan fira

  • @oumarouidrissa1540
    @oumarouidrissa1540 Рік тому +2

    Sai Bazoum

  • @harissouissoufou4216
    @harissouissoufou4216 2 роки тому +1

    Allah kabamu arziki mai albarka Amine

  • @hamidou5092
    @hamidou5092 2 роки тому +4

    Bonne chance 🤞

  • @ishaqss3327
    @ishaqss3327 Рік тому +1

    Lanley Bazoom Jahiline Babu ilimin Addini Haihuwa Na Kawo Talauchi

  • @HabibTamse-s3e
    @HabibTamse-s3e Рік тому

    Allah kasaka muna da wannan zalunzin kai président kin mu na Niger Allah ya isa

  • @harissouissoufou4216
    @harissouissoufou4216 2 роки тому +1

    Bazoum Kenan Allah ya ca mudace

  • @mahamadoumahamadou8107
    @mahamadoumahamadou8107 2 роки тому +5

    ماشاءالله

  • @MamanHamissou-ey2wr
    @MamanHamissou-ey2wr Рік тому +1

    Macha allahou

  • @soufwaneTassiou
    @soufwaneTassiou Рік тому +2

    macha allah. allah ya tsare Chougaban allah ya dafa maka ya tayaka riko❤

  • @oumaraboubacar1172
    @oumaraboubacar1172 Рік тому +1

    Salut mon frère sava mon papa

  • @UsmanAbdullahi-bb1co
    @UsmanAbdullahi-bb1co 7 місяців тому

    Allah Ya kareka

  • @sadikusaidu8545
    @sadikusaidu8545 2 роки тому +2

    Gaskiya wanan magana baikamataba in ankare karatun na yaudara ay se akoma ayi yaki da jahiltchi saboda mai ilimi baya wanan magana

  • @ShehuYakub-k1x
    @ShehuYakub-k1x Рік тому

    Merci 😢😢❤🌶🌶

  • @Sagirou-x1k
    @Sagirou-x1k 8 днів тому

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂shege bazum😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @yusifayou3307
    @yusifayou3307 Рік тому

    Cava bien

  • @NuraSani-h9h
    @NuraSani-h9h 10 місяців тому

    Wawa sakarai

  • @alimassoya-z7c
    @alimassoya-z7c Рік тому

    ali massoy

  • @abdoulnassernasser3511
    @abdoulnassernasser3511 2 роки тому

    Il y a quelqu'un pareil prince

  • @Chakoura
    @Chakoura Рік тому

    Barayi banza😢😢😢😢😢😢🇳🇪

  • @BabanInusa-m5c
    @BabanInusa-m5c Рік тому

    ❤❤❤

  • @IsaUsmanMohammed
    @IsaUsmanMohammed 2 роки тому +1

    Masha Allah

  • @AbubakarIbrahim-v1u
    @AbubakarIbrahim-v1u Рік тому

    allah yakarama lafiya

  • @lilYMaijdHamodua
    @lilYMaijdHamodua Рік тому

    0:17 😢😢😢😢😢

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 2 роки тому +1

    Abin da kuke fada daban halin Ku daban

  • @ousmanemouctar2946
    @ousmanemouctar2946 2 роки тому

    A salama alay kumr

  • @illossouNoura
    @illossouNoura Рік тому

    Merci

  • @saniagadez9252
    @saniagadez9252 2 роки тому +1

    Aslm alkm aliyu Moustapha sokoto ,kai fa mutin né mai illimi ba jahili ba ya wan ai fuwa ba ya kawo ta lauci saboda annabi muhammadu s a w ya fada iyi haka amma kaga shi wanga yana biyan ya hudu dole né ya fadi haka,india chine america,su nada ya wan mutane amma ba suda talauci,sai mu,zalun ci ne kawai gare su .

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 2 роки тому +1

    لاحول ولاقوة الا بالله

  • @abouahmed1469
    @abouahmed1469 2 роки тому

    Mâcha allah

  • @hassanmoutaribenabubabacar2920
    @hassanmoutaribenabubabacar2920 2 роки тому

    Akiyaye

  • @jozefkiari135
    @jozefkiari135 2 роки тому +1

    Allah waddé

  • @alameenidriso1958
    @alameenidriso1958 Рік тому +2

    mashaallah

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 2 роки тому

    Gaskiya mafi giman aikin da zakayi a duk tsawon shekarun mulkin ka shine canza wannan yarjejeniyar ta iraniyom, yin Haka shi zaisa kasamu wata kima a wurin y'an Niger wadda wani shugaban Niger baitaba samu ba.

  • @oumarabubakar2163
    @oumarabubakar2163 2 роки тому +1

    Bakajin hausa

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 2 роки тому +2

    Shugaba bazoum Allah ya maidoka gida Nigeri lafiya Amin.
    Amma dan Allah dan girman Allah yarjejeniyar nan ta iraniyom ta tsakanin kasar mu Niger da faransa asake dubata, inama ace alal akalla mu dauki kashi hamsin 50 cikin dari su dauki kashi hamsin 50 !!?

  • @illossouNoura
    @illossouNoura Рік тому

    Ok

  • @abdelajalo4781
    @abdelajalo4781 Рік тому

    ❤❤❤❤🇬🇭🇳🇪

  • @sanoussisanoussi320
    @sanoussisanoussi320 2 роки тому +1

    Matsalar kai wawane amma baka san kai wawaban

    • @ohmslaye6262
      @ohmslaye6262 2 роки тому +1

      Kay ne wawa. In kay dan Niger be bay kamata kana Batchin Shougaban Katsa ka ba.

  • @bellomouhamadau
    @bellomouhamadau 2 роки тому

    Allah kiyota

  • @harounabglmoussa288
    @harounabglmoussa288 2 роки тому

    Allah ya shirya ka bazuma jahiliyyah

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 роки тому

    Maganar gaskiya babu wani dan Niger da zai zage ka sai wanda jahilci yake damu

  • @aminuubale7410
    @aminuubale7410 Рік тому

    Mutumin Nan fa Yafi Buhari kwakwalwa.

  • @Isaayouba
    @Isaayouba Рік тому

    😂😂😂😂😂

  • @mohnedniger
    @mohnedniger Рік тому

    🎤🎤😭😭😭😭😭🇱🇾🇱🇾❌

  • @housseiniaminou1526
    @housseiniaminou1526 Рік тому

    😭😭😭😭😭😭🇱🇾

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 2 роки тому

    Mu dai,😱

  • @HousseiniBoubacar-ft7cw
    @HousseiniBoubacar-ft7cw Рік тому

    😂😂😂

  • @usumanSale-fr9vw
    @usumanSale-fr9vw Рік тому

    HM Amman 😅naji mamakin bajum .kowace magana yayita batare da anga farin hakorin saba ..?Amman abin da
    yafibani mamaki Anan anakawo zancen yuraniyon 😅saina ga murmucin hakoran sa kome yake faruwa ashadin..........

  • @OumaraOumara-wd3xk
    @OumaraOumara-wd3xk Рік тому

    😂😂

  • @SoumanaIssoufou-qw9gy
    @SoumanaIssoufou-qw9gy Рік тому

    Commessariat detempy

  • @lawaliibrahim5280
    @lawaliibrahim5280 2 роки тому

    Adai yi adalci amanda farko da gyaran neman manda ta gaba tayi kyau

  • @souleymanehabibousouleyman5842
    @souleymanehabibousouleyman5842 2 роки тому

    Bazoum ka yi Hankali dan hakin talakawan niger kouma kaji soron hadouaka dan allah . Bazoum kanatchewa aifoua tayi yawa a kansan niger kouma kasan ba wanda kake tchidawa a kasan niger .Kouma allah yatché doun wanda ya kache dans chi dan talaoutchi ya na azaba lahira ko kai Ka na ja da magana allah né ? Kouma mou annabi ya tché mana mouyi Auré mou aifou . Bazoum ka godamana aya wada tâche yan haifoua yana kayowa talaoutchi ko hadissi. Bazoum ko kai bakai ké tchida kankaba allah né ketchiarda kai kouma ba rouanka ehhe wassou

  • @SeydouNasser-pn4zh
    @SeydouNasser-pn4zh Рік тому

    Dabaza

  • @AbdoulBadiouIbrahim
    @AbdoulBadiouIbrahim 6 місяців тому +1

    Bazum chege munafiki katon banza allah ya tsinema albarka mudakai saidai allah ya issa

  • @HafizouIsa
    @HafizouIsa Рік тому

    Bazum gehabaka jaki Aladan kare mishe da shegiya

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 2 роки тому +2

    A Niger da za'ayi tsakani da Allah a shugabanci to ba da talatin 30 ba ko da dari 100 ga mutum ba zai ce ya zanyi ba

  • @ismailmahamma8770
    @ismailmahamma8770 2 роки тому

    Walayi wasu ko noma ba suyi ba sakamakon sunyi chipka so uku ba tayi ba

  • @OmarOmar-jr6ir
    @OmarOmar-jr6ir Рік тому

    Kasake tunani hayhuwa Bata kawo talauci

  • @AhmedMuhammad-z1z
    @AhmedMuhammad-z1z 9 місяців тому

    Gara

  • @SouhaibouMahamadou
    @SouhaibouMahamadou Рік тому

    Ytrj

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 2 роки тому +1

    Jahilci ne wannan magana haihuwa daga Allah ne

  • @IbrahimAbdou-gz7nv
    @IbrahimAbdou-gz7nv Рік тому

    P

  • @gambomamane8336
    @gambomamane8336 2 роки тому

    😂😂👺👹🤮

  • @mumuniyaro5990
    @mumuniyaro5990 2 роки тому +1

    Allah ya isa

  • @SalissouSalissou-hp9do
    @SalissouSalissou-hp9do Рік тому

    Allah karabamu da mulkin kamakarya akasarmu Niger alfarmar,annabi Muhammad,s a w ,tayaya muna,musulmi ace,adole semunyi rayuwa,irin ta kafray allha kashiryi wannan shugaba in mai shiryywane

  • @sheikhtv1562
    @sheikhtv1562 2 роки тому +1

    Masha allah

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 8 місяців тому

    😂😂😂

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 Рік тому +1

    Masha Allah

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna Місяць тому

    😂😂😂

  • @OfficialHaruna-l5c
    @OfficialHaruna-l5c Рік тому

    Masha Allah