Yaushe ne ALTSEASON ? Me ya kamata muyi don a ribaci BULL RUN? Zuwa Yaushe za'a ƙare BULL MARKET??

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 71

  • @sanusinura-x4l
    @sanusinura-x4l 2 місяці тому +1

    Allah ya kara basira

  • @YakubuSani-l7s
    @YakubuSani-l7s 2 місяці тому +1

    Masha Allah malama kwana biyu kina lfy

  • @CoinVaul0
    @CoinVaul0 4 дні тому

    Allah ya ƙara basira 🙏

  • @auwalabdulkadir1933
    @auwalabdulkadir1933 2 місяці тому +1

    Allah s w t ya saka da mafificin Alkhairi Kuma Allah ya Kara basira Allah ya albarkaci zuri'arki Mun gode Sosai Binusman TV

  • @KusanAminu
    @KusanAminu 2 місяці тому +2

    ALLAH Ya saka da alkairi

  • @realdmlm
    @realdmlm Місяць тому

    Allah ya saka da alkhairi

  • @kaltimeyusuf9747
    @kaltimeyusuf9747 2 місяці тому +1

    Allah ya saka da alkai ri Allah ya Kara daukaka WANNAN KARON AN TABO ABUNDA YAKE DAMUNA🙏🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +1

      Kamar me kenan😊😊🤔

  • @Usmaniyyah1
    @Usmaniyyah1 Місяць тому

    Bin usman tv muna godiya allah yasaka da alkhairi. Dan Allah ayimuna video dangane da kalar meme coin ɗinda mutum ya kamata yasaya yayi holding 🙏

  • @YakubuSani-l7s
    @YakubuSani-l7s 2 місяці тому +2

    Fundamental analysis is a Blockchain analysis binciken tushen coin shikuna technical analysis shine binciken candle na coin

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +3

      Xxctly
      Allah ya kara basira

  • @Ibmo20
    @Ibmo20 2 місяці тому +1

    Alhamdulillah ❤️

  • @kabirusamaila2848
    @kabirusamaila2848 2 місяці тому +2

    Gaskiya kinada ilimin Cryptocurre👌
    Gaskiya zan iyacewa dukcikin hausawanmu ba kamarki 💪
    Inma akoi to basa nunama yan uwa dansuma su iya 🙄
    Allah yakara maki ilimi me amfani mungode sosai 🤝

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +3

      Wannan bisa ga abinda ya bayyana gare ka ne
      Amma akwai yan'uwa birjik wadda ko farccen kafar su bamu kama ba😊
      Allah ya yi mana jagoranci, 🤲🏼

    • @kabirusamaila2848
      @kabirusamaila2848 2 місяці тому

      @binusmantv ko akoi basa nunama mutane kamar yadda kikeyi👌 Muna Godiya marar adadi 🤗

    • @CoinVaul0
      @CoinVaul0 4 дні тому

      Gaskiya dai kam 🙏

  • @MammanAdamu-r6e
    @MammanAdamu-r6e 2 місяці тому +1

    Allah ya Kara muku basira

  • @7555
    @7555 2 місяці тому +1

    Bin usman tv allah yakara basira dan matsayin fiyayyen halita ameen ina da tambaya akwai wani token guda 8 da suka kwanatamin araina irin su XRP notcoin X empire ADA dogecoin jupiter zetachain ARIX dogs dan allah ina da tambaya akan su nayi hold ngd akansu

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +1

      Wadannan token ne da ake kyautata musu zato
      Amma bani da masaniya akan kwara biyu
      Zetachain da ARIX

    • @7555
      @7555 2 місяці тому

      @@binusmantv ok ngd sosai Allah kara basira

  • @hamzayahaya8170
    @hamzayahaya8170 2 місяці тому +1

    Ma sha Allah

  • @UmarMuhammad-vx5qi
    @UmarMuhammad-vx5qi 2 місяці тому +1

    Allah ya biya

  • @Sulaimankhalil34
    @Sulaimankhalil34 2 місяці тому +1

    Allah ya ƙara basira

  • @SuleimanUmar-x4n
    @SuleimanUmar-x4n 2 місяці тому +1

    To Ina godiya dawadannan bayanai Masu Masu albarka Allah yabamu sa'arrayuwa Amin.

  • @umaribrahim8224
    @umaribrahim8224 2 місяці тому +1

    ❤❤masha Allah

  • @Hamideen
    @Hamideen 2 місяці тому +1

    Masha Allah

  • @Uzaiphaa
    @Uzaiphaa 2 місяці тому +1

    Allah ya Kara basira da daukaka

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +1

      ameyn jazakallahu khairan

  • @ShuaibuAuwal-mg1ju
    @ShuaibuAuwal-mg1ju 2 місяці тому +1

    Kai gaskiya Wannan matar Allah yasa miki al'barka a ciki Rayuwarki ta duniya da lhr, wlh naji dadi matuka A wanna bayanin Naki,

  • @umaryunusaaliyu9023
    @umaryunusaaliyu9023 2 місяці тому +2

    In nutshell Fundamental analysis shine sanin ciki da bai na coin ko token kama fdv, mc, team, use cases da sauran su
    Technical analysis shi kuma yafi aiki a bangaren traders da suke sha yanzu magani yanzu za suyi reading na chart da sauran abubuwa su sayi token ko coin yana kaiwa target signal su yi taken profit.
    Wallahu aalam.

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +3

      Masha Allah 😊 Tabarakallah
      Allah ya yi albarka 🤲🏼

    • @umaryunusaaliyu9023
      @umaryunusaaliyu9023 2 місяці тому +1

      @binusmantv allahumma amen 🤲 muna godiya da gudunmawar ku gare mu bnusmatv Allah ya biya ku.

  • @abbaabba-to6dx
    @abbaabba-to6dx 2 місяці тому +1

    Fundamentals analysis yananufin binkice kokof akan wani coin dazakasiya Kai holding inda zaka duba suwaye masu coin din wani abu coin din yazo yagyara mesukesan cimmawa Nan gaba e.t.c
    Shikuma technical analysis wani binkicene dazakai lokacin dakazo siyan wani coin

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +1

      Wow Masha Allah
      Allah ya yi albarka
      Bayanan ya fita

  • @Musaa477
    @Musaa477 2 місяці тому +1

    Thank you ❤❤❤

  • @abbabalasalebala166
    @abbabalasalebala166 Місяць тому

    Muna matuqar godiya agareku dan Allah muna so ayi mana video akan yadda ake bude element wallet da ake staking core sakamakon ance mana metamark ana dibarwa mutane 😢dan Allah adoba kukenmu Allah ya kara daukaka ku bin usman tv

  • @aminuishiaku9654
    @aminuishiaku9654 2 місяці тому +1

    So much luv ❤❤

  • @maitaroplazaabuja
    @maitaroplazaabuja 2 місяці тому +1

    Dan Allah arinka bamu siginal

  • @adamgwadabe2258
    @adamgwadabe2258 2 місяці тому +1

    Munkewarku

  • @SleepyMackerel-lf4vp
    @SleepyMackerel-lf4vp 2 місяці тому +1

    Godiya buhu buhu

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +2

      buhu nawa 😃

    • @SleepyMackerel-lf4vp
      @SleepyMackerel-lf4vp 2 місяці тому

      Ai ba lissafi ina tare daku har abada Allah ya kara basira tsakanin mu dakumaku alhandulila

  • @mabuyasirabuyasir1450
    @mabuyasirabuyasir1450 2 місяці тому +1

    Aslm binusman do girman Allah tayazanrika karban core dina dasukebadawa haryanzu bansakekarbaba gashibansanyaddazankarbaba dagamaikaunarku mahmud abdulkadir

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +1

      Duba wannan bidiyo
      ua-cam.com/video/4CY8F3x16IY/v-deo.htmlsi=v-KjY-ot_Buacq8P

    • @mabuyasirabuyasir1450
      @mabuyasirabuyasir1450 2 місяці тому

      @@binusmantv nagode Allah yakarahazaka

  • @ABDULMALIKJIBRIL-v1e
    @ABDULMALIKJIBRIL-v1e 2 місяці тому +1

    Muna godiya abisa wannan gudummawa da kuke bamu Allah yaqara maku hikima da fahimta sannan inada tambaya don Allah, shin bayan mutum yacike form na validation a pi network zuwa yaushene zai Saran ganin abunda pi core teem zasu ringa biyansa?

  • @MohammedAdamu-x9u
    @MohammedAdamu-x9u Місяць тому

    Don Allah anty na ta yaya xanfara forex trading da kuma online marketing pls i need help thank you may God bless you ❤❤❤

  • @onemanonetime9090
    @onemanonetime9090 2 місяці тому

    Assalamu Alaikum bin Usman TV barkanku da aiki inada tambaya woni aboki nane yayi sakaki Bai boye passphrase na pi network nashi ba har yakaiga woni Wanda baisan ko wanene ba acikin Wadanda sukeyin A Ron wayansa yadauke masa makullan NASA harma ya yakwashe masa Wadanda suke available balance to ko akoi yanda za ayine a chanza wallet tunda akoi sauran kayan da suke kan lockup kamin Nan wa adin saukansu yayi

  • @ibrahimsabo4961
    @ibrahimsabo4961 2 місяці тому +1

    Assalamu slaikum don Allah nayi pi kyc ammah be wuceba ya zanyi

  • @zakariya23jidda27
    @zakariya23jidda27 Місяць тому

    Taya ake hada sidra da metamask

  • @aminuishiaku9654
    @aminuishiaku9654 2 місяці тому +2

    Slm wani coins ne kamata ayi holding

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +2

      Sune coins ɗin da aka yi nazari aka fahimci masu kyau ne,

  • @FarouqDprince
    @FarouqDprince 2 місяці тому +1

    Madam how about ice

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +2

      ICE abisa abinda ya bayyana, potential project ne
      kuma utility token, nan gaba kaɗan zai zama native token na network ɗin ION😊
      ALLAHU A'ALAM
      DYOR

    • @FarouqDprince
      @FarouqDprince 2 місяці тому

      @binusmantv ina godiya sosai wlh tun wanda nayi maining nefa nake rike dashi

    • @sadiq_cboii
      @sadiq_cboii 2 місяці тому

      ​@@FarouqDprinceAmman kanaga Zai iyakai price 0.7 kuwa 🤔❓

    • @FAXMAN_TECH
      @FAXMAN_TECH 2 місяці тому

      Is not madam, no be woman ooh..

  • @AliyuUsman-nf5mx
    @AliyuUsman-nf5mx 2 місяці тому +1

    Mutum zai iya siyan irin su shiba inu a wannan bullrun din

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +2

      EY mana
      Amma Kar ya tsammani Riba mai girma

  • @abdullahiabdullahi518
    @abdullahiabdullahi518 2 місяці тому +1

    Wane coins ne yakamata nasiya guda 10

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 місяці тому +1

      ka je bidiyon mu na darasi CRYPTO @ HAUSA darasi na 16, ko 17 , na manta
      an kawo misalan crypto currency wajen ƙwara 50,
      zaka iya daukar su ka sake bincike akansu , in sha Allah zaka samu wadannan kwara goman da ka ke so😊

  • @Muhammadsaniyawale
    @Muhammadsaniyawale 2 місяці тому +1

    Mash Allah