Jazakumullah bikairan Dan uwa may Allah rewards you.with Janna.ya Allah kawalakanta azzalumi mutumin da yawalakan da mijin matar Nan Allah kasa yamutu Yana haushin kare bijahi muhammad sallallahu alaihi wa sallam
In sha Allah ubangiji allah saiya saka mana abubuwan da manyanmu suke yi mana Allah shine gatan kowa kuma da yardar Allah ubangiji allah zaiza ma gatanmu😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Hmm, presido ai Allah ya sawwake da officers din da muke dasu a u/kanawa wllh, akwai manya a navy, and army wadanda far seniors nah ms adamu neh amma girmansu yazama na banza. Ba sallan Juma'a bane, watch the video again. Is kamthu-al salawat, though duka bashida right dazai hanashi zuwa. (I'm referring to the last person that talk.
Slm barkanmudahak ya Allah ya,allah kanunamana karfin,mulkinka,akan wanna,azalimin
Jazakumullah bikairan Dan uwa may Allah rewards you.with Janna.ya Allah kawalakanta azzalumi mutumin da yawalakan da mijin matar Nan Allah kasa yamutu Yana haushin kare bijahi muhammad sallallahu alaihi wa sallam
Insha Allah ta ala bazai mutuba sai Allah yayi masa Sama da abinda yayiwa Abbas
Allah Yasaka masa, Allah Ya Isa, naji zafin wannan maganan, kai Allah Ya sakamana kukan da yasa mutane sukayi Allah Ya Isa😢
Amin amin! Allah ya biyaka bawan Allah, kuma Allah ya kare ka
In sha Allah ubangiji allah saiya saka mana abubuwan da manyanmu suke yi mana Allah shine gatan kowa kuma da yardar Allah ubangiji allah zaiza ma gatanmu😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah yasa d alkhairi 👍
Allah yasaka maka daalkiri yatsare mana iaraiarku ama yayasa allahyasasi zama mabarata bayandababa isuka zama yandaba zasu buwa yial umma
Allaah yataimake Abbas Akanyaje yayi Salla.....
Justice for Abbas justice for Abbas
justice for Abbas
AAMEEN ZAMU SA ACHIKIN MUMMUNAR ADDU'A
Allah ya isarma wannan bawan Allah .
You have said the truth ,may Allah rewarde you I have been crying when hard this story may Allah rewards you Abbas and grant you your health back.
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
Allah ya saka mai Kuma ah hukunta ms Adamu kuma hukunci kisama yakamata amai ko Kuma mu dau mataki dan mai yaga mai
Wlh kuwa oga isah Allah yasaka mai
Allah ya saka maka da alkhairi
Gaskiya labarin akwai daci
In sha Allah dan uwa Allah yana nan
Wallahi mugun hali baya da kyau
Allah Ya Saka maka dan'uwa, ba shakka Ka Fadi gaskiya
Insha Allh wannan mgn gskyne Allh bazaibarshiba
Allah ya wulakan tashi
Wannan zalunci ne, Allah ya Saka mishi, ko wannan ya isa yaja Muna bala I a nigeria
ALLAH ya saka maka ya kuma Kiyayeka
Ya Allah don tsarkin mulkin Ka, ka bi ma wan nan bawa naka kadinsa na zaluncin da akayi masa.
Bai taba sauraren labarin fir'auna da shi bai da imani ko da kankani
Is so painful 😢 badadi walahi
Malam allah biyaka da aljanna
Allah yaimaka albarka ofisa
Ameen ya rabbi Ameen ya hayyu ya qayyum ya zuljalali wal iqram
Insha Allah sai Allah ya tozartashi tsinane da shi da zuriyarshi shima 😢
Gasikiya ne wlh 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah yayi maka albarka
Wallahi Babu kyau
😢 Allah yasaka mishi Allah yabashi ikkon cin jarabawa
Aameen Ya Rabbi 😢
akwai mutanen da sunan musulunci kawai suke amsawa amma ba cikakun musulmai bane wlh
@@KhalilCisse-xi2jw Yo wamnan ai makiyin muslumci ne saida in Allah Ya Shiryeshi
Allah ya wadaranci azalimi😢😢😢
Yy my master
Good job bro
Mutum na biyu, gaskiya ka fada, amma ka sani Bello Turji, bsi gagari sojojin Naijeriya ba.
الله يحفظك 😮
Ameen ya hayyu ya qayyum
Aminee sunma Aminee
Wallahi sojan ya bamu kunya Sai kace kafiri
Justice for Abbas.
Insha Allah
Ameen
Justice for abbas
Allah ya saka masa amin
Pls matar Abbas ta kashe wayan ta, don kada ayi traeesing din ta
💯💯💯💯🙏🙏🙏👍👍👍
😭😭
Nagode kabirgeni
😢😢😢
Ameen ya rabb
Kada kayi ma Italian sa mugun addua tunda su yaran sa Basu yi laifi ba
Nagode
Insha Allahu
Wlh ynz duniya andaina yin irin wannan punishment din na jahilchi dachan baya akayi amma ynz anwaye ba'a irin wannan jahilchin 🧏♂️
Hmm, presido ai Allah ya sawwake da officers din da muke dasu a u/kanawa wllh, akwai manya a navy, and army wadanda far seniors nah ms adamu neh amma girmansu yazama na banza.
Ba sallan Juma'a bane, watch the video again. Is kamthu-al salawat, though duka bashida right dazai hanashi zuwa. (I'm referring to the last person that talk.
Allah sarki
Dashi da dukk wanda yatimakishi
🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉❤❤❤❤🎉❤🎉🎉
Aameen 🙏
Wanna baabin mamaki bane a
9j
Nageria saidai amaida kasa sama sama ta koma kasa ahalakata gabaki dayanta nageria sabida dahuya tageru
✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅
😂😂😂😂😂
Poor approach, no matter the anger he shouldn't make bad prayer for the entire. I pray that Justice should prevail.
He deserves more than that....
Ameen yah rabbi
Ameen
😢😢😢😢
😢😢😢😢